Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 26 of 86

Saida taji karar wayar ta tuna da abinda takeyi tayi saurin janyo hijabi tasaka kafin ta juyo fuskar wayar, wani irin huci yaja tareda jan numfashi ya ce,

"Why baby please kicire ingani don Allah karkiyi min rowa nariga na gama yawo kin tada abinda bazai taba kwanciya ta dad'i ba please do something kicire hijabin if possible ma harda rigar kicire mun pleas..... Kit ta datse tareda kashe wayar baki daya ta jefar,

Ta kife a gadon tana jan numfashi "ya Allah ka yayemin son bawan nan naka kar ya jefani ga halaka, Allah ka rage min kaifin soyayyar shi a zuciya ta kar inyi rauni ya Allah karka nufeni da fadawa halaka, "Astagfirullah tafara nanatawa har saida taji tasamu natsuwa kafin ta wuce ta dauro Alwala ta tada salla domin Addu ar neman sauki,

Shikuwa MA ai yau yayi mugun gani domin yau sai Allah shida lfy wani irin juyi yake akan gadon nashi yana hango irin romon dake kirjin YASMIN "wayyo ta karasa ni,

Sai faman rike ciki yakeyi ga wani gumi dake fesomai na wuya dakyar ya tashi ya nemi magani ya watsa ko ruwa bai iya dskko wa ba,

Saida ya dauki dogon lokaci kafin ya d'an samu natsuwa ya kuma gwada kiran ta Amma akashe haka ya hakura tareda jin matukar jin haushin kashe mai wayar da tayi,

YASMIN bata kunna wayar taba sai washe gari tana kunnawa kiran ismail ya shigo ta dauka ba bata lokaci "gimbiya nakira jiya busy daga baya kuma naji akashe Ina fatan wayar ba matsala?

"Bakomai caji na yayi Kasa shiyasa na kashe nasa caji, "OK idan kina bukatar wata kifada inkawo miki, "aa nagode yasu mama? "Lafiya lau suke,

"Kinsan me? "Aa. "Wallahi sai yanzu naji dama baba bai daga Auren mu ba NA k'osa sosai inganki a gidana,
Shiru tayi kawai tana sauraran shi ya mugun bata tausayi,

Tasan yanason ta fiyeda yadda yaso Aunty maryam don haka dole ta yaki zuciyar ta kodan gudun fadawar d'an uwanta cikin damuwa ta tallafeshi ta kuma cusa soyayyar shi koda ta karfi ne ta cire Wanda ba kaunar ta yakeba saidan Wasu Albarkatu na jikinta,

"YASMIN yakira sunan ta "Na am Yaya, "please Meye kuma na wani Yaya keda zaki zamo matata yakama ta abani wani sunan mai dad'i mana, "wane irin suna ne mai dad'i?

"Kice sweetheart ko darling ko my love ko habeebi kidai zaba min inji, dariya ya bata sosai har taji bata tareda duk wata damuwa cikin second kadan yasanyata cikin nishad'i "Yaya ka koyi surutu,

"Badole naba tunda ina tareda ke bazaki san irin tanadin da nakewa rayuwar Auren mu bane YASMIN ' wani irin faduwa gaban ta yayi don sai taji Sam bata son yin Auren kuma,

"Bakice komai ba kobakya dokin Auren ne YASMIN? "Inayi Yaya ai lokaci ne "hmm bazan boye mikiba Allah ina cikin wani hali kullum da ciwon ciki nake kwana, ina fada Lafiya kinsani dole inji abinda nakeji yanzu, tanajin y'anda yake mata nishi a kunne yana groaning, Amma ba abinda taji itada ke tareda MA karshen BARIKI ai ita bataga kuma namijin da zai daga mata hankaliba don duk wani d'an iska bayan Muhammad ne,

***********
Wasa wasa ta daina daukar wayar shi koda zai Kira Sau d'ari a rana ko yayi fushi zai kuma gwadawa a haka aka share kwanaki,

Duk ya firgice don ma jarumini ba Wanda zai gane yanada damuwa har Ahmed dasuke tare har yanzu baisan tsakanin shi da Yasmin ba,

Yakai kololuwar karshen hakuri yau ya tura mata text _rashin daukar wayata ba Abinda zai rage akan kuduri na koda bana nan Wallahi zantura gidanku baba yasan komai Abinda zanyi bazai taba yimiki dad'i ba don haka be careful_

Ya tura mata lokacin tana zaune da Aunty maryam ta ji karar shigowar msg ta kalli fuskar wayar da kamar karta daga Amma tasamu zuciyar ta da bude sakon,

Tsaki tayi bayan ta gama karantawa tana mai ayyana ba abinda zai iyayi, "Lafiya kike tsaki sis? "Bakomai Aunty, "nifa bangane miki bane Yasmin naga tun zuwanki kinki ko fita waje saikace bake ba nasan ko Emanuel baisan kina nan ba, "banason surutun shine Aunty kinsan shi da gulma, hhhh dariya tayi "kodai nasan ku ai duk daya keda shi to ai Oga baya gari gulmar me zai kawo miki? Koda yake ance budurwar shi kusan kullum saitazo gidan watarana har kwana take a ciki,

Wani irin takaici da kuma mugun kishine ya rufeta tasamu kanta da jin zafin Abin sosai saboda jaraba har da bai gari yana basu damar shiga gidansu, samun kanta kawai tayi da shigewa cikin dakin ta ta kwanta tareda runtse idanun ta Wasu irin hawaye masu zafi nabin kuncin ta

"Allah ka yaye min son wannan bawa zuciyata bakiyimin adalciba da zakisa inso wannan irin mutum, karar wayarta tasa ta mika hannu ta dauka batareda ta duba ba,

Jin muryar shi yasa ta bude idanu, cikin natsuwa yafara magana yau bai tsaya jan Ajiba, "inkika kuskura kika Ajiyemin waya billahillazi zaki ganni a 9ja idan nakuma Kira kika ki dagawa Wallahi zan bata miki rai, ki tsaya ki saurareni kawai azabtarwar ta isheni karki samin hawan jini,

Bude bakinta tayi tafara zazzaga mai ruwan bala'i "me zaka fadamin Wai kai wane irin namiji ne baka gari amma karuwai nayima zarya agida "oh who no ko kana zuwa Kayi ka koma ban saniba,
Tunda ko yanzu gashi kana kirarin zaka zo idan nayi kuskure Wallahi bantaba ganin mutum irinka ba ana cewa iskanci na BARIKI ai kaine ma barikin don iskancin ka yafi na Kowa don kaine jagora,

"Kingama koda saura? Shiru tayi kawai kafin yafara magana" su waye agidan nawa? Ya akayi kikasan da mace? Ina ruwanki da su? Koda ina gari zanyi abinda nakeso,

"Bantaba bin kowace y'a mace ba tamun wulakanci kuma inci gaba da binta saike wace yarinya ma ta isa inbita Sau biyu Wallahi bata a Nigeria amma ke kullum ina nacin ki kina min wulakanci ban fasa ba,

"So kike inkori masu son bani hutu da natsuwa in tare a gindinki kawai inci gaba da shan wahala, duk macen da kika gani Sau daya nake neman ta itake bibiyata sannan zuby da kike gani a gidana munyi kusan shekara bakwai is imposible murabu da ita koda kuwa kin bani kulawa bare har yanzu yanga kike famar yimun saboda kinga na mutu akan ki,

Wani irin kuka ne ya kufce mata mai ciwo yanzu wannan ne zuciyar ta keso? Shiru yayi yana mai jin zafin kukan nata har cikin ruhin shi "please stop crying karki hanani natsuwa Meye Abin kuka anan nafada miki sirrin zuciya ta ne bana karya bare infara akanki,

Katse kiran tayi saboda takaici ta manta da kashedin shi, tana kuka Mai shiga zuciya, kuma kiranta yayi, saida ya Kira Sau biyu kafin ta daga,

"You are testing my patience baby nafada miki idan ina magana don't cut my call zakisha mamaki nafada miki,

Rage murya yayi yafara magana "me yasaki kuka? Kinsan rashin dagamin waya kamar kina samun wuta a zuciya ne tun ranarda naganki da best baby kika Kara tafiya da tunani da natsuwata naji araina dole in mallake ki baby kinada kayan hutawa sosai "ahh ya fada yana mika mai karfi, "kinsan inason mace mai nonuwa ga naki kuma full chest kamar ballon baby sunada laushi ko nine zansa suyi laushi are still strong?

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.