Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 46 of 124
Har ta gama aman bai saketa ba yana nan rik'e da ita duk ta wanke su gaba daya, murya can kasa yace " Srry!" Kkrin sauka ta shiga yi yaki sakinta, a hka wata nurse ta shigo ta samesu, da sauri ta karaso bakin gadon tana cewa "Wat happened?" Sae a snn Abuturrab ya sake ta, nurse din ta shiga yi mata sannu, shi kam unbutton din shirt din jikinsa ya shiga yi ya nufi toilet, nurse din ta shiga cire mata rigar jikinta ganin tana da vest a ciki, da sauri ta rike rigar taki barin ta cire mata, nurse din tace "Haba! you've messed the blouse, ki cire sae in baki wani abun ki lulluba da shi kafin a kawo maki kaya" bbu ynda Batuul ta iya hka nurse din ta taimaka mata ta cire rigar jikinta, ta sakko daga kan gadon, nurse din tace bari ta kawo mata wani abu ta rufe jikinta, Cleaners ta fara kira su je su gyara wajen su canxa bedsheet, Batuul na tsaye duk ta kagu nurse din ta dawo ta rufe jikinta kafin ya fito, ae ko sae gashi ya fito da singlet rike da shirt dinsa da ya wanke, suna hada ido ta juya masa baya da sauri ta ji kmr ta nutse wajen, dai dai nn nurse din ta dawo rike da hijab cleaners biyu na biye da ita, daya rike da xanin gado daya kuma na rike da bucket da mopper sae Freshner, da sauri ta karasa ta karbe hijab din tasa, ficewa yyi daga ward din bayan ya dauki makullin motarsa da wayarsa, ko minti biyar bae yi da fita ba Anty ta shigo rike da kayan Batuul a leda.
Ammah ta bi sa da kallo bayan ta amsa gaisuwarsa ganin ya nufi stairs tace "Meye hkn Abuu?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Amai tayi min" daga hka ya haura sama, farida ta saka dariya sanin ynda Amai ke bala'in irritating yayan nata sae gashi an masa a jiki, Ammah tace "Allah sarki, Allah dae ya bata lfya". Da daddare yana kwance kiran Ajiddeh ya shigo wayarsa, ya dde yana kallon wayar kafin ya d'aga ganin ya kusa katsewa.
[8/22, 2:06 PM] .: 馃挅馃æŒBATUUL馃挅馃æŒ
36
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
Yana 膹aukan wayan ya hau ta da bala'i, "wai ba nace miki zaki iya tafiyar ki bane, wat are yhu still waiting for, in kuma ke da amaryar za a kai sai inji", kashe murya tayi cikin salo tace mishi "Babe na wuce fa tun ranan da kace min in koma, naga ko sau 膹aya baka nemeni ba shiyasa na k'iraka yanxu tunda ni ina sonka ya na iya da halinka", kallon screen din wayar yyi, sae a snn ya lura da international Number ma ta kirasa, jin yayi shiru bai ce mata komai bane yasa taci gaba da cewa "Babe am missing you, wai yaushe zaka dawo ne, am so lonely without you here", d'an ajiyar xuciya ya sauke yace "soon, i gat things to do over hear, i will be back immediately when am done dear", ssae taji ddin abinda yace mata, cikin muryar shagwaba tace "Aii baby, i will be waiting, take care of yourself, i will also do that for you, bari in barka ka huta", da haka ta katse k'iran tayi wani murmushi a ranta tace zaka shigo hannu ne vry soon, baza ma ka samu k'afar zuwa Nigeria bama nan gaba bare har kaje kaqi dawowa har ka mance ni na kwanaki, wani irin dariya ta saki da ta tuna irin tanadin da takeyi a kanshi, shi kam lumshe ido yayi bayan sun gama wayan, aman da Batuul tayi mishi ne 膹azu scene 膹in ke dawo mishi kamar yanxu abin ke faruwa da yadda yaji jikinta yayi zafi lokacin da ya rik'eta, bu膹e idanunshi yayi ya mik'e ya nufi toilet yin alwalan sallar Isha don bai ma jin yau zai iya fita masallaci, yana fitowa daga toilet 膹in Farida ta turo k'ofar 膹akin, harara ya watsa mata yace "sallama ne baki iya ba ko knocking da zaki shigo min 膹aki kai tsaye", dariyan dake cikinta ta mayar dan tun lokacin da taji Batuul tayi mishi amai da ta tuna take k'yalk'yalar dariya, tasan halinshi na k'in amai, maida dariyar tayi da sauri ganin yana k'ok'arin tada sallah tayi maza tace "Yaa Abu", bai amsa bama bare ya juyo ya dubeta, sake k'iran sunanshi tayi tace "Yaa Abu", tayi shiru ba tare da tace mishi wani abun kuma ba, wani mugun kallo ya jefeta dashi yace mata "fita min a 膹aki", da sauri ta juya zata fita, ta tsaya daga wajen k'ofa ta lek'o kanta tace "Ammah ke nemanka fa", tana kaiwa nan ta fice da sauri tana dariya, sai da ya idar da sallah tukunna ya fito, a 膹akinta ya tarar da ita Farida na daga gefenta, harara ya sakar mata ganin ta kafa mishi ido, daga gefe ya zauna yace "Ammah gani", dubanshi tayi tace "sae yanxu kayi niyyan zuwa kenan, toh abinci zaka kaiwa Batuul a asibiti, maza kuje tun 膹azu aka gama na tura a k'ira ka baka ga daman xuwa ba", ido ya rintse tun da yaji inda zashi har sai da yaji tayi shiru tukunna ya bu膹e yana kallonta yace "Ammah ba driver na nn ba, wllh kai na sarawa yakeyi, ko Sadiq sai ya kaita in ma drivern bae nn kinji Ammah na", Ammah tace "bakaji inda nace zaka bane, in kaje kace su baka magani a can 膹in, tashi kaje kar ku b'ata lokaci", mik'ewa yayi jiki a sanyaye ya koma 膹auko key 膹in mota, shi baisan mesa Ammah ke yi masa hka kan yarinyar nan ba, k'wafa yayi tunawa da yayi da aman da ta mishi daxu ya 膹au key ya fito, a wajen parking ya tarar da Farida da masu aikinsu su biyu rik'e da basket 膹in abinci, daga jikin makullin ya bu膹e musu k'ofa suka saka kayan daga baya shi kuma ya shige gaba hka ma Farida, sai harararta yake, itadai bata ce mishi komai ba har suka fita gidan, k'ira'ar Shuraim kadae ke tashi a motar.
Bayan nurse da cleaners 膹in sun fita Aunty ta taimaka mata tayi wanka ta saka kayanta mara nauyi da ta kawo mata, tea Aunty ta ha膹a mata tasha ta kwanta, tana kwanciya bacci ya dauketa, gyara mata kwanciyanta Aunty tayi ta gyara mata bargon sannan ta jawo kujera ta zauna gaban gadon ta zubawa y'ar tata ido tana tausayin halin da zata shiga, turo k'ofar 膹akin akayi, Yayya ta shigo Ahmad a bayanta, ganin wa膹anda suka shigo 膹akin yasa Aunty ta 膹auke dubanta daga kallon k'ofar, k'arasawa cikin 膹akin sukayi, daga gefen Batuul Ahmad ya tsaya zuciyarshi fal da tausayin y'ar uwarshi, rashin lafiyan kwana 膹aya har ta rame, Aunty ya duba yace "Aunty yaushe sukace zasuyi discharging 膹inta?", ya fa膹a yana 膹an tab'a goshinta yaji temperature ta, Aunty tace "Yanxu doctor ya shigo ya duba ta, ta samu tayi amai, amma baice min yaushe zai sallametan ba", da jimami Ahmad ya sake cewa Aunty "Aunty wai mey ke damunta, meye doctor yace muku na damunta all of a sudden", caraf Yayya dake tsaye bakin window tana k'ok'arin 膹aga labule kamar an sata ta karb'e maganan da cewa "mey ko zai sameta, daga na ce mata za a ha膹a aurenta da yaron nan yaron kirki Abutturab shine fa ta tada hankalinta har da rashin lafiya, ko xuga ta uwar tayi oho", jin abunda Yayya ke fa膹i ya dubi Aunty da mamaki yace "Aunty aure kuma, wai hakane dagaske?", "Au k'arya zanyi maka, toh tambayi uwar taka da bata k'arya sai ta fa膹a maka gaskiyan zancen, kuma ko nayi rantsuwa baxan yi kaffara va, ita ke da膹a ingiza ta har aka kwantar da ita asibiti", Ahmad da ranshi ya fara b'aci jin tana aibata Aunty yace "Keh Yayya nifa bake na tambaya ba", "ehh ai nima 膹in nasan ba ni ka tambaya ba, amsa ce na baka don nasan ba baka xa suyi ba", Aunty dae ko kallon inda suke bata yi ba dan ita tunaninta daban takeyi, Ahmad yyi tsaki yace "kinga zo mu koma, dama Baba cewa yayi in kawoki ki ganta mu koma, toh tunda ba ma dubatan zakiyi ba kizo mu wuce, dan ni in na tafi sai dai ki nemi mai dawo dake", masifa ta shiga yi ganin yayi hanyan k'ofa yana cewa Aunty zai tafi, Allah ya bawa Batuul lafiya, binshi tayi a baya tana ta zazzaga mishi ruwan bala'i har tana cewa sai tasa an karb'e motar ya dena tuk'awa tunda wulak'anci ne abun, suna fita Aunty ta tashi ta gyara windown da Yayya ta bu膹e, wayan Batuul da ta taho mata dashi 膹azu ne ya fara ringing, mik'ewa tayi ta 膹auki wayan, ganin mai k'iran yasa ta maida ta ajiye.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.