Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 116 of 124
95
By Phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Da mamaki yake kallonta ganin hawaye idonta, wayar ya d'auka ya duba da wa sukayi magana, kallonta yayi snn ya sake duban wayan yace "Glitter mey tace miki?", ido ta lumshe ta bud'e hawayen na sirarowa, da sauri ya sauk'o daga kan kujerar yana fad'in "Subhanallah, Glitter talk to me mey tace miki?, kar kiji tsoro tell me all", "Ina take?", abinda kawai ta iya fad'a mishi kenan, so yake kawai yaji abinda Ajiddeh ta fad'awa Batuul a waya, ganin baza ta fad'a mishi ba yasa shi d'aukan wayan zai k'irata, a hankali tana share hawayenta tace "She said Mum had an accident tana son ganinka", ajiyar zuciya ya sauk'e jin abinda tace snn ya juyo yana kallonta yace "Toh kukan mey kikeyi Glitter?", "kaje ka duba Mum d'in, in ka dawo sai mu tafi", He is not ready to tell her duk wani ciwo da tayi da sa hannun Ajiddeh ba, yana jiran right time ne ya fad'a mata amma yanzu he is not ready, hannunta ya kamo ya riqe yaceè½ "shine kike zubar min da precious hawayenki bayan nace banaso?", ya fad'a yana kawar da maganan, kallonshi ta tsaya yi ganin ta fad'a mishi Mum d'in Ajiddeh tayi accident kuma baice komai ba, hannunta ta karb'a daga wajenshi tace "Yaa Abu nace fa Mum na Ajiddeh fa batada lafiya", idonshi ya d'aura cikin nata yace "Naji, mey zanje inyi mata Glitter?, I don't wanna see her, I don't wanna talk to her", ya fad'a muryarshi becoming stern,da tsoro da mamaki sosai take kallonshi jin abinda ke fitowa daga bakinshi, anya wannan Yaa Abu ne da ta Sani har yake cewa bayason ganinè½Ajiddeh, koma meye tsakaninsu dai yaje duba Mummy tunda itace tayi accident d'in ba Ajiddeh da bayaso ba, ya bud'e baki kenan zaiyi magana ganin mood d'inta ya canza yaji takun tafiya, da sauri ya kai hannu fuskar ya shafe ragowar hawayen dake shirin zubowa yace "Kina so Aunty ta ganki kina kuka tace nayi miki wani abun ko?", itama hannu takai ta shafe hawayen, tashi yayi ya koma kan kujerar da ke Zaune, Aunty ta k'araso parlour zatayi Side d'in Baba ta ganshi zaune tace "dama kana nan Ashe, inace ma ka juya, shiyasa na jiki shiru kenan", duk kunya ya kamata suna had'a ido da Abu ta langab'ar da kai, yayi murmushi tareda shafa gashin kanshi yace "Yanzu nake shirin fita zan barta inje in dawo anjima", Aunty tace "Toh shikenan sai ka dawon", daga haka tayi wucewarta, pie d'in da ya fara ci ya k'arasa snn ya ajiye sauran tareda mik'ewa yace "Glitter I will b going, 9 zan dawo sai mu tafi, yayi miki ko?", kai kawai ta gyad'a mishi ya dawo ya matso gabanta ya d'aga hab'arta yace "ki kalleni kimin magana, yayi miki?", a hankali tace "Ehhh", yayi murmushi yace "that's my baby, muje ki rakani", tare suka jera har suka fita waje, saida ya shiga mota snn yace "ki koma gida I will b back shortly", ya shafi gefen fuskarta, yana ganinta har ta shige gida snn ya sauk'e ajiyar zuciya ya koma cikin mota ya d'auki wayarshi daketa ringing da ya maida silent d'agawa yayi yace "Kai shikenan dan bakada family sai kayi ta damun mutane", tsaki Massa yaja yace "Kai d'an duniya nefa, da anyi magana kace kai Family, gashi family naka ke damuna ai, kaifa d'an iska ne wlhy, yarinya nata k'iranka kaqi d'aga waya", girarshi ya had'e ya dubi hanyar da Batuul tabi yace "a ina ka gantan har take damun naka?", yace "Am in Tripods, let's meet there", juya motar yayi ya fita daga gidan, a tripods suka had'u, Massa yayi musu ordering abin sha snn yace "Ajiddeh, she called me like thrice yau wai tana son ganinka banma gane whole abin ba but tace tana k'iranka you weren't picking", har saida yayi shiru Abu ya dubeshi yace "is this why am here?", harara Massa ya sakar mishi yace "nifa wulakanci ne bana so, in gama maka bayani kana tambayata dalilinka na zama a nan?", Abu ya lumshe ido har sai da Massa yayi shiru ya bud'e ido yace "Mustapha kasan ni yanzu tsoro take bani, seeing her infuriates me", kallonshi Massa keyi na lallai kaima the saying goes with you, maza bakuda tabbas yace "Dan kayi amarya shine har zaka manta da matarka, I wasn't expecting this from you Aliyu, ka bani mamaki, har tsoronta kakeji sbd kana da wata matar kuma kana sonta ko, tana ma inane haka take ta nemanka bata samu d'in?", Abu da ya fahimce sam Massa bai gane mai yake nufi ba yace "kasan rashin lafiyan nan da Fatima tayi was all because of her?, su suka kwantar da yarinyar mutane sukayi ta bata wahala, they wanted killing her Mustapha, the mere thought of it weakens me inji na tsanesu gaba d'ayansu, am sure setting eyes on her again bazai mana da dad'i ba daga har ita shiyasa bana son ganinta, Massa da gaba d'aya kanshi yayi nauyi jin abinda Abu yake fad'i yace "For real?, Innalillahi wa inna illaihi raji'un脳2, badai akan ka akayi duka wannan abin ba?" Abu ya sauk'e ajiyar zuciya yace "Har yau ni bansan dalilinsu na aikata hakan ba, all I know is itada da Mamanta da Aunty sukayi conspiring to end Batuul's life, su sukayi causing mata duka wannan pain d'in sbd rashin tausayi, kuma har yau yarinyar bata sani ba", Massa yace "Subhanallah, amma mata ma dai wani sa'in matsala ne dasu, what on earth could make you try such shit, akan so koko meye?", Abu ya d'age kafad'a tareda yarfe hannayenshi duka biyun yace "Ita ta sani yanzu, kai kafi kowa sanin yanda nake tausayin yarinyar nan, I married her badan ina sonta ba, she was never my type of woman, it was just a compromise, son da take min yasa nake ganin yeah zan sota and maybe even change her but i was wrong, you were a witness tunda na aureta everything changed abt me, sai da nayi shekara without visiting home, my siblings, dukkkansu sunyi kewata, Abui, he needed me to be his support a business, Sadiq wasn't matured enough bare yayi handling business d'in Abui, Ammah cried because of me, tayi enduring wannan ko fad'a min batayi cewa shima bayin kaina bane asiri akamin ba, amma su bar kaina su koma kan y'ar mutane kaga that is insane, ya rigada ya zama hauka, in sonta take so inyi am trying on that, bata tab'a tambayana kud'i na rage koda single penny bane cikin abinda ta buk'ata, If she were an ideal wife da su Ammah basu sani auren Batuul ba, cuz ko ni banida ra'ayin mata biyu, but she caused it all, hakanma bai isheta ba sai sunbi y'ar mutane da jafa'i?, No am not taking it, I have no problem with her saidai inma gafara ne ta roqi wacce suka cutar, wacce sukaso halakawa", Massa ya sauk'e ajiyan zuciya mai nauyi yace "Allah ya rufa asiri, yanzu hakan tana ina?", "I don't know, gidansu ta tafi maybe", wayar Massa tayi message tone, dubawa yayi snn ya mik'awa Abu wayar, karb'a yayi ya duba msg d'in snn yace "Da take damuwa da zuwana in naje zan bawa mahaifiyar tata lafiya ne?, Whatever but I know she is paying for her crimes, alhakin baiwar Allah nan ba barinsu zai yi ba su zauna lafiya",
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.