Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 57 of 124
43
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Amma na ganin tafiyarsu ta koma cikin gida itama tana jimamin rashin Batuul da zatayi, 膹akin Abui ta wuce ta sameshi zaune yana kallo da glass idonshi, daga gefenshi ta zauna tace "Barka da zama Abui", yace "Yawwa Ammah, naga har kin fara missing yaran naki", murmushi tayi mishi tace "Ai ni tausayin yarinyar nan ke cikani, sosai nake tausayinta danma dai tana da nutsuwa", juyawa tayi ta kalli Abui with full attention tace "Abui amma hankalina gaba 膹aya yaqi kwanciya, matar Abu nake jiyewa Batuul dashi kanshi Abun, ko wancan karan ni nasan Abu ba yin kanshi bane zaman da yayi ba tareda dawowa gida ba har na shekara 膹aya", with full concentration Abui yake kallonta har saida tayi shiru yace "Ehhh shiyasa this time da mukaje Maiduguri kamin a 膹aura aurenshi sosai nasa aka mishi addu'a, sauk'an Alqur'ani kuma kullum sai anyi har yau 膹innan Allah ya rabasu da sharrin masharranta", wani ajiyar zuciya Ammah ta sauk'e tace "Alhamdulillah", ta gyara zamanta tana fuskanta Abui tace "Nima tun lokacin da Ashiekh yace a dage da addu'a ban daina ba, yanxu naga komai ya fara daidaita, dan banga alamun abinda akayi mishin har yanxu yana jikinshi ba, sai dai mu sake dagewa Allah ya sake rufa asiri, wannan karan har Batuul 膹in sai da na sa ana yiwa sauk'an Qur'ani da addu'a, daga baya ma zan sake tura mata maganin kariya dan yanxu lokaci ya k'ure shiyasa ban basu ba" Abui yace "Allah ya sake karewa, tare suka amsa da "Amin", mik'ewa tayi tana kallon Abui tace "Abui abincin fa baka ci ba gashi har takwas ya wuce", murmushi 膹auke fuskanshi yayi mata alama da tazo ta zauna gefenshi, ba musu ta dawo ta zauna gefenshi tana kallonshi yace "naga kina ta hidiman yaranki bakizo bani abinci ba shiyasa nima banci ba", murmushi tayi dan tasan tsokanarta yake ta 膹an kalleshi tace "Toh su ba yara bane, kai ai kullum inayi maka kuma daga yau su tafiya zasuyi", k'ok'arin tashi take daga wajen tana cewa "Abui bari in kawo maka tea toh tunda baza kaci abincin ba", jawota yayi jikinshi yace "No am okay, kiyi zamanki nima bana jin yunwa, i ate late in d evening shiyasa banci abincin ba, kuma tea 膹inma i dont feel like taking it", batace komai ba ta sake shigewa jikinshi daga nan sukaci gaba da hiransu,
Har suka fito daga terminal 膹in bata dena kuka ba, shidai bai ce mata komai ba dan kukanta ya ishesa, tafiya yake tana biye dashi sai shishige mishi take har lkcn abun har yaso bashi dariya, Taxi ya tarar bayan sun fito yace mishi "GEORGE'S street", driver da kanshi ya fito zai bu膹e musu k'ofa yace "No its okay you can sit back", gidan baya ya bu膹e mata ta shiga sannan ya zagaya ya bu膹e ya shiga shima, babu abinda zuciyan Batuul yake sai fa膹uwa, hawayen da take ta k'ok'arin mayarwa yaqi tsayawa sai ma da膹a zubowa yake, sau 膹aya ya kalleta ya 膹auke kanshi, har sukayi nisa bata dena kukan ba, ranshi ya gama b'aci sosai, juyowa yayi yana kallon yadda take ta sheshek'a kuka, hannu yasa ya kama kafa膹unta yace "Behave! Kinaji na ko, tun farko i gave you option, da kin bu膹i baki kince bakyaso am sure babu mai miki dole, but kikayi kunnen k'ashi shine yanxu zaki dameni da kuka", jajayen idanunta da suka rine ta 膹ago ta kalleshi taga shima idonshi akanta yake, hannunshi dake kafa膹unta ta ture taja da baya tana goge hawayen fuskarta, kallonta ya tsaya yi da mamaki daga baya yayi k'wafa ya juya jin wayarshi na k'ara, iska ya 膹an furzar daga bakinshi ganin mai k'iranshi, recieving yayi tare da sawa a kunnenshi a hnkli yace "Babe am back", wani irin k'ara tasa da har ya sashi cirewa daga kunnenshi tukunna ya mayar yace "Hae chill ba sai kinzo ba ina hanyan dawowa ko David ban fa膹awa muna hanya ba", da mamaki a ranta tace suna hanya kuma, shi da waye? oho ko ma dai waye shi ya sani, abunda ta shirya mishin in yaso duk munafikin da ya biyoshi shi ya sani ya fa膹a musu, da sauri ta kawar da tunanin tace "Baby ai da ka fa膹amin da ko breakfast nayi maka, but ban tashi ba ina bacci har yanxu, babe kazo min da Domino's pepperoni Pizza da Cold stone Ice cream tunda akwai a hanya dashi nakeson yin breakfast", kai ya girgiza yana mamakin halin Ajiddeh, ko yaushe ma ta iya girkin da har zata ce wai da ya fa膹a mata tayi mishi breakfast, ya sauke ajiyar xuciya yace "Fine naji, mun kusa isowa gida you should get up from your slumber and get ready", yana iya jiyo murnar da takeyi tace "Right away baby", da haka ya katse k'iran, suna gama wayan ta dirk'o daga kan gadon, straight away garden ta wuce da 膹an bingel 膹in rigar bacci dake jikinta taje duba kuttun data ajiye, ganin yana nan very safe ta dawo bakin palo dan tun ranan da ta dawo zuba abin ba ayi shara a gidan ba sai bayan ta aiwatar da abinda tayi niyya, sai da tabbata komai daidai ta koma cikin gida tayi wanka ta sako wata y'ar crop top da bum short, sosai ta gyara dogon gashinta ta ba膹e jikinta da turare ta koma ta kwanta, Batuul kam banda bugu babu abinda zuciyarta keyi, ha膹uwarta da Ajiddeh ba wani mai yawa bane tasan babu abin arzikin da ya taba ha膹ata da ita in banda hararta da takeyi kullum in sun hadu, maganganun da Ammah tayi mata ne suka dinga dawo mata kai, Ammah tace mata kar ta yadda su rainata, yes hakane baza ta yadda su rainata ba, toh ita inama ruwanta da ita ne, ba sai ta kulata bane bama zata rainata, 膹an tsaki taja ba tare da ta san tayi hkn ba, juyowa yayi yana kallonta jin tsakin da tayi, ganin za a wuce Domino's yasa shi cewa driver ya tsaya, parking driver yayi ya fita ya shiga Domino's bayan 10 mins ya fito rik'e da kwalaye a hannunshi na pizza da ledan Ice cream, kanta na daga jikin window tana ta kalle kallenta ta 膹ago tana kallonshi, wani irin relief yaji ganin idonta ba hawaye, shiga yayi ya zauna driver ya tada motar suka tafi, tafiyar 8mins suka isa anguwansu, gini ne uniformly masu kyau duk iri 膹aya da red bricks, bambancin wani da wani kawai motocin dake pake ko kuma yadda flowers 膹in ke jere, bin ko ina da kallo ta rik'ayi zuciyanta na ci gaba da bugawa, har compound 膹in driver yayi parking, tsayawa yayi yana kallonta bayan ya fito daga motan ganin taqi fitowa yace "you can come out, ba motata bace", 膹auke kanta tayi a sanyaye ta fito, ta bi bayan shi, mur膹a k'ofan palon yayi ya shiga da sallama yana kalle kalle, kan vanity table 膹in palon ya ajiye boxes 膹in hannunshi, Batuul ta kasa Karasowa cikin falon, Ajiddeh ce ta sauk'o a guje daga kan bene tazo rungume shi da murna tare da lumshe ido, shima ya rungume ta ssae, sam bata lura da Batuul dake bakin kofa ba, cikin muryar shagwaba tace "Babe shine ka da膹e a Nigeria ina ta jiranka, ka kawomin pizzan?", idonta ne ya fa膹a kan vanity table 膹in ta juya zata 膹auko kwalin cike da murna, cak ta tsaya ganin Batuul a bakin kofa, lkci daya komai ya tsaya mata, zuciyanta ne ya shiga bugawa da sauri da sauri tana kallon Batuul da itama ke kallonta duk a mugun tsorace take hkn bae nuna a fuskarta ba, dawowa tayi da baya tana kallon Abu, idonta ya cicciko ruwa tana kallon idonshi ta fara mishi magana da kyar, "Aliyu who is she?", this d time he dreaded dama, runtse ido yyi ya kamo hannunta zai jawota jikinshi ganin yadda jikinta ke b'ari, ta wani warce hannunta da karfi daga rik'on da yayi mata cikin rawan murya tace "wannan wane irin jaraba ne Aliyu, watan ka 膹aya can kana tare dasu shine zaka dawo ma baza a bari ka dawo kai ka膹ai ba sai an ha膹aka da wata, watanma a rasa da wacce za a ha膹aka sai wannan mai kama da y'an ethopian ragowar yunwa", sosai ran Batuul ya sosu jin abinda Ajiddeh ke kiranta da, lkci daya hawaye ya kawo idonta ta sunkuyar da kanta, shima Abu ranshi ya b'aci jin maganganunta amma baison nunawa gaban Batuul dan ya gama cika mata bakin yana son matarsa, kuma bai son ta rainata, iska ya fitar daga bakinshi ya birkita lallausan gashin kansa yace "calm down babe, kinsan she is my cousin, and.. and... Babe karatu fa tazo yi nothin else, babanta ne baison tayi zaman hostel shiyasa yakeso ta zauna gun mu", da mamaki Batuul ta 膹ago kanta jin abinda yace, shi kansa bai san lkcn da yyi formulatin karyan ba lkci daya kmr da can ya tsara, ajiyar zuciya ta sauk'e ba tare da ta shirya ba, sae dae duk da hka xuciyarta bae bar tafasa ba don ita har ga Allah ta tsani Batuul with passion, ita kanta bata san dalilin k'in ta da take ba, janyewa tayi daga jikinshi tana k'arewa Batuul kallo tana yamutse fuska ganin yadda jikin Batuul ke kyalli saboda gyaran da yasha, tasan hasken Batuul bai kai haka kyau ba, gashi sai wani kyalli takeyi kamar amarya, nn hankalinta ya kuma tashi tace "toh in suna son karatunta waje sai an kawota gidana ne xata yi, nasan duk salon sa ido ne aka ha膹oka da ita babu wani karatu, sai kace wanda nake yankan namanshi inaci baza a bar mutum ya huta ba, toh wlhy sai dai ko ni ko ita a gidannan dan bazan yadda da harkar munafikai ba", ta fadi hkn tana masa wani matsiyacin kallo tana girgixa kafa, da mamaki ya tsaya yana kallonta, wai shi Ajiddeh ke yiwa shirmen nan a gaban yarinya don ta rainasa, kallon Batuul yayi da itama ta tsaya jin abunda Ajiddeh ke cewa, karasawa yyi fuskarsa daure ya kama hannunta yayi hanyan staircase da ita, mutuwan tsaye Ajiddeh tayi ganin abinda yyi, a tsorace take kallon Abutturab ko shi 膹inne dan tasan ko da safe sai da ta sake duba magungunan da tayi mishi taga kuma komai daidai yake, toh ya akayi ya iya tsallake maganarta har yaja hannun wannan shegiyar da yake ikirarin k'anwarsa ce su bar ta tsaye, wasu hawayene masu 膹umi shiga bin kuncinta ta bisu da kallo, Batuul kam ta kasa cewa komai sai binshi da takeyi a baya gabanta na faduwa, wani 膹aki taga ya bu膹e suka shiga, kallonta yayi yace "Sit right here" ya juya yaja k'ofar ya fita, juyawa tayi tana k'arewa 膹akin kallo, 膹an madaidaicine mai kyau komai na ciki grey and white, 膹aya daga cikin sofan 膹akin taje ta zauna dan ita batasan ko 膹akin waye nan ya kawota ba, yana fita daga 膹akin k'asa ya dawo inda Ajiddeh ke tsaye ta kasa gaskata abinda take gani da idonta, ganinshi yana nufota ya sa zuciyarta yin sanyi dan tasan bokan nan yayi assuring 膹inta komai zaiyi daidai, sae dae hkn bae hanata tsuke fuska tana hawaye ba, magana ya fara yi mata yace "Ajiddeh mey ke damunki wai kike abinda kika gama yi yanxu kamar wata yarinya", murmushin takaici ta saki tasan dole ma ai asirin nan ya kamashi, idonta cike da bala'i tace "dole mana kace mey ke damuna, kaje an gama munafirce min kai shine zakazo kana tambayata mey ke damuna", yasan ya fara losing control dan ranshi ya fara b'aci amma bayason biye mata suyi fa膹a after a long time, matsowa yayi gabanta yana kallon idonta yace "control and hear me out ki dena wannan haukan da kikeyi, its not what you are thinking uhhn?", harzuk'a ta sakeyi dan yanxu ta fara tsorata maganin nan bai kamashi ba knn, rai b'ace tace "Lallai Aliyu, hauka ko" tayi 膹an dariya mai sauti tace "ai kuwa yanxu zakaga hauka in baka fita da tsinanniyan nn ba daga gidana wllh", ranshi yaji yayi mugun b'aci cikin tsawa yace mata "Keeeh", idonta na zubar da hawaye tana kallonshi tace "meye zakayi min kuma bayan wanda ka riga da kayi, ni nasan munafikan dake gidane suka ha膹oka da wannan mai kama da karuw.....", bata samu k'arasa maganan dake bakinta ba ya daka mata wani irin tsawa tareda da damk'ota ya shaketa yana huci, turata yyi lkci daya idonsa ya kada, Batuul dake 膹aki tana ta kalle kallenta ta zauna a takure sosai ta tsorata jin k'aran a falo, jiki na b'ari ta bu膹e k'ofa don ganin ihun mey taji, sauk'owa tayi tana kallonsu, bnda rusa kuka bbu abinda Ajiddeh ke yi, juyawa yyi yana kallon Batuul a tsawace yace "C'mon get back before i get there ynxu", sosai Batuul ta tsorata ganin yanayinshi, sae dae bata nuna ba ta juya a hnkli ta koma sama tana share hawayen dake son xubowa daga idonta ta koma 膹akin ta rufoshi.
[8/22, 2:12 PM] .: 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.