Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 19 of 124
A Protea hotel dake asokoro suke zaune, vip apartment suka kamawa abokanansu da suka zo 膹aurin aure, hira suke ana ta tsokanan ango, bai ce musu komai, kanshi ya dafa ya rik'e da k'arfi dan wani ciwo yake mishi sosai kamar zai rabe, wayanshi ya 膹aga ya k'irawo Massa dake cikin sauran abokan nasu, 膹agowa Massa yayi yaga mesa yake k'iranshi bayan suna zaune a tare, ganin ya rik'e kanshi ne ya sashi tashi ya isa wajenshi, tambayanshi yayi bayan ya rik'e hannunshi da ya rik'e kan nashi dashi "Aliyu lafiya naga ka rik'e kanka, meke damunka", a hankali yace mishi ka kaini gida kaina na ciwo", tare da mikvewa yayi hanyan k'ofa, binshi Massa yayi a baya yace "toh ai gidanku ma da hayaniya, muje in munga doctor sai mu wuce gidanmu ka kwanta, stress ne yayi maka yawa", sai da suka je bakin k'ofa Abba ya ce ina "ina kuma angon zai tafi, tun 膹azu yake b'ata rai yayi shiru yana ta tunani, saura fa ka膹an ka k'ara hak'uri mun kawo maka ita", sauran ne suka sa dariya suka ci gaba da shak'iyancinsu, Massa ne ya dubesu yace "am sorry dan Allah zamuje mu dawo, Abba call me if ana needing wani abu", lokacin har Abutturab ya fita shima ya bishi a baya, sai da suka biya Nizamiye hospital aka duba shi aka yi mishi prescribing drugs sannan suka 膹au hanyan gida, a hanya Massa yace mishi "Man i told you stress ne ke damunka, these days tunaninka ya cika yawa, mey ke damunka", Abutturab ne yace mishi "kafi kowa sanin auren nan is a compromise, yes i like her but myself being married is just out of it", Massa bai ce mishi komai dan likita yace ya huta sosai so baya son ya dameshi dayawa, concentrating yayi a tuk'inshi har suka isa gida, a parlour chamber Massa 膹in ya kwanta a 膹aya daga cikin dogayen kujerun, Massa ne ya mik'o mishi maganin yasha ya sake kwanciya, tambayanshi yayi "in fa膹awa su Ammah baka ji da膹i bane ko kuma ya za ayi", hannu ya 膹aga mishi alaman a ah sannan yace mishi "yanxu Ammah zata tada hankalinta a kan 膹an wannan abun, i will get better before event 膹in yau", ya sake juyawa ya kwanta 膹aya bangaren nashi, wutan 膹akin Massa ya rage mishi yace sannan ya fita
Batuul bata fi minti talatin da waya da Farida ba sai gata a gidan, mik'ewa tayi daga kwancen da take ta ce mata "woh Farida , you can be in planet Mars ke 膹innan, yaushe mukayi waya dake da har zakice min kin iso", dariya Farida tasa tace "toh ai ni 膹in kenan", zuwa tayi ta zube a kan kujera tace, "kinga gidanmu kuwa, ba ni akewa aure ba amma nafi masu aure wahala, hatta 膹akina ya zama ba nawa ba, gaba 膹aya gidan ya zama wani iri, jiya ma sai a wajen Abui na kwana, bazan iya ba, ga y'an Ndjamena nan da sa mutane aiki kamar babu y'an aiki a gidan", dariya maganan ya bawa Batuul tace "Lazy you, toh dama ai hakane if ana biki a gidanku sai kayi hak'uri, baki da k'anne da anyi suna a gidanku tun lokacin zaki gane yadda abun yake, lokacin sunan Aabid fa har cubicle 膹in toilet 膹ina sai da aka fasa, bare naku biki, bikin ma na first child 膹in gidanku ai sai hankali", ce mata Farida tayi "as in baza ki gane ba, toh aiken kuma na meye, ni 膹aurin auren nan da zasu tafi maiduguri ma ya fi min komai da膹i, su tafi gidan ya kima normal", "ai ba matan bane zasu 膹aurin aure, maza ne zasuje a 膹aura su dawo" inji Batuul, baki ta zumb'uro tace "ni dama auren Yaa Sadiq ne ma da sauk'i, amma Yaa Abu fa, ga matar ma ba shiri nake da ita, tayi ta wani girman mutum babu komai sai tsayi da fari, kina ganin duk tsayin Yaa Abu fa da ka膹an ya fita, ni 膹azu ma kamar naji Ammah na cewa wai a dawo da boxes 膹in lefen da aka kai mata tunda sunce sunyi ka膹an, 40 boxes fa wai sai an k'ara musu ya zama sixty, shine Ammah ma tacewa su Aunty Amna da suka kai su dawo dashi", girgiza kai Batuul tayi tace mata "ke dai kullum Yaa Abu, toh yanxu dai zai bar muku gidan", da sauri Farida ta mik'e daga zaunen da take tace "Ai ni da膹in da nakeji ma bayan auren da sati 膹aya zasu wuce UK, life will be better, babu sa ido", dariya Batuul tayi ta 膹an dungure mata kai tace "ni tashi muje muyi alwala muyi sallah"
Wayan Farida ne yayi k'ara , dubawa tayi taga Ammah ke k'iranta, amsawa tayi tare da cewa "Hello Ammah", katseta tayi tare da cewa "Farida kina inane tun 膹azu ina nemanki, ina kika shiga", "muna tare da Batuul ne, gidansu nazo", ce mata tayi "ke da waye kikaje gidansu Batuul 膹in", a hankali tace "Baa Alai nasa ya kawoni", "toh yanxu zan turoshi zaizo ya 膹aukeki ya kuje gidan Yaa Mera, zaki karb'o min sak'o", inji Ammah, da sauri tace "toh" dan murnan ba a yimata fa膹an fitan da tayi ba a sani ba, ta katse wayan, juyawa tayi ta dubi Batuul taga tana kallonta tana murmushi, ce mata tayi murmushin mey kike min haka, "ashe Ammah bata sani ba kika fito, da tayi miki fa膹a sosai ai", murgu膹a mata baki tayi tace "yanxu ma aikena tayi, ni a gama wannan auren mu huta, ki shirya muje mu karb'o sak'on", Batuul ce ta dube ta tace mata "in shirya muje ina?, ke ni babu inda zan fita yau, kije ki dawo", marairaicewa Farida tayi tace "haba mana, you know i love you, you love me too, muje tare kinji, i will get you pack of twix da Raffaello pls", dariya ma ta bawa Batuul tace "Noooo, dagaske babu inda zan fita, beside Aunty ma bata gida bare in tambayeta", Farida bata cewa Batuul komai ba ta shiga dialing number Aunty da wayan dake hannunta, Aunty na 膹aukan wayan tace "Hello Farida ya akayi", cewa Aunty tayi, "Aunty muna tare da Batuul ne Ammah ta k'irani ta aikeni, nace ta rakani wai tace baza taje ba saboda bakya gida, Aunty kiyi hak'uri muje, gidan Yaa Mera ne, bana so in tafi ni ka膹ai", dariya Farida ta bawa Aunty tace mata "kice nace ta rakaki, wani ihu Farida tasa tace "Nagode Aunty, yanxu zamuje mu dawo, ta katse wayan, tsayawa Batuul tayi tana dubanta, ya zatayi da Farida ne a rayuwa, k'in kulata tayi ta tashi ta hau sama ta 膹au wayanta ta bugawa Aunty, tana 膹auka tace "Aunty kunyi waya da Farida yanxu ko", Aunty ce tace mata "ehh yanxu ta k'irani, ki rakata Batuul kuje ku dawo", toh kawai Batuul tace ta katse wayan, Farida ce ta biyo ta 膹akin tace "zamuje ko Batuul", hararan wasan tabita dashi, tana dariya tazo ta zauna a gefenta tace "ai nasan you cant do without me", suna zaune har Baa Alai yazo yace mata ya iso su fito su tafi, mik'ewa sukayi, k'aramin bak'in gyale kawai Batuul ta 膹auka ta yafa akan hulan dake kanta da wayanta, suka fita, Batuul ce ta shiga gba Farida ta zauna daga baya, har cikin gidan ya shigar dasu yayi parking suka fito su biyun, suna fita Batuul ta rik'ewa Farida hannu tace "Farida ya fara", kallonta Farida tayi tace "mene 膹in ya fara?", "heart beat 膹ina mana, its increasing, am telling you ppl, its becoming serious", ce mata Farida tayi "sorry anjima sai mu fa膹awa Aunty", bata amsa mata ba dan ita ka膹ai tasan abunda take ji, tafiya sukayi mai 膹an nisa tukunna suka isa cikin gidan, har 膹akin Yaa mera suka isa, tana ganinsu tayi murmushi tace har kunzo, "wannan ba Batuul ba", da mamaki Batuul tace "ehh nice" dan batasan matar ba, matar ce tace mata "Masha Allah kin girma, tun kina 2yrs rabona dake, mamanki na gidan biki ko", da ehh Batuul ta amsa mata sannan Farida tace "Yaa Ammah ce ta aikomu wai muz...." bata k'arasa ba tace mata "ehh kuje da Ya bawa ta nuna miki inda ake aikin kiga ko sun gama" ta ha膹a ta da Baiwa 膹aya suka tafi, Batuul na zaune tare da Yaa mera tana tambayanta abubuwa har makaranta, tace mata sunyi graduating yanxu university zasu shiga, wayanta take ta dannawa tana sawa a kunne sai ta cire, Batuul ta duba tace mata "Batuul", a hankali ta 膹ago daga wasan da take da zoben hannunta ta dubi yaa mera tace "na'am", "chamber 膹in Massa zakije ki duba min shi inata k'iranshi baya 膹auka, intercom 膹inshi ma baya 膹auka kuma ya shigo 膹azu, ki ce mishi ina k'iranshi", bata sa komai a ranta ba ta mik'e tace "ta ina 膹akin yake", kwatance tayi mata "tace in kin fita ki mik'e sai kin wuce dorms uku, chamber yana by the left", ta amsa da toh ta fita, a hankali take tafiya har ta isa 膹akin, knocking tayi taji ba a bu膹e ba, a hankali ta tura k'ofan 膹akin taga babu haske, sai 膹an dim light daga ciki, kai ta sa ta shiga cikin 膹akin, k'anshin da taji ne ya sata jin kamar zuciyanta zai fa膹o dan bugawa, tsayawa tayi a spot 膹in da take ta kasa gaba ta kasa baya
[8/22, 1:50 PM] .: 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.