Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 39 of 86
"Kin gama? Ya tanbayeta, tayi shiru "let go ya fada tareda nufar dakin shi ta biyo shi jiki na rawa ta, tube rigar jikin shi yayi tareda wandon ya rage daga shi sai boxer yace full your cloth, ba bata lokaci jiki na rawa ta fara cire matsatsun kayan jikinta,
Saida ta cire har pant ta Yar ya kalli kirjin ta da kyau da suka rankwafa bakyan gani tareda sauke idanun shi ta kasanta yace ki kwanta ina son ganinki da kyau ne yau,
Shegiya tuni ta baje mai kafafu ya kalla tareda watsa mata mugun kallo yana daga tsayen get up 'ya bata umarni ta mike don mugun tsoronshi takeyi,
Kayanta ya jefa mata yace ta mayar. Tayi saurin nufarshi ya dakatar da ita ki sa kayanki nace,
Mayarwa tayi ya zauna tareda fara magana' kifadamin who is your first man? Waye kika farawa budewa kafafun ki? Tafara in ina "kamar ya? "Waye yafara bude ki? Nifa bangane KO me kake nufi ba, "ok bari inyi miki dalla dalla,
"Kinsan ke ba virgin bace? Sannan nasan duk mazan da kikebi, kinsan dalilin da yasa ban taba ratsaki ba? Banason kazanta bazan taba cin gonarda wani yayi no ma ba look at your chest kamar na tsohuwa zuby in Aureki ince na Auri wa?
Da farko na dauka kinada kamun kai but am mistaken nasan duk Rayuwar da kikayi a UK ya janyo wayar shi tareda bude mata pics harma da nude video dinta da maza,
"I no you in and out, so bazan koreki ba if you like stay Matar gidan nan idan tazo zakuyi dai dai ita ba karuwa bace kamar ke Amma inkina takamar rawar kaine kinsanta Zaku hadu,
Goge fuskar ta tayi tareda kallon shi cikeda takaici, "naji MA yau nice karuwa saboda wata can "aaaaaaa karkice wata Matar so na Matar kwarai Matar da zan Aura gobe,
"Zatazo tasamu sauran mata domin ni nasan koda baka taba sex dani ba kasan Wasu matan don dariya kawai yayi, "eh kece bazan hada jiki dake ba saboda ke shaddar kasuwa ce,
"Ya isa MA zantafi Amma kasani ina sonka rabuwa dakai bazan taba yiba kome zaka kirani ka kira I don't care, ta fita fuu,
Dariya yayi sosai "zaki hadu da my mata kidawo y'ar iska, ya tashi tareda fadawa bathroom yayi wanka tareda kwanciya ya janyo waya don kiran Yasmin yajita akashe,
Yazata kashe mai waya bayan tundazu baiji taba, kasa bacci yayi ya mike tareda jero nafil fili da Addu o i na neman Albarkar Auren shi,
Yasmin dai ranar gidan wata makociyar su suka kwana kawar Aunty maryam ce tareda Y'an Uwan su Y'an mata dasukazo daga zango hira suka kwana yi ana raha kana ganin su kasan sun waye domin matan zango badai ilimi ba da wayewa, shiyasa ta kashe wayarta don kar ya hanata hira da Y'an uwanta,
Maryam ma dole Oga Ahmad ya barta kwana Amira dai tace sai da safe zata dawo,
Gefen Hajiyar MA kuwa gida ya cika da nasu dangi ka yayyin shi da yaransu Y'an mata makil kowa na murnar Auren Muhammed,
****************
Da safe ya aiko Ahmed da katuwar akwatin kayan da Yasmin zata saka na ranar Aunty maryam yakira ta shiga dashi gidan da suke suka bude Kala shida ne Y'an ubansu kayane da kana gani kasan dukiya ta koka English wax da kuma Holland sai tsadaddun code less da kuma dry less takalma deziners da pos dinsu Kala shida suma,
Sai ihu Y'an mata ke zubawa suna wannan angon d'an gaske ne gaskiya kowacce naso ta gan shi,
Mai gyara suka kira tazo ta mata gyaran kai ta zuba mata make up atanfa tafara sakawa aka mata dauri da dankwalin ga dinkunan kamar Angwada ta,
Maryam tace ni nabada measurements dinki jiyafa Ashe kayan na yaune, tab kudi kare zance dubi har an dinko,
Fadar kyan datayi bata bakine Abinki da asalin kyau,
Y'an mata suka fara rangada guda Amira ta iso itama aka farayi da ita,
Ango kuwa yau ba a magana tun safe ya wuce malali a gida ya shirya cikin babbar Riga gezner fara kal taji dinkin sarauta kamar wani sarki ya Dora hula ga bakin takalmi ga Agogon Gucci mai tsada Abinka da fari har wani daukar ido yakeyi ya fito yayyin shi suka fara yimai tsiya "gaskiya Amaryar nan tayi sa ar miji irin wannan sankacecen namiji haka,
Dariya yayi sosai yace Hajiya kifada musu itama kyakkyawa ce nine nayi dace "barsu baba ai basuganta bane da Zasu sani,
***************
Karfe biyu Al Umma suka shaida daurin Auren Fatima da Muhammad sai kuma ismail da zainab a babban masallacin sultan bello dake tsakiyar Kaduna,
Tarone da ya tara manya a ciki harda gwamna mai ci ga sarkin zazzau da ya wakilci uban gidan nashi Wato burutai da baisamu zuwa ba dole su baban zango suka kauce mai martaba ya bada Auren yasmin ga kanin baban shi,
Manya fa sun hallara gaba daya sojoji sunyi wa wurin zobe kowa yasan wani kusa ne ke Aure yau y'anda aka datse titin ta ko ina,
Inkaga bakin Ango abin ba a magana ismail dai ba yabo ba fallasa don yasan yasmin tamai nisa sai ma dayaga convoy na sojoji yasan ai ta wuce da tsarin shi harma da ajin shi dole ya baje ya bawa Ango hannu don yashafi ta baraki,
Sai rabon kudi manya keyi a wurin Shima Ango na barar wa maroka har saida baban zango yaja kanin baban shi gefe yace suyi mai magana karya karar da kudin shi don maroka basuda hankali,
Dariya kawai yayi mutumin yace kabarshi malam mamuda ai yatara kuma farin ciki yakeyi,
Baba madai yau farin cikin shi a bayyane yake sai gaisawa yakeyi da mutane a yau yasan matsayin da y'ar shi ta taka don ganin irin manyan da sukazo kawai yasa yaji jikin shi yayi mugun sanyi yayi nadamar jayayyar da yayi akan Auren maryam don yau Auren ta ya kulla Alkhairi Babba,
Nan ya Kara godewa Allah da ya bashi ya'ya biyu rak masu Albarka,
MA fadawa mota kawai yayi yabada umarnin akaishi wurin Matar tashi Ahmad yayi dariya "Oga ai bazaka samu ganin taba ko dazu gidan ba sauki bare Yanzu,
Muje dai ya fada yana dokin ganin Yasmin a matsayin Matar shi yau, farin cikin dake fuskar shi baya faduwa,
Kofar gidan ma makil yake da mutane kowa saida yazubawa convoy din idanu ganin irin motocin da suka jero ga hilux cike da sojoji bai fitoba yace "Ahmad ka kiramin ita har yanzu wayar ta a kashe take,
Maryam yakira yace don Allah sufito da AMARYA suna waje da Angon, ta fada musu tuni suka fara canja mata kaya zuwa wani code less sky blue yana daukar ido kamar readymade suka murza mata head tareda wankan turare harda su humra masu kamshi tayi kyau fiyeda farkon ta saka takalmi golden da pos dinshi irin na Amare rigar saida ta d'an rike saboda saukar da tayi,
Y'an matan suka fitowa baki daya kowacce ta dauki Ado maryam ma ta y'arda NANA wurin mama hindatu tuni ta murzawa baban Auwal ado mai daukar hankali,
Fitowar su yasa gaba daya kallo ya koma kansu ya tuni masu hotuna suka fara daukar AMARYA da kawayenta, Oga MA kuwa yana cikin motar mai tinted ya hango fitowar ta tuni ya sauke glass din ta hanyar danna wani Abu a jikin motar, ya zuba mata ido kamar ya Ruga ya sungumota yakeji yanzu Matar shi ce wannan wow"
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.