Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 31 of 124

Yana isa 膹akinshi ya zauna a coffee chair 膹in 膹akin, kanshi ya dafa ya kai wajen minti 5 a haka tukunna ya mik'e daga k'arshe tare da jan tsaki ya cire jik'ak'k'en kayan jikinshi ya 膹aura towel ya shige toilet, sai da yayi wanka tukunna ya 膹aura da alwala yazo ya sa kaya tukunna yayi sallah, bayan ya gama addu'o'inshi ya hau ya kwanta, kasa baccin yayi, tunanin yakeyi daga gobe fah Shida Ajiddeh har sai mutuwa ce zata rabasu coz shi saki baya daga tsarinsa, ya rasa gane farin ciki yake ko bakin ciki, toh ya ma akayi na aureta ko tun can dama ina sontane, mik'ewa yayi cak daga kan gadon kamar wanda aka tsikara, kasa bawa kanshi ansa yayi kuma yasan babu mai bashi wannan ansa, yanxu komai nashi sai da Ajiddeh hatta gadon da zai kwana, shine komai nata yanxu a rayuwa, responsibility 膹inta gaba 膹aya ya dawo kanshi, he has to protect her with all his life kamar yadda zai yi protecting nashi, zuwa ya farayi yana kaiwa da komowa a tsakar 膹akin, idonshi ne ya sauk'a akan hannunshi, glitters 膹in jikin kayan Batuul ya gani da suka mak'ale mishi a jiki, duk da yayi wanka amma baisa sun bar jikinshi ba, zama yayi daga bakin gado yana bin duk inda glitters 膹in yabi, tunowa yayi da ranar da ya fara ganinta har ixuwa yau 膹innan da yazo ya kwantar da ita kan gado, ranshi ne yaji yana mishi duk babu da膹i, duk sanda ya ganta sai yaji zuciyarshi na yi mishi double flip, gashi Ammah kullum sai ta ha膹ashi da ita har ya kai ga yau Ammah tayi fushi dashi duk a kanta, iska ya furzar daga bakinshi tare da cea damn it ya daki gadon da yake zaune a kai da k'arfi, yanxu gobe ma tace sai na kaita asibiti, da damu wa fuskarshi yace Allah ya kaimu.

Abui da kanshi ya shigo ya tada su Batuul suyi sallah asuba tukunna ya wuce masallaci, a can ya ha膹u da Abutturab suka gaisa bayan an idar da sallah, ce mishi yayi ya sameshi idan gari ya waye ya amsa da toh kowa yayi side 膹inshi, Su Batuul kuwa na yin sallah suka koma bacci, k'arfe 8 yayi side 膹in Ammah dan ta shaida mishi yazo da safe ya kai Batuul asibiti a duba ta, yana shiga ya tarar da Ammah zaune itada wata y'ar uwar Abui, sai ya samu waje ya zauna tukunna ya gaishesu, babu yabo babu fallasa ta amsa mishi , sai kuma yayi shiru jikinsa yyi sanyi kalau, da dae yaga shirun yayi yawa yace "Ammah nazo muje asibitin", sai da ta gama abunda takeyi ta juyo ta dubeshi bbu yabo ba fallasa still tace kaje tana side 膹in Abui, ka turota ta shirya ku tafi", "toh" kawai yace ya mik'e ya fita, yana fita matar ta dubi Ammah tace mata " Yaa Bilki ya naga kamar kina fushi da angon namu ne", ta tambayi Ammah, sanin halin matar Ammah tace mata "babu wani fushi, ai safiyace, bawai an gama watsakewa ba", kai matar ta gya膹a tace "gaskiyane, amma jiya kamar naga ya shigo da yarinyar nan da taji ciwo wajen dinner 膹auke a hannunshi yana kallon fuskarta", surutun ne ya ishi Ammah tace mata "ni ban ganshi ba", sanin sarai Ammah tasan abinda take son sani ya sata ce mata "yanxu ki 膹an jira Sadiq ya na shigowa zan tura shi ya karb'o" yana tafiya yana zancen zuci , mamakin irin yadda Ammah ta 膹aukaka yarinyar yakeyi, toh wai meye ma da yarinyar da har xa ayi fushi sbda ita, wani dogon tsaki ya ja rae a bace ya isa side 膹in Abui, 膹akin da yasan zasu kwana ciki ya nufa ya tsaya daga bakin k'ofa, knocking yayi da farko yaji shiru, sake knocking yayi tare da tura k'ofan 膹akin, a hankali Batuul ta mik'e tare da atishawa, idonshi ne ya fa膹a a kanta, hulan dake kanta ne ya fa膹i, sai gashinta da ya barbaje yabi bayanta, idonta ta kai bakin k'ofa dan ganin mai knocking 膹in, da sauri ta mik'e ta wara idonta ganinshi a tsaye a bakin k'ofa, tada Farida ta shiga yi, a fusace Farida ta mik'e tana gungunin "yanxu kuma meye zaki tada ni", k'ofan ta nuna mata amma ta kasa cewa komai, yana tsaye sanye da farar jallabiya, tashi tayi da sauri itama ta zauna, tace "lahh" saukowa tayi daga gadon ta k'araso gabanshi da ladabi tace mishi "Ina kwana Yaa Abu", a takaice ya amsa mata da "lafiya", tsayawa tayi tana kallonshi taji mey zai ce ya kawosa, ce mata yayi "kice waccan ta fito mu tafi asibitin ina jiranta", juyawa tayi ta dubi Batuul sannan ta dubeshi tace "Yaa Abu da sassa...."harara ya bita dashi har bata samu k'arasa maganan ba tace "toh" ta rufe k'ofan ta koma ciki, a kan gadon ta tarar da Batuul tana zaune abinta, tana hangosu amma bata jin mey suke cewa, ce mata tayi "wai ki shirya ku tafi asibitin", "ni mey aka ce mishi yana damuna toh, ni lafiyata k'alau", Farida ce ta koma cikin bargo tace "kije ki fa膹a mishi mana, fa膹a min bazai yi miki wani amfani ba" ta juya ta kwanta abinta, Mikewa Batuul tayi tare da tsaki ta fice daga 膹akin, yana daga parlour sama a zaune yaga tazo ta wuce tayi hanyar 膹akin Ammah da kayan baccin da yayi mata yawa, sai yawo takeyi a ciki, shiga 膹akin tayi ta gaida Ammah da matar dake zaune bata san ko wacece ba, "Bitti ya jikinki inji Ammah", da 膹an murmushi ta amsa da "naji sauk'i Alhamdulillah", "Masha Allah ki shiga kiyi wanka ki fito ya kaiki a dubaki kinji, kar da akwai wani abun bamu sani ba", ba dan bata son musu da Ammah ba da tace mata batason zuwa, amma babu yadda ta iya, matar dake zaune duba sukayi ido hu膹u, 膹auke idonta tayi dan wani harara ta sakar mata, ita bata ma santa ba, mik'ewa tayi ta shige toilet tayi wanka ta fito, ta saka babban hijab zata fita Ammah ta dakatar da ita tace mata "ina zuwa bitti", tace "膹akin Farida zanje in 膹auko kayanta 膹aya in saka mutafi", bu膹e wardrobe 膹ina akwai wasu kayan nata a ciki har da sabbi ki 膹au 膹aya ki saka", ta amsa da toh, matar nan sai bin Batuul take da ido, duk inda tayi akan idonta, duk tasa Batuul 膹in tsarguwa, sai da ta ciro kayan ta koma toilet ta sakasu dan baza ta iya sawa ba a gabansu, abaya ce ta saka very simple, sai dai tsayin ya 膹anyi mata yawa kasancewar Farida ta fita tsayi, ko mai bata shafa ba bare a samu ta taje kanta, chappette kawai ta shafa a lips 膹inta da body spray da ta fesa tacewa Ammah ta shirya, ce mata tayi "toh kuje bitti Allah ya kara lafiya, yana jiranki", tayi mata sallama ta fita, a parlour ta tarar dashi yana zaune yana rik'e da remote, tsayawa tayi ba tare da cewa komai ba, 膹agowa yayi ya dubeta yaga ta tsaya mishi a kai, tsaki yaja tare da mik'ewa a ranshi yana fa膹in shikenan yarinyar nan ta gama rainashi, dan ko gaisheshi ma batayi ba, kuma duk Ammah ce ta ja masa, a baya ta bishi har suka isa inda motar ke pake, wata infinity brown mai tint taga ya nufa, itama shi 膹in tayi, sai da ya bu膹e tukunna itama ta bu膹e ta shiga, sai da ta zauna tukunna ya kunna yaja suka tafi, suna cikin tafiya turarenshi yayi mata yawa ta fara atishawa, tunda ta fara bai juyo ya kalleta ba sai da tayi na uku, juyowa yayi ya dubeta with irritation, 膹auke kanshi yayi daga dubanta, yana juyawa ta sake jero biyu, rae a bace yace "kiyi using handkerchief mana, you cant b spreading it anywhere", bata ko kalleshi ba ta sake jero biyu, k'wafa yayi tare da kashe Ac motar yasan ko ba komai shi yayi contributing wa atishawan, yana kashewa kuwa ta rage yi continously sai dai jefi jefi, a gate 膹in Nizamiye hospital dake Life camp yayi horn aka bu膹e mishi ya shiga, reception ya tsaya zai yi mata folder, ce mishi tayi "inada folder na anan", juyowa yayi ya dubeta a yatsine yace "sai ki fa膹a mana number", number ta fa膹awa matar dake tsaye gun, a cikin computer ta binciko tace mata "Fatima Kashim Goni ko", kai ra gya膹a mata, matar ce ta fito tayi directing 膹insu har office 膹in wani consultant farar fata, ko turancin kirki baya ji dan yanda ya amsa musu ba da turanci mai kyau ya amsa musu ba, k'arasa sukayi ciki matar kuma ta koma, kujera Abutturab ya jawo ya zauna itako Batuul tsayawa tayi bata zauna ba, likitan ne ya dubeta yace "beautiful lady come and seat down, relax and dont stress yourself" ya fa膹a cikin turancinshi da babu da膹i yana nuna mata kujera, Abutturab ne ya juya ya dubeta tare da watsa mata harara, 膹auke kanta tayi ta jawo kujera ta zauna, tana zama ya juya ga Abu yace mishi "couple?", ko kadan bae xaci tambayar, yaji tambayar wani iri, ya 膹aga kanshi ya sace kallonta, itako kanta a k'asa kamar bataji mey yace ba, samun kansa yyi da gyada masa kai kawae snn ya mik'a mishi hannu suka gaisa sannan ya fara mishi bayanin abinda ya kawosu, sai da ya gama mutumin yace musu pneumonia ke son kamata, ta guji duk wani abu mai sanyi sanyi sannan yayi musu prescribing drugs, mik'ewa yayi suka sake gaisawa da likitan sannan suka fita sukayi hanyan pharmacy dake asibitin, da pos yayi amfani ya biya duka ku膹in magana sannan sukayi mota dan su koma gida, a hanya wayarsa ya fara ruri, ya dauki wayar hnklinsa na kan tukin da yake ya duba me kiran nasa ya ga Ajiddeh ce, tsaki yyi ya mayar da wayar ya ajiye, gnin tana ta kira yasa ya kuma jan wani tsakin ya daga tare da yin shiru, daga can bangaren cikin tsiririyar murya tace "Gud morning hubbyna baka tashi bane" a takaice yace "Na tashi, hw was ur nyt" cike da shagwaba tace "Au ka tashi Shine ka ki kirana sweetheart" kamar baxae ce komae ba can yace "Kinga driving nake Wife, we will tok later" ta dan wara ido cike da jin ddin sunan da ya kirata da tace "Driving kuma da sassafe angona ina ka tafi" kaguwan da yyi ta kyalesa yasa yace "Na kai sister hospital bata da lfya" dan yatsine fuska tayi tace "Sistern ka? Yhu mean farida or Who?" Xae yi magana Batuul ta fara tari tana covering bakinta da hannunta lkci daya ta daura fuskarta kan kafarta tana ci gaba da tarin ba kakkautawa, juyawa yyi yana kallonta, gnin sosae take tarin yasa ya gangara gefen titi ya tsaya, ko kadan bae lura har lkcn waya na kare kunnansa ba kuma Ajiddeh bata fasa Hello din da take yi ba jin shiru, sosae Batuul ke tarin har da kkrin amae, bae san lkcn da ya ajiye wayar hannunsa ya dagota yana kallon idonta da yyi ja ssae har lkcn ta toshe bakinta da hannunta, da kyar ya bude baki yace "Sorry" ta kauda kanta tana kkrin bude motar, ya jawota yace "Ina xaki C'mon" bakinta take nuna masa, hkn yasa ya gne me zata yi ya bude lock din motar ya fita ya xaga ya bude mata, fitowa tayi daga motar tana layi ta nufi wani gutter ta tofar da mucus din bakinta snn ta juyo tana rike da kanta dake mugun tsara mata, tana shiga motar ya rufe snn ya xaga ya shiga motar ya xauna dai dai lkcn da wayarsa ke katsewa dubawa yyi yaga miscals din Ajiddeh har uku, ya ja tsaki xae ajiye sae ga kiran ya kuma shigowa, dagawa yyi tace "Wani wlknci ne wnn Aliyu, y will b treating me like this for God sake, don ka ga na damu da kai" Cikin tsawa yace "Hold it plss kar ki bata min rae da sassafen nn, baki ji me nace maki bane, or are yhu deaf can't yhu hear her coughing" Shiru tayi xuciyarta na tafarfasa, amma gnin ransa ya baci yasa ta marairace murya tace "To Wacce kanwartaka? Baka gaya min wacece ba" a takaice yace "Batuul, we will tok ltr" yana kai wa nn ya katse wayar ya ajiye, snn ya tada motar tare da juyawa yana kallon Batuul da ta jinginar da kanta jikin kujera idonta a lumshe. 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.