Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 13 of 124

Abutturab na isa gida ya shige ciki yasa key ya bu膹e dan babu kowa, 膹akinshi ya nufa yana shiga ya zauna akan gado, tunanin aikin dake gabanshi yayi, mik'ewa yayi ya shiga toilet ya watsa ruwa yayi alwala ya fito, kaya ya canja amma basu kai wa膹anda ya cire nauyi ba, sallah ya tada, uana idarwa bayan addu'oin da yayi ya mik'e ya sauk'a k'asa, kitchen ya nufa ya fara neman abinda zaici dan ko breakfast baiyi ba, coffeee ya ha膹a ya zauna a kujerun island 膹in kitchen 膹in ya fara sha, sai da ya gama juye saurin a wani 膹an madaidaicin flask ya koma sama dashi, wani 膹aki daban ya nufa na glass, komai na 膹akin farine da glass, sanyi ke fitowa daga ciki, yana shiga ya isa wajen wani drawing board ya zauna a kan kujeran dake gaban board 膹in, kayan aikin architects ne a 膹akin irinsu irregular curves, french curves, desktop 膹in apple, daga gefa akwai wani table akai an 膹aura su set squares, CAD,pencils da sauransu, wayanshi ya ciro ya k'ira layin Amma, tana 膹auka yace mata "Ammah ina wuni" da lafiya ta amsa sannan ta tambayeshi ya hanya, "Alhamdulillah ya amsa mata da sannan yace sun isa lafiya" tambaya yayi ko Abui na gida tace ehh, mik'awa Abui wayan tayi sannan shima suka gaisa, addu'a yayi mishi akan aikin da zai fara sannan Ammah ta karb'i cewa Ammah yayi "Ammah ki fa膹awa masu aikin dake BQ na dawo suzo su dafa min wani abu am hungry", cike da damuwa tace "Abu saida nace kayi breakfast kace ba yanxu ba gashi 2:30 yanxu, kuma kasan condition 膹inka,zance suyi maza su shigo suyi maka " sannan ya katse wayan bayan yayi godiya, gaban desktop 膹in ya koma ya fara danne danne, wayanshi ne yayi k'ara, ganin mai k'iran ya 膹an saki tsaki sannan yayi recieving tare da sawa a kunnenshi, daga 膹aya bangaren aka fara magana "Hello baby, ranan i called you kace min in ka koma gida you will call me amma baka k'ira ba", shiru yayi baice komai ba har saida ta gamana sannan yace mata "ya kk", cikin yanga da karairaya murya tace mishi "lafiya inata missing 膹inka amma kai babu ruwanka dani, ko da kace zaka k'irani inata jira naji shiru", ce mata yayi "yeah i was busy shiyasa, Yasu Mum" bata ji da膹in amsan da ya bata ba amma ya ta iya tunda tana aonshi haka zata hak'ura , ce mishi tayi "su mum lafiyansu rannan ma tace in garish ska", "ina amsawa, in kun dawo zamuyi discussing wani issue, i dont want to take long, so in kun dawo sai muyi magana", tunanin maganan da zasuyi 膹in ta tsaya yi a ranta, tana ta addu'an Allah yasa maganan aurensu ne dan ta da膹e ta nuna mishi ya fito ya ncewa ba yanxu ba, shirun da yaji yayi yawa ne ya sashi tambayanta "kina jina" da sauri ta katse tunanin tace mishi "Eh ina ji, amma baby wane magana ne baza muyi ba sai na dawo, ai waya ma ya isa" katseta yayi da cewa "nace sai kin dawo ba awaya zanyi maganar ba" jiki a sanyaye tace "okay sai mun dawo" ta katse wayan, sai da ya gama wayan ya koma wajen CAD 膹in yana daddanawa

Batuul na saukowa ta nufi palo inda Aunty ke zaune, kusa da Aunty taje ta zauna sannan tace mata "Aunty sannu da hutawa", "yawwa sannu Batuul", magana ta gani a bakin Batuul dan taga yadda take ta fidgeting da zoben dake hannun ta, tace mata "Menene Kinxo kin sani gaba kin kasa mgana", a hankali Batuul ta bu膹e bakinta zatayi magana sai kuma ta fasa, da Aunty taga Batuul 膹in tak'i magana ne tace toh Allah ya kyauta ta juyar da kanta taci gaba da kallon Tv, can da Batuul taga shirun bazai fissheta ba tace "Aunty dama inason ki fa膹awa Baba in munyi grads bayan result 膹inmu ya fito ya kaini LONDON UNIVERSITY OF ECONOMICS, dgaske i promise zanyi karatu har in fito da first class" da mamaki Aunty ta waigo ta dubeta, tasan dai Batuul da Baba tare suke komai sai dai taji daga baya amma ya akayi yau take tambayanta, ce mata Aunty tayi "ban gane inyiwa Baba magana ba, kinyi magana ne yace bazai kaiki ba", cikin marairaicewar fuska Batuul tace tun ina school yace min wai inyi hak'uri da wajen nan duk inda nakeso a Nigeria zai kaini amma banda abroad", kallonta Aunty tayi sannan tace toh tunda yace baya son waje ai sai ki hak'ura, meye sai nayi mishi magana, its his decision i cant change" hawaye ne ya fara gangarowa idon Batuul tace "Aunty in kinyi magana zai yadda ni nafison wannan university", mamakine ya sake lullub'e Aunty, tasan Batuul bata yiwa maganan Baba musu amma yau harda hawaye, hawayen ne yasa ce mata "tashi kije, zamuyi magana", da murna Batuul ta tashi tana addu'a Allah yasa ya yadda, kitchen ta nufa taje tayi waffles da syrup 膹in vanilla ta dawo dinning ta ci

Masu aikin gidan ne wata dattijuwa daga cikinsu ta hawo sama 膹akinda yake taje , knocking tayi daga bakin k'ofa, baice ta shigo ba dan baya yadda kowa ya shigar mishi wannan 膹akin, tashi yayi da kanshi ya duba yaga ko waye ke nemanshi, yana bu膹ewa yaga tsohuwar, da sauri yace mata "Bawa ashe kece ai da kin shigo baki tsaya knocking ba" ce mishi tayi a ah babana ai nasan aiki kake shiyasa na k'wank'wansa, dama zance maka na gama yi maka abincin ne", da toh ya amsa mata sannan yace ai ban san kina gida ba da na k'ira na ce miki ina dawowa", ce mishi tayi "ai babu komai , yanxu ma Hajiyace ta k'irani take ce min ka dawo kana neman abinci shine na shigo na samo maka wani abun, a kawo nan ne ko a bari a dinning"," a ah Bawa ba sai an kawoshi nan ba zan sauk'a inci" toh tace sannan ta sauk'a ta koma k'asa 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

13

By phartiemarhk

Sai da ya gama aikin da yakeyi ya sauk'o yaci abincin, bai wani ci dayawa ba ya tashi ya shiga toilet 膹in dake k'asa yayi alwala ya fita masallaci dan lokacin 3:50, da ya idar ya dawo gida, tunda ya shiga yaci gaba da aikinshi sai kuma sallah ke tadashi, bai kwanta ba sai after 12, yana kwanciya bacci ya kwashe shi, washegari 6 ya tashi bayan yayi sallah asuba yayi wanka, jeans blue ya saka da farar rigar max n spencer sannan ya 膹aura blue Tuxedo ta giorgio Armani daga sama, kayan ba k'aramin kyau suka mishi ba kasancewanshi dogo, agogon ci茅lo ya mak'ala sannan ya fesa turaren karenbkelly da vesace eros, k'arfe bakwai daidai ya gama shirinshi ya fita, CLS golden ya bu膹e ya shiga ya fita daga gidan, office ya wuce, a nan yaci gaba da aiki har sai da minister yayi mishi waya suka tafi sighting area da zasu yi constructing, shi ya bada shawaran contractors 膹in da ya kamata ayi aiki dasu, shi kuma yayi musu designing plan 膹in yadda wajen ya kamata ya zama, satinshi 膹aya yana aiki babu hutu, a ranar satin ne su Ajiddeh suka dawo, yana office 12:00 yaga k'iranta da number ta ta Nigeria, gaba 膹aya ma ya manta da yau zasu dawo kuma yace mata zai 膹aukota in sun dawo, tsaki ya 膹an ja kamin yayi recieving call, kamin yayi magana ta riga shi da murna tayi mishi magana "Hello Baby mun dawo, we just landed, yanxu ma kai nake jira, bazan bi su Mum ba ni", sai da ta gama yace "olryt gani nan zuwa", key ya 膹auka yayi magana da PA 膹insa akan duk wanda yazo neman shi ya tashi for d day sai gobe, cikin girmamawa ta amsa da "Okay sir, sai ka dawo", yana fita yayi hanyan airport, awa 膹aya da rabi ya isa, side 膹in international arrivals yabi, waya ya 膹auko zai k'irata kenan yaji an sa ihu daga bayanshi "Baby am here" ko bai juyo ba yasan Ajiddeh ce, da gudu ta taho ta rungumeshi kamar za a k'wace mata shi, "i missed you soo so much baby" peck tayi mishi a kumatu sannan ta 膹an sassauta rik'on da ta mishi ta 膹an kwanta a kafa膹anshi, shi mamakin halin Ajiddeh ne ya hanashi magana, duk y'an gidansu na wajen har Dad da Mum 膹inta amma babu ruwanta haka tazo ta mak'aleshi, janyeta yayi daga jikinshi yayi mata magana a hankali "sweetheart baki ganin akwai jama'a a nan besides gasu Mum nan " zumb'uro baki tayi tace "ai dama nasan bakayi missing 膹ina ba, komai nayi is not right to you, wata 膹aya we didnt meet, i was just happy, kuma su Mum ai sun san ina sonka ne" bai sake ce mata komai ba dan yasan she wont understand, k'arasawa yayi inda suke ya 膹an risina ya mik'awa Dad hannu, gaisawa sukayi ya juya ya gaida Mum, da murmushi ta amsa sannan , juyawa yayi ya gaida Yaa xee, a dak'ile ta amsa mishi, bai bi ta kanta ba ya cewa Dad muje, Mum ce tayi saurin ce mishi "No ai drivers sunzo da su zamu tafi, sai dai kai ku tafi da Ajiddeh", cewa yayi okay, sai da ya bari suka isa inda driver yake sannan sukayi inda motanshi ke pake, unlock button 膹in jikin key ya danna ya bu膹e, k'ofar ta bu膹e ta shiga shima ya shiga ta 膹aya bangaren ya tada suka tafi, hanyar Wuse II yabi da ita, kalonshi tayi tace "baby kace zamuyi discussing wani issue in muka dawo", ta tsaya tana duban shi tana jira taji amsa da zai bata, sai da ya 膹ebi wajen 30 seconds tukunna yace mata "Yeah , inaso ne in turo gidanku batun aurenmu, i dont want to take long so ki fa膹awa su Mum", har ya gama magana ita dai ji take kamar a mafarki take, shirun da yaji yayi yawa yasa ya dubeta ya ga kallonshi take yace mata "you there", da sauri ta girgiza kanta tayi hugging 膹inshi a cikin motar, sai da ta sake shi tace, "Aliyu i cant believe my ears, you just said zaka tura gidanmu though bamuyi grand proposal 膹inmu ba but its okay, am super excited, I love you soo much baby, ai yau ma zan fa膹awa Mum, sai ta fa膹awa Dad" peck ta k'ara mishi sannan ta zauna da kyau tana ta jero mishi abubuwan da zasuyi na bikin

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.