Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 15 of 124

14

By phartiemarhk

Dedicated to
*KHALEESAT HAYDAR*

Shiru hall 膹in yayi ana sauraron speech 膹in da VP keyi, da ta gama ne sauran members 膹in High table 膹in suma suka karb'i mic suna yiwa graduating students 膹in Nasiha game da rayuwansu da kuma wanda zasu fara a university, sai da aka gama speech ne aka fara presenting su drama, deabate da wasu abubuwan, ana gamawa aka fara k'iran graduating students su karb'i certificates 膹insu,Batuul ce number Twelve, Mc na cewa Fatima Kashim Goni , hall 膹in ne ya cika da ihu bayan Batuul ta mik'e, juniors 膹inta ne ke ihun dan kirkinta da kuma taimako kowa ya santa a school 膹in, hatta malamai sai da sukayi , ihun da aka sane ya sa Abutturab mamakin wacece wannan da ta samu applause haka, a hankali ta sauk'a daga kujeran da take ta k'arasa ta karb'i certificate 膹inta daga hannun Vice President, a hankali tace mishi " Thank you Sir" sannan ta amsa bayan y'an hotuna da aka 膹aukesu dashi ta koma inda sauran ke tsaye, haka aka ci gaba da k'iran sunayensu har sai da aka k'ira 67 students sannan aka yi musu standing ovation tareda tafa musu, a kan stage 膹in kowannensu ya cire graduation cap 膹inshi suka sa ihu sannan suka watsa su tare da fa膹in we made it,kowa kujeranshi ya koma bayan ovation 膹in da akayi musu, lokacin ne aka fara presenting prizes, Best in further Physics goes to Affan Abba gana, tafi aka sa mishi, bai dawo ya zauna ba ya sakeji ance shine best in TD, haka ya sake karb'an building and cinstruction sai chemistry, Farida Ahmad Kyari aka k'ira best in Mathematics da Further Maths, sai Hamra Imam Imam best in biology, Maryam Ibrahim Tsoho best in Agric Abdul Azeez Abidemi ne best in Accounting and commerce, Sai da aka gama k'iran sunayensu aka ce best in Economics goes to Fatima Kashim Goni, tashi tayi taje ta karb'a da smile a fuskanta, bata k'arasa wajen zamanta ba aka sake cewa itace best in IRS, Government,Geography, English sai Arabic marketing da Food and Nutrition, tasowa akayi ana tayata dan baza ta iya 膹auka ba, haka aka ci gaba da bata prizes har na neatest, punctual da most obedient, Dj ne ya kunna mata wakan stand up for the champion dan tafi k'owa karb'an prizes a wajen, Abutturab na daga zaune tunani ya fara wacece Fatiman nan, koma wacece Masha Allah tayi k'ok'ari, sai da ya sake ambaton sunan ne ya tuna da Kashim Goni ai Minister ne, lokacin ya tuna da ai Batuul ce, kwata kwata bai ganeta ba dan wani kyau tayi da tsawo saboda heel 膹in dake k'afanta, Sadiq dake zaune gefenshine ya tab'a shi yace "Yaa Abu yarinyar nan is Genius, ga wani kyau da tayi bari mu fita sai na tambayeta yadda akayi tayi tsawo"ya fa膹a yana dariya, Abutturab bai kulashi ba illa wayarshi da ya ci gaba da dannawa, haka aka ci gaba da ocasion daga k'arshe aka rufe da addu'a, tun suna ciki suka fara selfie har suka fito waje, Kowa wajen family members 膹inshi ya wuce, Baba Batuul ta fara rungumewa shi kuma yace mata "Mamana Allah yasa Albarka, Allah ya taimaka yasa kufi haka", da膹i ya sata cewa Amin da sauri, wajen Aunty ta koma, da murmushin murna a fuskanta ta shafa kan Batuul tace "Sannun Batuul Allah yayi miki albarka, Allah yasa afi haka", Hotuna sukayi tayi dama sunxo da photo graphers 膹insu , duk y'an gidan sai da tabisu sukayi hotuna 膹aya bayan 膹aya sannan sukayi na Family, Affan ma sai da yazo dasu Maa sukayi hotuna, Farida ce tazo a guje tana k'iran sunan Batuul, ganin su Aunty yasa ta gaishesu, sukayi congratulating 膹inta, cewa Batuul tayi kixo Ammah nata jiranki tun 膹azu muyi pictures, taqi ayi wai sai kinxo, murmushi Batuul tayi tace "toh muje nima yanxu nake tunanin zuwa , tacewa Aunty zataje ta dawo, Aunty ce tace suma gasu nan zuwa wajen su Ammah 膹in bari su gama gaisawa da mutane, suna juyawa zasu tafi ta rik'e hannun Farida da k'arfi, kallonta Farida tayi tace lafiya "I dont know y, but these days i use to feel restless kuma heart beat 膹ina na increasing", Farida da damuwa a fuskanta tace "Dont worry kiyi addu'a, we will talk about it later", k'arasawa wajen su Ammah sukayi, y'an gidansu Farida ne a wajen sai sai wata farar yarinya daga gefen Abu, sai wani da bata sani ba, bata kalli gefen da Abu yake ba ta je wajen Ammah ta rungemta," janyeta Ammah tayi ta dubeta tace "useki Bitti, Masha Allah, Allah bariki", murmushi tayi ta tace "Amin Ammah", juya wajen Abui tayi shima ya shafa kanta yayi mata addu'a, Juyawa tayi ta dubi Sadiq da Massa da suke a tare tace Yaa Sadie "ina wun", smirking yayi yace "Batuul wannan tsayi da kika k'ara ai har nima kin fini, ban ma ganeki ba, ni kai har yanxu banma yadda ke bace", da murmushinta mai kyau tace "Yaa Sadiq u are just too much, kome na saka ai bazan fika tsayi ba", yace mata "gashinan kin kamo hanya", dariya tasa sannan yace mata "congrats Batuul, we are proud of you, keep it up", murmushi tasa sannan tace "Thank you Yaa Sadiq", mutumin dake tsaye da Sadiq tacewa "ina wuni", da murmushi yace "Lafiya kalau, congratulations, kinyi k'ok'ari sosai, Allah ya bada sa'a", duk da bata san ko waye shi ba amma addu'an da yayi mata yasa ya burgeta, da murmushi tace "Nagode In sha Allah", Abutturab na daga gefe shida Ajiddeh sai zuba take mishi, Ammah ce tace bakayi congratulating Batuul ba, Idonshi ya sauk'e k'asa yace "ai mun ha膹u nayi congratulating 膹inta" dan shi har yanxu ya kasa yadda Batuul ce, da mamaki Batuul ta 膹ago ta dubeshi duk da yadda zuciyanta ke bugawa dan tasan bai yi congratulating 膹inta ba amma yacewa Ammah wai yayi, tana 膹aga kanta suka ha膹a ido, sauri tayi ta 膹auke nata dan brown hazel eyes 膹inshi na sata taji wani iri, matar dake gefenshi fara siririya tacewa "ina wuni", kamar baza ta amsa ba har saida suka ha膹a ido da Ammah ne tace lafiya a dak'ile, duk da bata san Batuul ba, bata tab'a ganinta ba amma sai da taji bata sonta, Ammah ce tace toh tunda kun gaisa sai ayi pictures, photo grapher ne yazo ya fara arranging yadda zasu tsaya, da Batuul na daga gefen Abui ita da Farida, cewa Batuul yayi ta dawo gefen Abutturab, Ajiddeh kuma ta koma daga gefen su Sadiq, ba dan taso akayi wannan canjin ba haka ta koma daga gefen su Sadiq, itako Batuul kamar bata ji shiba ta tsaya a inda take har sai da ya sake cewa "young madam ki dawo nan, ya nuna mata gefen Abutturab, a hankali take tafiya har tazo inda yake nuna mata 膹in , rigarta ta kama daga k'asa tana cikwikuyewa, tsayawa tayi amma gaba 膹auanta ji take kamar a kan k'aya take tsaye, tsayawan da tayi gefenshi ne ya sashi jin wani iri, so yake a gama hoton nan gaba 膹aya ya bar wajen dan gaba 膹ayanshi wani iri yakeji, sai da mai hoto yayi clicking wajen talatin sannan ya tsaya, Ammah ce tace Abutturab ya tsaya suyi daga shi sai Batuul, 膹ago kanta tayi ta dubeshi taga shima ita yake kallo, maza tayi ta 膹auke kanta ta k'ara damke riganta da k'arfi har hannunta na gumi, hawaye ne ke shirin fitowa daga idonta dan gaba 膹aya a tsorace take, tsayuwa suka dukkansu biyun dan babu yadda suka iya, mai hoton ne yace Abutturab ya 膹an matsa kusa da Batuul, matsawa yayi dan so yake aka gama wannan photo session 膹in da ta sasu yi, tana ganin ya matso itama ta mata da baya, ysayawa yayi ranshi a b'ace yana kallonta, hannunta ya kama ya jawota har saida ta kusa fa膹awa jikinshi, ido ta wara ta bishi dashi taga bama ya kallonta, su Ammah ta juya ta gani taga hankalinsu ma baya kansu, wannan farar matar ce kawai taga ta k'ura musu ido tana kallonsu, da Batuul ta kalleta ne ta bita da harara, kanta ta 膹auke daga duban matar ta tsaya har pg ya gama snapping 膹insu, yana gamwa su Aunty suka iso, bayan sun gaggaisa aka sake sabon photo session, Ajiddeh kam k'in shiga tayi wai flash 膹in na reflecting idonta yana sa mata ciwon kai, suna gamawa Batuul da Farida sukace zasuje suyi pictures da friends 膹insu, Affan suka fara ha膹uwa da a garden 膹in school 膹in yana ganinsu ya cewa Batuul "Best friend i will miss, i dont know how i will start over without you, you have been there for me through good and bad times all these six years..." bai k'arasa maganan ba kukan da take ta mak'alewa tun safe ya fito, da gudu taje tayi mishi bear hug tace "Affan i will miss you more, how you always make me laugh, how you make me waffles every week end night, kuma har yanxu ban koya ba, Affan muje Uk tare kaji sai kaci gaba da koyamin,i will miss everything about you", tana bu膹e idonta dake rufe zata janye daga rik'on da yayi mata taga Abutturab a tsaye daga gefe ya zubo mata hazel like eyes 膹inshi yana hararanta, kamar ma waya yakeyi amma ya kasa ci gaba da wayan sai tsayawa da yayi yana kallon inda suke, idonta ta 膹auke taci gaba da magananta tace "zan fa膹awa Maa ma kar a kaika cyprus a bari muje Uk tare" Farida da ta tsaya daga gefe tana share hawaye dan sun bata tausayi duk da itama tana tausayin kanta na rabuwa da masoyinta amma tasan shak'uwan Affan da Batuul daban ne, ce musu tayi "you guyz there, kun tsaya kuna ta kuka and you are making me an emotional fool here, wont anyone give me a hug", hannayensu suka bu膹e mata taje itama ta rungumesu, Affan ne yayi k'arfin hali dan shima sun kusa sashi kukan yace musu "its okay, am always the man, just give a call and i will be there right away", murmushi sukayi a tare suka ce mishi "The man", haka sukaci gaba da hiransu sannan suka gyara fuskokinsu suka je inda sauran abokanensu suke sukayi hotuna,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.