Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 29 of 86
Ganin yana shirin Dora hannun shi akai yasa tayi saurin komawa cikin kirjinshi ta kankame shi "don Allah kadaina karka tabani, tafada,
Rungumar da ta bashi tayi mugun shigarshi fiyeda wadda yayi mata a farko don dai yana jarumine da tuni ya zube dasu runtse idanun shi yayi ya dafa kafadar ta,
"To ki sakeni kar inyi aika aika yanzu muje kibani abinda zanci am hungry,
Kuka tasa don Allah kabari sai Gobe zanyi yanzufa kalli ago go karfe goma fa,
"Oho ke Wallahi sai kinbani abinci naci ko kiban dafaffe ko inci d'anyen dake jikinki yanzu don haka zabi yarage nake muje,
Batada zabi haka tayi gaba yabiyota abaya yana karewa shape dinta kallo gaba daya duk wata lfy ta jikinshi yau ta gama motsawa ya dunkule hannu tareda kallon wandon shi dayayi mugun kunbura Wai ma don ya kamashi ne data lura da Shi, harbawar da jikinshi keyi shikanshi tsoro yake bashi bai taba jin irin haka ba,
Aiki takeyi shikuwa yana tafama da kanshi ga wani irin burgeshi da tayi yanda take Aikin a natse Kamar Matar gidan saida ya dade daga nesa kafin kamshin yasa shi matsawa kusa da ita,
"Ahhh baby me kike dafamin yafada tareda dafa kafadar ta ta ture hannun shi tareda wanke albasar ta zuba "noodle ce don tafi Sauri kaga dare nayi, tafasa kwai ta hada su citta da tafarnuwa harda albasa ta zuba domin kashe karni tafara soyawa kafin indomin ya dahu,
Wani irin Farin ciki yakeji ganin shi tareda ita a gida daya gaskiya zaiso su kasance a haka har abada yanajin ta har cikin naman jikinshi,
Gama daya kuzarinshi ya kare ganinta dayakeyi yanzu zuciyar shi na d'ad'a narkewa da kaunar kasancewa da ita a cikin gidan shi, yayi nisa cikin tunani ta yi mai magana "nagama zantafi,
Matsota yakeyi cikin wani irin yanayi tafara ja da baya har ta mannu da sink din kitchen din ya matsa gab da ita, wani irin numfashi yaja kafin ya fesar akan fuskar ta,
"Please don't leave me I want you in my life, ki zauna dani karki Barni ganin ki kawai yanzu ya daukemin duk wata damuwa banaso kiyi nisa dani stay with me,
Wani iri taji a zuciyar ta domin sakon nashi ya isa inda ya kamata dama zuciya mai bege tuni idanunta yaciko,
Kasan bazai taba yuwuwa ba zama saida Aure,
"Then marry me please marry me wani kallo tayi mishi gashi ya cika. Ko ina ba ako hangota sai ma ya d'an rankwafa kadan suke daidai da ita,
Mamaki ya cikata yau MA ke zancen Aure a tsakanin su shine ke rokon ta Aureshi? Kodai mafarki takeyi ba gaskiya bane, jin bakinshi da tayi akan nata ya dawo da ita daga mafarkin ta,
Kokarin fisge kanta takeyi takasa dole ta tsaya don Kamar dutse haka jikin shi yake ya sanya hannu ya tallafo keyarta ya samu damar samun tongue dinta da kyau ya mai wani mugun kamu tareda yin wata y'ar karar dad'i saida yaji zai fadi ya zame da ita Kasan tile's din kitchen din tayi saurin komawa gefe tana tuna y'anda ta tsine mai a karon farko saidai yau ba haka bane tausayin shi taji y'anda yake dafe kanshi tareda rike mara yana goga kanshi a durowar kitchen din da Alama yana cikin jin zafin cikin sosai,
Mikewa tayi da niyyar fita fallon, ya Kira sunan ta karon farko "YASMIN karki tafi kitsaya please ' muyi magana, saida ya d'an nutsu kafin ya tashi ya matso gab da ita tareda gyara mata sumarta da ta zubo gefen fuskar ta ya gyara mata zaman gyalen kafin ya riko hannun ta "Am ready to get married,
"Wallahi baka isa ba MA indai ina raye dole ka aure ni ba kuma wata macen da ta isa ta rabeka idan ko tayi kuskuren yin hakan zan salwantar da ita,
Maganar zuby ce ya dawo dasu, wani irin kishi ne ya rufewa YASMIN ido tayi saurin tsayawa gaban shi tareda kallon zuby cike da tsohuwar tsiwarta data motsa,
Ta riko hannayen shi gam "amma ke anyi jaka Wallahi tunkiya Aladiya mai bin mazan mutane kawai Sau nawa nake miki kashedi akan mijina kifita a idona kifita hanyar mijina Inba hakaba zan sabautaki, baki sanni bane haryanzu,
"Wannan nawa ne don haka kifita hanyata ta, wani irin kallo yake aika mata ga Farin ciki da ya mamaye mai zuciya "wow kalmar mijina abakinta is something else a wurin shi yaji kalmar sosai har cikin kanshi, ga bakinta mai tafiya dashi tana motsashi cike da tsiwa,
Zuby ce tayi sauri zata rikoshi Yasmin ta shige kirjinshi tareda rungume shi gam tayi saurin daga kanta tayi tsalle ta d'ane jikinshi Kamar wata Yar tsana yanda Kasan mutum ya hau ice ta hade bakinta da nashi gam saida ya gyara tsayuwa domin shock din da yaji har kan babban yatsar kafar shi,
Tuni ya fara bata wani zazzafan kiss tana tayashi batareda tasan ta iya hakan ba y'ar karamar hauka MA yayi a cikin d'an k'ankanin lokaci,
Ran zuby inyayi dubu ya baci tayi kukan kura tareda kokarin cafko YASMIN daga jikinshi yayi saurin maida ita gefe tareda kallon idan zuby dake zubarda hawaye,
"Uban me yakawo ki gidana by this time? "Oh haka ma zaka fada min ai dole kafada min kasamu y'ar jaririyar yarinyar da ko kosawa kirjinta baiyi ba kana lalubewa ai Wallahi Kayi faduwar tasa MA Wai me zaka samu a nan,?
Gyara tsayuwa yayi tareda Kara rungumeta a jikinshi, "ni ma da bansamu Amsar tanbayar ba sai yanzu "eh nasamu Abinda bansamu ba a wurinki kuma bakida shi kuma bazaki taba samu ba a wurina. Ki sani this girl is different from others kinsaba yimun hauka akan bebs dina ina kyaleki wannan karma ki gwada Inba hakaba Wallahi zansa a sab'a miki kamannin da ba karenda zai kalleki,
Kuka tasa kai cin rai "yanzu don cin fuska Sau nawa ka taba rungume ni da kanka bare har takai ga kiss kalli yanda kake kissing dinta koni baka taba yimun haka ba..... Out before kiga y'anda zanyi sex da ita yanzu,
Ya buga mata tsawa jiki NA rawa ta juya tana kuka da karfi ta fita gidan, tana ganin ta fita ta fisge jikinta ta fita da niyyar barin gidan yayi saurin binta tareda riketa,
"Meye haka baby ? Juyowa tayi cikin fada" tafiya zanyi mezanyi maka ka dawo da karuwar ka kawai kuci gaba dama sans ar kace idan kaso ma zaka iya kwana da goma a rana I don't care,
Nima Aure zanyi don haka kaje kaci gaba da harkar da ka saba ranar Friday zan zama Matar wani.......... 🖊️
*nayi nan baruwana Fans baza ayi agabana ba mu hadu a next page masoyan Asali Aisha dahiru ina jiran ki nasan kina bani wuta love you baby*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
*nakune my grps BARIKI Auren soja🖊️ da kuma BARIKI Auren soja 2 ina Alfahari daku masoyan Asali*
Kunada yawa my fans bazan iya fado sunayenku ba Amma ina Alfahari daku bakidaya kuci gaba da gashi,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.