Batuul Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 35 of 124
Hi Everyone out there reading Batuul , EID MUBARAK, Allah yasa Ibadunmu karbabbune, so sorry for the late post, alot of things came up so I couldn't write but daga yanxu har a gama Batuul In Shaa Allah baza s samu matsala ba though nasan am a lazy writer in (Sister KHALEESAT's voice 馃榿), but then I will try and be updating you everyday In Shaa Allah, A small Sallah gift from Phartiemarhk to you guys, Luv you all, asha karatu lafiya 馃挅馃æŒBATUUL 馃挅馃æŒ
27
By phartiemarhk
Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*
K'arfe biyar suka sauk'o k'asa ita da Farida zatayi wa Ammah sallama ta wuce , a kitchen suka tarar da Ammah ita da wasu y'an aiki tana masu magana, ganin Batuul da shirin tafiya tace "Bitti ba dai tafiya bako, ko Baa Alai din yazo ne, in baizoba ki bari anjima ko Sadiq ne ya mayarda dake", murmushi Batuul tayi tare tareda da girgiza kai tace "Ammah da kaina nazo, kuma Aunty tace in dena zama a waje har six, shine nakeso in koma gida kamin shida " tace "toh shikenan yayi kyau bitti, yanxu driving din yayi kyau sosai ko" tace "Ehhh Ammah muna trying", tace yayi kyau toh, Allah ya taimaka,muje parlour bari in hau sama in dawo " haks suka koma daga parlour suna jiran Ammah , suna zaune ta sauk'o rike da Babban farin leda a hannun ta, a tare suka mik'e suka isketa, Batuul ta mik'awa ledan tace "gashi bitti, useki kinji, nagode sosai, ga wannan kinji nakine", gaba 膹aya sai taji wani irin da yadda Ammah ke mata magana, hawayene ya taru a idonta, kamar tayi laifi haka ta rik'a ji', maza tayi ta maida hawayen dake shirin zubo mata ta karb'i ledan daga hannun Ammah, jiki a sanyaye tace "nagode Ammah" , "Babu komai Bitti, ki rik'a zuwa akai akai kinji, ki gaida Aunty in kin koma da sauran yaran kinji" kasa motsawa tayi daga wajen har sai da taga Ammah ta haura bene tukunna ta juya a sanyaye tayi waje dama Farida ta dade da fita, a cikin mota ta tarar da Farida zaune ta k'ure wak'ar Ed sheeran ta shape of you a motar tana ta rawa, sau uku tana k'iran sunanta bata ji ba, har sai da ta zauna tukunna tace "Dadin abin ke da Affan 膹in duk halinku 膹aya da ya wahala sosai " juya ido tayi tace "ai inma ba 膹aya ba haka zai hak'ura dani, babu yadda ya iya" tana 膹aga gira ta k'arashe maganan, Sai da Batuul ta tada mota tukunna tace "Alhamdulillahi ma da halin naku ya zamo 膹aya", dariya Farida tasa ta fita a motan tace 'toh ni dai ban shiga school this week , sai next week, Yauwa I forgot to tell you, Guess? Ta tambayi Batuul tareda daga mata gira 膹aya, "kinsan I always get it wrong when I guess, so just tell me, time is going" Farida tace "toh naji, Mrs, Yaa Massa is getting married, 膹azu Ammah ke fa膹amin wai da na tafi, y'ar Sultan 膹in Sokoto zai aura wai sunanta Rahama" sai da ta gama Batuul tace "Allah sarki Yaa Massa, ashe......" , bata gama fa膹an abinda zatace ba Farida ta katse ta "wani irin Allah sarki, ke da kika k'ishi kememe kice baki sonshi shine harda wani tausayinshi, shima 膹in nei dai ya barki , ai da nice shi Allah straight away Baba zanje in samu, sai dai kawai kiji ance an 膹aura miki aure, wai shi tunda baki sonshi zai hak'ura da azo ayi abinda za azo ana magana daga baya , ni haushi ma yake bani , he was very lenient on you ke kuma kikayi ta gwara shi ,muna nan dai muna jiran Jin wanda zaki aura, Kai Allah yasa ma Baba ya badake Sadaka tunda ke kowa bai yi miki ba" Dariya maganan ya bawa Batuul tace " toh muguwa haba dai sadaka, that is not happening , not with me, ni kinga tafiya zanyi before Aunty ta faramin waya" , dariya Farida ma tasa tace "zaki sanine bari mu gaji dake Kiga ikon Allah " Sai da tayi reverse tukunna ta cewa Farida "Dan Allah turomin number shi Yaa Massa inyi congratulating 膹inshi dan tun lokacin da yake ta damuna nayi deleting sai kuma number shi ta Germany shi kuma bazai yi Amfani ba", juyawa Farida tayi tana komawa ciki tace "fadi gaskiya dai Dan yanxu yana da matarshi , Dariya sukayi a tare kowannensu na dariya Batuul tayi sallama da Farida ta koma gida.
Daidai ana k'iran magrib ta isa, A cikin gida da taje parking taga kamar motan 膹azun nan ne pake, sanin babu yadda za ayi yazo gidansu kawai ta tab'e baki ta shige cikin gida, Aunty na alwala Batuul ta shigo da Sallama tace "Aunty na dawo ", Aunty tayi mata sannu da zuwa, ta juya zata koma 膹akinta Aunty ta tsayar da ita ta hanyan cewa "in kin idar da Sallah kinada bako , ji tayi k'irjinta ya bada sauti Dam! Ita?, bako kuma? , toh shi waye ?, ita dai babu wanda yace mata zaizo wajen ta ko a y'an ajinsu , maza maza hankalinta ya tuna da motar dan ta gani pake , toh in shine bakon ni ina na sanshi ta 膹an ja siririn tsaki, da sauri tace "Aunty ba wajena yazo ba, ni ban sanshi ba, "matsar min daga k'ofan toilet in wuce ni, waje na yazo tunda nice Batuul " marairaicewa tayi tana girgiza kai tace "Aunty dagaske fa ni ban sanshi ba ", bayan Aunty ta saka hijab zata tada Sallah tace mata "toh naji baki sanshi ba, wuce kije kiyi Sallah", jiki a sanyaye ta fita tayi 膹akinta, tana tafiya tana ta sak'e sak'e a ranta "toh shi wannan mutumin what does he want with from me, ni ban sanshi bama gaba 膹aya inba da na ganshi ba 膹azu a traffic, am not even sure ko shi 膹in ne bama" Alwala tayi ta tada Sallah, tana idarwa ta tub'e kayan jikinta ta shiga wanka, wani dogon riga mara nauyi ta kuma maidawa mai hula purple, ta 膹an fesa turarenta mai sanyin k'anshi, kamin ta sauk'o Mahir ya shigo yace "Yaa Batuul Mama tace kizo", K'aramin gyale ta yafa bak'i tace "muje toh " tare suka isa 膹akin Aunty dashi , da sallama ta shiga tace "Na'am Aunty" , 膹agowa tayi ta dubeta tace "kije Guest room, bak'on naki na can na fa膹awa su Janet su kai mishi drinks kuma bana son gardama" tsayawa tayi bayan Aunty ta gama ta kasa tafiya, dubanta ta sakeyi tace "baza ki wuce ba, mutum na jiranki tun 膹azu " kamar mai shirin kuka tace "Aunty Allah ban sanshi ba, maybe ma mistake ne bama ni yake nema ba", Hararan da Aunty ta sakar mata ne ya sata yin shiru ta juya zata tafi, tafi minti uku tsaye bakin k'ofan 膹akin ta kasa shiga daga k'arshe dai ta 膹aga labulen tare da sallama tasa kai ciki, bata 膹ago kai ko sau 膹aya taga mutumin dake zaune ba, kujeran dake nesa dashi taje ta zauna tareda da sadda kanta k'asa, shiru 膹akin yayi babu wanda yayi magana, tunda ta shigo ya k'ura mata ido yake kallonta, ita bata ma San yanayi ba, ji tayi ya k'ira sunanta daga inda yake zaune "Batuul ", bata amsa ba kuma bata 膹ago ba sai ma mamakin da take na yaushe yasan sunanta, Sai da ya k'ira a karo na biyu tukunna ta amsa ba tare da ta kalleshin ba, murmushi ta bashi ta k'ara burgeshi dan komai na Batuul na burgeshi, from d very first time he set his eyes on her , cikin nutsuwa ya fara mata magana "Well it seems you are not ready to respond, okay then ni....." , 膹agowa tayi ta kalleshi , mutumin nan ne na 膹azu a traffic kuwa "Hasbunallahu Wa ni'imal wakil ", dama haka yake, k'yak'yawa ne sosai ba ka膹an ba , kuma fari ne sosai. .....", katse mata tunani yayi ta hanyan ci gaba da maganan shi " Ni sunana Abdallah , I know baki sanni ba but though may be you have seen me once, that is 膹azu kenan if you could remember, I can't deny the fact that am in love with you, shiyasa I did all possible things to get to you today, Am praying and hoping that babu wanda ya rigani, ita gaba 膹aya mutumin nan ya sata Jin wani iri , da k'yar ta samu ta 膹ago tace mishi "okay i will think about it " ta mik'e, gabanta yazo ya tsaya yace "toh tsaya mana, kamar wacce ake Kora, in kika tafi a ina zaki sameni in kinyi tunanin, kinga yanxu ki bani number ki, then anjima sai we will talk Dan naga you are not comfortable " Da sauri ta ka膹a mishi kanta har sai da ta saka shi yin murmushi, a lokacin ta karanto mishi ta juya ta tafi, da ido ya bita a ranshi yana fa膹in "Alhamdulillahi yayi mata, yau zai fa膹awa Mummy wannan great News 膹in dai ta da膹e tana jira" , Murna fal ranshi shima ya fita daga 膹akin
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.