Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 11 of 124

Suna zaune suna jiran jin announcement 膹in departure su, Mahir yacewa Aunty zai sha smoothie, sauran yaran naji yace zai sha suma duka sukace zasu sha, Aunty ganin dukkansu na son sha kuma ba wai suna son bane dagaske kawai dan sunji 膹aya daga cikinsu yace zai sha ne dan kawai suje yawo yasa fa膹in cewa za su sha Aunty cewa Batuul, "Batuul jeki da Fa'iza ku kawo musu , bazan iya da yawon yaran nan a cikin airport 膹innan ba , yanxu sai in nemi wani in rasa, Murmushi Batuul tayi sannan ta mik'e ita da Fa'iza suka karb'i ku膹in a hannun Aunty suka tafi, suna tafiya yaran na ihun fa膹an shi ice cream yake so wani kuma yace milk shake yakeso, bata kula kowanne daga cikinsu ba tayi tafiyar ta, mutanen dake zazzaune sai kallonsu sukeyi ,suna tafiya suna 膹an hira da Fa'iza har suk'a k'arasa eatery 膹in dake airport 膹in, order 膹in smoothie ta bayar ta zauna jiran a gama packaging su tafi, ana gamawa aka mik'o musu Fa'iza ta karb'a, suna juyowa zasu tafi taji bugun zuciyanta ya sake k'aruwa, saurin tafiyanta ta rage tana Hasbunallahu wa ni'imal Wakeel, juyowa Fa'iza tayi ta dubi Batuul tace "Yaa Batuul lafiya ,naga kina tafiya a hankali, Ce mata tayi "Lafiya Fa'iza, muyi sauri mu k'arasa" Suna cikin tafiya daga gefe ta hango Abui da wani mutum a tsaye, bata ga fuskanshi ba dan ya juya bayanshi, Abui ke facing 膹insu sai bayan mutumin kawai take gani, Hasbunallahu wa ni'imal wakeel ta sake sabida yadda bugun zuciyanta ya k'aru, da sauri ta k'arasa inda ake zaman jiran , a ranta tana cewa in sun koma gida zata fa膹awa Aunty dagaske bugun zuciyan nata ya k'aru, suna zuwa suk'a mimmik'awa kowa abinda yace yana so suka koma wajensu suka zauna, basu fi minti biyar da zama ba akayi announcing passengers 膹in Maiduguri to Abuja su fara boarding yanxu jirgi zai tashi, mik'ewa sukayi suka isa inda jirgin Med View ke tsaye suka hau matakalar suka shiga ciki, a first class suka sami waje suka zazzauna, Batuul ce k'arshen shigowa, duk seats 膹in sun cika sai last two seats 膹in k'arshe ne da daga shi sai economy class babu kowa a wajen ta k'arasa ta zauna, tana zama ta cire wayarta daga cikin jaka da ear piece sannan ta saka jakar daga sama inda ake ajiye luggages, wayarta tasa a flight mode ta jona ear piece 膹in da wayan ta mak'ala a kunnenta, a hankali ta jinginar da kanta a kujerar tare da lumshe idanuwanta, heart beat 膹inta ne ya k'ara k'aruwa kamar zai fito daga ciki, seat belt din jikinta tayi unfasten snn ta shiga karanto addu'a a hnkli a xuciyarta tana dan jujjuya kanta, ji tayi kmr mutum na tsaye kanta don wani dad'da'dan kamshi ne ya bugi hancinta, duk da hka ba ta bu膹e idonta ba sai da ta gama addu'ar da take snn ta bude idonta a hnkli, wani mugun faduwa gabanta yyi ganin Wanda ke tsaye kanta idonsa a kanta ko kiftawa baya yi, dauke kai yyi da sauri fuskar nn tasa a daure yace "Excuse me" sae a snn ta lura da handbag dinta da ke ajiye kan seat din dake gefenta, daukewa tayi ta mayar cinyarta snn ya xauna, mamaki ne ya cika ta ba kadan ba, mikewa tayi ta ajiye handbag dinta xata fita duk da bbu takamaiman abinda xata je yi amma ya ki bata hanya, ita kuma taki cewa ya matsa mata, komawa tayi ta xauna ranta yyi mugun baci, to wae shi wnn guy din me yake daukan kansa, me ma yasa zai zo kusa dani ya zauna at d first place, ko ina ne sae mun hadu, su Farida ma basu dawo ba shine shi zai tafi ya barsu, ko mey zaije yi shi ka膹ai oho" 膹an k'aramin tsaki taja ta kawar da kanta tana kallon waje ta window, tsakin da taja ne ya sashi kallonta, lokaci 膹aya yyi kwafa ya dauke kansa da yaga hankalinta baya wajen, announcement aka shiga yi nacewa " passengers on board should pls fasten their seat belts, Med view flight is about to take off" fasten din seat belt dinsa yyi ganin bata da niyar yin hkn ita yasa ya juya yana kallonta, a lumshe ya ga idonta snn ga earpiece a kunnenta, da farko dan tsaki ya ja ya kawar da kansa, amma ganin few minute ya rage flight yyi take off yasa ya dan buga hannun seat dinta, ko kadan batuul bata ma san yana yi ba don kure Karatun da take saurara tayi, ya kuma buga handle din seat dinta da karfi nn ma bae ga alamar tasan yana yi ba, jin announcement din da ake yasa yyi saurin jawo seat belt din ya shiga kkrin fasten din mata, Batuul kam kawae jin hannun mutum tayi jikinta, ta bude ido da sauri tare da cire earpiece din kunnenta tace "What...." Shiru tayi ganin har ya gama sa mata ya dauke kai, lkci daya ya lumshe ido kamar mai bacci, takaici ne ya isheta bata san lkcn da ta furta "Hw dare yhu!" Bude ido yyi da sauri ya xuba mata manyan idonsa yana kallonta, murya can kasa yace "fuck does words of urs!" hawaye ne ya cika idonta, lkci daya ta rufe fuskarta da mayafin jikinta, dauke kai yyi ba tare da ko dar ba, bayan yan mintuna Batuul ta bude fuskarta suka hada ido, hawaye ya gani fuskarta, lkci daya jikinsa ya dan yi sanyi don ya tsani kukan mace, a hnkli ya furta "Damn her, ita kenan kullum hawaye, ko meh nayi mata oho," kusan a zuciyanshi ya fa膹i haka, handkerchief 膹inshi dake aljihun jeans 膹inshi ya 膹auko ya mik'a mata ba tare da ya kalleta ba fuska daure, k'in karb'a tayi, haushi ne ya kamashi ya maida handkerchief 膹inshi ya ruk'o kafa膹anta da k'arfi, "clean that face, bana son sake ganin hawayen nan, don bbu abinda nayi maki I only helped yhu, ko kuma you leave this seat immediately" saketa yayi dan k'aruwa hawayen sukayi, ya ja dogon tsaki ya 膹auke idonshi daga wajenta, sake juyowa yayi bayan y'an mintuna yaga har lkcn hawayen take, da kanshi ya 膹auki handkerchief 膹in ya fixgota ya shiga goge mata hawayen , ture hannunshi tayi daga fuskanta tace mishi "malam ka rabu dani da hawaye na, ai fuskana ne kuma hawayena ne, let me be plss" ta juyar da kanta tana kallon gajimare da sauri , magana zaiyi mata kenan hostess 膹in jirgin ta tsaya a daidai kujeran da suke, plate holder 膹in seats 膹in nasu ta jawo ta 膹ora musu ruwa akai a 膹an k'aramin disposable cup, hak'oranta ta washe ta gyara murya tana yiwa Abutturab magana, "Sir what would you like to have", bai 膹ago kanshi ba yace mata "Get me coffee", okay tace sannan ta dubi Batuul tace mata "Ma'am what would you like to have", k'in juyowa Batuul tayi, sake tambayanta matar tayi sannan ta juyo tace mata, "am okay, i need nothing" murmushi matar tayi sannan ta wuce" wayanta ta 膹auko dake mak'ale a pocket 膹in seat 膹in gabansu ta sake mak'ala ear piece 膹in a kunnenta taci gaba da jin karatun qur'anin da takeji 膹azu, hostess 膹ince ta dawo da coffee ta ajiye mishi ta juya.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.