Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 85 of 86

Sai karfe goma ta samu natsuwa a dakin Aunty maryam suka baje bayan sunci sunyi kat ta kira farin cikin ta don kashe wayar tayi tun dazu don batason yasan shirin ta, tafison ta zauna kusa dashi don tasan bayajin dadin tafiya cikin gari kullum idan yatashi aiki dole ta rungumi mijinta su zauna a wuri daya ko ya maida hankalin shi akan aikin shi,

Wayar yayi picking cikin sauri " tank God baby har zanbiyo hanya inzo kaduna inata kiranki tun da rana wayar ki a kashe what's wrong? "Nothing my zuma ya kake wayar ce bansan inda na jefarda itaba ina hidimar yaranka, "ya yarana suke? Lfy lau suke gasunan suna bacci, " gobe zamu dawo mun kammala cikin ikon Allah , Alhmdulillah, zuwa yaushe zaku shigo? "Da wuri zamu shigo naso ma mudawo Yau kuma wani Abu ya hana but get ready for me am coming to my honey tomorrow, "Allah ya kaimu, am do me favour please ka zo barracks ka tahomin da sako kafin ka iso wurin Aunty maryam,, "An gama uwar gida na, "kuma Amarya tafada cikin sauri tana hade rai, hhhhh kedin ce uwar gida kuma Amaryar Muhammad Abdullah insha Allah my wife, tayi dariya " tanks mijin Aljannah,

Aunty maryam ta fadawa yanda sukayi kafin suyi bacci, tunda gari ya waye suna karyawa ta bar yaran tareda shiga gidanta ta bawa Emanuel ATM yaje mata kasuwa ya karo mata kayan Amfani don babu wasu Abubuwan don ba ya zama a gidan, lafiyayyan girki ta fara shirya mai masu lafiya kafin ta bazawa gidan ta kamshi ta ko ina, saida ta kammala sannan takira Aunty maryam tace akawo yaran suma ta kara gyarasu, wasu kaya ta ciro musu sabbi iri daya masu kaki sai T-shirt dinsu na matan pink sai nashi blue da d'an takalmansu ta shafe su da kamshi kafin ta shiga ta gyara kanta, itama, cikin kana nan kaya ta shirya kamar yaran wandon kaki na Mata mai kamar roba tasaka ya kamata dam da T-shirt dinshi anyi rubutu da golden *ARMY WIFE*a gaba da bayan rigar Sannan ta kwashe yaranta suka fito falon don ta sallami Emanuel don batason ya ga kwalliyar da zatayiwa mijinta, so take ma idan yazo ya canja mai aiki don zata dawoda su baba jummai Bariki, don baidace suna cakuduwa da katon namiji a cikin gida ba,

Idan kagansu kamar kasace su ka gudu saboda kyau da haduwa, MA kuwa yana shigowa cikin Kd Bariki ya nufa domin karbar sakon uwar gida duk da yaso ya wuce wurinta kai tsaye don mugun dokin haduwar su yakeyi umarni ya ba Ahmad su wuce zai karbi sako wurin Aunty, dariya Ahmad yayi "ni zanfara ganin madam kenan duk da ina kawaici, " ai umarnin my wife ne dole inje Bariki daba haka ba baka isaba, haka suka shiga ciki tundaga bakin gate din ya hango motar ta a cikin harabar yace " waccan motar yasmin ce me takeyi a nan Kodai...... Ya kasa karasawa ya bude motar ya fito batareda ya jira Anbude mai ba Ahmad ma yasan tana ciki don maryam ta fadamai plan din yasmin din,

Ganin falon a bude yasa ya shiga cikin takunshi mai tafiya da zuciyoyin Y'an mata hannun shi cikin pocket din Aljihun wandon shi na kaki, da sallama yasa kai cikin falon, taurarin shi suka farayimin welcome wato iyalin shi dake cikin shiga irin ta kakin jikin shi sunyi matukar haduwa da tafiyar da zuciyar Wanda akayi domin shi, wani irin farin ciki yaji ya ziyarci zuciyar shi, ta zabura tareda tashi ta nufo shi yana binta da ido cike da so da kuma burgewa, " Oyoyo dadyn mu ya iso tafada cikin karairaya da kuma jan hankali, bude hannun shi yayi ta fada tareda bashi Peck a kumatu, "what a surprise madam, " you like it? Ta fada, "yes I really love it my wife ya baza idanun shi cikin falon yana kare mai kallo, " wow hajiya Fatima Mrs Muhammad Abdullah kina ji da kudifa irin wannan gyara haka, .

Kada mai idanun ta tayi masu daukar hankali " to ya don ranka mijina ya tsayamin yace inyi komai bakomai dagani ba kari, "yes dagake ba wata my wife kin isheni Rayuwa farin ciki na, muje inga yarana, daukar su yayi daya bayan daya sunata washe baki kamar sun san ubansu " Masha Allah yarana sunkara wayau zan nemo musu Abinci tunda na dawo don wannan ya mana kadan mu hudu, yafada tareda shafo kirjinta dake cike tam suna tsole mai ido,

Tashi tayi barshi da yaran tareda nufar kitchen domin bashi Abinci yabita da ido yanajin soyayyar ta nakara huda kowane sashi na tsokar jikin shi "Alhmdulillah kawai ya iya furtawa, saida ta jera mai komai kafin ta zauna gefen shi ta dauki wayar ta tana kashe musu hotuna tareda yaransu sunyi kyau sosai hotunan sun dauku shima yasa tashi wayar yafara daukar ta kafin ya dauki yaranshi, saida suka gama ta fara rage mai kayan jikinshi sannan ta ce ya sauko yaci Abinci ta kwashe kayan zuwa cikin dakin su, saida yaci yayi nak suka kwashe yaran zuwa daki domin ya watsa ruwa, driver ta kira tareda bashi umarnin kawo su baba jummai Bariki sannan a kulle gidan, don ta d'an kwaso Abinda zasu bukata zuwa weekend, don haka takeson surika yin weekend a gidan su idan sunso,

Bayan ya fito da kanta ta shafeshi da mai tareda fitomai da singlet na kamo da guntun wandon shi ta bashi, "Yau shigar kaki zamuyi a gidan nan nida yara na,? " har ma da maman su ta fada tana dariya, "but taka mata mamansu tasan cewa jaririnta najin yunwa fa sosai , yazakiyi da yarana kiji da babansu ko za a kaisu wurin Aunty? Yafada yana karkace mata kai domin tasan fa dauriya kawai fa yakeyi,

"Haba zuma itama fa mijinta na bukatar ta bakai Kadai ke son Abin ba, tafada cikeda tsokana, "nafishi matsuwa shi baidamuba, bawani kawaici yakeyi bakamar kaiba, " yeah I can't hide how I feel about you my wife kullum kara haukatani kikeyi da salonki, kada mai idanun ta tayi tareda matsawa jikin shi, "karka damu nayima sabon tanadi a bed my zuma, "Allah my wife tank you, muje Abani na matsu fa,

Na sa akawo su baba jummai ka bari su iso sai in bar musu yaran sai... Ta fada tareda dage mai gira daya, "ok matso dai infara jin dumin jikin ki tom, ba musu ta shige jikinshi tareda hade bakin su wuri daya tuni yafara sakin layukan da yake , sallamar su baba jummai ya dawo dasu don har ya fara kokarin cire rigar jikinta, saurin janyewa tayi tareda saita kanta, shi kuwa zubewa yayi a gadon ya na maida numfashi, saida ta dawo dai dai sannan ta fita bayan ta dora hijabi akan kayan jikinta, ta yi musu Maraba, " hajiya nan muka dawo kuma? Eh baba sannun ku da zuwa Bariki, yauwa ina jikokina? Bari in kawosu ga dakin ku can baba ta nuna musu dakin dake cikin falon kafin ta koma saman ta kwaso yaran ta kawo musu, saida ta nuna musu komai na gidan kafin ta koma wurin oga, ban bitaba don banason susani bin motar dare zuwa legos yau, 😆

Saida nasan komai ya natsa nakoma dakin naga yanata zuba mata godiya tareda Alkawura masu girma dayake ta mata ji yake kamar ya tsaga jikinta ya shige tayi mugun haukatashi a shinfidar shi yau,,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.