Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 44 of 124
Suna isa asibitin da gudu Farida ta bu膹e ta fice, bata damu da hararan da yake binta dashi ba tayi wucewar ta ciki, k'in fitowa yayi daga motan har sai da Farida ta dawo tace mishi Ammah tace ya shigo, tana gaba yana biye da ita suka isa har 膹akin da aka kwantar da Batuul, a VIP ward aka kwantar da ita, Su Aunty da Ammah na daga palon yayi sallama ya shigo kanshi a k'asa, durk'usawa yayi ya gaida Aunty, fuskanta babu yabo ba fallasa ta amsa mishi sannan yayi mata ya mai jiki tace mishi "Alhamdulillahi taji sauk'i", daga nan bai sake cewa komai ba sai hararar da Ammah ke jifanshi dashi da sun ha膹a ido, juyawa yayi zai fita Ammah tace "ka shiga ka gantan ne da ka juya zaka fita", juyowa yayi yana kallon Aunty yace "i tot ba a shigane dan naganku zaune a nan", murmushin karfin hali tayi tace zaka iya shiga , bacci take", ta nuna mishi k'ofan 膹akin, a hankali yake 膹aga k'afanshi har ya isa bakin k'ofar 膹akin, hannu yasa zai mur膹a kenan wata nurse ta bu膹e k'ofan zata fita, hanya ya bata ta wuce tukunna yasa kai cikin 膹akin, xaune ya ganta tana hawaye cotton wool a hannunta alamar allura nurse din ta mata, Yayya na xaune d'aga gefenta tana mata sannu, suna hada ido da shi gabanta yyi mugun faduwa ta gyara zip din skirt dinta da sauri, sunkuyar da kai yyi ya karaso ciki kmr bae son taka kasa, Yayya ta washe baki ganinsa tace "A'ah sannu da xuwa mai gida," gaisheta yyi murmushi dauke fuskarsa don ba laifi sun d'an saba, ta amsa da fara'a tace "Ehh ynxu da taku ce ta kawo ka ae na ganka, tun jiya na iso ban ga keyar ka ba sae ynxu da kishiyata ba lfya koh" murmushi kawae yake yace "Jiya ae na xo aka ce min kina bacci" ta yo waje da ido tace "Kai Haba, halan wnn yar bakin cikin ce tace maka hka" ta fadi ta na nuna Batuul da kanta ke kasa har lkcn gabanta na faduwa don ko kallonsa bata son yi, Abuturrab yace "Ae kam ita tace min kina bacci" Yayya tace " kaji bakin ciki kiri kiri, toh ko taki ko taso dae ni ce ta farko ita ta uku, bbu ynda xata yi" daga hka ta mike tace "bari dae in baku waje kadda inyi rashin hnkli" duk da Mood din Abuu sae da ta basa dariya, ya bi ta da kallo har ta fita, snn ya hade rae ya juyo yana kallon Batuul, hawaye ne ke sakko mata, ya kusa second talatin yana kallonta, kafin ya karasa gadon ya ja kujera ya xauna bbu yabo bbu fallasa yace "I knw by now kina da masaniyan abinda ke shirin faruwa koh?" K'in cewa komae tayi sae hawayen da take ssae, cikin rashin damuwa da shirun da tayi yace "Wato ke kika ce masu ni kike so knn koh?" Da sauri ta d'ago kai tace "Allah ya kyauta! ko kuma kai kace kana sona ba!" Ido ya kafa mata cike da mamakinta, ita kanta tayi Mamakin furucin nata don unexpectedly taji ya fito bakinta, ya mike tsaye yana mata wani irin kallo yace "Kinsan Allah kika kuskura kika yrda suka makala min ke, kin dauko hanyar tarwatsa farin cikin ki ne, ni ina da mata kuma ina sonta, infact ko bani da mata ma ni me xanyi da ke? Kawae daukan magana ne wnn, wllh tun wuri kice masu ke kina da wanda kike so, kar ki yrda a soma kai xancen nn da nisa idan ba hka ba...." Kuka ssae take har da shessheka tana kallonsa, hkn yasa ya kasa karasawa ya koma ya xauna xuciyarsa na masa xafi, can ya kalleta yace "Dama ki daina wnn silly tears din mu sama ma kanmu mafita ynxu, kina da saurayi ko baki da?" Wani kallo tayi masa ta dauke kai ya mike a fusace xae yi magana Ammah da farida suka shigo dakin. Sunkuyar da kai Batuul tayi, Ammah ta Karaso tana kallon Abuu da ya shiga shafa kai daga tsayen da yake, Ammah tace "Kukan me kike bitti?" Da sauri yace "shine nima nake tambayarta taki bani amsa tun daxu" Farida ta kallesa ta gefen ido ta tabe baki sanin karya yake ta xauna gefen kawartata da damuwa tace "Sannu Dear, I was so worried da Ahmad yace baki da lfya" Ammah ta xauna kujerar da Abuu ya tashi tana kallon Batuul tace "Sannu Bitti, ya jikin?" A hnkli tace "Da sauki ynxu" Ammah ta galla ma Abuu harara tace "A garin ku hka ake xuwa duba mara lfya empty handed?" Shiru yyi bae ce komae ba, ya rasa me yasa Ammah ke yi masa hka shi kam, gefen Farida ya karasa yana kallon Batuul yace "Me kike son in siyo maki?" Farida ta amshe tace "Fruits, Shawarma, Chill yoghurt da gasasshen kaza will do" harara ya maka mata rae a bace ya juya ya fice daga ward din, ko da ya dawo Ammah sun tafi da farida dake son xuwa yi ma Bestien nata girki ta dawo asibitin, Yayya ma Ahmad ya maida ta gida, Anty kadae ce ward din sa Batuul gaba tana cin abinci, don tun jiya rabonta da abinci, kansa a kasa ya karaso ward din, ledan hannunsa ya ajiye kan table din dake gefen gadon bayan ya kuma gaida Anty, Anty tayi masa gdya ta dauke abincin gaban Batuul sanin ba ci xata yi ba ta rufe, ta tattara komae a basket tace "Bari in je gida ynxu in dawo Abuturrab" yace "Toh sae kin dawo Anty" 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
35
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Aunty na fita ya jawo kujera ya zauna kusa da gadon yana kallonta, ita kam kanta a k'asa yake, dan ji tayi kamar ta bita su tafi, har ji take 膹akin na suffocating 膹inta, tabe baki yyi ya mik'e ya isa wajen da ya ajiye ledan da ya shigo da ya 膹au wani bowl da Batuul ta wanke a hannu ciki da zata ci abinci ya zuba apple, grapes sai pomegranate a ciki ya bude table water dake wajen ya juye ciki ya nufi toilet, tana zaune ya fito ya zuba fruits din kan plate ya dawo ya zauna kan kujerar da ya tashi ya fara b'are pomegranate yana shan abin shi, Batuul kam kin 膹agowa tayi ta kalleshi bare tasan abinda yake, cikin nutsuwa ya shiga maimaita mata maganan 膹azu ya kara da cewa "yhu beta pretend yhu are nt recovering, ki kuma gaya ma likita auren dole xa a maki, I bet he will find a solution" ko kadan Batuul bata san mey yake cewa ba dan ji tayi abincin da taci yana son dawo mata tsabar tashin xuciya, ranshi ne yayi mugun b'aci ganin ynda tayi banxa da shi tak'i cewa komai, a fusace ya tashi ranshi a ha膹e, cikin tsawa yace mata "keh kurma ce ina miki magana kin wani min shiru kina jina, are yhu stupid", ko 膹agowa batayi ba bare ta nuna mishi tasan abinda yake fa膹i, ranshi ne ya da膹a b'aci yace "Kehh!" k'ala bata ce mishi ba, jin amae na shirin taho mata yasa ta tuge drip 膹in hannun ta ta yunk'ura xata sauka daga gadon yyi saurin rik'eta yana mata mugun kallo yace "ina zaki?", hawaye ne ya shiga zuba daga idonta tana girgiza mishi kai alaman ya saketa amma yaqi, sai ma da膹a rik'eta da yayi da k'arfi don mamaki reaction din nata ya bashi to ko dae ba ita kadae take ba, bai ankara ba kawai yaji ta kwararo mishi amai a jiki.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.