Complete Hausa Novels

Batuul Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Batuul Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 12 of 124

k'arfe 12:10 daidai jirginsu yayi landing a filin jirgin Nnamdi azikiwe international airport dake Abuja, jirgi na tsayawa Batuul ta tashi zata fita daga seat 膹in da sauri fuskar nn tata a daure, k'in matsawa yayi ta fita har saida mutanen dake can economy class suka gama fita na first class 膹in ma sun k'are, ita dae bata ce mishi komai ba har ya gama zaman mulkinshi ya mik'e cikin isa, ko gama barin wajen be yi ba ta bangajesa ta fice ta 膹auko jakanta, sae da ya gama bari ta dauki jakarta snn ya fixgo ta yace "Are yhu blind" buge hannunsa tayi ta fita da gudu, tana fita taga y'an gidansu a waje 膹aya, Aunty ce tace mata "mey kika tsaya yi ke baki fito ba sai yanxu", cewa Aunty tayi "bana so inzo fita ina jiran mutane shiyasa na jira kowa ya gama fita", Abutturab ne ya k'araso inda yake fuskarshi a sake kamar ba shi ke 膹aure fuska ba 膹axu a cikin jirgi, Hannu ya mik'awa Baba tare da ce mishi "Baba ya gajiyan jirgi", murmushi Baba yayi yace mishi "Alhamdulillah Aliyu, mun godewa Allah mun iso lafiya" juyawa yayi ya dubi Aunty ya 膹an sunkuyar da kanshi tare da gaisheta, itama amsa mishi tayi cikin sakin fuska, hannu ya mik'awa duka k'annen Batuul suka gaggaisa, Aabid ne kawai bai gaisa dashi ba sai kanshi da ya shafa tare da murmushin da ya bayyana dimple 膹inshi yace mishi da "Hello champ" dariya sosai Aabid ya saka kamar yasan abinda aka fa膹a mishi, tsayawa Batuul tayi tana kallonshi da mmki a ranta take cewa "Yaushe yasan su Baba kuma" shi kam ko kallon inda take bae yi ba, tab'e baki tayi ta juyar da kanta, suna tsaye motoci suka k'araso inda suke, Baba ne yacewa Abutturab "toh Aliyu sai kaje ka huta ko gobe za a fara aiki" da murmushi ya amsawa Baba da "In sha Allah", sai da ya jira sun shiga motocinsu sannan ya shiga nashi shima da aka zo 膹aukanshi dashi, hanyan Gwarimpa su Batuul sukayi, motar su Abutturab kuma tabi hanyar Asokoro.
[8/22, 1:45 PM] .: 馃挅馃挐BATUUL馃挅馃挐

12

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR* , Thank you sister, you are one in earth, you are truly an inspiration, Thank you soo much for being there for me, we love you鉂�

A hanya Baba ke tambayan Batuul abubuwan da take buk'ata na graduation 膹inta, ce mishi tayi "Baa dama kayan graduation ne ,prom da zamuyi a ranan da yamma sai walima shi kuma inada kayanshi", kallonta Baba yakeyi har ta gama sannan yace mata "Sai kuje ko Dubai ne ku duba tunda babu time kuma shi ka膹ai kuke da visanshi, sai ki siyosu a can", murmushi tayi tace "Baa ai nayi magana ma da designer 膹ita har na gama fa膹a mata yadda nakeson kayana, next wek ma tace zata gama", tambayanta Baba ya sakeyi "are you sure babu matsala Mamana zaki samu yadda kikeso", kai ta gya膹a tace ehh Baa In sha Allah", murmushi yayi ya shafa kanta yace, "Allah ya miki albarka" da膹in addu'an ne ya sata saurin jnfrr da "Amin", hira suketayi suna tafia, k'arfe biyu daidai suka isa gaban wani gate saboda nisan tafiyar dake tsakanin airport 膹in da cikin gari ga hold ups hornsukayi, gidan exactly irin gidan da suka baro ne a Maiduguri, sai dai wannan cream paint ne da brown gate wancan kuma farin paint ne da black gate, masu gadi ne guda biyo suka taso suka bu膹e musu, a lokaci 膹aya suka ce musu sannu da zuwa tare da yi musu ya hanya, cikin sakin fuska suka amsa musu da Alhamdulillah Friday da Jonathan driver ya k'arasa ciki dasu wajen parking, firfitowa sukayi daga motocin suka nufi cikin gida, shima cikin iri 膹aya ne da wancan abinda kawai ya banbantashi da wancan shi cream and brown live wallpapers ne manne a bangon, sai wani large human size family picture daga gefe manne da bango, k'arasawa kowa yayi cikin gidan ya samu waje ya zauna a falon, Baba ne ka膹ai ya haura sama,khalil ne yace "Home sweet Home" Ahmad ne yace mishi "ai nan ba home bane, dole zamu koma maiduguri saboda Abuja ba garinmu bane", "but still this is where we live" inji kalil, tsakaninsu suke ta hiransu abunsu, Mus'ab ne ya tashi zaije ya kunna Tv, Aunty tayi maza tace mishi "koma ka kashe TVn nan ku wuce kuje kuyi alwala kuzo muyi salla" komawa yayi ya kashe TVn duk suka tashi suka tafi sama yin alwala, basu fi minti biyar ba suka sake sauk'owa bayan sunyi alwalan, Baba ne yajasu Sallah dukkansu kasancewar an idar a masallacin gidan, suna idarwa sukayi y'an addu'oinsu suka shafa, hannu suka mimmik'awa junansu har Baba da Aunty suna cewa *Baa nda dubdo, Auntu nda dubdo*, (Baba ina wuni Aunty ina wuni), "Wassalatu wassalamu ala Rasulillah" Al'adan gidan kenan indai sukayi sallah sai sun gaida junansu , suna gamawa wata mata siririya da baza ta wuce 25 yrs ba ta shigo falon ta k'ofan kicin , sanye take da kayan kuku tana rik'e da wani food flask mai kyau zatayi hanyan dinning su Yusra ne suka hangota suka ruga wajenta da gudu suna fa膹in "Aunty Esther mun dawo, ashe kina nan shine baki fito ba, mey kike dafawa, jawosu tayi jikinta tace muje kuga abinda na dafa in baiyi muku ba sai ku fa膹a min wanda kukeso, murna suka sa suna jin da膹i, sai da tazo ta gaida Baba da Aunty sannan taja yaran suka tafi, Baba ma mik'ewa yayi yace yana da aiki gobe sosai yanxu zai fita, tare suka ce mishi "Baa adawo lafiya, Allah ya bada sa'a" , Amin ya amsa musu da sannan ya fita, Mik'ewa Batuul tayi ta k'ira janet tace ta hawo mata da jakanta, ana kawo jakan ta ciro Macbook 膹inta ta kunna, skype ta shiga ta duba ko Farida na online, da taga bata nan ne ta 膹au waya ta k'irata, tana amsa tace kixo skype sannan ta katse wayan dan tasan in Farida ta fara magana ba yanxu zata gama ba, connecting tayi da Farida, tana ganin Batuul ta mik'e cikin sauri ta zauna, cewa tayi "babe i missed you soo much, ji nakeyi kamar Nigeria gaba 膹aya kuka bari ba Maiduguri, i just cant wait to be back, katseta Batuul tayi tana dariya tace "Riri you can talk for Africa, tun 膹azu fa kike magana , har na tausayawa Affan", dariya Farida ma tayi tace " He loves me, babu yadda zaiyi, infact he enjoys surutuna and not only Africa, the whole planet", dariya suka sa dukkansu biyun a tare sannan Farida tace "Ya hanya, what time kuka isa", "Hanya Alhamdulillah , tun 12 but sai 2:00 muka isa gida" sunanta ta k'ira tace "Farida Yaa Abun ku yau ya dawoDawo Abuja ko" dan ita gani take ba shi bane, da sauri Farida ta amsa da "Ehh, kinji yadda gidan yayi da膹i, dama so nake ya tafi, naji ance ma country 膹in gaba 膹aya zai bari, ni da膹i nakeji, kinga ko yau da ya tafi har na samu na fita" Batuul ce tace nifa babu ruwana kullum kiyi ta gulmanshi, nidai babu ruwa", tsaki Farida taja tace "ai idan ka nuna kana tsoronshi ya fi baka wahala, ni yazo yayi aure ma ya tafi" dariya Batuul tayi tace "zaki sani, nifa about grads na k'iraki, gown zan saka , kefa" ta tambayi Farida , "Ni wando zan saka" inji Farida, "wane wando kuma sai kace su Hamra, its either gown or skirt, am not wearing any trouser" dariya maganan ya bawa Farida tace "woh calm down lady , am just kidding, yadda kikace haka zamuyi, but a ina zamuyi ordering", "dont worry about that, just send me irin wanda kikeso zan bayar ayi mana" inji Batuul, "aii zan tura miki details 膹in duka " da haka sukayi sallama, suna gama wayan Batuul ta cire kayanta ta shige toilet ta watsa ruwa ta fito, wani doguwan riga ta saka mra nayi bayan ta shafa mai, ta 膹an fesa turare

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.