Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 9 of 124
k'arfe goman dare Baba ya iso gidan yayya shima, bayan sun gaisa da yayya sun 膹an tab'a hira yace su tashi su tafi dan gobe flight dinsu eleven ne,tsaraba dayawa yayya ta ha膹a musu ta saka masu aikinta su kai musu mota, bayan kowa ya gama shirinshi zasu fita daga 膹akin yayya ta k'ira Baba ckin 膹akinta, zama tayi a kan gado shi kuma ya zauna a k'asa kanshi a duke, magana ta fara kamar haka "Batuul tace min ta gama sashen karatun nan nata amma zataci gaba, kuma har waje naji tana cewa zata, toh ni bance kar taci gaba ba amma ban yadda har waje ba, in kuma har wajen zaka fita da ita toh lallai saida mijinta , haba wane karatu ne haka da tunda aka haifi mutum yakeyinshi bai k'are ba, yarinya shekara sha shida zata shiga na bakwai amma babu abinda takeyi sai boko, toh inma uwarta ke zugaku da kai da Batuul 膹in ni bazan 膹auka ba, bazan yadda yarinya tayi ta girma babu aure ba, ai uwartata ma abinda ya sa na k'i ta kenan lokacin aurenku wai tana boko, toh mutane da dama ma ai sunyi bokon a gidan mazajensu, dan haka Batuul baza ta ci gaba ba sai tayi aure", duk maganan nan da tayi cikin kanuri tayishi, tunda ta fara magana Baba bai 膹ago ba sai da ta gama, a sanyaye ya 膹ago kanshi yace mata "In sha Allah yadda kikeso za ayi Yayya, nima 膹in bana son fitanta waje karatu babu muharrami, dan haka zan duba yadda za ayi", Yayya tace "yawwa gara a duba , Allah yayi muku albarka, toh yaushe ne tafiyan naku gobe" yace "11" tace Allah ya kaimu ya kiyaye hanya sannan ta fito yana biye da ita a baya har suka k'araso parking lot, yaran nata tsokananta har Babansu ya tayar da motan tana 膹aga musu hannu har suka fita daga gate 膹in
[8/22, 1:42 PM] .: 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
10
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Sweat pant blue ke Jikinshi da riga bak'a yana dadanna Macbook dinshi, tea ne a flask daga gefenshi idan yayi aikin sai ya 膹an sha ka膹an, wayanshi ne yayi k'ara ya 膹auka yaga Amma keh k'iranshi, rusuna yayi yace "Hello Ammah", daga 膹aya bangaren Ammah ce ta amsa da " ina falon sama, kazo maza ina jiranka", tunani ya fara yi akan dalilin wannan k'ira da take mishi dan tun daga muryanta ya san ba lafiya ba, maganan Ammah ya sakeji tana cewa "banji ka amsa ba", da sauri yace "Ammah ina zuwa" ya katse wayar, matsar da Macbook 膹in yayi gefe ya tashi ya fita daga 膹akin, hanyar falon sama yabi har ya isa, yana zuwa yaga Abui da Ammah a zaune tare a kujera 膹aya, k'arasawa yayi ya nemi waje ya zauna akan tattausan rug 膹in dake shimfi膹e , a kusa da Abui dab ya zauna daga k'asa, kanshi dake duk'e ya 膹ago ya gaida su a tare, Abui ne ya fara amsa mishi sannan Ammah, bayan y'an seconds Abui yayi gyaran murya tare da k'iran sunan shi, "Abutturab magana zamuyi dakai kamar kullum akan dai maganan kayi aure ne, mun gaji da zaman ka haka", Ammah ce tayi sauri ta karashe maganan da cewa "bazan yadda da tafiyanka waje babu mata ba, wane aiki ne zakaje ka k'ara banda wanda kayi musu ba, yanxu Abui ke cemin gobe zaka tafi ,kuma kana gama aikin ne zasu tura ka waje, toh ni bazan yadda ba, kayi aurenka in yaso kaje kayi shekara goma a can banida damuwa", Abui ne ya tareta da cewa "a ah ba shekara goma ba dai, abi komai a hankali, yanxu kai Abutturab kamin ka gama contract dinnan har su turaku waje muna so ka fiddo da mata ayi muku aure, mutuncinka ma zaifi k'aruwa a idon mutane, within two weeks kayi mana introducing wacce kake so, inma babu wacce kuka daidaita zamu samo maka a family, ga cousins 膹inka ko a cikinsu ka duba, in akwai wacce tayi maka fine, in kuma babu sai ka nemo da kanka, Ammah ce tace "ai ni Nafison ma mu nemo mishin dan da alamun bashida niyya", Abui yace "Aure is a life time journey, he should chose his own choice dan kada a samu matsala, Allah yayi maka albarka", baice komai ba har saida su Ammah suka gama maganan da zasuyi sannan ya 膹ago kanshi yace musu "In sha Allah zainyi Ammah, but inaso a 膹an k'aramin lokaci, two weeks 膹innan yayi min ka膹an, a k'aramin ko da one month ne, in sha Allah by then i will be done with duk abunda zanyi, sai ayi introduction 膹in" Ammah ce ta sake ce mishi "Aliyu ban yadda ba, two weeks 膹innan da na fa膹a shi kenan, tukunna ma y'ar gidan waye kake cewa za ayi introduction 膹in da ita", sunanshi da yaji ta k'ira ne yasashi saurin 膹ago kanshi, don ya da膹e baiji ta k'irashi ko da Abutturab ba amma yau gaba 膹aya Aliyu ta ambata, a hankali yace "y'ar gidan perm sect ce Engr Abba Muhammad Jidda", Abui ne yace "Masha Allah, ai Engr abokina ne, mutumin kirki ne sosai, ba komai kaje in mun koma Abuja sai kuyi magana da yarinyar akan zaka turo, tashi kaje Allah ya maka albarka" Amin yace sannan yayi musu godiya ya tafi, Ammah dai bata so ha膹in nan da 膹anta ya samo ba, dukda tana y'ar Tchad amma bata so 膹anta ya auri shuwa, amma haka dai ta hak'ura ba dan tana so ba, gara yayi auren da ya zauna babu mata, ci gaba sukayi da hiran Abutturab 膹in da sauran y'ay'ansu bayan ya tafi
Suna isa gida bayan sun shiga ciki dukkansu suka zube a palon, Baba ne da ya shigo daga k'arshe yace kowa ya shiga ya kwanta gobe flight 膹insu sha 膹aya ne dan haka kowa ya shirya da wuri, mik'ewa kowa yayi ya tafi makwancinshi ya shirya yin bacci, Batuul na shiga 膹aki ta cire kayan dake jikinta ta 膹aura towel zata shiga toilet, fridge 膹inta ta bu膹e zata sha Fanta taga ya k'are, wayanta dake ajiye gaban mirror ta 膹auka ta nufi kan gado ta zauna sannan tayi dialing number Janet, tana 膹auka tace "Janet ki kawo min fanta 膹akina , na fridge 膹ina ya k'are, "Janet ta amsa da to anti za a kawo miki wani abu dinne bayan Fanta", Batuul tace No i dont need anything else, am okay" sannan ta katse wayan ta ajiye ta shiga toilet, warm shower bath tayi ta fito daga toilet 膹in, tana fitowa akayi knocking k'ofar 膹akinta karasawa tayi ta bu膹e, Janet ce ta shigo da square serving tray na ceramic 膹auke da Fanta akai, akan table 膹in 膹akin ta ajiye ta juya zata fita Batuul ta k'ira sunanta "Janet ku shirya da wuri gobe zamu koma,ki fa膹awa Fa'iza da Aunty Tabawa, karku sake delaying 膹inmu kamar lokacin da zamu zo, "Toh anti zan fada musu", "kuma ba sai kunyi breakfast dayawa ba,amma kije wajen Aunty ta fa膹a miki abinda za ayi goben", da toh ta amsa sannan ta fita, tana fita Baatul ta shirya cikin kayan baccinta na Lulu kitty purple, ta ha膹e gashinta cikin hula dark purple ta gama shafe shafenta ta hau kan gado, Laptop dinta na Apple ta 膹auko ta 膹anyi danne dannenta sannan ta kashe ta mayar kan side drawer, wayanta ta ciro a caji, kamar dama jira ake ta 膹auki wayan ya fara ringing, ganin mai k'iran ya sa wani wide smile shimfi膹uwa a fuskanta, dimple 膹inta sai da suka lob'a deeply, wayan ta saka a kunnenta tare da tsuke fuska kamar ba ita ke murmushi ba yanxu ta Kuma yi shiru taqi magana, daga 膹aya bangaren aka ce "shikenan since you wont talk, i will end d call, da sauri tace "Affaaannn" da k'arfi ta k'ira sunan har tana jiyo dariyanshi daga 膹aya b'angaren, "woh lady so kike ki min bursting ear drums ko ko ya", sake k'iran shi tayi da Affanu, "ta yaya ma akayi kika zama friend 膹ita ya fa膹a yana dariya", "I know you love me" Batuul ta fa膹a mishi, ce mata yayi "waya fa膹a miki i love you, ai d moment you left for airport na manta da momeries and friendship 膹inmu", "face 膹inta tayi kalan tausayi dashi ta zumb'uro baki kamar yana ganinta tace mishi "ka manta dani, nayi fushi ma tunda ka manta ni" murya ta fara yi kamar zatayi kuka, da sauri ya fara ce mata "No no no Lulu, kar kiyi kuka mana, i didnt mean to hurt, kema ai kinsan you are my potential treasure, ai nima sai ki sani kukan" ya fa膹a muryanshi na rawa, kyalkyalewa ta kuma yi da dariya, ce mata yayi "dariya ma na baki ko, am offended shikenan ma goodnight", da sauri ta tare shi, "wait wait pls, dagaske dariya ka bani how you reacted, so you care, intersting", dukkansu biyu a tare suka sa dariya, ce mata ya sakeyi "Amish you dearest", a hankali itama tace mishi "Amishd you too", "so when y'all coming back", Affan ya tambaya, "Gobe ina Abuja by now", da sauri Affan ya tambayeta "Dagske Lulu gobe zaku dawo, baby na fa", dariya Batuul tasa sannan tace "masu baby, toh ba gobe zata dawo ba sai nextweek, hope kana kula min da ita da kyau, jiya ma i was with her, ce mata Affan yayi "i got to call her now in roqeta su dawo before next week dan i cant wait that long" Da dariya Batuul tace mishi "Aii best friend, good night", da haka suka katse k'iran, suna gamawa tayi adduan bacci ta shafe jikinta dashi, taje ta shafe duka k'annenta har way'anda ke kwana a 膹akin Aunty, sannan ta tofe duka angles 膹in gidan , ta kashe bedside Lamp 膹inta ta kwanta
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.