Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 16 of 124
K'arfe 1:30 kowa yayi shirin watsewa, Farida ce tacewa Batuul "muje gidanmu sai daga nan mu tafi prom 膹in daga nan it will be easier ko", Shiru Batuul tayi sannan tace " okay muje mu fa膹awa su Aunty sai su turomin kayana gidanku, wajen Aunty Batuul taje ta fa膹a mata komai sannan tace okay kuje sai Baa Liman yazo miki da kayanki, mota su Aunty suka ahiga suka tafi , wajen dasu Ammah suke suka k'arasa taga su Ammah ma basa nan daga Abutturab sai wannan farar matar ta zauna daga gaban mota tana ta kumbure kumbure, hango su yayi yabi Farida da harara yace "ina kika tsaya inata k'iran wayanki bakya recieving", ce mishi tayi Yaa Abu a silent wayan yake, banji bane" Batuul ce a ranta addu'a take Allah yasa ba dashi zasu tafi ba, da ta sani da kawai su Aunty tabi in yaso daga baya a kawota, da taga Farida ta bu膹e k'ofan baya ta shiga ne yasa itama ta bu膹e ta shiga, tana zama 膹aga kan da zatayi suka ha膹a ido da Abutturab, harara ya sakar mata tayi saurin 膹auke kanta sannan yaja mota suka fita daga wajen 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
15
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Sau biyu idonsu na ha膹uwa ta rear mirror da Batuul tana saurin 膹aukewa, daga k'arshe komawa tayi gefe owners corner yadda baza ta na kallonshi ba, ita da tasan shi zata bi ma baza ta bari y'an gidansu su tafi ba, ga wannan heart beat 膹in da yaqi barinta kamar heart na shirin fitowa, gaba 膹aya ma ita she is not comfortable, Ajiddeh ya duba yaga tana ta fushi, rage volume 膹in music yayi sannan ya kallota a hankali yace "Babe meye ne kike ta b'ata rai", zumb'uro bakinta ta sakeyi ta juyar da kanta ga kallon window, bai sake bi ta kanta ba yaci gaba da tuk'in shi cikin kwanciyar hankali har suka isa wuse II, gaban wani tangamemen gate ya tsaya yayi horn, mai gadi ne ya bu膹e mishi ya sa kai ya shiga, yana shiga ya nemi waje yayi parking, Ajiddeh ce ta fito daga motan shima ya bita suka fita a tare, zagayawa yayi ta b'angarenta yayi mata magana, "wai fushin mey kike yi ne haka, tun a wajen event 膹in naga kina ta b'ata rai bayan kuma lafiya muka fito", ce mishi tayi yarinyar nan wacece, meye ha膹inka da ita da har za a ce kuyi snapping picture daga kai har ita sannan taqi bin motar gidansu sai naku", juyawa yayi ya dubi motar ya kalli Batuul dake danna waya kanta sunkuye, side view 膹inta ake gani da lashes 膹inta da suka kwanta, kallon da taga yana yiwa Batuul ne ya sata cewa "Aliyu da kai fa nake magana", juyowa yayi yace mata "she is my cousin", kallon mamaki ta bishi dashi dan tasan almost duka cousin 膹inshi, beside ai taga yarinyar y'ar minister ce kuma bai tab'a ce mata minister 膹an uwansu bane, cikin rashin yadda tace "Aliyu baka tab'a ce min a cousins 膹inka akwai yarinyar nan ba, ni gaba 膹aya naji bana sonta" ce mata yayi "well there is a first time for everything, yau kin santa", shi da kanshi mamakin kanshi yayi, why did he lie, mey sa yace Batuul cousin 膹inshi ce bayan ba haka abun yake ba, ce mishi ta sake "Fine naji, but duk cousins 膹inka i like her least, infact i dislike her", da mamaki ya dubet yace "contro, ki tuna da wanda kike magana, i told you she is my family and you are telling it to my face that you dont like her, kar ki manta we are getting married next three weeks, you cant just disregard duk wanda kika ga dama", ranshi da ta gani ya b'aci ne sosai yasa tace "Baby am sorry, i dunno, am just pessimistic about her, i have this negative feelingl, haushi ta bashi yace mata "naji am going, we will talk later", tunda ya shiga mota take tsaye a wajen, tasan halinshi baya son wasa, bare in ranshi ya b'aci, yanxun ma haka tasan sai tayi dagaske zata shawo kanshi, yadda ya figi motan ne kamar mai shirin tashi sama ya fita daga gate 膹in gidan, ya tsorata su Batuul ba ka膹an ba, maza maza ta jawo seat belt zata saka kenan suka ha膹a ido, wani kallo ya sakar mata tayi saurin sauk'e kanta a sanyaye, a ranta fa膹i tayi "kai ka sani, haka kawai kayi ta b'ata rai kana b'atawa kanka rai, ai matar ma da zata aureka ina tausayamata", Farida ce ta matso kusa da Batuul tace cikin ra膹a "yaje ta b'ata mishi rai shine zaizo ya sauk'e a kanmu, ai ka膹an ma ya gani sai ya aureta, dan da gani wannan babu abinda ta iya sai kwalliya, mu dai kar yaje ya zubar da mu", murmushi Batuul tayi tace "kai Farida ke dai , nidai babu ruwana", a wani brake sukaji yaja a gefen titi, tare suka 膹ago suka dubeshi dan suga abinda ya faru dan su suna ma ce hatsari akayi, ganin da sukayi lafiya yasa su ajiyar zuciya, cikin dakewar murya yace "膹aya ta dawo gaba", a tare suka 膹ago suka dubi junansu, Farida ce tayi saurin cewa "Batuul kije gaba", a razane Batuul ta kalli Farida, a ranta cewa tayi "Farida are you sick, ya za ayi kice inje gba", ce mata tayi " No am okay here ke kije", cewa Farida tayi kinga ni am by d road, kuma highway ne its risky in bu膹e k'ofa.....", bai bari ta k'atasa magana ba yayi magana cikin tsawa yace "kuna b'ata min lokaci, 膹aya ta dawo gaba, ba driver 膹inku bane ni", bu膹e k'ofan Batuul tayi ta koma front seat dan ta tsani ihu, tana shiga ya figi motar da k'arfi, sauk'e kanta tayi ta sa a tsakanin cinyoyinta dan k'amshin turarenshi ya isheta ta bugun da zuciyarta keyi, kallon ta yayi ta gefen ido yaga ko she is fine sannan ya k'arasa dasu gida
K'arfe uku saura suka isa gida , Suna shiga gida bayan yayi parking suka bu膹e k'ofofin suka fita, har sunje bakin corridor taji yana cewa "keh", tsayawa tayi taqi juyowa dan tasan sunanta ba keh ba kuma tasan yassn sunanta, saida taji yace waye zai rufe miki k'ofa sannan ta tuna ashe bata rufe mishi k'ofa ba, komawa tayi taje ta tura k'ofan sannan ta dawo ta shiga, A falo ta tarar da Ammah da Sadiq, Ammah ce tace "Batuul kuda zakuyi shirin fita mey kuka tsaya yi, ai da kunyi sauri kun dawo yunda kuna da abun yi", Farida ce tayi maza tace "Ai Yaa Abu ne ya tsayar damu sai da muka kai Ajiddeh gidansu ya tsaya suna ta hir.....", bata k'arasa ba ya shigo da sallama, Ammah akwai yacewa sannu da hutawa yabi Farida da harara ya wuce 膹akinshi, basu zauna a falo ba suka haura sama dan basuyi azahar ba, Farida ce ta fara shiga toilet bayan ta cire kayan jikinta tayi wanka tayi alwala ta fito, tunani Batuul ta zauna yi na mesa ma ta yadda da idea Farida na zuwa gidansu bayan akwai wannan masifaffen, bata san lokacin da Farida ta fito ba sai ji tayi ta tab'ata, a 膹an tsorace ta juyk tace "hell you scared me", dariya Farida tayi tace "sarkin tsoro, tunanin mey kikeyi", mik'ewa tayi daga kan gado ta fara cire kayanta itama zata shiga toilet da murmushinta na tsokana tacewa Farida "My charming prince", da gudu Farida ta janyota suka zauna a kan gadon a tare tace "Omg, i have been waiting for this moment, bari in k'ira Affan in fa膹a mishi, tell me about him dan Allah, dogone, fari ne, is he handsome, shekarunshi nawa, 膹an inane", dariya Batuul tasa bata barta ta k'atasa tambayoyinta ba tace "I live for you Riri", mik'ewa tayi zata tafi , tayi sauri ta sake janyota tace "Batuul dagaske nake ki fa膹amin waye shi, finally mun same shi", ce mata Batuul tayi "wasa fa nake miki Farida, ai in zai zo you will b first to know tun ban zauna tunaninshi ba", tsaki Farida taja ta saketa tace "ke dai positive vibe killer ce Allah, ni ban sani ba ko 18 birthday 膹inki kike jira kiyi legalizing boyfriend ba", "You still love me", sannan ta shige toilet da murmushi a fuskanta, tana fitowa ta tarar da Farida tana Sallah, itama doguwar riga mara nauyi tasa ta saka hijab ta tada sallah, basu fito ba sai da suka jira aka k'ira la'asar sukayi suka fito, 膹an kwali kawai ta 膹aura, shima bai rufe duka gashinta ba, irin square scarf 膹innan tayi triangle dashi , dinning suka nufa zasu ci abinci dan rabonsu da abinci tun breakfast, tafiya kawai Batuul takeyi amma ta gaji da bugun zuciyan nan nata dake k'aruwa all the time, addu'a kawai tayi ta ci gaba da tafiya, suna isa dinning suka ga Yaa Abu a kan kujera yana cin abinci hankalinshi kwance, wani irin kallo ya bita dashi ganin gashinta da ya kwanta a kafa膹unta har sai da taji wani iri ,kujera Farida ta ja ta zauna, Batuul juyawa tayi zata koma sama dan baza ta iya zama inda yake taci abinci ba ga gashinta da yake a bu膹e, Ammah ce ta fito daga kitchen ta ganta a tsaye, ce mata tayi "Zauna mana bitti kici abinci, kujeran dake facing Abutturab ta nuna mata, jiki a sanyaye taja kujeran ta zauna, kasa tab'a komai tayi sai da Ammah ta sake mata magana, plate 膹aya ta 膹auka ta jawo food flask 膹aya taga pasta ne a ciki, mayarwa tayi ta 膹auko wani, duk abin nan da takeyi in ta 膹aga idonta sai sunyi ido hu膹u dashi, 膹ayan ne da ta 膹auka taga shinkafa a ciki, ka膹anta 膹iba ta zuba a plate ta janyo bowl 膹in salad shima ta 膹an saka ka膹an, a hankali take ci dan a takure take, hannunta na hagu ta 膹ago zata mayar da gashinta dake bu膹e, tana 膹aga ido idanunsu suka sake locking, bugun zuciyantane ya k'aru da k'arfi har saida hawaye ya taru a idonta, hawayen da ya gani yana shirin zubowa ya sashi yin tsaki ya mik'e, ido Farida ta bishi dashi tana tab'e baki a ranta tace "masifaffe ko mey aka mishi kuma yanxu yana cin abinci ma sai yayi fa膹a", Batuul ta duba taga kanta a sunkuye, bata yi tunanin komai ba dan tasan haka cin abinci Batuul yake a hankali, k'ok'artawa Batuul tayi ta mayar da hawayen sannan tayi ajiyan zuciya ta fara cin abincinta
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.