Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 57 of 86
Yau ta dawo da wuri daga driving school tana zaune a gefen Aunty maryam tace "Waini Aunty kina damuwa kuwa? "Dame fa? Bakyajin labarin baban Auwal naga kuma ko q jikin ki, "Lafiya lau suke yanayin aiki ne madam MA welcome to the Army work madam, "hmm gaskiya matan soja fa na hakuri , "jarumai ne idan bakida hakuri sai ki jefa kanki a halaka wallahi don haka Wasu ke karuwan ci da Auren su, Allah ya kyauta, "Aunty d'an malele nake jin ci wallahi, wani irin kallo tayi mata ke banfa gane ba kinga Al adarki kuwa? "Fesar da ruwan data fara kurba tayi tareda dafe kirjin ta tace "wallahi kusan kwana goma kenan da wucewar Al adata kanbu, ta fada tana waro idanun ta waje,
Dariya Aunty ta tuntsire dashi "meye haka? "Ciki na shiga uku wannan ai Abun kunya zanyi ciki ban tareba wayyo Allah na, "banson shirme nidama kallon ki kawai nake kinga yanda kika cika kirjin ki yayi full ga hips dinki ya kara budewa fuskar ki har wani sheki takeyi in anyi magana kice wai gyara ne don haka k8daina shan hadin nan saboda gudun matsala, itadai tana tunanin kar a gano tasha kunya, dafe kanta tayi kawai tayi shiru MA ya gama da ita shi yanacan Abinshi,
Ai fa kunsan sharrin Abin kamar karta Ankare da cikin ai kuwa ta fara kananan laulayi don ma gidan nasu sukadai ne sai Aunty maryam da mama, cikin sati daya kullum sai ta kyelaya Amai da safe yauma tana kwance a katifar ta tana jin yanda zuciyar ta ke tashi takasa fita don tasan mama na wajen, ganin zata gala baita dole ta fito da gudu tundaga kofar dakin ta fara kelaya amai mama ta tsaya kawai tana kallon ta, saida ta gama tace to zoki wanke bakin ki maryam gyara wurin, idan kuma kungama boye boyen ku kya rakata Asibiti taga likita ai,
Ko akwai d'an da kuka haifa a gidan nan ne ban sani ba waye yaro a nan dazaku raina mai hankali, ai sai ki yi rainon ciki a gida kya tare da d'an ki, "kunya dai ta shata ranar haka ta koma dakinta Aunty maryam tayi tsit saida mama ta gama sannan tace "bayan sun kwashe sati daya a Abuja mama dole kisa ran hakan ai, "to yayan zamani, jan bakinta tayi ta shiga cikin dakin nasu domin ganin halin da yasmin ke ciki,
Saida suka kwashe sati uku a kauyen kafin yasamu lokaci ga rashin network a daren ranar ya fadawa Ahmed ya shirya zasu shiga kaduna gobe ya yi kewar matar shi sosai ga shi tunda yazo bai suyi waya ba don haka he will surprised her, bana bukatar escorts mukadai zamuje, yace ok sir,
A daren yasmin zazzabi yasa ta gaba sosai don haka tunda safe suka nufi Asibiti wani private hospital suka bata kulawa sosai bayan sun yi mata scarning kafin subata gado domin tana bukatar ruwa saboda rashin karfin jikinta da kuma Aman datake tayi, ........ 🖊
"Afuwan my fans nima jikin sai a hankali ina lallabawa ne yau ciwo gobe lfy bansani ba ko ciwon tare mukeyi da yasmin🙈
*Matar Soja*
[9/15, 8:14 PM] Asli Smasher 💕: Follow this link to join my WhatsApp group: don Allah duk wadda take cikin grp dina kartayi joining wann ina rokon ku, https://chat.whatsapp.com/KurmEtaqVGVByLrCjiVwZF🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
49&50
Sun iso garin na kaduna lfy direct Unguwar dosa yace Ahmad ya wuce dasu
Don ya mugun matsuwa ya ganta kewar ta yakeyi kamar hauka don baida yanda zaiyi ne yasa ya dauki satuka bai ji koda muryarta ba ya wahala sosai ji yake kamar yayi tsuntsu ya ganshi a jikinta, saidai yataki rashin sa a suna isowa suka tarar basa gidan mama ta fada musu sunje Asibiti, cikin kidima yake tanbayar ta waye ba lfy? "Yasmin din ce ta kwana biyu tana jin jikin shiyasa yau nace su tafi Asibiti, wani iri yaji a cikin zuciyar shi kamar yayi kuka yace "mama meke damun baby? Wane Asibiti sukaje kuma? Kunyace ta rufe mama wai baby,
Taji dadin ruwan da suka samata don taji karfin jikinta sosai sun bata magun guna tareda shawarori kafin su dawo, driver ne ya tukasu don bazata iya driving ba, sun dawo gida suka samu bakuwar mota a kofar gidan nasu, Aunty maryam tace "yasmin ko su baban Auwal ne suka zo? Wani irin dadi taji tareda Addu ar Allah yasa sune don tana cikin damuwar rashin jin muryar shi sosai cikin rawar jiki ta nufi cikin gidan Aunty maryam ta dauko mata magun gunan tareda takardar scarning dinta, ta shigo dai dai yana famar tanbayar wane Asibiti sukaje,
Sallamarta ya dawo da hankalin shi gareta, wata uwar Ajiyar zuciya ya sauke tareda zuba mata ido cikeda tausayi don ya hango y'ar ramar da tayi saidai ta kara kyau sosai duk da ba make up a fuskar ta, ba bata lokaci ya taso cikin sauri tareda riko kafadunta ya zuba mata ido "baby meke faruwa meke damunki don Allah kinga likitan? Takasa cewa komai sai kallon kwayar idon shi takeyi duk ya rude mama dai shigewa kawai tayi don gudun ganin Abin kunya don ta lura ko makobtaka MA baiyi da kunya ba, yama manta da cewar tana wurin ga kuma Ahmad dake rungume da yaron shi a gefe maryam jan kayan ta tayi ganin Sam su Yasmin sun manta da mutane a wurin ko ince MA, falon baba ta bude mai suka shige Abinsu, bayan ta Ajiye musu magun gunan tace "idan kun gama kallon soyayyar love birds ga result din da magun gunan ta wuce, yasmin kadai taji ta shi ya Riga ya gama rudewa da kallon ta Abu biyu ya daga mai hankali, na farko ciwon nata nabiyu cikarda yakara ganin kirjinta yakarayi gaba daya yasa baima san me yakeyi ba saida tace "ka kori mutane ai sai mu zauna ga kujera,
Waigawa yayi tareda kallon ta "akan me zan zauna A nan muje cikin dakin ki indan latsa ki kadan wallahi a matse nake nayi kewan zumar ki baby nayi full dayawa, dagata yayi cak suka shiga cikin dakin nata saida ya Ajiyeta ya yaye katon gyalen ta ya tsuguna a gaban katifar ya zubawa ko ina najikinta ido, "baby meke damun ki? Bakida Lafiya but ki kalli nan dinki sunkara cika, yafada tareda dora hannun shi saman kirjin ta, bata fuska tayi bakai bane kaja mun ciwon, zaro ido yayi "saboda rashin jina kike ciwo baby ai nafiki damuwa sosai kullum bana iya bacci, "nidai zanci Abinci yunwa nakeji ban karyaba, "ok ko zamu tafi gidan mu ne? "Aa nidai bazanje ba sai muntare baki daya, dafe kanshi yayi " yazakiyi da damuwata tom bayan saboda ke nazo, Kayi hakuri, "hakuri meye kuma hakuri ai bansan wane yare bane haka?
"Nikaga banda lfy kuma Anbani magani ance sai naci Abinci zan sha gashi ka hanani, "noo ina magun gunan da kuma Abincin,? "Aunty maryam zata bani, wayar Ahmad ya kira yana dauka yace "ina Aunty please tazo, tom kawai yace ya kife wayar tareda zama gefen ta kafadar su na gugar na juna ya dora hannun shi saman kirjin ta yafara shafawa yana lumshe idanun shi, tayi saurin turewa "Aunty fa na zuwa, "so ita kikasan me sukeyi?
Sallamar Aunty maryam yasa ta yi saurin matsawa daga kusa dashi shigowa tayi da jakar Yasmin tareda kuma magun gunan da suka bari a waje Sannu da zuwa tayi mai tareda kallon yasmin "wato kinga miji kin manta da maganar likita ko? "Aa Aunty ai shiyasa na kira kizo tace yunwa takeji Abata Abinci, "to nidai zanje inji da mijina yanzu Aikin ka ne nayi nawa ga result din da kuka bari da kuma scarning, "ciwon har yakai Ayi scarning meke damun matana haka Aunty? Mikamai takardar tayi ya bude,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.