Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 47 of 86

Saurin rungume ta yayi tareda runtse idanun shi gam "karkiyi kuka my happiness bazan juri ganin zubar hawayen ki ba bayan kinbani farin ciki, yasmin narasa wace irin kyauta zanbaki a matsayin kyauta a Fadin duniyar nan in zan mallaka miki duk Abinda na tara a duniyar nan bazan iya biyanki farin cikin dakika shayar dani ba,

"You make my day kin farantamin fiyeda tuna ninki, a hankali zaki fahimci soyayya ta agareki kin gama da zuciyata harma da gangar jikina, ni nazama bawanki yasmin kingama mallaka ta sai yanda kikayi dani,

Sambatu yake ta sake mata kafin ya saketa yace ta tashi su shiga ciki, kintashi tayi, yayi ta rokonta "please baby banason intakura miki "to karka tabani zantashi kuma banason kazo kusa dani again,

"Impossible yasmin kina kokarin raba gangar jiki da ruhi bazai taba yuwuwa ba innayi miki wannan Alkawarin zan cutar da zuciya ta,

"Amma I promise bazan kusanceki ba yau, Ajiyar zuciya tayi domin tasan inhar yace zai kuma kusantar ta tabbas sai ta dangana da Asibiti,

Tashi tayi a hankali tafara takawa yabi bayanta da kallo yanda yake motsawa tuni ya fara dana sanin yimata mugun Alkawari,
Suna shiga tafara yimai darun ya mayar da ita gida kawai, yace ki kalli time to 10 baby ai Abuja zamuje gobe namaje gida na dakko miki kaya
Idanu ta zaro cikeda mamakin halin shi, yanzu ka dauki kafarka kaje har gidan mu ka kwaso min kaya? "Wallahi ka gaba bani kunya a Rayuwa wai kai me yasa kake mun haka yanzu yazanyi da kunyar iyaye na? Laifina Zasu gani gashi bazan iya komawa gida a haka ba don nasan tsab Zasu gane Abinda ya faru dubi yanda ko Ajiye kafafuna bana iyayi da kyau nidai nayi dana sanin soyayya irin taka gaskiya, matsowa yayi jikinta tareda kallon ta cikin yanayin tausayi da kwantar da murya, "Sory baby haka mijinki yake ni bana iya kwana kwana banson karya bazan iya cutar da zuciyata ba ina bukatar ki I want you bazan iya hakuri ba bayan nasan ke halali nace, kuma yanzu na d'an dani zumarki bazan taba iya nisa dakeba, Wallahi ko malami kikabawa kudi kika mallakeni haka zan iya Kara miki ki kaimai kinbiyani yasmin ina sonki ina sonki ina sonki..

Ya fada cikin wani irin salo mai tsuma zuciya tuni ta natsu tareda sakin jikinta ta zuba mai idanu,
Tashi yayi ya fita
Ledar kazar ya dauko ya shiga kitchen ya dakko plate da kuma cup ya hado da hollandia yourgout , ya Ajiye mata yace ta sakko ga kazar Amarcinta ya fada yana daga mata gira,

Tura baki tayi tace "ni nakoshi naci Abinci kuma kazar da saida aka gama cin zalin mutum sannan za awani kawomai kaza daga baya ta fada tareda kwanciya Abinta, dariya yasa sosai Sory my wife zanbiya har Abinda yafi kaza karki damu,

Dakyar ya lallaba ta tashi taci kadan tace ta koshi kafin ta koma gadon, saida ya kammala shirin shi tsab ya haye gadon ya kwanta nesa da ita yana kallon ta,

Ji yake kamar ya matsa ya shige jikinta Amma yasan bazata yarda ba don haka ya zuba mata idanu har saida tayi bacci sannan ya matsa jikinta a hankali,

Ya shige kamar mayen karfe, ya shafo fuskar ta tareda dora mata kiss a goshi, yau shine a gadon shi da matar shi ta sunna ba karuwa ba,

Wani irin farin ciki yake ji, motsawa tayi kadan ta juya tareda rungume hannun shi zuwa kirjinta daba bra, duk a cikin bacci, "Ahh yafada a hankali yana hura mata iska a kunne "baby kin tsokanoni wallahi yafada yana mika a jikinta, gashi yanajin laushin kirjinta a hannun shi tuni ya saki layin ya fara lalubarta "Sory baby I can't I can't please open your eyes I want more,

Yafara fada a hankali Amma ina tayi nisa domin domin maganin da tasha akwai na bacci kuma yanada mugun karfi,

Jiyota yayi jikin shi narawa ya hade bakinsu yafara bata zafi, saida yayi nasarar cire mata komai ya yafara kokarin kutsa kai ta farko,

Cikin bacci tafara jin zafi na d'an ratsa kirjinta da kuma kasanta ta bude idon ta a hankali ganin yanda yake kokarin shigarta yasa tayi saurin tureshi ta tashi tareda janyo zanin gadon ta dunkule tasa mai kuka,

Tashi yayi jiki na mazari idanun shi sun mugun kadawa saboda tsabar kaduwa, ya matso jikinta "yi hakuri my wife nakasa hakuri ne kitaimaka min in samu relief a jikin ki nariga nasa rai inban samu ba zan iya rasa Lafiya ta da daren nan please baby,

"Ni wallahi aa kasheni zakayi bazan yarda ba haka kawai nidai bazan yarda ba har yanzu zafi nakeji ta fada tana kuka sosai, "ok ya isa ki kwanta daina kuka ya fada cikin bantausayi,

Haka takoma tayi kwanciyar ta shikuwa tashi yayi yashiga bathroom ya sakarwa kanshi ruwan sanyi, yadan ji sauki kadan kafin ya dawo saman sofa ya kwanta tareda zuba mata idanu har yasamu bacci ya daukeshi,

Karfe biyar ya tashi tareda tashinta tana tashi saida tayi wanka tareda gasa kanta taji saukin wurin sosai yanzu tafito da Alwalar ta tasamu yana nafila itama ta tayarda tata saida suka idar ya fita domin motsa jiki, ita kuwa gado ta koma, sai karfe bakwai ya shigo cikin sauri yayi wanka kafin ya shirya cikin sabon kaki yayi masifar kyau ya zura but kalar kayan yafito a MA dinshi,

Kafin ya tashe ta bude idanu tayi cikeda bacci, yana daura ago go ya ce "kitashi ki shirya ana jiran mu, "ina zamuje? "Kin manta kenan? Toh kitashi Abuja zamuje su Aunty maryam sun shirya, da ita za aje? Tafada cikin jin dadi "eh madam, yafada tareda murmushin jin dadin ganin farin cikin ta,

Tashi tayi ta kuma watsa ruwa ta fito shiryawa tayi cikin doguwar rigar Atanfar da ya Ajiye mata dinkin ya yi mata kyau sosai tasaka sarka da ago go mai tsada Shima ya shigo tana daure sumarta, tsayawa yayi tareda zuba mata idanu cike da so tayi matukar yimai kyau "natural beauty yace,

Ta saka takalmi ta ce" ina waya ta yace tana moto muje ko, shi ya daukar mata jakar ta suka fita, cikin burgewa suka jero, suna kawowa kofar fita yace "wait, ya dora mata gyalen saman kanta tareda rungumota zuwa jikinshi,

"Ana ganin mun Ajiyata dole in boye kayana banason wani yaganin mun kayan dad'i na,

Shiru tayi mai suka fito taga motocin nashi birjik aka fara saramasu kafin driver ya bude musu mota su shiga, "banga Aunty ba? Ta fada tana waige, "relaxed tana motar gaba itada Ahmad,

Suka dau hanya yana kwakume da kayarshi, wani irin nishadi yakeji traveling with his wife,......... 🖊️

*JUMU'AT KAREEM TO ALL MUSLIM IN THE WORLD MAY ALLAH SHOWER HIS ENDLESS BLEESING UPON US AMEEN JUMU'AT MUFEEDA*

"Sory jiya na d'an yi blaguro ne nafita wani uzuri bansamu zubo muku typing ba kuyimin Afuwa uzurorin nada yawa kuyi manage da wannan,

*Matar Soja*
[9/7, 3:00 PM] Asli Smasher 💕: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

https://www.facebook.com/groups/2455147078097572/?ref=share

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.