Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 14 of 86

Tundaga bakin kofar ta fara kwabe kayan jikin ta ta fara taku a haka har ta isa kan gadon yana kife dagashi sai boxer ta haye bayanshi ta kwanta bear chest dinta suka taba bayan shi,

Runtse idanun shi yayi tareda saurin birkito ta jikin shi na rawa, ta fara kok'arin hada bakin su yayi saurin ture ta "you no I don't like it,

" baby please just once kabarni inji test din bakinka please, tsawa ya buga mata idan bazakiyi Abinda ya kawoki ba kibar nan banson damuwa,

"And no sex only romance ok ya fada yana zame boxer dinshi, tuni ta hadiye mugun miyau tareda rungume shi tamau jikin ta na rawa shiyasa take mutuwar son shi har yau bata taba ganin namiji mai kirar Muhammad dinta ba

Komai nashi is perfect kirjin shi mai fadi muscles dinshi farin fatar ga huge machine gun da ta dade bataji test din ta ba tasan halin shi Abinda yace baya canja ra ayi da yau sai ta ka shewa kanta mugun kishin shi koda kuwa bazaiyi da kanshi ba ita zatayi Aikin,

.

Tadauki lokaci tana Abu daya a jikin shi wanda ji yake Kamar namiji ke tabashi ga fitinar shi na karuwa tuni jikin shi ya dauki zafi

Daga karshe ture ta yayi saboda mugun zazzabin dake rufeshi yaja bargo batareda ya koma kanta ba itama lafewa tayi a jikin shi kamar mage bacci mai shegen dadi ya kwashe ta,

Yaushe rabon da tasamu dama irin ta yau,?
Haka yaga tsawon daren fuskar Yasmin nayi mai yawo har ma da kirar jikin ta da yake gani a cikin kaya ba a zahiri ba,

Asubar farko ya ture zuby ya fada bathroom saida ya tsarkake jikin shi sannan yayi Alwala ya fito ya shinfida dadduma ya tada Salla,

Yau ko training din da yabi jikin shi bai iya yiba wayar shi ya daga ya kira Ahmed yace yazo gidan shi yanzu,

Gaba daya bayajin dad'in rayuwar shi he feels so restless ji yake kamar yayi ihu saboda damuwa,

Ahmed na zuwa ya ce ya kawo mai first aid box zaiyi Allura domin jikin shi har rawa yakeyi,

"Oga Badai diabetes dinka bane ya motsa? Girgiza mai kai kawai yayi jikin shi na rawa don zuwa lokacin idanun shi sun fara rufewa,

Da hanzarin shi ya dakko a ma Ajiyar tashi ya kawo ya mai umarnin ya hada mai jikin Ahmed na rawa yace " oga muje hospital ko inkira doctor Philips ne?

"No don't call any one just make the injection for me I will do it my self " no sir I can't risk your life ni ban iya hadawa ba let me call my sister she is a nurse,

Ya juya da saurin shi batareda ya saurari reply dinshi ba,

Jin yace sister ya runtse jajayen idanun shi a hankali ya furta "if she comes I will surely die today please Ahmed don't call her,

" Akwai ta fa my fan's shin zata zo ta taimaka ? Idan tazo mezai faru karku manta zuby na gidan........ Mu hadu a next page my fans 🏃‍♀

*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_*BARIKI*_
_Auren soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

_written by fenerh_
Maman Ammar

*Dedicated to*
Fiddousi mainasara

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*A Gaskiya comments dinku na karamin karfin guiwar yi muku typin, don haka ina Alfahari daku my fan's kuci gaba da gashi Yasmin na gaishe ku*

11&12

A zaune take bayan ta idar da Salla ta jingina da gadon dakin tana sauraron karatun Alqur'ani mai girma a cikin wayar ta,

Ya kwankwasa kofar a hankali, bude idanun ta tayi tareda mikewa ta bude kofar sanye da dogon hijabin ta

"Ya Ahmed Kaine da safen nan ince dai lafiya Aunty take? " kalau Kizo don Allah inaso ki taimaka kiyiwa oga Allura bayajin dad'i,

"Ogan yan iskan? Ta fada tana dariya " lallai kace ya shiga hannu yau sai yayi iskancin da tushe mugani,

Kasa cewa komai yayi saida takai karshe "muje inkin gama zagin nashi ko, " saboda musulunci kawai wallahi zanje inba haka ba dana barshi ya mutu a rage mugun iri,

Har suka shiga cikin gidan bakinta bai mutu ba , Shikuwa yana nan a kishin gide a inda ya barshi idanun shi a lumshe,

Tundaga nesa bakinta ya mutu murus hango irin kirar jikin shi datayi saida ta hadiye wasu mu gayen miyau,

"Tab lallai ma yan matan dake bin gayen nan jarumai ne ai ita wallahi ya riketa kila mutuwa zatayi,

Daga nesa ta tsaya tama kasa kara sawa kusa dashi saida Ahmed ya yi mata magana' ki matso kiyi Aikin ki mana,

a hankali cikin natsuwa take matsowa wurin shi, jin takun Matsowar ta ya kara runtse idanun shi kirjin shi na bugawa da sauri a hankali yake jin numfashin shi na tsayawa na y'an dakiku,

Bayaso ya bude idanun shi ya kalle ta don zata iya hango zahirin Abinda ke tareda zuciyar shi don haka yayi namijin kok'arin da yaki bude idanun nashi,

Kallon shi takeyi dakyau tana karewa kyakkyawar fuskar shi kallo da kuma faffadan kirjin shi mai cike da wata irin suma kwantacciya

Hannun ta na rawa ta bude first aid din tareda tanbayar Ahmed " meke damun shi,?
"Inaga sugar dinshi ne ya dan tashi,

Tattaro jarumtar ta tayi tareda gyara zaman hijabin jikin ta tace " bari ingani ko zan iya taimaka mai idan yafi karfina kuje asibiti kawai,

Hannun ta ta daura akan goshin shi domin jin yanayin temperature din jikin shi, a take ya bude idanun shi da yake kok'arin hanasu budewa wani irin mugun shock yaji tundaga kanshi har kasan marar shi,

"Ahmed tell her to stop touching me please" ya furta ba tareda ya shirya Fitowar maganar ba,

Saurin cire hannun ta tayi tareda dafe kugu tana shirin zubo mai magana,

"Oga bari ta duba inba haka ba inkira Philip kawai ko mu wuce Asibiti, " no need I will be ok, karka damu nadan lokaci ne,

"Tab yaya fever keson rufeshi jikin shi yayi matukar yin zafi if possible ayi mai Allurar rage zafin jikin kafin yazamar mai matsala yakasa nema.....

Kiyi mai ina zuwa Ahmed ya fada tareda fita cikin falon daukar Ruwan Allurar tayi tareda sanya Auduga ta fasa bakin ta zuki ruwan a sirinj

Gaba daya idanun shi nakan ta sunyi wani mugun ja kamar wuta,
Ta gogi spirit da Auduga ta matso gab dashi

" ai wallahi sai nayi ma tunda nazo bazan tafi haka nan kawai ba ta daga kwalbar Allurar "koma wannan ce ko ba ita bace oho nidai yau sai nayi ma Allura,

Wani irin murmushi ne ya kufce mai a fuska, " kabani hannun ka intsira ma ni intafi,

Ta fada tana girgiza jiki, "saurin kifewa yayi a tree seater din tareda sanya hannun shi ya zame guntun wandon dake jikin shi kadan,

Wani irin zaro idanu tayi waje kamar taga mutuwa tadan ja baya kadan, lallai yau taga iskan ci tayi saurin ajiye Allurar zata juya kenan zuby ta sakko daga saman daga ita sai d'an guntun towel,

Kanta a jike da ruwa tana tafe tana hamma, cak Yasmin ta tsaya tana kare mata kallo,

" d'an iska wato ya kwana sabon Allah ya tashi da zazzabi wallahi kadan ma ya gani kuma wannan karuwar tashi sai ta kunna ta zatabar gidan,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.