Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 30 of 124

Xagawa yyi maxauninsa ya Shiga, maimakon ya ja motar sae ya kasa, ya fi minti uku daga karshe ya juya yana kallonta yace "Batuul!",ya ji shiru bbu amsa, sau uku yana k'iranta yaga bata ko motsi, kafa膹anta ya kama tare da jijjigata yana k'iran sunanta amma ko motsi bata yi, janyota yayi jikinshi da sauri ya kwantar tare da bubbuga mata baya, ko ba a gaya masa ba yasan she is unconscious ne, hnklinsa ya tashi ba kadan ba, all possible ways da yasan xae yi ta farfa膹o yyi amma shiru, kawai yayi deciding da ya bata mouth to mouth respiratory aid, 膹an kwalin da ta yafa a kanta ya cire, gashinta da ya kwanta lufluf yabi da ido, sunkuyo da kanshi yayi dai dai fuskanta tare da rintse ido yana k'ok'onton yayi ne ko kar yayi, but dats the only alternative, sai da ya kawo bakinshi daidai da nata idonsa na kan lips dinta hannunsa daya na kanta ta jawo wani dogon numfashi amma bata bu膹e ido ba, wani irin ajiyar zuciya ya sauk'e tare da komawa baya seat 膹inshi ya zauna yana kallonta, sai da yaga ta fara motsa hannun tukunna ya lullubeta da dankwalin kanta bayan ya kashe Acn motar ya tayar ya jasu sukayi gida, suna isa gida yyi pakin ya fito ya 膹auko ta a hannunshi kamar wata y'ar baby yana kallon fuskarta, mutanen gidan da sukazo biki wa膹anda basuyi bacci ba duk suka bishi da ido, bai bi ta kallon da suke mishi ba ya haura sama ya shiga da ita 膹akin Ammah tare da sallama, Ammah na ganinshi 膹auke da Batuul ta mik'e tsaye a rude tace "Aliyu mey hka, mey ya sami y'ar mutane ni Bilkisu, daga ina ku ke", bai ce komai ba sai da yaje ya shimfi膹ar da ita kan gado , ya kashe AC 膹akin tukunna ya juyo wajen Ammah da damuwa a fuskarsa.
[8/22, 1:57 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

24

By Phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

"Wai ba magana nake maka bane Abu, mey ya sami Batuul 膹in", Ammah ta fada tare da k'arasawa gadon da ya shimfi膹ar da Batuul 膹in, jikinta ta tab'a taji yayi zafi rau, 膹ankwalin dake kanta ta cire mata shima taji shi a jik'e, a fusace ta juyo ta dubeshi tace "tun kamin raina ya gama b'aci ka fa膹a min abinda ya sami Batuul Aliyu", da damuwa a fuskanshi ya 膹an dubi Batuul 膹in da Ammah ke k'ok'arin cire mata jik'ak'k'en kayan dake jikinta tana kuma sauraran amsarsa, da kmr baxae ce komae ba don yasan ko ya buda baki gskya xae gaya ma Ammah don shi baya karya, gnin kallon da take jifansa da shi yasa yace "Ammah nifa banyi mata komai ba, muna tafiyane a mota ta rik'a min kuka ba gaira ba dalili, ni kuma i couldn't endure it nace mata ta fita min a mota, taki fita kawae na kamata na fitar da ita, nayi tafiyata, gnin ruwa yasa na koma na 膹aukota muka dawo", baki sake Ammah ta tsaya tana kallonshi da mmki, rae a 6ace tace "hankalinka 膹aya kuwa Abuturrab?, ka ma san mey kake fa膹a min? tsakiyar dare ka cewa y'ar mutane ta fita maka a mota, don rashin kunya kuma ka bude baki kke min tsari? mesa baka dawomin da ita kace baza ka 膹auketa ba Aliyu, yanxu da wani abun ya sameta mey kakeso in cewa Maryam?, wato baza ka dena wannan bakin halin naka bako Abu, a haka mukayi maka auren aka baka amanar y'ar mutane da wnn halin xaka rike masu 'ya, maimakon da kaga tana kukan ka tambayeta kaji mey key damunta shine zaka koreta tsakar daren nn don rashin imani, Allah ya rufa maka asiri da wannan mugun hali naka, ni y'ar mutane da aka aura maka ma nake tausayawa", jikinsa yyi sanyi ssae don ko kadan bae son 6acin ran Ammartasa, har kasa ya durkusa kansa a kasa cikin sanyin murya yace "kiyi hkuri don Allah Ammah, ba mugun hali bane, kullum haka naga take kuka babu dalili kmr wata yarinya karama, plss ki yafe", katseshi Ammah tayi a fusace "rufe min baki, waye baisan Batuul yarinyar arziki bace, magana ma bata isheta ba kukan mey zatayi maka, ko a ina kke ganinta, in ma tayi kukan ina ruwanka da ita, nace ina ruwanka? Toh wlhy ka fita idona in rufe, wannan halin naka tun wuri kayi watsi dashi dan ba na arziki bane", ganin ran Ammah ba karamin bacewa yyi ba yasa ya marairaice mata kmr wani karamin yaro yace "Ammah nace fa kiyi hak'uri, don Allah kar kiyi fushi da ji, wllh hkn bazai sake faruwa ba in sha Allah, plss Ammah na" bnxa tayi masa na wajen minti biyu, shi dae har lkcn yana durkushe inda yake, juyowa tayi tace "nidai na fa膹a maka kuma ka tabbata gobe da sassafe ka shigo kunje asibiti , bazanyi taking risk 膹innan ba , zakaje ka halaka y'ar mutane sbda wani banxan hujja taka, in kai baka da hankali ni ina dashi", atishawan da Batuul tayi ne ya maida hankalinsu kanta, Da sauri Ammah ta zauna ta dagota ta zaunar da ita tare da ce mata "sannu bitti, ina ke maki ciwo", a hankali ta bu膹e idanuwanta tayi scanning 膹akin, akan Abutturab ta sauk'e idonta, shima ita ya zubawa manyan idanuwanshi kamar mai shirin bacci har lkcn bae mike daga durkushen da yyi ba, baka tantance fushi yake ko akasin sa, maza tayi ta kawar da idonta daga kanshi ta cewa Ammah "sanyi nakeji", cikin hanzari Ammah ta mik'e tare da cemata "tashi bitti ki cire kayan nan jik'ak'k'u, ki canjasu kinji", k'ok'arin cire mata rigan jikinta ta fara, cikin jin kunya ta rike rigan tace "Ammah tulukin"(Ammah zan cire da kaina), sake mata tayi tana jiran ta cire taga kuma bata da alamun cirewa, 膹agowa tayi ta dubeta tace "bitti cire mana, sanyin kar yayi miki yawa", 膹ago kai Batuul tayi ta dubi inda Abuturrab yake, idonshi kyam a kanta, sunkuyar da kai tayi, Ammah ce ta dubi inda Batuul 膹in tabi da ido ta ganshi a durkushe ta hade rae tace "Mey kuma ka tsaya ka sata a gaba kana kallo, kaje kuma da sassafe kazo kai kaita asibiti", murmushin da bae shirya ba yyi a sanyaye ya mike yace "Sai da safe Ammah" snn ya juya , da yaje bakin k'ofa sai da ya kuma juyowa sukayi ido hu膹u da Batuul ta 膹auke idonta da sauri ya juya ya fice, yana fita Ammah ta dubeta tace "Bitti, tashi muje kiyi wanka ki canja kaya, ni bansanma ina yarinyar nan ta karka膹a ba, ita taimaka mata ta cire kayan jikinta da sarkan da komai ta kaita toilet, ta ha膹a mata ruwan wanka mai zafi tukunna ta fito, Ammah na fita ta tub'e kayan dake jikinta ta shiga bathtub ta zauna a ciki, ta kai minti ashirin a ciki sai da taji ruwan ya fara hucewa tukunna ta fitodaga ciki, da bathrobe 膹in da yayi mata yawa ajikinta ta fito, Ammah ta tarar ita da Farida har ta canza zuwa kayan baccinta zaune suna hira, Farida na ganinta ta mik'e cikin sauri ta isa wajen Batuul, rik'eta tayi tareda da zaunar da ita akan gadon a hankali tana kallonta kamar wacce aka ce mata Batuul zata karye in tayi k'wak'waran motsi, sai da ta tabbatar Batuul ta zauna tukunna tace "yanxu Ammah ke fa膹a min abinda ya faru, ni bansan baki tafi ba ai, na nemi ki a hall 膹in ban ganki ba, daga baya Yaa Massa yazo yana tambayana ina kike, wai tare zaku tafi shi zai maidaki, toh i thought ma har ya dawo dake gida sai daga baya Ammah ke tambayana wai muna tare, sorry Sweetheart, bs nasha fa膹a miki Yaa Abun nan mugu bane kina k'in yadda gashi nan ai yana so ya illata mana keh, yanxu ai kya yarda, ni matarshi ma nafi tausayawa, ko da shike ma bana tausayinta tunda ita ta gani zata ita, tayi ta yiwa mutane kallon....", Ammah ce ta tareta da cewa "toh meye na maganan y'ar mutane zaki sa gabanta yayi ta fa膹uwa babu gaira babu dalili, bana son hiran mutane, ki dai yi na yayan naki tunda shi ya jawowa kansa da bak'in halin nan nashi", a marairaice Farida ta juyo ta dubi Ammah tace "Ammah dagaske nefa, sai wa膹anda taga dama take kulawa, a gidan nan daga Yaa Abu sai Sadiq take kulawa kamar su ka膹ai ne mutane", "toh keh meye naki a ciki, dama Abun ne dolenta a gidan ai, tunda shi tana kulashi ai an wuce komai, ke dai ina fa膹a miki babu ruwanki da ita", baki Farida ta zumb'uro tare da cewa "toh Ammah in sha Allah", Batuul dai bata ce musu komai ba, tana nan zaune tana ta tunanin abinda ya sameta yau, tunani tayi da yanxu wani abun ya sameta mey zai dawo yace ya sameta, wata zuciyar tace mayb yayi k'aryan shi bai ganki ba mana, ai gaskiyan Farida ne da take ce mishi mugu, Ammah ce ta katse mata tunaninta da cewa "Bitti shafa mai ki saka kaya ki kwanta kinji", ta mik'a mata mai da wasu rigunan bacci masu kyau riga da wando milk da brown masu kauri, sai da ta shafa man ta saka kaya tukunna tasa aka kawo mata abinci da magani tasha bayan taci abincin, Ammah ce tace su tafi wajen Abui su kwana dan nan 膹in zaiyi musu hayaniya, hakan kuwa akayi, Farida ce ta taimakawa Batuul suka isa har side 膹inshi, ko ina duhu an kashe wuta sai 膹an hasken tv dake haskawa da alama Abui na ciki bai yi bacci ba, wani 膹aki Farida ta shigar da Batuul tace mata ta kwanta zataje dubo Abui taga ko bai yi bacci ba, in yayi bacci zata kaso mishi tv ta dawo, tana fita Batuul ta jawo bargo ta rufe jikkinta dashi tayi kwanciyarta,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.