Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 83 of 124
K'ank'ameta yayi tsam jikinshi bayan kura ya lafa, yasa hannunshi d'aya cikin gashin kanta yana wasa dashi lkci daya yana kissing wuyarta, Batuul kam lumshe ido kawai tayi tana jin abinda yake mata dake aika mata electric shock, gaba d'aya jikinta yayi sanyi, a kunnenta ya rad'a mata "You are just different, so sweet, warm and tight!" K'in bude ido tayi as usual, as he expected kuma, don in dai ya kusance bata bari su hada ido duk nacin sa, dariya yayi yana shafa cikinta ganin yanda take boye fuskarta a kirjinsa yace "Farida will
be coming gobe, I don't....", bai Karasa ba ta dago kanta da sauri tana rufe kirjinta da bargo ta kalli fuskanshi cike da farin ciki tace "Don Allah Yaa Abu dagaske?, and shine bata fad'amin ba, lemme call her right away", ta k'arashe maganan tana k'ok'arin tashi daga jikinshi, hannayenshi duka biyu yasa a waist d'inta ya zagayesu ya maidata jikinshi yace "Yeah, nasan halin Farida, ban yadda kuyi duk abinda zaiyi stressing min mata ba, sannan wannan yawan kukan naki....." jin ya ambaci matarshi wani k'arfi yazo mata tayi maza ta k'wace kanta daga rik'on da yayi mata, idonta duk ya cicciko ta matsa can edge d'in gadon tana rufe jikinta, ita dama tasan ba sonta yakeyi ba, jikinta kawai yake bid'a, inma yana son matarsa ai ba sai ya dinga fad'a mata ba kullum, shiyasa duk ranan da buk'atarsa ta tashi yake kawota gidan nan in ya gama ya maidata batare da sanin matar tasa ba wataran tana class haka zaije ya d'aukota ya haramta mata lecture duk don biyan bukatarsa, batasan sanda kuka ya kufce mata ba, Su Aunty sunyi kuskure da suke tunanin zai sota har yayi keeping d'inta happy, ta tashi zata fita daga d'akin, wani jiri ya kwasheta tayi taga taga zata fad'i da sauri ya tarota k'irjinshi, kan gadon ya maidasu suka zauna, kallonta yake da mamaki dan bai san mey ke damunta ba, kuka ta fashe mishi da ta shiga tutturashi tana dukan k'irjinshi ya saketa, "keh kinada hankali kuwa, mey ke damunki", batace komai ba taci gaba da kukanta, firmly yayi gripping kafad'unta yana mata wani mugun kallo yace "tell me mey aka miki kike kuka ko yanzu I slap you", itakam babu abinda take in banda hawaye, shi sam hawayenta is one of his greatest weakness, yanzun nan sai ya zama vulnerable jikinshi yayi sanyi, d'an siririn tsaki yaja ya rungumota jikinshi, kanta ne taji yana juyawa ga zuciyan ta da ya fara tashi jin k'anshin turarenshi da ya cikata kamar daxu, da k'yar ta iya d'agowa idonta yayi ja ta shiga turashi zata sauk'a, ganin yaqi saketa saima tsareta da yayi da ido ta bud'e baki da k'yar tace "I need to throw u....", bata gama maganan ba taji tana yunk'urin amai, da kanshi yayi maza ya sunkuceta sukayi toilet, a gaban sink d'in ya tsayar da ita, ganin baza ta iya tsayuwa ba ya jinginar da ita jikinshi ya rungumota ta baya, sunfi five minutes cikin toilet d'in amma babu abinda ya fito sai k'ak'arin amai takeyi gaba d'aya ta galabaita, d'agota yayi ya wanke mata face tare da kuskure mata baki snn ya dawo da ita d'aki, sai numfashi take maidawa, a kan gado ya kwantar da ita tareda rufa mata duvet, tsareta da ido yayi yace "ban hanaki fita ba tare da kinyi breakfast ba?", hawayen dake idonta ne ya shiga silalowa, tsaki yayi ya tashi ya fita daga d'akin, bai jima ba ya shigo riqe da cup d'in tea a hannunshi da pack d'in Cookie, har ta d'an fara bacci sanda ya shigo, a kan bedside drawer ya ajiye abinda ke hannunshi snn ya hau kan gadon tareda d'agota jikinshi da k'yar ta Iya bud'e lumsassun idanunta ta sauk'esu kanshi, cup d'in tea d'in ya kawo daidai bakinta, d'auke kanta tayi tana girgiza mishi kai, d'ayan hannunshi yasa ya juyo da kanta yace mata
"C'mon take it before I slap you", haka ta dinga sha yana had'a mata da cookies d'in, sai da tasha da d'an yawa sannan ya kwantar da ita ya fad'a toilet yayi wanka, da ya fito har tayi bacci, zama yayi kan bedside drawer ya zuba mata lumsassun idanunshi, har cikin ranshi yake jin Batuul, baisan yanda zai fara fad'awa Ajiddeh Batuul matarsa bace, she ought to know tun ba yanxu, gashi wannan sarkin y'an rawan kan na tafe, yasan dole tayi abinda Ajiddeh zatasan Batuul matarshi ce, d'an tsaki yayi ya tashi yaje yayi shafe shafenshi yasa kaya mara nauyi ya hawo kan gadon ya kwantar da ita jikinshi, baisan lokacin da bacci shima ya d'aukeshi ba, 1:30 Adhan d'in wayanshi ya tadasu, a hankali ta bud'e idonta da sukayi mata nauyi, ganinta kwance jikinshi ya sata yin lamo, a hankali yace mata "muje kiyi wanka", da sauri ta girgiza mishi kai tace "zan iya", ta k'arashe maganan tana zumb'uro baki, baibi ta kanta ba ya d'agata cak yayi toilet da ita, k'ok'arin cire mata kayan jikinta ya shiga yi, da sauri ta riqe rigan tace "Yaa Abu zan iya, zanyi da kaina", baiyi mata musu ba ganin ta samu d'an k'arfi ya saketa ya juya ya fice daga toilet d'in, wani toilet d'in ya shiga ya d'auro alwala ya dawo d'akin yayi nafila yana jiranta ta fito suyi a tare, sai da tayi wankan tsarki sannan ta d'aura da normal wanka tayi alwala ta fito d'aure da towel, idonshi kyar akanta, da sauri ta bud'e closet d'inshi ta ciro wata doguwar rigarta dake ciki ta saka, sai da sukayi sallah tukunna ta shafa mai, tsareta yayi da ido yace "mey ke damunki d'azu kike kokarin amai', tsuke baki tayi tace "nima ban sani ba, kawai shine yaxo", yace "I have warned you, next time kika fita school bakiyi breakfast ba, you won't like an encounter with me", tab'e baki tayi a ranta tace "as if he really cares", dan har yanzu bata manta maganar matanshi da yake mata ba, sai da ya sake maimaitawa yace "You heard me right?", kai ta gyad'a mishi tareda ce mishi "Toh", da haka ya mik'e yace mata "I will be right back", baifi minti 20 da fita ba ya dawo da ledoji a hannunshi, har ta gyara d'akin ta saka turaren wuta cikin nata dake d'akin daban, kan gado ta koma tayi zamanta dan yau kam tasan zancen makaranta babushi, ajiyar zuciya ya sauk'e tareda lumshe ido jin daddad'an kamshin da gidan keyi, zubewa yayi kan coffee chair d'in d'akin yayi wa Batuul dake zaune kan gado alama da hannu tazo, ba musu ta tashi ta isa inda yake, fizgota yayi ta fad'a kanshi, bata ankara ba taji ya shiga yi mata wani passionate kiss, sai da ya gaji ya saketa ya rik'o hab'arta yana kallon idanuwanta masu haske yace "Fatima I just lyk everything about you, I can't get enough of you, lyk duk inda kike that place is always conducive, kullum wajen da k'anshi and its serene", kasa ci gaba tayi da kallonshi ta sunkuyar da kanta k'asa, tasan kawai ya fad'a ne to get what he wants, janye jikinta tayi ta sauk'a k'asa, murmushi yayi shima ya sauk'o ya jawo ledan da ya shigo dashi yace mata "get us plate, am so famished, you are the only thing dake sani in manta da inajin yunwa", batace mishi komai ba dai ta fice ta dawo riqe da plates, spoons, forks da serving spoon, shi ya amshe ya shiga bubbud'ewa, yana bud'e d'ayan ledan tayi maza ta toshe bakinta, girarshi d'aya ya d'age yana kallonta yace "Ya akayi", kai ta girgiza mishi tace "Banason k'anshin cheese din", da mamaki ya kalleta yace "saboda mey?", da k'yar tana komawa baya tace "nima ban sani ba", maidawa yayi ya rufe ledan ya janyo wani, ya kalleta yace "wannan is just pasta with tomato sauce, babu cheese a ciki", dawowa tayi a hankali gabansa, tare suka gama cin abincin a plate d'aya, tana yi tana kurb'an fresh lemonade dan yana rage mata tashin zuciyan da takeji a lokacin, sai da suka gama ta tattare wajen, bayan kamar awa d'aya bayan ya gama danne dannenshi a system yace "Let's get going, I know matata na nan tana missing d'ina by now", ko kallon inda yake batayi ba ta tashi ta d'auki jakanta ta fita daga d'akin, a bakin mota ya tarar da ita ta tsuke baki idonta duk ya cicciko, yana bud'ewa ta fad'a motar cike da fushi, shiga yayi yana murmushi ya xauna shima sannan ya tada motar, hannunta ya kamo cikin nashi ya kai bakinshi zai d'an yi kissing ta warce hannunta a fusace, hannu yasa ya juyo face d'inta yana kallo, hawaye ne taf ciki saura k'iris su zubo, da mamaki yace "yarinyar nan kinada hankali kuwa, you are okay just now and in a minute kin fara kuka, ko dai kukan is your hobby?", batace mishi komai ba har ya gama surutunshi, kafad'a ya d'aga yaci gaba da driving, yana parking ta bud'e mota ta fito ko rufewa batayi ba ta shige gida abinta
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.