Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 46 of 86
"Mene? Eh tana nan gwara da bakuje ba gaskiya da kun kwafsa, "lallai baban Hajiya wallahi bakada kunya ko kadan yanzu dakko y'ar mutane Kayi bata tare ba kuma ba biki
Al Ada ce ko addini? Ca suka yimai har hajiya tasa baki akan baiyi dai dai ba shidai shiru kawai yayi Saida sukayi shiru, "yanzu so kuke inje ina shan wahala bayan inada mata,
"To da can dakaki yin Auren fa? "Lokaci ne baiyi ba Allah keep Yasmin for me sai yanzu na hadu da matar Aure na, "Yaya Aure akwai dad'i wallahi jina nake complete yanzu gaskiya na yarda da ake cewa inbakayi Aure ba baka cika namiji ba,
Mikewa yayi zuruf" Yaya bari intafi na barta batada Lafiya don haka zamuyi magana a waya gobe Abuja zamuje meeting kayan Akwatin zantura miki kudin ta Account dinki,
Yaya hauwa tace "lallai ka mayarda mu matsiyata kenan da saika bada kudi mu hado ma kaya, Autan namu guda daya zaiyi Aure ai kaine ka bata mana tsari da sai Ansan muna Aurar da gudan kanin a kaduna,
Don haka kaje saika dawo zaka tarar da kayan, "godiya yayi ya fita duk hankalin shi nakan Yasmin Hajiya farin ciki fal zuciyar ta burinta ya cika tilon d'an yayi Aure, duk da bataji dadin dakko Yasmin da yace yayi ba,
Ya fito Ahmad ne ya jasu yace "muje Unguwar dosa infada ma su baba muna tare da Yasmin, dariya Ahmad yayi, "ai Oga na dauka zamu koma mu dakko ta ne?
Sai mu yarda ita, "Nop ina AI duk wata Al ada abarta I can't take it gobe ma tare zamuje Abuja da ita, zaka iya tafiya da madam kaima saboda inmun fita suna tare bazataji loneliness ba,
Ahmad yaji dad'i don yanason ya tafi wuri da matar shi Amma ba hali yau gashi zaije da ita Albarkacin matar Oga,
Baba suka samu suna Alwalar isha a kofar gidan, fitowa sukayi suka gaisa tareda mika musu hannu cikin jin daddin ganin surukan nasu, buta suka mika musu sukayi Alwala tare suka karasa cikin masallacin da ba nisa da gidan saida suka idar suka dawo cikin falon baba,
, "ya fara sosa kai "dama baba nazo in dauki kayan Yasmin ne zamuje Abuja tare gobe inada meeting zanyi kusan sati acan, baban zango yace "Masha Allah to Allah yakara tsare Ku bari sai Ayiwa Yasmin din magana ta shirya, don basu san bata gidan ba su,
"Ai muna tare dazu nasa aka kaita gidana. ya fada hankalin shi kwance ba wata kunya don shi Sam baiga rashin dacewar hakan ba,
"Baba yace ikon Allah to ba komai Ku isa Ku yi magana da matan sai subaku kayan ko, yako mike ya shige shidai Ahmad kunya kamar ya nutse bashi yayi ba Amma yafi shan kunya,
Don haka ma ya kasa shiga cikin gidan don ya lura Oga ko a kwalar shi,
Maganar gaskiya nefa MA basu hada hanya da kunya ba,
Baba ya fara ruwan fada "kagani ko mamuda saboda gadara ya dauke y'ar ba izini na kuma don rashin kunya yazo daukar mata kaya koda yake laifin ta ne ita tabishi,
Al adar bikin ma bazata bari ai mata ba ta kai kanta dakin miji to tayi wa kanta Y'an kudina sun huta "aa Yaya ina ruwanka mutum da matar shi nifa wallahi ina son yaron don shi kaifi daya ne kana ganin shi ko a fagen aiki a tsaye yake shiyasa Allah yakaishi babban matsayi cikin kana nun shekaru, ai mu haihuwar ya'ya tayi mana rana don mun ga mutanen da ma saidai da mugan su a hoto ko a TV,
Kaduba Yaya har gaisawa nayi hannu da hannu dashi kaga yard..., ya isa hirar tunda kai Goyon bayan surukin ka kakeyi, "to wai Yaya meyasa baka fadamai ra ayinka ba saida ya tafi?
Da sallama yashiga cikin gidan suna zaune a tsakar gidan saman tabarma "Maraba suka cemai mama hindatu ta mike da kanta takawo mai kujera ya zauna,
"Daga gani dai wannan suruki na ne ta fada cikeda fara, a mama tace "eh shine, "tokai dana ina y'ar tawa take tunda rana shiru bata ba labarin ta, dariya yayi kadan tareda dukar da kanshi " ai muna tare yanzu haka nakaita BARIKI tana tareda Aunty maryam,
Nazo daukar mata kaya ne dama bari inga Wanda zata bukata gobe Abuja zamuje, yafada tareda mikewa batareda ya jira izini ba ya fada dakin nata,
Duk sakin baki sukayi sukabishi da kallo "zamani inji mama Allah yakawomu yau muna ganin BARIKI mama hindatu kuwa cewa tayi" ke barsu suyi lokacin sune namu ya wuce, Amma ita yasmin ta biyewa namiji takai kanta ba wata daraja? "Aa darajar ta na jikinta Yaya Saude ai mutuncin mace budurcin ta kuma ni na yarda da yayan mu da izinin Allah ba bora a zuri ar mu,
Yana shiga ya bi dakin da kallo, akwatunan ta ya kalla tareda janyo su ya dakko guda daya ya bude wa inda ya kawo mata daga waje ya zabo mata kananan kaya masu kyau dasu iners ya zuba tareda duk wani Abu dayaga zaiyi mata Amfani ya zuba ya dauki akwatin yafita saida ya dire musu bandir daddaya na dubu dubu sannan ya mike ya fita,
Mama hindatu tabishi tace mai "bari inbaka sako ka kaima maryam, kayan gyaran jikin yasmin ne, sai sukarasa da kansu,
Karba yayi tareda godiya ya tafi bayan ya direma su baba nasu kudin mai tsoka ya fada mota ya tafi wurin Abincin ruhin shi,
Wani irin lumshe ido yakeyi tareda murmushi mai kayatar wa ya matsu bai ganshi kusa da itaba wani irin tashi yaji tsigar jikinshi nayi da yatuno da moment donsu na dazu,.
"She is Amazing in and out ya fada a zuci ya baisan ta fitoba, Ahmed yayi Dari ya "Oga Aure yayi dad'i yana sambatu,
Tunani MA yakeyi dama mutum nazuwa duniyar sama yadawo bai saniba, don dai shi yau yasmin har sama ta bakwai ta leka dashi, saida suka tsaya ya siya mata Wasu kaji a NDA gate kashi biyu ya siya kafin su wuce gidan,
Suna tsayawa yace Ahmed ya shigo ai madam na ciki, Ya biyoshi da ledodin kajin suka samesu a falon zaune suna kallo tareda hira a tsakanin su, tanajin shigowar shi ta matse fuska tareda janyo gyalenta ta rufe fuskarta ganin harda Ahmad suka shigo,
Yafara tsokanar ta "Aa kaga madam yau ni kike rufewa ido, ai dole gidan da kike zuwa leke yau yazama naki da duk wani daukar maganar da kikayi a nan gidan Ashe kanki kikema yaki bansani ba,
Aunty maryam ta yi dariya "kaji ka baban Auwal kai ma da tsokana, shidai MA yana shigowa wurin ta ya nufo tareda zama a hannun kujerar datake kai ya duko yana leka fuskar ta,
"My madam ya akayi? Ya jikin ki ya kikeji yanzu? Banza tayi dashi tareda aika mai harara ta kasan gyalen, itadai maryam mikewa kawai tayi ta saba y'ar ta ta fita mijinta yabi bayanta, Leda biyu yace su tafi dashi bayan yayiwa Aunty maryam godiya suna fita ya rufe falon,
Yadawo jiki narawa ya zauna a gefen ta, "please open your eyes ta dunkule tareda nade jikinta bata kaunar ta kalli ma idanun shi,
"Ok bari inkara swimming a kogin dad'in kya bude min fuskar ki ingani, tayi saurin bude wa tana turo mai baki tareda yin narai narai da idon ta tana shirin yin kuka,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.