Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 61 of 86

"Yayi min komai a duniyar nan ya bani duk wani farin ciki, magan ganun da ma fadamin dazu sunfi komai sanya ni cikin farin ciki ka nuna ma duniya cewar nidin mace ce mai sa a Ina jin kaina kamar wata sarauniya, "you are my queen I can shout out and tell the world I love my wife so much zan iya miki komai a duniyar nan idan baifi karfina ba Ina son ki yasmin I have change because of you kin nunamin ni imar dake cikin Aure tundaga ranar da na Aureki nake jina as complete man da ni kaina nakanyi tunani inada komai inada mata Kala Kala Amma I always think that something is missing, "yes gani nazo yanzu you are complete dama ni kake jira, yeah jirana ya kare dama am waiting for my woman to arrive, yafada yana janye towel dinta zuwa west, ya dora bakinta shi akan boosty boob dinta yafara bata wani irin salo tuni tafara turo mai su sosai tareda dafe kanshi takara taimaka mai wajen wasa da sumar kirjin shi,
Ganin zaman wurin na kokarin gagar ta yasa ya sunkuceta zuwa katon gadon sukaci gaba da ya mutsa juna, sunyi matukar kewar junan su don haka kowane kokarin farantawa d'an Uwan shi rai yake ta ko wane fage gama daya sun gama lulawa duniyar maji dadi yasmin ta mugun zama y'ar hannu shi kanshi yaji dadin moment din fiyeda ko wane lokaci gashi batayi mai complain ta gajiba duk da yana yi yana tausayawa babyn shi, saidai yaga Alamar hajiya yasmin ta zama oganniya a wannan fagen,

Saida suka natsa tafara mai shagwabar marar ta, ya zabura tareda shafa mata marar a hankali tareda zuba mata idanu yana bata wani irin salon kallo, irin kallon kingama yi a Rayuwa, saida suka kuma yin wanka tare suna likeda juna kafin ya bude walldrp ya fito mata da wasu English wears Riga da wando masu hannun shimi wandon ya kama jikinta komai nata ya fito shagala yayi wurin kallon ta ya ce " wow baby naso mu zagaya gidan nan ki ga ko ina gashi bazan iya bari kifita a haka ba bari inkawo mana Abincin a nan muci nasan baby na najin yunwa ko,

Fita yayi bayan ya zura jallabiyar shi ya nufi kitchen din da ya zuba mata masu yimata hidima harda wata tsohuwa da Y'an mata guda biyu sai shirya dishes sukeyi yace su kawo ma madam Abinci yanzu kafin ya koma dakin, ya sameta zaune tana cin pop corn mai madara data samu a dakin, zaro ido yayi "meye kikeci haka? Karfa ki zukewa yarona jini bakomai zaki rika ciba, zama yayi a gefen ta tareda rungumota sosai, kafin ta bashi Amsa budurwar ta yi sallama tareda shigowa ta Ajiye musu a bincin akan d'an karamin table din dake dakin, wani irin kallo yasmin kebin budurwar dashi tana sanye cikin damammun kaya Riga da sket na atanfa ga uban atarch har gadon baya domin kanta wani mayafi ne mai shara shara, tana tafe tana faman rangwada da motsa jiki, duk da tana nan kamar maburgi Abin ya bata haushi sosai,

Saida ta gama salon ta face "Sannu madam, sir komai yayi ready ta juya tana fita tana karairaya shi kuwa ko kallo bata ishe shiba baima san tanayi ba yana danna wayar shi saida ta fita yace "madam ga Abinci, mugun tsaki taja tareda tashi daga gefen shi tayi saurin komawa kan kujera tana girgiza kafarta cikeda kishi wato budurwa zai kawo mata cikin gida da sunan mai aiki tazo tana daba mata Abinci tana kokarin nuna tsiraicin ta don ta jawo hankalin shi gareta, tasowa yayi cikeda mamakin ta me ya faru bayan yanzu yanzun nan suna cikin farin ciki, dafa ta yayi tareda cewa "what is wrong madam? ", oh baka saniba ko wacece wannan? Dariya yayi "baby wacece kuwa bayan y'ar Aikin ki, "wannan da takejin kamar ta ciro kirjinta ta dorama a tafin hannun itace zaka kira da y'ar aiki, wallahi bana bukata I can cook for my house ko na fada maka ni ban iya girki bane ko bazan iya yima Abinci ba zaka kawomin Y'an matan ka cikin gida wallahi sai sunbar min gida bana bukatar su,

Ta fada tareda mikewa saidai tana tashi jiri yafara kwasar ta ta koma ta zauna, gaba daya ya sarawa Aikin hankalin ta Yau, saurin zama yayi kusa da ita "kingani ko kishi zaija ki mun asarar baby na come on relaxed mana madam irin wannan kishi haka, buge hannun shi tayi yayi saurin tsugunawa a gaban ta, "listing bansan waye suke aiki a nan ba hajiya tasa aka nemo su KO fuskar su ni ban sani ba idan bakya bukatar su zaki iya sallamar su dama saboda su taimaka miki nace akawo su kuma in banda Abinki yasmin me zanyi da wata house help please am not that kind man da ke neman ko wace irin mace and believe me idan har zanyi wani Abu zan fada miki yakamata kisani bana boyo kuma bazan taba miki karyaba, I wanted to tell you something a bout zuby.... Saurin daga mai hannu tayi "please nasani tunfarko kafada min cewar bazaka iya rabuwa da itaba, to wallahi kasani nima bazan yarda da tarayyar ku ba kuma na shirya cin uban ko wace shegiya cikin gidan nan dama barikin baki daya kuma kana tafiya zan koma can inga tsinanniyar da ta isa ta kuma takomin gida, ta fada cikeda masifa tareda mikewa ta kwashi tray din Abincin tayi waje, dariya Abin yabashi sosai "my jealously wife,

Tana shiga kitchen din ta samesu su biyu suna hira a tsakanin su ba tsohuwar basu maga shigowar ta ba, dayar data kai musu Abinci kebawa dayar labari "ladi bakiga yanda naga gayen nan ba dagashi sai singlet da short wow wallahi gayen yakai karshen haduwa a gaskiya zan iya yin komai domin samun gayen nan a bed irin su akwai lasting a gado ga kyau ga kwarjini ga.... Watsar da tray din da tayi ya dawo dasu cikeda tsoro suka zuba mata ido tareda fara kame kame,

"Wallahi yanzu right away right at this moment I want you All out of my house before I open my eyes Inba haka ba zan illata ya' shegu matsiyata masu bin mazajen mutane ankawo ku ku nemi Abinci kuzo kuna neman bin mazajen mutane to kuyi gaba ba gidan Fatima ba, cikin rawar jiki suka fice da gudu ta bisu da harara, a tsaye yake yana kare mata kallo yana fitarda wani irin murmushi na farin ciki kafin ya karasa shiga ciki ji kawai tayi ya rungume ta ta baya "my madam Karfa kija wata rana a daureni inkin daki ya'yan jama a saboda kishi irin wannan kishi haka madam, tureshi tayi tafara kokarin dafa musu Abinci shaf shaf ya haye kan durowar kitchen din yana kallon yanda take komai cikin korewa,

Tsohuwar ce ta shigo cikin rawar jiki tafara tanbayar ta "hajiya ina fatan bamuyi kuskure ba naga ankori sauran yaran don Allah nidai Karku koreni ina neman Abinda zan rufawa yarana asiri inada marayu, juyowa yasmin tayi cikin sauri "aa baba baza akoreki ba kuma zaki tayani wanke wanke da kuma dafawa masu gadi Abinci idan Oga nanan ni zanrika dafawa da kaina Amma wa incan bana bukatar su na sallamesu a gidana, "to nagode hajiya Allah yakaro Arziki, ta fita yasmin ta ci gaba da Aikin ta wani irin burheshi yaji tana karayi gashi ta nuna cewar ita din matar shi ce mai kishin shi that's the best thing ever, cous cous ta hada musu da yaji kayan lambu tareda bushashen kifi ta hada musu lemon kwakwa saida ta gama hada komai ya sakko tareda daukar kayan Abincin yana mai kallon fuskar ta data hade tamau,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.