Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 39 of 124

A ranan da ya cika kwana hu膹u a gida, da yamma ya fito falo ganin babu kowa kuma he is bored of zama a 膹akinshi shi daya, 膹aya daga cikin dogayen kujerun falon yaje ya kwanta a kai tareda lumshe ido kamar mai Jin bacci, Batuul ce ta shigo gidan 膹auke da royal Food flask mai shegen kyau sai kuma leda a 膹aya hannun Aunty ta aikota, mutum ta gani kwance kan kujera duk tunaninta Sadiq ne, da yake suna dan 膹asawa dashi cikin san膹a ta tako tazo inda kujerar take , daidai fuskanshi ta tsuguna tare da yin k'ara, mik'ewa yayi xaune da sauri don har ya fara bacci rike da remote a hannu, ya juya don ganin wane isasshen ne hka , sai da hanjin cikinta suka ka膹a ta xaro ido a tsorace don she wasn't expecting him ko ka膹an, da sauri ta koma baya Dan gaba 膹aya ta gama tsorata da ganinsa, kallonta yayi tsaya yi ko kyaftawa baya yi, juyawa tayi zata bar wajen da sauri ya daka mata tsawa yace "Dawo nan " , tsorata ta sakeyi ba ka膹an ba ta sake ledan dake hannunta dama tun farko ta ajiye food flask 膹in ta haura sama a guje ta shige 膹akin Ammah, Ammah na ganinta ta shigo a guje ta mik'e tace "Subhanallah bitti, ke da waye haka? Wa ke binki " , ba shiri ta k'irk'iri murmushi tace "Ammah ba komai" tare da k'ara fa膹a膹a murmushinta, komawa Ammah tayi ta zauna tace "Bitti sak'on fa" , tace "yana falo Ammah, bari in taje in 膹auko , bata k'arasa rufe bakinta ba ya shigo da Sallama rik'e da ledan a hannunshi, sai da ya ajiye tukunna ya sami waje ya zauna, shi da kanshi ya rasa mey ya hanashi komawa Dan yasan ba magana Ammah zata yi mishi ba, itama Ammah duk da ta fara tausaya mishi ta kuma ajiye fushinta kansa gaba daya ganin yanda ya rame har ya 膹an k'ara duhu kuma tasan ba yin kanshi bane amma sam bata nunawa, Ammah tace "Bitti bakiga Yayanki ba" , pretending tayi tareda murmushi tace "ai mun gaisa a falo" , Mik'e wa tayi tace "Ammah zan tafi, Aunty tace kar in zauna muna da aiki, Dan taxi ma nazo da, motana ya samu problem kuma su Ahmad basa gida, Baa Alai da Baba kuma sun tafi Kaduna" , ta gyara gyalen kanta bayan ta gama maganan, Ammah ce tace "Taxi kuma, No baza ki koma a taxi ba, bari 膹aya daga cikin drivers 膹innan yazo ya kaiki " ta Janyo intercom zatayi waya 膹aya ya maida Batuul gida, Abutturab ne cikin sanyin murya kamar mara gaskiya yace "Ammah drivers 膹infa 膹aya yana office tareda Baba, 膹ayan kuma na aikeshi, bata kalleshi ba tace "bari in k'ira miki Sadiq ya kaiki kinji , nasan baiyi nisa ba" ta 膹auki wayanta zata k'ira Sadiq Abutturab ya mike yace "Ammah zan kai tace tunda ina nan " , a firgice Batuul ta kalleshi ta gefen ido, 膹aure fuska Ammah tayi tace "Allah ya kiyaye, kuma daga nan ka tabbata ka shiga ka gaida Aunty "toh" yace ya juya yana yiwa Batuul wani irin kallo ya fita zuwa 膹akinsa 膹auko makulli, Batuul na ganin haka ta mik'e tareda k'irk'iro murmushi tayiwa Ammah sallama tace zata jira shi a k'asa ta fice a 膹akin cikin sauri, da gudu ta sauk'o daga sama ta fita gidan gaba 膹aya, waige waige takeyi tana sauri har ta iso bakin titi, tana zuwa ta samu taxi ta shige ta fa膹a mishi inda zai kaita, Ammah kam tun bayan fitan Batuul tayi tagumi tayi shiru zuciyarta na raya mata dama tun farko Batuul suka aurawa Abu da yanxu basu shiga bak'in cikin nan da suke ciki ba, wata zuciyar ce tace mata ai yanxu ma ba b'aci yayi ba, still zasu iya hadasu, a haka ma sai su k'ara k'arfin bond 膹in dake tsakanin family, ji tayi zuciyarta tayi Na'am da zancen, take wani murmushi ya shimfi膹u fuskarta, ta samu kanta cikin farin cikin da ta da膹e bata ji irinshi ba, zama tayi kawai tana jiran Abui ta fa膹a masa wannan zancen taji mey zai ce.
[8/22, 2:03 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

30

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR**

Yana fitowa daga 膹akinshi bayan ya 膹auko makullin ya dawo 膹akin Amma, dubanshi tayi tace mishi "baku tafi ba wai, mey kake jira", cewa yayi "Eh ita nazo k'ira ta fito mu tafi", 膹auke Idonta tayi daga kallonshi tace mishi "tana palo k'asa ae tana jiranka", juyawa yayi ya fita daga 膹akin jin abinda Ammah ta fa膹a mishi, sakkowa falon yyi, yyi murmushi ganin bata nn ya fita compound, nan ma sai da ya dudduba bai ganta ba, masu gadi yaje ya samu ya tambayesu suka ce mishi ai ta wuce, bai sake ce musu komai ba ya koma wajen motarsa ya hau ya bar gidan, hanyan gidansu ya 膹auka , dai dai tana isa ta sauk'a zata bawa driver taxi ku膹i shima yayi parking motarsa gaban gate 膹in gidansu saboda yayi beating traffic 膹in cikin gari, su ko sai da suka bi ta ciki, gaba 膹aya hankalinta ya gama tashi ganin motarsa, kasa tsayawa tayi ta karb'i canjinta tayi maza ta nufi cikin gida, yana ganin haka shima ya bu膹e motanshi ya fito cikin sauri yabi bayanta, dai dai k'ofan palo ya cimmata tareda da fizgota, gaba 膹aya ta gama tsorata dashi har kyarma jikinta yakeyi, kuka ta fashe mishi da, rintse idonshi yayi ganin ta fara mishi kuka a ranshi yana cewa "she will neva change",lkci daya ya bu膹e ido ya hade rae tare da k'ara janyota har jikinsu na tab'a juna, yana mata mugun kallo ya fara mata magana "wato rainin nan naki yana nan har ynxu ko?, yaushe na zama sa'an wasanki, I mean yaushe na fara miki wasa da zaki min kara a kai ki gudu, kuma kukan da kikeyi sai ki fa膹a min na meye, wato ke har yanxu baza ki canja ba ko?", shiru tayi tana saurarenshi har tana jiyo heartbeat 膹inshi, sai da taji yayi shiru tukunna ba tareda da ta 膹ago kanta ba ta fixge jikinta daga rik'on da yayi mata ta shige palo da sauri, inda tayi yabi da ido, da kamar zai koma sai kuma ya fasa ya tura k'ofan palon, dai dai nan Aunty ta fito daga kitchen, da mamaki a fuskanta ta bu膹e baki tace "Lalala, wa nake gani kamar Abutturab", murmushi yayi tareda sunkuyar da kai k'asa ya k'arasa shigowa cikin palon,sai da ya zauna tukunna ya gaisheta, ta amsa da fara'a ta shigo falon ta xauna tana tambayarsa yaushe ya shigo gari, hira sosai sukayi da Aunty , Janet Aunty ta k'ira tace ta k'ira mata Batuul, dawowa tayi tace tana zuwa, sai da ta canja kaya ta saka straight skirt baqi da peplum blouse peach, ta sauk'o, kanta da ta taje take tattarewa ta sauk'o ba tare da sanin yana gidan ba, turus ta tsaya ganin mutum zaune yana hira da Aunty a gidansu, ita a zatonta ya wuce tun 膹azu, ta hade rae a hankali ta karaso wajen Aunty tace "Na'am Aunty, Janet tace min kina k'irana", cewa Aunty tayi "Ehhh, kitchen nakeso ki shiga kiyi Assisting su Esther ku k'arasa mana abinci, mik'ewa tayi daga hannun kujeran da take tayi hanyan kitchen, ya bi ta da kallo, Aunty ce tace mata "Batuul ya haka, bakya ganin Yayanki ne zaune baki gaidashi ba" juyowa tayi tace "Aunty mun gaisa, shi ya dawo dani gida ma fa", ta fa膹a ba tareda ta bari sun ha膹a ido ba ta juya ta ci gaba da tafiyanta, har ta shige kitchen bae daina kallonta ba, a gidan ya zauna har akayi sallahn magriba sukaje suka dawo, suna ta hira shida k'annenta dan yana da son yara, Batuul kam duk aikin da takeyi ranta a b'ace yake , kwata kwata she is not comfortable don da ta fito kitchen sae sun hada ido, dama ga wannan masifan heartbeat 膹in nata da ya fara dawowa bayan tsawon lokaci, gaba 膹aya ya sata ta sake takura, k'ara b'ata rai tayi ta fito tana jera abincin da suka girka a dinning, suna ha膹a ido ya sakar mata harara, 膹auke kanta tayi bata sake kallon inda yake ba, tana gamawa ta haura sama bata sake sauk'owa ba har ya bar gidan bayan Aunty ta tilasta shi cin abinci har tana ce mishi ko dai sabawa da yayi ne da girkin Ajiddeh yasa baya jin da膹in wani abincin sai nata, murumushi yayi a ranshi dan shi baisan ma ya taste 膽in abincin Ajiddeh yake ba dan ba iyawa tayi ba, haka ya hak'ura ya zauna yaci dan babu yadda ya iya, bazai iya yiwa Aunty musu ba

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.