Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 38 of 86
Suka rabu cikin mutunci tareda farin ciki..... 🖊
Kyawon Alkawari cikawa shiyasa nayi muku amma da ba haka ba 😟
Kudai biyoni zuwa jibi my fans🏃♀️
*Matar soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
*Wannan nakine my Aunty Hajiya Sa'adatu Allah yaraya mana Ummu kulthum ya Albarkaji Rayuwarta Heart you wlh irin so na jini*
33&34
Fadin farin cikin MA bata bakine don da labarin za a daura mai Aure gobe yazo yana office kanin baban shi ya Kira ya shaida mai, sujada yayi tareda godiya ga ubangiji yanzu gobe za a daura Mai Aure da Yasmin? Alhmdulillah yake ta mai mai tawa,
Inter come ya danna tareda kiran Ahmed yana shigowa kafin duk ya saramai yayi saurin rungume shi kam tareda cemai "nagode Ahmad sanadin ka nasamu farin cikin Rayuwa, ya sakeshi tareda riko hannun shi,
"Karka damu zankula da Yasmin bazan taba wulakanta ta ba ina son ta sosai Ahmad sorry for not comfesing my love earlier to you wallahi komai ya faru a lokacin da nikaina ban shirya ba, "oh my god ya fada tareda dafe kanshi cikin so much excitement "gobe zata zama tawa zan mallake ta zata zama mallaki na karkashin iko na, she is going to be my queen my princess,
Mamaki ya cika Ahmad sosai don shi bai taba tunanin MA zai taba son wata ya' mace ba saigashi yau yanayi wa Yasmin so mai zafi da har zaka iya gani a idanun shi,
Ranar yaranshi sunsha kyauta don saida ya rabawa duk Wanda ke office din dubu Ashirin Ashirin Ahmad kuwa transfer kawai Yamai na one million yace ya Kara Yama iyali hidima,
Arziki kashi ta sanadin Matar Auren shi yasamu ci gaba lallai dole yakara rike maryam gam domin ita din Alkhairi ce a rayuwar shi,
Ranar barin office kawai yayi ya nufi gidan Hajiya, itama taga sambatu ranar Wanda ita tafi kowa farin ciki, "baba na kana son Yasmin sosai na ga Alama duk ka firgice haka, saidai magana daya bazata tare ba gobe sai An shirya,
Tuni ya gimtse fuska "haba wane irin shiri kuma? Mu kammu muna bukatar lokaci a hado mata lefe kamar kowace mace y'ar Gata karka manta yayyinka mata sunci burin Aurenka jiya nakirasu duk nafada musu, Halima zataje Dubai dama nace zanyi mata transfer ta hado mana lefe a can,
Ajiyar zuciya kawai yayi duk da baiso haka ba Amma Shima zaiso a san zaiyi Aure dole a shirya grand wedding
Duk da yaso su tare goben Amma no problem andai daura ai tazama tashi to ai ba damuwa,
Yasmin dai Abin yazo mata a bazata Auren ta da MA gobe? Kutumar uba lallai ta kade har buzunta, duk da tana son shi Amma bata shirya Auren shi ba yanzu taso sai ta gyara kayanta kafin ta shiga don tasan akwai matsala da Y'an matan shi musamman zuby,
Tana cikin tunani ya kirata ta kalli wayar takasa dauka domin jikinta yayi mugun sanyi saida ya Kira kusan Sau uku kafin ta yi karfin halin dauka,
"Hmm AMARYA ta yanga ake mun? Kibari har a daura gobe kinga bakin ma sai nasiya zaki bude kimun magana,
"Wai baby gobe za abani ke baki daya zaki zama tawa komai naki zai zama mallaki na "wallahi daga gobe duk Abinda nace ina so kiyi kawai Inba haka ba kisha tsinuwar mala iku,
Ai tasani kuma sai y'anda Allah yayi da ita yanzu tunda za adaura musu Aure da sarkin naci,
Saidai baby Wai bazamu tare ba sai an gama shiri hmm zaki tare da tsohon ciki kuwa baby don wallahi ki shirya bazan y'arda ba gobe I must loose my virginity on you,
"Ko ba virginity ba shine zai wani Kira kanshi virgin bayan ya gama lalibe Y'an mata, wani daci taji a zuciyar ta data tuna da kalubalen da ke jiranta,
"Baby yakirata domin yaji tayi shiru, ta Amsa a hankali ya ce "yau inaso inzo Amma bazan samu zuwa ba saboda shirin daurin Aure akwai a lot of things da zanyi dole zanyi inviting a bokai na da kuma my god father, the you no burutai na sona like his son Nima I respect him like my on father,
Saidai muntare you will no a lot about me, ya katse kiran badon yagama fadar duk Abinda yakeso ba,
Jikinta yayi mugun sanyi sosai, wayarta ta dauka ta kira Amira nan take fada mata komai,
Ai wani ihu da tayi saida Yasmin ta to she kunne "Meye haka saikace wata yarinya, "wallahi Yasmin nayi farin ciki Oga Muhammad zaki Aura? Kinsan waye shi kuwa wane mataki ya taka? Mazajen mu duk a karkashin shi suke fa shine shugaban battalion guda, kwanan nan suka dawo daga kasar waje kinsan irin kudin da mazajen mu suka kwaso kuwa? Bare shi Oga kwata kwata, Yasmin kin haye wallahi kin more,
Amira kenan bakya tausayamin da Y'an matan shi? Sunci kutumar ubansu kece Matar gida wallahi kishiga ki shinfida iko duk tsinanniyar da ta tako ki hada ta da kuratan sojojin kofar gidan shi sumiki waje da ita,
Dariya Yasmin tayi sosai jin Amira ta zage sai d'ura musu zaki take "ke jirani ma gani nan zuwa dole inzo Ayi dani wannan Abin arziki ai dole inshigo daga ciki Nima ko nasamu nawa,
***************
Kafin shabiyu gida yayi makil da mutanen zango Y'an Uwa ne makil kana gani kaga yan dangi Mama hindatu maman ismail dai tace ita tazo domin y'ar ta don tana zuwa ta kulle daki ta fara dirka mata kayan harka tareda dilke ta da wata irin dilka irin tasu ta gargajiya mai hadi da lallae,
Aunty maryam itama tace ina sai anyi mata ganin. nan da nan yasmin takara ja ga Amira ma itama tuni ta baje tace dole ayi da ita,
Sunkulle kansu sai hira sukeyi manya nata Dora tukwanen miya da girke girken daurin Aure gobe,
Mama kuwa ai batada natsuwa Auren Yasmin gobe ga NA ismail duk da yayi fushi dasu sosai ko gidan yaki y'ar da ya shigo,
Biki fa ya kankama gefen MA oda kawai suka bada a wani lafiyayyan hotel na Abincin daurin Aure Ahmad yaron Oga kai yayi zafi, kowa mamaki yakeyi Wai Oga MA zaiyi Aure har cikin barikin sunji Abin a bazata,
Duk da daurin Aure kawai za ayi gobe event sai Anshirya Amma kudi ake kashewa Abinki da masu Abun tunda kudi ke komai don haka a wuni guda komai An kammala,
Bai samu kanshi ba sai karfe goma ya shigo gidan shi, zuby ya tarar tayi kuka har taba uku lada tana zaune a falon ga Emanuel agefen ta yana matsar ido tareda bata hakuri,
Wani irin tsawa ya buga mai ya tashi da gudu ya bar falon ta taso idanun ta sun kunbura saboda kuka,
Zama yayi tareda Dora kafa daya kan daya ya yi mata wani irin mugun kallo tareda shirya Rashin mutunci, "Lafiya kike mun kuka a gida?
"Abinda zaka mun kenan MA yanzu wata zaka Aura kabarni? Don Allah me na Gaza yimaka dazaka yimun irin wannan wulakanci bayan ka gama lalata min Rayuwa,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.