Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 17 of 86

Wani irin hankado ta yayi daga jikin shi har saida ta fado kasa "pack's your load and leave, ya fada da kyar yana jan numfashin wuya,

Wayar shi ya kuma janyowa yayi searching wata number, tana dagawa yace " come to my hause,

Dama masu nema ai ba bata lokaci itama tazo gidan cikin Adon ta gashi Babyn taji komai gata fara jikin ta ba laifi,

"A gaban shi ta kwabe sikitir ta fara takowa domin yin abinda ya kawota tana wani irin juya jiki kamar wata bar dancer,

Amma kallon ta yake kamar ba mace ba duk da tana da cikar halitta baiji wani sauyi ba ba wani karuwar feelings a dalilin ganin nata da yayi a haka,

Ya runtse idanun shi " Yasmin, ya kira can kasan makoshi he remembered when she shake her body koda tsiwa takeyi he feels it

And her soft hand Hmmm yaja wani irin numfashi "get out in my brain please" ya furta a hankali is impossible to get you in my bed,

Domin shi har gobe bai hango macen da zai Aurs ba kawai a huta ne dasu itama yasan da zai samu ta biya mai bukata zata fita akan shi,

Jin hannun ta a jikin shi yasa yayi saurin bude idanun shi ya watsa mata su kamar zaki domin hannun ta kamar wani dutse yaji da ta taba shi,

Tsawa ya buga mata mai karfi" get out you are fired, yana buga tsaki tareda kifewa rub da ciki ya dafe kanshi kamar zai ciji katifar yakeji,

Ranar yakira y'an matan shi ba iyaka kuma kowacce baiji y'anda yakeson jinta ba haka yake korar su batareda sun biya mai bukata ba,

Har karfe biyun dare a zaune yake yana dafe da Mara ga machine gun dinshi ta cika boxer y'anda maitar shi bata kwanta ba haka shima bai yi bacci ba har wayewar gari,

Haka dai abubuwan keta tafiya Yasmin hankalin ta kwance batada wata damuwa tanajin dad'in kasan cewar ta da y'ar uwar ta,
Batasan da ruwan tsiron MA ba soyayyar ta take kwasa ita da Ismail dinta,

Wata irin shakuwa ke kara shiga tsakanin su koda yaushe tana manne da waya a kunne, ko kuma suna chart idan yana free,

Yanzu ma a zaune take a falon gidan suna kallo sama sama yaron su na wasan shi hankalin ta rabi na kan wayar hannun ta,

Wani murmushi tayi ganin sakon da Ismail ya turo mata _zanzo indauke ki gobe ki shirya nagaji da,rashin ki a kusa dani_

Reply ta tura mai _am sory rabin jiki kasan ina taimakon Aunty ne ta fara nauyi ga hidimar Auwal_

Wayar ya kira ta tashi kawai ta shige dakin da take, "hello heart " me kike cewa ? Bazaki dawo ba saboda cikin Maryam idan kinyi naki wazai taya ki zama ?

Wata irin kunya ce ta rufe ta tayi saurin rufe fuska tareda kashe wayar tana mamakin ismail din nata
Yanzu,
Sam ya canja ya saki jiki sosai komai fada mata yakeyi kai tsaye as he said yanzu ne yake soyayya Maryam shakuwa ce a lokacin shiyasa koda tayi Aure bai damu ba Amma yanzu ji yake idan bai samu Yasmin ba Akwai matsala,

M.A dai kwanakin nan a cikin wahala suke wuce mai ya rasa inda zai tsoma rayuwar shi a office ko a gida gaba daya ya canza Ahmed kanshi ya rasa mai ye matsalar ogan gashi yanzu matan nashi kusan kullum sai ya gayyaci kusan uku ko hudu saidai kanwar duka ja ce,

He needs only her that's Yasmin he agree he wants her koda sau daya ne yasan zai samu natsuwa,

Me zaiyi just to get her close to him? Gashi yau kusan sati daya ko daganesa bai hangota ba. "Zuby ya tuna tun ranar da ya koreta bai kuma komawa kanta ba duk da irin rokon da takeyi mai kullum,

Janyo wayar shi yayi tunawa da wani Abu yayi murmushi tareda kiran numbar ta, tana d'auka jiki na rawa tafara mai kuka " tank goodness baby ka kirani Am sory please,

"Come kawai ya fada tareda kashe wayar 'wani irin tsalle tayi tareda dirowa ta fara shirin zuwa wajen M.A
Dad'i kashe ta at least zata rungumi wannan tsadadden jikin nashi ta manta da duk wani bacin rai,

Shi kuwa ya gama tsara komai shi kadai bayason Ahmed yasan plan dinshi akan kanwar shi yana jinkunyar shi sosai,_he is loyal to him tunda suka hadu bashida wani makusanci da ya y'arda dashi kamar Ahmed,

Zuby na zuwa yayi mata bayanin yanason ta zauna nakwana biyu a gidan, akan ku durin da shikadai yasan shi,.

Wani irin farin ciki taji kamar tayi ihu don dadi zata kwana biyu tareda MA yaushe rabon ta?

" and listing if you try anything stupid I will kill you, yafada mata kai tsaye tareda mikewa ya nufi kitchen wurin Aikin Emanuel,

Sara mai yayi ganin ogan yau a kitchen "what are you preferring ? " oga na rice and stew, "no I want kuka soup and if you cook that kuka soup like day before yerstday I will punished you,

Ya juya tareda Addu'ar Allah yasa ya nemo taimakon Yasmin ta zo gidan shine kawai Addu'ar shi, har ya juya ya dawo " am going out do quick before am back,

"Yes sir ya fada yana sarawa komawa yayi saman shi tareda kulle kofar ya kunna system dake connect da CCTV dake gidan domin ganin komai,

Wanka ta fito batareda ta daura komai ba a jikin ta ta fara matso gadon tana wata irin tafiyar daukar hankali,

Dago kanshi yayi ya kalli kirjin ta da suka yi ruku'u duk da sunada cika amma sunfara rankwafawa ,

Kafe kirjin yayi da ido " me yasa duk Yawancin matan da yake hurda dasu kusan haka nonuwan su ke kwanciya? Meye dalili?

"Ni zan fada muku da liki, cudanya da maza kowane jaki da doki ya cagula ki wata ma a rana zata iya hulda da namiji uku ko fiye kuma kowa sai ya taba, mijin ki na Aure guda daya idan yana tabaki yau da gobe halittar ki na sauyawa tackles of maza da yawa, yan mata ku rike mutuncin kanku Abubuwan da muke gani wallahi bazasu fadu ba sai dai Addu'a Allah ya shirya mana zuri'a,

Ganin tana shirin matso shi yasa ya daga mats hannu tareda nuna mata kujera " sit there ba nakiraki Kizo ki dameni bane ya fada tareda maida hankali kan system din shi,

Komawa tayi ta zauna bayan ta daura towel ta zabga uban tagumi tana kallon kyakkyawar fuskar shi dake hade "yaushe ne zata samu ta mallake shi gaba daya ? Yaushe zai y'ar da ya bata matsayin Matar Auren shi,?

Wannan ne kawai burinta a Rayuwa yanzu ba Abinda take nema sai kasan cewa Mrs Muhammad Abdullah for ever,

Kamar yadda yayi tunani kuwa da gudu Emanuel ya fita domin ya gwada yafi sau uku yana zubar wa miyar takiyin yadda Yasmin tayi ranar gudaji take yi kuma sai tayi wani irin kitif da ita,

Tayi wanka kenan tagama shirya wa cikin wani tree quarter na mata da rigar shi armless pink color mai zanen fari a gefe kamar na tracksuit,

Ta janyo wayar ta domin yin chart da Ismail dinta kenan Aunty Maryam ta shigo,

" Yasmin ki zo Abokin barin ki na kira yana nan waje "Emanuel? " waye inba shiba, naga jikin shi na rawa kamar wani mazari,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.