Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 56 of 86

Zuba mata ido yayi kawai bai iya cewa komai ba yana kwance akan gadon shi, "yau na kurma zamuyi? "Eh idan har baki cire min hijabin jikin kiba, "oh shine matsalar Oga? ai umarni kawai zaka bayar in aikata, ta kwabe tareda cire zanin ma ya zuba ma kirjin ta ido, wainar ta ta fara ci tana runtse idanun ta saboda dad'i ya mayarda idon shi fuskarta "meye haka kikeci? "Wainar fulawa "shine Abincin ki? "Shi nake sha awar ci kawai, Hmm kawai ya iya cewa yayi shiru "kidaina cin any how food gwara ma naman kazar naki zansa aka wo miki kirika ci, wai ma me kikafi so a Abinci? "Ummmm indomie spaghetti macaroni and,... "Wait sune Abincin kayan basir noo ki rika cin Abinci mai Lafiya bawai kiyita fama da starch ba shiyasa marar ki a shafe a haka zaki dauki ciki? Any way I love it,

Saida tasha zobon ta yana kallon ta komai tayi burgeshi take karayi komai nata Abin sone a wurin shi, tace ya jirata ta dawo zatayi brush ta na zuwa, ok kawai yace ta Ajiye batareda tayi cut off ba ta fita tayi brush saboda garlic din da taci ta kuskure bakinta da mouth wash sannan ta dawo bayan takai kayan kitchen, duk sun shige daki sun kwanta, ta rufe nata dakin ta haye gadon tace "Sory nadawo sweet ta bude mai kanshin fruit tace open your mouth, ya bude yana kallon ta ta jefa Abakinta, "zaki biya bashi baby idan nadawo you must pay for that sai na tsotsi sweet abakin ki tunda kika samun rai da Ina kusa harda lips din ma zan cinye, naso mu kwana tare yau baby amma bazamuyi bacci ba zamuyi hira for the last time, "no not last saikace bazamu rika yin waya ba kuma ai bazaku dadeba, "eh zamuyi wata daya zuwa biyu Amma bazan yarda ba nan da one month ina bukatar ki a cikin gidana don haka choose ina kikeson zama barracks ko gidanki? "Duk inda kake bukata nan zamu zauna Oga, "to zaki zauna Unguwar rimi idan nadawo gaba daya mu koma BARIKI tare,

"Yes sir ta fada tana dariya, kallon ta kawai yakeyi "wannan kallon fa Oga? "Na so ne da kuma sha awa, ya juya tareda haska mata jikin shi "kinga fa tun dazu haka nike indai zanganki bata taba ha kura ta kwanta "dazu fa ta koshi kusan fa sau uku fa, "uhm kedin ce ai kamar Zuma kike zubawa da madara a ciki baby, yafada yana mika, "kin kama kin rufe min su a Riga ma kibude min ingani please nida kayana, har zata bude ta tuna karon farkon su data cire mai , "aa karka kasa bacci kace zakazo gidan mu da daren nan, "no I want I just want to see ne kawai please,

Zame rigar tayi ya zuba musu ido "baby suna responding fa kinga yanda suke kara girma kuwa hannu na akwai magic gaskiya, shagwabe mai fuska tayi "to ai ma zafi sukemin ba ka musu da wasa fa ta taba kan kadan kaga nan zafi yakemun sosai dazufa har cizona Kayi, ido ya zaro "kai baby sharri zaki mun yau ya zan ciji Abin dadi na idan naji mai ciwofa na jawa kaina, "kasani ne ai baka hayyacin ka, "kai baby sai kace wani Wanda ya suma? "Eh mana harfa kyautar yaya Halima kamun dazu da Aunty salma, dariya yayi harda rike ciki "baby sharri? Dama haka kike, kallon kyawawan hakoran shi tayi gayen karshen kyau ne karajin shi take sosai a cikin jinin ta batasan lokacin da ta fara fada mai dada d'an Addu oi ba, "Allah ya kare mun kai mijina yadawo min dakai Lafiya in faran tamaka har karshen Rayuwar mu Allah yabani yara masu kama da baban su,

Dadin Addu ar yaji har cikin zuciyar shi "Amen my wife Allah yabani masu kama dake dai kinfini kyau baby, "zagina zakayi kuma ka kalle ka fa Zuma na, "me yasa kike kirana Zuma? "Because you are the sweetest thing ever happened to me ina Alfahari dakai farin ciki na, "Alhamdulillah ko mutuwa nayi yau zan mutu as happy man magan ganun ki yau suna tsuma zuciya ta baby kibarni haka karki hanani yin aiki na a natse fa,

Haka wa innan masoya suka raba dare suna farantawa zuciyoyin su kafin ya umarceta da tashi domin gudanar da salla ta neman kariya da biyan bukata, saida aka kira sallar Asuba tayi salla ta koma bacci, shikuwa training ya taba kafin ya fitoda manyan Jakun kunan shi guda biyu falo ya fito cikin kakin shi ya dora hula tareda cire karamar pistol din shi ya makala a gefen kafar shi yafito a sojan shi karfe bakwai motocin shi suka jera Ahmad ne ya fito mai da kayan shi suka zuba a bayan motar har an bude mai zai shiga ya kalli Ahmad "Aunty na nan? "Eh tana ciki ya wuce tareda tsayawa Ahmad ne ya bashi izinin shiga, dai dai ta fito domin tafiya gida itama don bata shirya zama ita kadai ba miji a gari ba, batayi mamakin ganin shi ba, suka gaisa batareda ya zauna ba ya ciro envelope ya mika mata "na gode Aunty don Allah ki kulamin da baby na barmiki Amanarta, Abin ya bata dariya wai baby sai kace wata babyn roba,

To kawai tareda godiya ya juya ya fita Ahmad ya daga mata hannu ya tafi Shima, suka kama hanyar su ta birnin gwari sai muyi musu Addu ar kariya daga duk kan sharri,

Yasmin kuwaSaida Aunty maryam ta isa gidan ta tashe ta "ke kina nan kina bacci mijin ki ya kama yana faman tunanin ki bayan ya gama danka min Amanar ki, murje idanun ta tayi sannan ta tashi zaune "wallahi Aunty jiya banyi bacci ba muna waya, "kaji masoya bari inga meye aka bani ta fito da envelope din ta bude idanun ta ta zaro ganin mikakkun kudi Y'an dubu dubu sunkai hundred tace "kaga kyautar manya yasmin "kingode ai, wayar ta tagani ta waro ido "kaga matan manya komai a wurin ku ake fara gani,
Kai Aunty , to kitashi nakira kawata y'ar sokoton nan zatazo zamu fara gyara kafin mazan mu su dawo nasan kudi ba matsalar mu bace tunda munada matar Oga MA sosai kuwa ina nan a kusa ta fada tareda fita da sauri domin yin wanka,
Su mama suka fara mata tsiya "kaga manya idonki kenan? Gaishesu tayi sannan ta wuce domin yin wanka,

Baban zango dai ya baje kudin shi wajen zabowa yasmin best furniture's na yayi masu matukar kyau da tsada ko y'ar wani Babba sai haka su mama ma sun kwaso mata kayan kitchen masu kyau na yayi siyayya dai sunyi Masha Allah ita kuwa ta Dage wajen gyaran kanta domin burge mijin nata idan yadawo,

Tunda ya tafi bai samu natsuwa ba yana matukar kewarta Amma ba halin kira suna cikin hadari domin kowa yasan hadarin dake tattare da kauyen, ita kanta tana kewar shi sosai,

**********
Two weeks
Idan ka kalli yanda ta murje ta kara cika don batada matsalar komai sai ta rashin mijin nata domin tana tareda y'ar uwarta koda yaushe ga familyn ta masu matukar jida ita domin baba ma yasan haihuwa nada rana don shi kanshi ta dauke mai lalurori da yawa ga kayan Abincin da ake kawo musu duk bayan sati daya, hannun ta ya fara fadawa a tukin da take zuwa mota daya kawai ta Ajiye a gidan sauran baba yasa ankwashe an mayarda su BARIKI gudun Barayi KO sa idon mutane,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.