Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 21 of 86
***"***********
Tafiya takeyi a hankali a gefen babban titin gwamna road Domin tayi ta jiran mashin ko napep kusan hour guda amma bata samu ba Unguwar bata cika hayaniya ba da wuya kaga giftawar Abin hawa kasan cewar Unguwar ta masu hannu da shuni ce,
Tagaji iya gajiya ga Han nun ta rike da wata katuwar jaka dauke da sakon da ta Amsowa mama, ganin bazata iya doguwar tafiya ba yasa taja ta tsaya tareda fiddo wayar ta,
Yaya ismail ta fara nema Kira daya yayi cutting tareda calling her back, "Alhmdulillah ta fada tareda fada mai halin da take ciki jikin shi na rawa yace innalillahi Amaryata jirani Ina zuwa yanzu Ina kusama da Unguwar ai da kinfada min Nazo nakaiki,
Katse kiran yayi tana mai jin Dadin y'anda yake matukar ji da ita,
Ta ajiye jakar agefe ta tsaya,
Tundaga nesa ya rage speed din da ya kwaso ya zuba mata ido yana fitarda wani irin annurin farin ciki sati daya rabon da ya ganta Amma yau gashi ya ganta batareda ya yi tsammanin ganin ta ba
Fakin yayi gab da ita ya fito batareda ya rufe motar ba ya nufo ta............ 🖊️
"Kuyi min afuwa dole sai na daure kafin insaba da typing yanzu kunsan jiki yasaba da zaman banza kuyi manage da wannan love you all my fans,
*Matar Soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
*Tirkashi*
*Rigi-rigi babban dahuwa, mai kare itacen yaaron. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*
Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu, bayan kun antaya a cikin wannan link.👇🏾
https://www.facebook.com/groups/2455147078097572/?ref=share
🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾
https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ
*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku*😍
~Mu kafta~🤾🏻♀️
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
17&18
Wani irin ja da baya YASMIN tayi domin tayi mugun tsorata da ganin shi a irin wannan Unguwar da za a iya sace mutum a gudu,
Nan take jikin ta yafara rawa ta fito da idanuwan ta duka waje tana ja baya,
Shikuwa wani irin farin ciki Yaji na ganin ta nan ya fara sauke ajiyar zuciya yana tunkarato,
Taku biyu ya riko hannayen ta yana mai kare mata kallo kamar wani mayun wacin Zaki,
Saida ta fada kirjinshi yayi wata wawuyar ajiyar zuciya, kafin ya bude baki ya fara magana, ", baby guduna kikeyi?
"Toh ki daina couse koda birnin misra kikaje zan nemoki, kokarin fisge kanta takeyi tareda d'an dukan shi a hankali,
"Ka barni banason iskanci ni ba irin Y'an iskan Y'an matan ka bane, "Zaki zama fiye dasu baby tunda raina ya biya akanki kinga kinada laifi daban daban kizo muje mota zanfada miki laifin,
Wasu irin hawaye ne suka zubo mata yau Allah ya hadata da d'an guguwa ba d'an iska bama kadai,
Cikin karfi yajata da hannu daya ta tirje ya tsaya cak tareda zuba mata idanu cike da wani irin kallo irin na Y'an duniyar maza,
"Zan daukeki idan baki wuce mun tafiba, sautin kukanta tuni ya fito tafara y'ar fa hannu "don girman Allah ka wuce ka kyaleni yanzu mijina zai zo ya dauke ni ka rufamin asiri,
Wani irin fisgota yayi cikin karfi ya jefata motor kafin ya daga jakar ya jefa baya ya rufe cikin tsananin takaici ya tayar da motar batareda ya ce mata komai ba,
Da gudu yake tukun idanun shi sunyi mugun kadawa kamar wuta saida yayi nisa sosai da Unguwar kafin ya koma gefen titi ya faka, ita kuwa ai ta dade da sallamawa Allah ikonshi yau tana ganin rayuwa,
Juyowa yayi bayan ya dauki lokaci kanshi nakan sitiyarin motar, "tell me yaushe kikayi Aure?
Saida ta Kara mannewa da murfin motar kafin tace "ankusa yine ba ayiba,
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kalleta cikin wani irin yanayi "zakiyi kuskure baby, karki fara y'arda da Auren wani,
"Ko bazan Aureki ba dole ki rayu dani y'anda nakeso Aure baya cikin tsarin rayuwa ta don haka kizo kiyi rayuwa dani shine kawai kwanciyar hankalinki da nawa baki daya,
Ai tuni taji tsoran shima da takeyi yafita a cikin zuciyar ta don iskancin nashi ya girmama, ta k'ank'ance idanun ta domin fara zubomai ruwan rashin kunya,
"Kutumar bala'i me ka dauki mace? Wallahi ko a mafarki Kayi tunanin rayuwar BARIKI dani Allah ya isa bare a zahiri, kai mu ya'ya ne NA halas ba haihuwar dadiro ba kuma duk d'an halas bazai taba y'ar da tarbiyar da iyaye na gari suka bashi ba,
"Bari kaji ra ayina akan ka da duk wani namiji irinka natsani halayenka tir da bunsurancin ka Allah ya wadaran duk wani namiji mai halaye irin nak.......
"Shhhhhh, ya Dora Han nun shi a kan bakinta yace "breath baby ki numfasa haka mana ya furta yana mai fitarda wani irin mugun murmushi,
"Kina yiwa uban yaranki dazaki Haifa a dadiro baki ki Bari karki lalata min Yara,
Wani irin kallonta yakeyi tundaga Kasa har sama hijab din yayi mata kyau Amma shi zahirin ta yakeson gani a yanzu,
Tana kan ruwan bala'i ta tsinci hijabinta a Han nun shi ai kuwa a razane ta kurma mai wani irin ihu har saida ya to she kunnen shi,
"Baby relaxed Zaki ciremin dodon kunne, wani irin kallo ya fara yi mata mai cike da ma anoni mai dama nan take kalar launin idaniyar shi ta sauya zuwa na bacci,
Rigace doguwa roba irin na yayi mai kamar pubu ta kamata tam ga kirjin kamar yayi kuwa saboda tsabar cika da daukar hankali Allah ya hore dukiyar fulani a d'an madai daicin jikinta,
Wani irin yanayi ya tsinci kanshi a ciki Wanda bai tabajin irin shi ba kirjin shi na bugawa da sauri baisan meyasa yakejan haka ba koda hotan ta yakalla sai gaban shi ya fadi,
Karar waya ya dawo dashi daga doguwar tafiyar da yayi a tunanin wannan tauraruwar,
Cikin sautin *Alkawarin mu na nan* na umar m shareef
Kallon wayar yayi a akan kafar ta yaga my soul
Kafin ta dauka tuni ya fisge tana tafara cewa kabani wayata nasan nemana yakeyi karka daga mai hankali,
Picking yayi tareda sakata a handfree,
"Kina Ina shine maganar data fara fitowa,
Saurin mika hannu tayi "Yaya ismail na na samu Abin hawa na tafi Kayi hakuri mu hadu a gida,
"Hmmmm da hankali na yatashi da nazo banganki ba kar amun salalar tsiya a dauke min AMAR.....
Kit ya datse kiran tareda bude window ya jefarda wayar ta tarwatse kaca kaca, kafin ya juyo ya fisgota "ki fita hanyar yaron nan idan kina son lafiyar shi Wallahi zan iya illata shi akan ki koda kallonki yayi,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.