Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 73 of 124

Plate daban daban ta xuba masu abincin taga ya hade su a plate daya, ta juya tana kallonsa, daukar abincin yyi yana rike da ita jikinsa suka fita daga kitchen din, duk yanda taso ya kyaleta tayi xamanta kin saketa yayi, ya hade rae ya fixgo ta jikinsa, kamar xata yi kuka a hankali tace "Ya Abuu meye haka" bakinsa ya kai saitin kunnenta murya can kasa yace "ohh baki ji ddi ma ina baki hakkin ki na matata yanxu ba koh? Kinsan ni din me jin maganar mahaifiyata ne don haka am doing all this for her sake," shiru Batuul tayi bata ce komae ba, ya dauki fork ya fara cin abincin, lumshe ido yayi jin sweet taste din abincin as he expected, kallon kyakkyawan fuskarsa ta tsaya yi ko kiftawa bata yi, a hankali ya bude ido suka yi ido hudu tayi saurin sunkuyar da kanta, murmushi yayi ya jawota jikinsa sosae kamar zae maida ta ciki yace "Kina kalle ma Ajiddeh miji ko?" Hade rai tayi ta shiga kokarin kwace kanta amma ya ki saketa, hakura tayi tai lamo jikinsa, ya ci gaba da cin abincinsa, ganin yaki ce mata ta ci yasa ta dauki fork din ta fara ci a hankali ita ma, yayi murmushi yana kallonta, "Are yhu still on ur period?" Ya jefo mata tambayar idonsa a kanta, question din ya xo mata a ba xata ga kunya da taji ya rufeta, sharesa tayi ta ci gaba da cin abincin ta, ya juyo da fuskarta yana kallonta yace "Answer me" ta hade rae tace "Y did yhu ask?"
[8/22, 2:32 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

58

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

Murmushi yayi ya d'auke idonshi daga kanta, abincin dake gabanshi yaci gaba da ci, sae kuma ya ajiye fork d'in hannunshi ya juyo da wani irin smirk a fuskanshi ya sake matso da ita jikinshi yace "you didn't tell me, are you still on your period", tsoron tambayar ne ya kamata amma ta dake ta tsuke d'an k'aramin bakinta tace "nima ban sani ba", yanda tayi maganan ne ya bashi dariya, hannunshi ya d'aura kan mararta yace "Lemme check to see if you are still on it tunda kince keh baki sani ba", a razane ta yar da fork d'in dake hannunta ta zaro ido ta d'aura k'aramin hannunta kan nashi ta rik'e tace "Yaa Abu am still on it, kayi hak'uri, bai bi takanta ba yaci gaba da abinda yakeyi, kallon kyakyawan fuskanta da ya jik'e da hawaye yayi, yayi murmushi yace "Toh ai kema ba sani kikayi ba, kinga I should check for us both", babu abinda jikinta keyi in ba rawa ba, rintse ido tayi tana hawaye jikinta ya dau rawa jin yadda hannunshi ke yawo kan mararta, gaba d'aya jikinta ya saki, a hankali ya shiga daddana mata mara, hannu tasa ta sake rik'e mishi hannu, ido a rintse tace "Yaa Abu dan girman Allah ka bari, nace maka am still on it, yana min ciwo", murmushi yayi yace "dama doctor yace ayi massaging lower abdomen if it hurts, shi nake miki to reduce d pain", a hankali hawayen suka ci gaba da kwararowa, ji tayi kawai ya d'auketa cak, wara ido tayi ta shiga wutsil wutsil, wani irin kallo ya sakar mata yace "I will slap yhu in baki tsaya ba, da kinsan you are on it kika ce min baki sani ba, yanzun nan zan sake ki ki fad'i k'asa", shiru tayi jin yace zai saketa, bata bud'e ido ba saida taji ya direta kan lallausan gado, a hankali ta bude idonta tana kallon fuskanshi, tashi tayi da sauri ta zauna tana goge hawayen dake fuskanta da bayan hannu, muryarta na rawa tace "Yaa Abu nace kayi hak'uri fa, ", ta fad'a tana marairaice fuska, dariya ta bashi yanda tayi maganan ya zauna daga gefenta ya hade rai yana kallon fuskanta yace "kukan meye kike min", kin cewa komae tayi ya fixgota ta fad'a jikinshi, wani sabon kukan ta fashe da tace "ni wllh zan fad'awa Ammah", dariya sosai yayi yace "da kika nace aka aura min keh, sai kicewa Ammah meye"?, sadda kanta tayi k'asa ta mayar kan cinyarta, dabara ne ya fad'o mata ta d'ago kai ta kalleshi, suna had'a ido ta d'auke nata tareda juya kanta ta hade rai tace "toh zan fad'awa Ajiddeh ni dae", baisan lokacin da ya tuntsire da dariya ba ya juyo da kanta tana kallonshi, yana rik'e da hab'arta da ta kasa yadda su had'a ido, har lokacin murmushin nan na fuskanshi yace "da kinbar gidanta a yau ba sae gobe ba kuwa", bata kulashi ba yace "ko don kinga har ta fara kulaki", jin yayi shiru ta d'ago ta kalleshi taga ita yake kallo, ya daga kafada yaci gaba "in kin shirya barin gidanta sai ki fad'a mata in kin k'oma" mik'ewa yayi ya isa wani k'ofa, a jikin bangon ya danna abu k'ofan ya bud'e, shigewa yayi ciki, sai lokacin Batuul ta d'ago rinannun idanuwanta, d'akin ta shiga k'arewa kallo, Babba ne sosai da makeken walk-in closet d'in distressed raw wood da ya cinye side d'aya, daga gefe shelf d'in takaddu ne, sae wani sculptural rope lamp da ya sauk'o daga gefen shelf d'in, sai lokacin ta juya ta kalli gadon da take, traditional bed ne, makekene sosai da wasu brass lamps da suka bada wani irin unified look, da extra reading light, sai wasu faux leather headboard kujeru biyu daga gefe suna facing juna, hankali idonta ya fad'a kan crispy curtains, da glass d'in dake bayan curtains d'in, tab'e baki tayi snn a hankali ta mik'e ta isa wajen tare da yaye curtains d'in, numfashinta ne ya kusa d'auke ganin yadda wajen yake, sai a lokacin tasan sama ya hawo da ita, gaba d'aya filin grass ne shimfid'e da ya sha gyara, sai pond d'an madaidaici da swan farare a ciki suna ta shawagi, sai k'ananun kifi duk cikin pond d'in, daga can d'aya side d'in Lazy S-shaped pool ne, da toskana brown lounge kujeru biyu daga gefensu, bataji fitowanshi ba sai jin k'anshin shower gels da sabulun da yayi amfani dasu taji, juyowa tayi suka hada ido, da sauri ta d'auke kanta ganinshi daga shi sai d'an towel, kamin ta matsa daga wajen ya k'araso yasa hannayenshi ya zagayo waist d'inta, a hankali ya sauk'e fuskanshi kan wuyanta, sanyin ruwan dake jikinshi da sauk'ar numfashin shi wuyanta yasata shivering, a hankali yace mata "kina son gidan?" da k'yar ta iya gyad'a mishi jikinta na rawa, kafad'unta ya kama ya juyo da ita tana fuskantarshi, kasa d'ago ido tayi ta kalleshi, hannu yasa ya d'ago hab'arta yace "hmmmm well I built it for my love, my wife, kin santa?" ya tambayeta yana kallon cute face d'inta, batasan lokacin da ta murgud'a d'an k'aramin bakinta ba ta tsuke fuska ta dauke kai, murmushi yayi ya kuma juyo da fuskarta, d'aura d'an yatsanshi kan lips d'inta yayi yace "I like it when you twist your lips", a hankali ya sunkuyo ya lumshe ido yayi wa lips d'inta light kiss, lumshe ido tayi ita ma jin lips d'inshi kan nata, sai da ya d'ago yana kallonta yace "zaki sani sabon wanka ko", a hankali ta d'ago idanuwanta jin abinda yace eyes d'insu yayi locking, da sauri tayi k'asa da Kai, saketa yayi ya juya ya isa inda closet d'in yake, bayanshi tabi da kallo a xuciyarta tace is this the Abuturrab she knw, lallai namiji bashi da kunya, tab'e baki tayi tana kallon broad figure d'inshi, jiki a sanyaye ta sake curtains d'in ta dawo kan gadon ta zauna, kanta a k'asa har ya gama sa kayanshi ya tada sallah, tana nan zaune har ya idar, sai da ya mik'e daga kan abin sallah yace mata "Let's get going, nasan matata na nan tana jirana", tsuke fuska tayi ta mike ta nufi kofa, bin bayanta yayi yana murmushi, da mamaki ta dubeshi ganin kwanukan da suka bari gun basa nan, tab'e baki tayi taci gaba da tafiya abunta jin baice mata komai ba, Hijab d'inta dake kan sofa ta d'auka ta zira tabi bayanshi har suka fito inda yayi parking, da kanta ta bud'e gidan gaba ta shiga, takurewa tayi jin sanyin ACn dake kunne, observing d'inta da yayi yasa shi controlling temperature, hannunta na hagu ya kamo a hankali ya shiga murzawa, ta fixge hannunta don ta gama gano sa yanxu, jikinta kawae yake so kuma baxata bashi ba.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.