Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 72 of 86
Baban Zango da yasha malum malum harda rawani ya taso cikin farar shaddar shi ta salla da taji guga yana sabata cikeda farin ciki da kuma murna lallai ba sai dan da ka haifa kawai kake Alfahari dashiba domin wani irin Alfahari yakeji a yau ganin kamar MG Muhammad Abdullah a gidan shi kuma surukin shi, yafara musu Sannu da zuwa, yayi saurin mikawa baban hannu tareda tsugunawa, zamewa tayi ta nufi cikin gidan ko wayarta bata dauka ba bare jaka don ta matsu tasa Y'an Uwan ta a ido, Ahmad ya karaso tareda saramai ya harareshi " Come on we are de same hare stop disgresing me, hannu ya mika mai suka nufi wurin su baba da zaka iya hango tsantsar farin cikin shi, yau yana Alfahari yana Hamdala ga ubangiji haihuwar yaya mata ta zamo mai Abin farin ciki shikan me zaiyi Inba godiya ga ubangiji ba ganin wannan Abun kawai ya isheshi farin ciki ganin y'ar cikin shi kamar sarauniya Alhmdulillah yafada a kasan zuciyar shi,
Karasowa sukayi suka tsuguna suna kwasar gaisuwa mutane sai hannu suke bashi suna jin hannu mai mugun laushi , zama yayi cikin tsofaffin baban zango jikin shi na rawa ya bude shagon kofar gidan shi da ya gyara shi tsaf saboda taron yau don yasan dole zaiga manyan baki a gidan nashi ya sa an baza shinfidu na Alfarma na sabbabin daddumai
Yasmin kuwa tana shiga gidan kowa yataso ya fara mata Oyoyo Y'an uwa dan kan da gida harda wa inda ta dade bata gani ba, Aunty maryam ta zake anata aiki da ita su mama kirjin biki kuwa ko kallon ta batayi ba ita ta matsa tadan rungume ta " Oyoyo momy na kowa na murnar ganina banda ke, " eh matsa min ina aiki mara kunya mijinki duk yakara bataki, dariya tayi kawai ta nufi dakin mama hindatu " ina kike mamana mai sona? Fitowa tayi cikin jin dadin muryar ta " ga yata ta iso, suka rungume juna ta dagota " mama irin wannan kyau da kiba da kikayi tun yanzu wannan ciki naki idan yakai wata Tara yake nan? Turo baki tayi " ni banyi kiba ba mama, dariya Su Aunty maryam suka sa mata " ai barta mama bata ganin kanta ne, haka sukayita raha tuni ta manta da Alkawarin su da mijin ta ta rsshe cikin Y'an uwa faten tsaki Aunty maryam ta zubo musu harda zee din ismail duk suka hadufaten irin na zage zagi yaji Rama da Albasa ta bude ciki tana zabga yaji tana warba,
Shikuwa MA tuni yasa Anema musu masauki wani katon hotel a garin Ahmad Yamai booking shida ismail wa inda sun zama Abokai yanzu baba yasa an hada musu tuwon shinkafa miyar taushe lafiyayya da zabi gashin kauye suna diga ga zobon gargajiya duka aka jera musu sojojin shi ma anbasu nasu, yaci sosai ba kyama yana ci suna hira karfe sha biyu aka daura Auren baban zango ya ce shine zai wakilce su Yabada Auren Abin ya mugun burgeshi sun yi matukar bashi girman da bai taba tunanin zai samu ba don haka take ana gama wa yafara rabon kudi a wurin maroka sun rude sai zuba roko suke suna Allah ya baka shugaban sojoin Nigeria baki daya yana Amsawa saida kyar yasamu ya fita cikin mutanen da taimakon sojojin shi motar ya shiga ya zauna tareda bude Ac saboda zafi yaciro wayar shi ya kirata sai yaji wayar na ringing a cikin jaka a gefen shi, budewa yayi ya ciro tareda kallon cikin jakar yaga katuwar robar yajin ta ya ciroshi yana murmushi ya jefa cikin Aljihun motar , Ahmad ya kira yace ya bashi number Aunty Maryam, ya bashi yakirata lokacin wayar na ganin Yasmin tana daukar su hoto itada baby NANA taga number shi, dariya tayi don tasan kwanan zancen tace "hello zuma ba wani come out saboda kar inkiraki kika bar wayar a mota tom ki fito ko inshigo ciki yanzu, cutting yayi batareda ya jira Amsar taba tabi wayar da kallo tana dariya " ba inda zani zamuga karshen rashin kunya inbika ka kunya tani gaban su baba ga mutane a waje naki wayon.......🖊
"Allah mai iko mutum sai Allah, tom nidai ina rokon ku duk wadda ta siyamin wayar nan da nake typing tazo ta kwace indaina rubuta blue novel, ko kuma mai siyamin datar da nake posting ta daina saboda inasa batsa a littafina, don Allah inbaku karantaba ya kukayi kukasan ina rubuta batsa wa nsyima dole idan gyara zakumin ku yimin zan saurareku banda lokacin duk wadda zata zageni ni ba irin sauran writers bace da zan bata lokacina ina zage zage ko Allah ya isa ko wa yaji da zunubin da yake kwasa kullum bana bukatar karin wani, masoyan Asali ina godiya sosai naji na hakura zankarasa wannan littafin domin ku ina Alfahari daku masoya a duk inda kuke kuma blue novel yanzu ma zamu fara rubutawa wadda tafasa lalacewa Allah ya........ Nop bazan karasa ba masoyi kuci gaba da gashi nidin daice taku,
*Matar Soja*
[10/3, 9:49 AM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
61&62
*Aha masoyan korai kunayi inajin dadi kuna bari inajin haushi, a gaskiya comment dinku jiya ya zaburar dani fiye da tunanin ku naji dole in muku typing a yau naga masoyan Asali naga masu kaunar FENERH fisabillahi ina matukar godiya agareku Allah yabar kauna*
Gyara kwanciyar ta tayi dai dai tana wasa da nana akan gadon mama hindatu tayi haka ne don gujewa hayaniyar da tayi yawa a cikin gidan saboda taro shiyasa ta shige kuryar daki, ganin kusan minti goma bata fitoba ya tura mata text akwai tsarabar ki kizo ki sa a kwashe su zamu wuce masaukin mu yanzu inason inyi wanka, budewa tayi ta karanta ta goge tareda ci gaba da Abinda takeyi,
Fitowa yayi daga cikin motar cikeda tunanin mafita, da Sauri ya karasa wurin da baba suke zaune yace "baba bismillah, baba ya mike cikeda jin dadin kamar wannan babban mutum din mai matsayi yana bashi girma a baynar jama' a dole yayi farin cikin samun suruki nagari, wurin motar suka karasa ya bude boot din dake shake da kayan rabon da yazo dashi gefe daya kuma drinks ne a dayan motar dasu ruwan gora shake yasa aka fara fitar dasu ana jerawa dakin waje shaddodin baba ya kira baban zango yace yasan inda zasu ajiye wannan in angama taro a rabawa Y'an uwa, bayan hilux kuwa kayan Abinci ne shake irin su shinkafa taliya su jarkokin mai da sauran tarkace yace akaiwa Amarya gara, su baba sun rasa bakin godiya baban zango yafara share kwalla, "Allah ya kareka muhamdu Allah ya tsareka, kullum Alkhairin da kake mana baya karewa muna godiya Allah ya biya,
Wata jaka ya fitar katuwa ya kalli gefen su ismail ya daga mai hannu, cikin girma mawa ya matso yace " ranka ya dade gani Allah yasa ba laifi nayi ba? Koda yake aini akayiwa kulli ta kafa rike hannun shi yayi tareda daukar jakar gefe daya sukabar su baba nata godiya, " ai harda kafafu ma nayi maka idan ta kama har dungure zan iya maka akan my Yasmin, please muje ka rakani wurin ta inaso ma in gaida su mama inyi musu Allah sanya Alkhairi, dariya ismail yayi sosai tareda cewa " yanzu zaka iya shiga ciki kuwa akwai fa mata cike Koni na kasa shiga ciki tundazu, " me I can't nakirata taki fitowa bazan iya five minutes bangantaba muje ko inshiga ni Kadai, aa muje bari inkira Ahmad mu tafi baki daya,.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.