Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 3 of 124

Tunda ta bar wajen yake tsaye yana kallonta har ta shiga motar suka tafi bai dena kallon wajen ba sai da yaji an taba shi ta baya ya juyo ya ga Wanda ya tabashi

Ya kalli Wanda ya tabashin tare da Sakin Fuska yace Massa ya akayi shehu ya bari ka bar wajen shi kuma ban ga ka saka rawani ba Massan yace Man bari kawai ai bazan iya zama ayi hawan Durba dani ba yanxu haka ma gudowa nayi yace kai mey kake yi anan kai kadai bayan naga Abui ma suna tare da Shehu yace yeah abu nazo yi amma banyi bama sai nan gaba Massa yace okay muje sai da ya sake juyawa tare da ajiyar zuciya kamin yabi inda hanyan da Batuul tabi kamin su tafi
[5/1, 18:23] 鈥�+234 817 787 3487鈥�: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

4

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

A gaban gate din wani mansion ta tsai da motar tare da yin horn, masu gadine su biyu suka fito cikin hanzari suka bude musu gate din suna yi musu sannu da zuwa, karasawa tayi cikin gidan har ta isa inda ake parking, kamin ta tsaida motan Yusra tayi sauri ta bude kofan ta fita Hafix ma ya bita a baya, cikin hadin baki Aunty da Batuul suka ambaci "Inna lillahi wa inna illaihi rajiun"Fa'iza ta fito itama a guje ta bi bayansu tana fadin bakuji ciwo bako su kuma suna ta kyalkyala dariya Yusra tana fadin ai na rigaka shima Hafix yana ya rigata, suna karasawa bakin wani sliding door mai girma na glass suka tsaya dan baza su iya danna kararrawar ba yayi musu nisa sai Fa'iza ce da ta karaso ta danna musu kararrrawar suka tsaya jiran è„¿ bude musu kofar, è„¿ dannawa na biyu ne aka bude musu kofa daidai lokacin Aunty da Batuul suka karaso suka Shiga ciki, parlour ne mara tarkace amma yana da kyau, wallpaper ne baqi mai flowers fari da grey zagaye da dakin , daga tsakiya akwai farin kujera mai L shape da throw pillows akai ,karamin round Table daga gaban kujeran, office chair daga gefe sai Babban TV da ya kusa cinye bango dan girmanshi è„¿ manne da bangon.

Kanshine mai dadi na sandal wood ke fitowa daga parlour hade da iskan Ac mai dadi da sanyi ,bayan sun karasa daga ciki sun wuce wani bene mai rails silver suka isa wani dinning area shima cr茅am ne da Brown mai dauke da dogon dining Table da kwanuka na alfarma sai chandelier daga tsakiya

Bayan sun shiga sun zauna ne yarinyar da ta bude musu kofa tace "sannunku da zuwa Aunty " cikin hausar ta da ba dai dai ba " Aunty tace mata sannu Janet, Su Ahmad Sun fita ne naga motan da suka fita dashi è„¿ parke "
"Janet tace è„¿ ah Aunty sun dawo tun dazu Sun hau dakinsune, su da babane dukkansu Sun dawo shima ya tafi sama" " Batuul ce ta juyo bayan ta ajiye wayar da take dannawa tace Tabawa fa ko har yanxu aiki take ba è„¿ samu tayi wanka ba, Janet tace è„¿ ah Aunty taje dakine zatayi wanka, tace okay

Tafiya sukeyi suna ta gaisawa da dimbin jama'ar da suka halarci sallah Massa ya dubi Abutturab ''Man yaushe zaku koma Abuja ne ?
Abutturab ya furzar da iska daga bakinshi sannan yace " Yeah i want to leave in the next four days dan inada appointment da Minister amma nasan su Abui sai next week cuz su sai Sun gama sallah anan. I cant wait that long"
"Massa yace okay nima sai next week din zan shigo ", suna tafiya har suka iso inda su Abui suke, Abui ne ya Juyo ya dubesu tare da cewa mutumin da suke tsaye tare, "ai gasu nan ma", mutumin ne ya fadada murmushinshi tare da fadin "Masha Allah" ya miqa musu hannu suka gaisa, yacewa Abui "Its been long i met them , almost 19 yrs nasan bazasu tunani bama, anyway ya kuke ? Ana karatu ko kuma an gama ? Ko kuma aure za Ayine ya fadi maganar tare da dariya ? " , take fuskan Abuturrab ya canza dan baya so ana mishi maganan aure in Abui na kusa , yanxun nan zai tada maganar har sai ya dinga magiya tar茅 da bashi hakuri

Abui ne ya bawa mutumin ansa tare da fadin "ai aure kam sunqi shi, Shi Aliyu(Abutturab) architect ne dan yanxu ma yana da contact da minister Abuja, Mustapha(Massa) kuma Doctor ne tunda yayi karatu è„¿ Germany sukayi retaining dinshi, but munaso ya dawo dan baza mu barshi cikin turawa ba", mutumin yace "gaskiya kam, Allah ya taimaka. " *Alai*(Alhaji) Ahmad Kyaree zan wuce yanxu dan nasan su Madam suna jira, tare mukazo dasu kuma ga ruwan da akeyi, zan kawosu before ku koma in sha Allah " , Abui yace okay è„¿ gaidamin su, ace musu muma muna nan zuwa.

Tunda mutumin ya fara magana Abutturab bai dago kanshi ba har sai da mutumin ya fara maganan aure, a snn ne ya dago kanshi ya k'arewa mutumin kallo har yaso gano inda ya sanshi amma ya kasa, sai cewa Abui yayi bayan mutumin ya karasa barin wajen, " Abui is he an old friend"?

"Yeah è„¿ good one too inji Abui ", tare da basu labarin tare da ce musu su tafi kamin ruwan ya kara yawa "

Ta miqe kenan tana cewa Aunty zata haura dakinta tayi wanka ta canxa kaya dan Sun jike ta hango Babanta na saukowa daga bene, da gudu taje ta rungumeshi, "tace Baa yanxu nakeso inje wajenka, ya d'an janyeta daga jikinshi yana tambayarta

"Batuul ya kayanki 脿 jike" ? "Tace Baa ai anyi ruwa 脿 waje ku tun dazu kuka dawo ko ? Ya sake ce mata "Batuul yanxu sallahn Allah shine kika saka baqin kayan nan kikaje har masallaci dashi ? Batuul ta danyi kasa da ido ta zumburo karamin bakinta kamin tace "Baa sabone fa kuma designer ne na Haut茅 脠lan kai ka siyomin mafa " , yace mata "toh naji maza Je ki cire su kar kiyi mura, tayi murmushi tace yanxu zan dawo ai, ta haura sama shi kuma ya karasa saukowa kasa .

Har ta wuce wani daki 脿 sama sai kuma ta dawo daga baya, cikin sand'a ta bude kofar dakin, a hankali take turawa, sai da ya fara karane ta bude shi gaba daya tana fadin Taraan, yara ne maza a dakin su biyar, kowa da game controller a hannunshi suna ta ihu,typical dakine na maza da akayi littering gwangwanaye drinks, kayansu da suka cire daga k'asa, gadajen 脿 hargitse sai plates din abinci da spoons.Yan manyan guda biyu da baza su wuce 13-15 yrs ba sanye suke da wandunan shadda sai fararen vest 脿 jikinsu hannunsu kuma maqale da agogo, sai mai bi musu shi kuma sanye yake da compl猫te kaftan dinshi brown harda hula akanshi ya tsaya akan sofa yana ihun ni zanyi winning, dayan kuma sanye yake da three quarter da T-shirt shima yana riqe da game controller, karamin cikinsu ne snn duk yafisu haske yana daga gefe riqe da Ipad 脿 hannunshi yana ta aikin dannawa, Suna ganinta suka yadda abubuwan dake hannunsu, Manya ukun na ihun Aunty ta dawo kanana biyun kuma suna cewa Mama ta dawo, a guje suka fito kowa na rige rigen ya riga dan uwanshi fita daga dakin, Da sauri Baatul ta matsa daga bakin kofa dan kar su bigeta tana ta dariya ta juya ta bar kofar dakin ta karasa nata dakin ta murda kofan ta shiga.
[8/22, 1:30 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.