Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 90 of 124
Ajiddeh na shiga d'aki ta shiga k'iran Aunty Jainaba dake airport waya, kamar zatayi hauka haka ta riqa ji a ranta, abunda kawai zai kawar mata da damuwarta take nema, wani zuciyar ke raya mata kawai ta tashi taje ta shak'e Batuul d'in har sai ta bar numfashi snn ta saketa inma yaso itama a kashetan, har wayan ya gama ringing ya katse ba a d'auka ba, jefar da wayan tayi zataje yin abinda zuciyarta ke raya mata har wani rawa jikinta yake, tana kaiwa bakin k'ofa taji wayar na ringing, komawa tayi ta d'auka, Aunty Jainaba na d'auka, cikin rawan murya tace "What time jirginku zai tashi?", jin yadda muryan Ajiddeh yake yasa tace "Ke Ajiddeh, shafa min, ya aka yi da xancen cikin?", har a mak'oshinta taji ambaton cikin da Jainaba tayi bata ansa mata ba saima cemata da tayi "ki dawo ki fasa tafiyar yau, gobe zamu tafi tare", da sauri Jainaba tace "keh kuwa mai ya faru da zaki taho gobe, ki fad'amin an tabbatar muku cikin ne da ita?", ta fashe sa kuka ta xube kasa kamar yarinya tace "na shiga uku Anty, wayyo ni, matarsa ce, cikin jikinta nashine", Jainaba batasan lokacin da ta miqe ba daga zaunen da take tace "Kinada hankali kuwa?, kinsan mey kike cewa ma?, banason shirme, wannan bak'ar yarinyarce matarshi?, kamar xata shide don kuka tace "haka yace min Anty kuma baya karya, he was so serious, har marina yayi antyy" Jainaba na huci xufa na karyo mata tace "rabu da d'an abu kazan uba, karya yakeyi munafiki, asirinta kawai yakeson rufewa, amma duk sai sunci ubansu, ina komawa gida za a san yadda za ayi, ki kwantar da hankalinki zamuyi maganinsu, karya ma wllh yake maki, kar ma ki bi ta Kansu, ki maidasu kamar bakisan suna nan ba", haka tayi ta convincing Ajiddeh tana kwantar mata da hankali, ita ko sai kuka take sosae ta daura hannu a ka, har ta d'an ban tausayi.
Kwantar da ita yayi jikinshi yana shafa gashin kanta, a hankali yace "Mey zakici", tace "Ni ban sani ba, Ice cream zan sha", yace "And what?", tace "toh da Burger da lasagne da .....", yace "da cream rolls da pizza da Tacos da sandwich da.....", ta d'ago kanta ta marairaice fuska tace "Ni bance ba", yayi dariya yace "But Babyna yace ai", tayi shiru ta koma ta kwanta jin ya ambaci Babynshi, ya d'agota yace "muje tare?", ta tab'e baki tace "No am not going, Farida yanzu zata dawo", sai lokacin ya tuna da zancen Farida na gidan yace "Ohhh yeah, don't mention our deal to anyone kinji?" ta gyad'a mishi kai, ya kwantar da ita ya mik'e yace "Not even Farida", tace "toh", da haka yayi pecking d'inta yace "Be right back, ki kula min da Babyna", zumb'uro mishi baki tayi batace komai ba, murmushi yayi ya juya ya fita yana jin wani irin feeling da bai tab'a experiencing ba a kanta, sae da ya fita ya tuna da wata Ajiddeh nan fa hankalinsa ya fara tashi, juyawa yayi ya koma ya sa ma kofar dakin da Batuul take key sannan ya nufi d'akin da yasan Ajiddehn take, dai dai nan ta fito daga d'akin, kallonta yayi ya d'auke kanshi kamar bai ganta ba, ita ko takowa takeyi inda yake sai dai fa hawaye ne kawai ke bin kuncinta.
Hi there! Pherreeedah, av seen your msg, I really appreciate dear, Thank you soo much and to tell you, I really do like you too dear鉂� , And for all those that prayed for my success, Nagode Sosai, Allah ya bar k'auna, to all those saying ban cika alk'awari ba, ina jan rai and whatever, typing is not my priority, inada abubuwan yi dayawa, but i try to keep on with you guys, sha that is how life is, you can't please anyone, Batuul is nothing without you guys, Thank you to all those that supported me馃挅
馃挅馃æŒÂBATUUL馃挅馃æŒÂ
74
By phartiemarhk
Dedicated to KHALEESAT HAYDAR
Ta tunkaro shi seyayi kaman begantaba mugu munafiki azzalumi, dama Abinda yakai ka Nigeria kenan saboda ku munafurce ni kaida iyayenka aka hada ka da wannan karuwar yarinyan, dama iyayen naka ba sona suke ba har kanacemin matanka ce sannan kacemin cikin jikinta nakane ya daga hannu ya mareta are u stupid kicema matata karuwa and how dare are u kizage iyayena.So lemme tell you for the last time idan kika kara cema matata karuwa kokuma kika zagi iyaye na zaki gane kuranki kuma gumma ita Wanda kike cema karuwan she always showx cares to me kekuma pa? Yayi tsaki ya fita nan tasulale tana kuka tana ihu wat did he mean that bana kula dashi tapara kuka tana tinanin kiran aunty jainaba wallahi bazan barkiba ba macen da zan hada miji da ita indai ina raye, ta tashi afusace tanufi dakin da batuul take ta murda taji shi a kulle tafara jijjigawa tana masifa Ki bude mana munafuka wallahi sekin barmin gida komin maitan ki kuma babyn dakike ikirarin nashine gumma kije ki nema ubanshi batuul tatashi a firgice wat is happening? me matan nan take nupi dani dazaki yi haqurima idan na haihu zan bar miki gidan ta fada aranta kiyi magana mana munapika kokuma ki bude kofan kigani tadinga masifa dataga bazatazo ta budeba seta yi tsaki ta juya takoma daki.
Yana fita ya bude mota ya shiga yakipa kai yana tinanin yanda ze shawo kan Ajiddeh ya furzar da iska mtsww she loves mie but she is stubborn, ya tayar da mota sannan yafara tinanin me Batuul taceya siyo mata sannan yakama hanyan yaje ya fara siyo mata wannan yarinyan for GOD sake ina zata kai oll this? ohh lemme buy more cox of my unborn baby yakara siyowa harda Wanda bata sashiba seda yakamo hanya ya tsaya a Parischoice yamusu take away yakoma mota ya nufi gda.
Fareeda na shigowa matan bros where are u Soul mate soul mate am back tana ihu tanupi dakin batuul daidai Abuturrab yashigo yaji lokacin da take cewa soul mate hmm wannan yar kararrapin tadawo kenan but she said the truth she is my soul mate but sena ja mata kunni if not zata kara haukata wancenyarinyar..
Fareeda taje tana murda kopar batuul ta shiga bestie amma bata gantaba, ta duba toilet batanan tapito zata sauka suka cikaro Yaya ina bestie yayi banza da ita yawuce ta juya taga ya bude daki tahango Batuul ohh they are in love daz y he can't answer me maybe yana jin haushi zan rage musu jin dadi ne batuul tafara murmushi dataga hango fareedah ta hade rai ohh bestie najiki amma dakin akullene batuul tafada tana murmushi a dakin, ina zaki ?Ya Abu zanje gurin fareedah ne bazakiba aizata shigo ni a a fushi take dani vakaga takoma ba toh nidai kikoma kihuta ta marairaice fuska tana bubbuga kafa ni wllh senaje ohh da gazuwan fareedah har zamu fara toh gobe zance tashirya ta koma kinga se muyi making love sossai yakashe mata ido wllh ban yardaba tapita aguje yayi murmushi woow I like that inasan shagwavan ki ya ajiye sauran ledan ya dauki na ajiddeh mtsww bansan shirmenta Ya bude kofar ya ajiye mata kazo ka dauki abinka wllh bazanciba kotakanta bebiba yapito ya sauka kasa yaga fareeda natama batuul masifa saboda kina cikin shaukin soyayyan mijinki inata kiranki kikai banza dani har seda yadawo kika bude kofan nan batuul tadinga bata haquri daidai lokacin abuturrab yasauko ya Abu ina wuni yace lpy ya kalle batuul zomuje kici abincin ta make kafada a a kakawo mana nan muci a a zo mukoma dakin Mu a a nidai yazo ya dauketa kamar baby ya manna mata kiss takama tadan cijeshi wash baby da zafi to kasaukeni a a bazan saukekiba sena baki abinci namiki wanka koo ya juyo yace ma fareeda muje kema ki dauki naki Yakama hanyan stairs..
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.