Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 82 of 124

67

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

Kan gadon ya koma bayan ya ajiye wayan hannunshi, kallon Batuul dake bacci kawai yakeyi yana lumshe ido tare da bud'esu, ya dad'e sai kallonta yakeyi, tausayinta yakeji har cikin ran shi, bai san lokacin da wani murmushi yayi escaping lips d'inshi ba tunawa da yayi da ranan da ya fara had'uwa da Batuul har kawo jiya da daddare, murmushi kawae yake yana girgixa kansa ya kwanta gefenta ya jawota jikinshi ya rungumeta, a tsorace ta saka y'ar k'ara tana k'ok'arin tashi, rungumota ya dad'ayi jikinshi kamar wacce za a k'waceta a hannunshi, a kunne ya rad'a mata "shhhh sleep, babu abinda zan miki", maida kanta tayi kan faffad'an k'irjinshi a sanyaye tana maida ajiyan zuciya, har lokacin heart beat d'inta bai koma normal ba dan gani take zai mata wani abin, ta dad'e idonta biyu har sai da taga ya jima bai yi mata komai ba ta samu bacci ya d'auketa.

*TWO MONTHS LEAP*
A hankali Batuul ke sauk'owa kan staircase, sanye take da doguwar riga ta atampa, riqe da jakarta sai waya a d'aya hannun, ta k'ara kyau abinta sai shek'i takeyi don ko kadan bata da damuwa sai na Ajiddeh, a dinning ta tarar da Ajiddeh ta zauna tana kwasar girkin da ita d'in tayi, har saida ta k'arso sannan ta dubi inda Ajiddeh ke zaune tace "ina kwana", ba yabo ba fallasa Ajiddeh ta amsa mata gaisuwarta, k'arasawa tayi parlour zata fita waje, gabanta ne ya fad'i jin cikin husky voice d'inshi yace mata "Hey, wait, I will b dropping you off today", sai da taji yayi shiru sannan ta juyo ta dubi inda akayi maganan, kamar bashi ya gama magana yanzu ba, remote ne a hannunshi yana kwance yana kallon Tv, har lokacin gabanta fad'uwa yakeyi dan tasan abinda tafiya dashi ke nufi, rolling eyes d'inta tayi tace "David will drop me off, zanyi latti", kamar ba dashi tayi maganan ba ko motsi baiyi ba bare ya nuna alamun yaji mey tace, ranta ne ya b'aci ganin yaqi kulata hawaye ya fara taruwa idonta, Ajiddeh dake dinning kamar da ita ake magana ta ture plate d'in dake gabanta ta mike ta dawo parlour ta tsaya daidai kanshi tace "Babe wane irin you will drop her, kai da ko breakfast bakayi ba, wankan ma naga ba yinshi kayi ba amma kake wani cewa zaka kaita, mey amfanin driver in bashi zai na kaitan ba?", itama d'in kamar yadda bai cewa Batuul komai ba haka ita ma babu abinda yace mata, juyawa Batuul tayi zata fita ganin ya lumshe idonsa tajishi da wani irin voice yace "Don't you dare go out", ta kai seconds goma tsaye kamin ta juyo jiki a sanyaye idonta duk ya cicciko, sama ta koma ta fad'a d'akinta tareda banko k'ofar d'akin ta fad'a gado tana hawaye, a hankali ya bud'e lumsassun idanuwanshi ya sauk'esu kan Ajiddeh dake tsaye ta zuba mishi na mujiya sai huci take, mik'ewa yayi ba tareda yace mata komai ba zaibi ta gefenta tasha gabanshi tace "wato kaifa na lura dakai kwana biyun nan y'an wulak'ancin naka sun fara dawowa akan yarinyar nan ko?, akan mene ga driver zaka wani ce kai zaka kaita, kuma ma ai ta iya tuk'in in ba dai wata manufar ce dakai ba", kallonta ya tsaya yanayi da lumsassun idanunshi dake rikitata har saida tayi shiru, fixgota yayi ya d'aura hannunshi mai d'umi a wuyanta yana yi mata tafiyar tsutsa sannan ya rank'wafo daidai kunnenta yace "mesa ke abin fad'a baya miki kad'an, yanzu meye na tada hankalinki kina stressing kanki, stress na sa tsufa da wuri and I don't want that to happen to you, inba kinason inje in samo new babe ba", ya k'arashe maganan tareda d'ago kanshi ya kashe mata ido d'aya, turashi tayi daga jikinta jin ya ambaci tsufa, cikeda bala'i tace "ai kuwa wlhy ......", bai bari ta k'arasa ba ya had'e bakinshi da nata, tun tana kokawa har ta hak'ura ta biye mishi, sai da suka gaji tukunna ya sake ta suna maida numfashi, hannu yasa cikin gashinta data gyara ya bajesu yace "You are just getting yourself worked up, inada abinyi a can school d'in nasu shiyasa nace I will go with her", kallonshi take amma bata jin ta yadda da abinda yake fad'a mata, "toh kai wulak'ancin naka ai dayawa, kana ganifa nan na tsaya ina maka magana amma kayi kamar bakaji ni ba kuma sai gaban yarinyar nan zaka rik'a yimin irin wad'annan abubuwan bayan kasan banson raini", murmushi yayi tareda sa hannu waist d'inta yace " Let's help me change, in na dawo sai muyi magana dan nima banso ta rainaki", a shek'e take ta kalleshi sannan ta cire hannunshi dake waist d'inta tace "na yaushe kuma bayan ta gama raina ni, ni abinci nakeci kaje abinka ka shirya", smirking yayi ya haura sama ita kuma ta koma dinning taci gaba da cin abincinta, d'akin Batuul ya wuce kai tsaye yana hawa sama, kwance ya tarar da ita kan gado, zama yayi daga bakin gadon yana kallon yadda idonta ya canja kala, sam baya son kukan mace, he always considers them weak and naive, bare in Batuul keyi har cikin ranshi yake jin kukan, he don't know but yarinyar nada wani irin effect akanshi that makes him feel vulnerable, so yake ya rungumota ya rarrasheta amma bazai iya ba dan wannan kukan nata sai anyi dagaske, abinda yake na kuka da ba na kuka ba duk yi takeyi, its getting out of control, dakewa yayi yana kallonta yace "da akayi miki mey kika zauna kina kuka?", shiru tayi mishi tareda d'auke kanta ganin yadda ya tsareta da ido, hannu yasa ya juyo da kan nata yace "I will slap you kika sake d'auke min kai ina miki magna, tambayanki nakeyi what happened to you?", hawayen ne ya shiga gangarowa daga idonta, rintse ido yayi tareda fad'in "shit", ciki ciki, sai da yaje tsakiyan d'akin yace mata "tashi ki tafi", kamar munafika haka ta mik'e jiki a sanyaye tayi maza ta fad'a toilet ta d'aurayo fuskanta ta fito har lokacin yana d'akin, kallonshi ta tsaya yi ganin bai fita ba shima, juyawa yayi ya fara tafiya sannan ta biyoshi a baya, a dinning suka tadda Ajiddeh har lokacin ana d'a'amun, wani irin kallo ta bisu dashi, Batuul kam d'auke kanta tayi kamar batasan da ita gun ba ta fice waje, a minute after shima ya fito, tundaga sama Ajiddeh ke kallonshi, ita kad'ai tasan irin son da takeyiwa Aliyu, har cikin ranta takejin shi, har wani lumshe ido takeyi tana kallonsa batasan ma lokacin da ya k'arasota ba, saida yasa hannu yayi waving gaban fuskarta snnan ta sauk'e ajiyar xuciya ta k'irk'iro murmushi, murmushin shima yayi mata yace "thinking of me?", kai ta gyad'a mishi, gefen fuskanta ya shafa yace "Ikr, I will b back right away", take murmushin dake fuskanta ya gushe ta zumb'uro baki tace "kofa wanka ma bakayi ba yau, bazaka office bane?, these days kamar ma aikin dena zuwanshi kayi", bai juyoba yaci gaba da tafiya yace "kinki shiryani shine zanje inda za a shiryani ko ban tambaya ba, and you know am my own boss", tab'e baki tayi a ranta tace "ko ba boss ba, mutum sai son jikin jaraba, k'ato dashi wani wai in shiryashi, ai danma kar inyi aikin wahala nak'i yadda in haihu yanzu", da haka ta koma kan kujeran dining taci gaba da abinda takeyi, a parking area ya tadda Batuul tana tsaye, k'arasawa yayi ya bud'e ya shiga ya tada motar, har lokacin tana tsaye bata shiga ba, ya kai five minutes zaune cikin motan baice mata ba itama bata shiga ba, sai da ta gaji dan kanta ganin zatayi latti ta bud'e ta shiga, murmushi yayi ya tada sukatafi, saida yayi nisa sannan ya had'e rai yace "kin fara rainani ko, dan kinga ina kulaki kuma matata ta dena damunki ko, I will leave you to her", har yayi shiru batace mishi komai ba sai ma d'auke kanta da tayi daga dubanshi ta tsuke baki, saida taga ya d'auki hanyan d'ayan gidan sannan ta wara ido ta juyo da sauri tana kallonshi tace " Yaa Abu ina zaka kaini?, Yaa Abu school fa zanje am almost late", kamar baiji mey tace mishi yaci gaba da tuk'inshi, idonta ne ya cicciko taci gaba da yarfe hannu tana girgiza kai, ganin har lokacin baice komai ba tace "Yaa Abu dan Allah ka kaini sch, I will b missing my class kaji?", ta rok'eshi tareda juyo kanta tana kallon shi da idonta da ya cicciko, har lokacin kuma ko juyowa baiyi ya kalleta ba, sai da yayi parking a compound d'in gidan glass sannan ya kalleta, sai a snn yace mata "You can come out", d'auke idonta tayi daga kanshi ta kifa kai kan cinyarta taci gaba da kuka, murmushi yyi yasa hannu cak ya d'auketa, "ihu zata fasa yayi maza ya matseta jikinshi, k'ok'arin sauk'a ta shiga yi daga jikinshi sai harba k'afa takeyi, daidai wuyanta ya sunkuyo ya manna mata lips, jin lips d'inshi masu d'umi jikinta yasa ta jin wani irin shock yabi spine d'inta dama ga sanyin da takeji, lamo tayi ta sake shigewa jikinshi, murmushi yayi ya d'ago ya kalleta yace "hakkina zaki bani", da sauri ta sinne kanta jikinshi, ciki ciki tace "Wane hakkinka wai Yaa Abu, ni bansan mey kake......" , bata k'arasa maganan da zatayi ba yayi murmushi ya sake rungumota har ya isa bakin k'ofa, kamar kullum yau ma da hannunta ya bud'e gidan, bai ajiyeta ba sai da yaje har d'akinshi sannan ya direta k'asa ya fad'a gado, tana ganin ya kwanta ta mike zata fita, da hanzari ya mik'e ya fizgota ta fad'a kanshi, ihu tasa mishi yayi saurin had'e bakinsu, abinda take gudu ya shiga yi mata, tun tana nonnoke masa tana kukan shagwaba wai bata so, har dai ta bada kai bori ya hau, ta fara mayar masa da martani ba tare da ta shirya ba, Abuturrab ba dai iya sarrafa mace yasa ta mance hanyar garinsu ba Lol, don kam Batuul ta mance hanyar garinsu.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.