Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 62 of 86

A katon falon ya Ajiye musu a tsakiyar carpet ta biyo shi rikeda plate da kanta ta zuba musu bayan ta kira matar tace ta dauki sauran idan zata tafi don bata kwana a gidan, janyota yayi zuwa tsakiyar kafafun shi yace "that's enough madam banason kina fushi akan abinda baida wani fa ida let us be happy for ever kinsani ina bakin aiki ne nabarshi na zo saboda ke kawai I have only two days to go back don haka banason wani Abu ya gitta mana na bacin rai, sakin fuskar ta tayi ita kanta ta rasa dalilin jin bacin ran nata sosai, sakin jikinta tayi yafara feeding dinta yana ba kanshi Shima saida suka cinye tas ya tsiyayo musu lemon kwakawr yakai mata bakin ta ta kawar da mai don ta mugun koshi batason ta kara wani Abu duk da Aman nata bakoda yaushe take yinshiba sai taci Abinda bai kwanta mata ba,

Shidai yasha sosai saida suka kammala suka kwashe komai suka kai kitchen kafin suyi sallar magrib data kawo jiki, tayi matukar gajiya bacci kawai take sonyi, wayar ta ta janyo domin kiran Auntyn ta, taga miss call dinta har uku, ta kirata back, "Yasmin yaushe zaki dawo gidan ki na BARIKI you have to live here nan ne wurin Aikin mijin ki hakura zakiyi da Rayuwar wannan gidan ki dawo nan kodan kare mutuncin gidan Aurenki tareda kore duk wasu kadan garun dake neman bata miki ruwa........ 🖊

"That is fact kowace matar soja tanada kalubale a Rayuwar ta ta BARIKI ko sharrin matan banza ko kuma sharrin shaye shaye duk macen da Allah ya kare mata mijinta a BARIKI ta godewa Allah duk da a kowace Rayuwar Aure ba matan soja kawai ba KO civilian din akwai kalubalen don haka Allah yabamu ikon cinye jarabawo yin mu baki daya,

*Matar Soja*
[9/18, 6:30 PM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

Written by FENERH

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

53&54

Shiru tayi tareda kallon shi, kafin tace meyake faruwa ne Aunty wani Abu ya faru ne? "Aa kawai ki dawo nan da zama zaifi miki nidai Abinda zanfada miki kenan, kashe wayar tayi kawai tarasa meke faruwa da yasa Aunty maryam tace ta dawo BARIKI, matsota yayi sosai tareda dora hannun shi saman kirjin ta dake tsokale mai ido, "ya akayine matar MA? "Meyake faruwa ne a gidan ka na BARIKI? Tafada tareda cire hannun shi a jikinta , d'an matsawa tayi kadan tana mai kallon tuhuma, "oh come on baby kidaina rigimar nan haka mana kece fa matata kibarsu da da shirmen su I will handle them in my way I just want you to believe me, wai what is going on? Kafada min,

"Tundazu naso inmiki magana akan zuby baki bani chance ba tun ranarda nadawo aka kirani tana son ta batamin suna a wurin aiki na last ta turomin wata da sunan tanada cikina this time A round ta dakko ciki da kanta ta dawo gidana bayan ta yi report a office din mu cewar tana dauke da ciki na nakuma koreta yanzu an bani umarnin dole in kula da ita har ta haihu, "but the truth is ba cikina bane bantaba Tarawa da kowace mace ba turmi da tabarya ni nasan ina tsayawa suyi romancing dina domin insamu relief saboda sha awar dake mun yawa Amma bantaba kusantar zina ba impact kyamar tsoma jikina nake a jikin kowace kazama, kece mace ta farko da nafara jin feelings irin haka a tareda ni tundaga ranarda na dora idanu akan ki naji a jikina you are the one for me , Yasmin ke kadai ce mace ta farko a Rayuwa ta and you are the last insha Allah, inkin lura tun ranarda na dawo ban samu kaina ba Abin ya dameni sosai ba komai nake tsoro ba sai banason Abinda zai daga miki hankali zuby ta bullo ta inda banda yanda zanyi da ita Amma nabata dama har zuwa lokacin da zata haihu muyi DNA test a lokacin zan mata nawa wulakancin,

Ajiyar zuciya ta sauke tareda shigewa jikinshi to yazatayi da kaddarar ta haka ta sameshi bata isa ta canja mai Rayuwar da yariga yayita Abaya ba dole zata taimaka ma mijinta har ya fita daga kaidin matan BARIKI, "oh baby nagode da kika fahimceni dama ina tsoron Abinda zaifaru ne nakasa miki bayani tunfarko am afraid of loosing you in my life, zame kayan jikinta yafarayi tayi saurin riko hannayen shi, ya bata fuska kamar yaro "why now? "Dazu fa munyi kuma kaga ana kiran sallah " yeah I no muje muyi sallah yau ba bacci sai kinbiya bashi Kinsan ni mayen ki ne bazan taba gajiya da keba,

A daren sai da taso guduwa domin ganin tayi ya kara like mata daya huta zai nemi kari saida tasa mishi kuka tareda pretending marar ta na ciwo ya sarara mata, washe gari basu tashiba sai karfe goma suka tashi tunda sukayi sallar Asuba kawai suka shige bargo, ita tafara tashi ta hada musu simple breakfast tareda taimakon baba jummai mai tayata aiki saida ta kammala ta nufo dakin nasu tayi wanka tareda gyara kanta ya zuba ado cikin Riga da zani na atanfa tayi matukar yin kyau saida ta feshe jikinta da kamshi kafin ta matsa kan gadon. Ta zubawa kyakkyawar fuskar shi ido ta yi murmushi tareda shafo saman kirjinshi mai daukar hankali da tafiya da hankalin mata, bai bude idanun shi ba ya Dora hannun shi a kan nata kafin ya bude idon shi ya sauke a kanta, kara ware idanun shi yayi ganin yanda tayi kyau sosai ya shafo marar ta tareda maida idon shi kan kirjinta dake kunbure har yana hango tsagun su ta sama, ya finciko ta ta fada kanshi, "a bani breakfast madam tunda antashe ni,

"Good morning tafada tana kara lafewa kan kirjin shi, "how are you? "Fine, muje Kayi wankan your break fast is ready, "noo ba wannan nake magana ba Abincin cikin zani nake magana bana kitchen ba, ido ta zaro "haba mana kusan kwana fa mukayi fa muna Abu daya, "uhm ai kece kike ja Kinsan bazan iya jin dumin jikin ki in hakuraba gashi kinzo early morning kinkuma tayar min da hankali don haka kiji dani idan kinaso intashi mu karya, so take ta zama jaruma ta fagen bashi goyon baya a duk lokacinda ya nemeta don haka tashi kawai tayi tareda zuge zip din rigarta saida takaishi karshe kafin ta tashi tsaye, gaba daya ya zuba mata na mujiya ya matsu bata bude mai Abin kaunar shi ba, cikeda tsokana tafara sauke rigar daga sama tana jamai rai, duk ya k'agu ji yake kamar ya fisgota, saida ta cire dama batasa bra ba saboda Sam batason sawa yanzu saboda kirjinta sai ya rika yimata zafi,

Saida ta cire ta juyomai su tareda Dan juyawa saida suka motsa sannan ta daga rigar zata mayar ta juya tana shirin gudu, saika tashi Kayi wankan zanbaka kasha Inba... Tsit tayi jin hannayen shi duka biyu akan su ya musu wani irin salon kamunda saida ta hadiye sauran maganar ta tuni kasala ta rufeta gashi ya manna mata jikinshi tanajin yanda yake sukarta ta baya, "kinaso ki karasa ni ne zaki jamun rai ki gudu to baki isa ba, dagata yayi cak ya maidata gadon sannan Shima ya haye tareda maida bargo ya rufesu ruf saida ya kuma gurzarta kamar ba gobe kafin ya sarara mata ya koma gefe yana lallashin ta "sorry baby gobe zantafi zanyi kewarki sosai, wancan karon nikadai nasan irin wahalar da nasha don wurin ba kyaune da bazan iya tafiya inbarki ba a nan,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.