Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 83 of 86
In sun tashi yazakayi dasu ga Abulkhairi da tsotso kamar babanshi, tafada tana dariya, matsowa yayi tareda cewa " kinmanta na tsotsa dazu zanbashi Wanda nasha dazu , fita tayi da gudu tabarshi yana bin bayanta da kallo tareda girgiza kai " love you baby, yafada tareda hawa gadon ya shiga tsakiyar yaran shi ya musu Addu a tareda tofesu ya na kallon yanda sukayi bulbul " dole kuyi kiba yarana kuna kwashewa dady gara, yafada tareda mannawa hajiyar shi kiss yanason yarinyar sosai kodan ita tafara Fitowa ita yafara runguma, kafin ya mannawa Ihsan ya shafo y'ar fuskar ta, kafin ya koma kan Abulkhair ya ce " kai yaron Momyn kane my boy, I love you All my beautiful Angel's, yafada kafin yayi bacci,
Ita kuwa tana shiga zainab da Amira suka ce " Wallahi gidan nan akwai buhu buhun rashin kunya yanzu kina jego kika tssllkake mu kikaje wurin miji harda murza turaruka, "yasan ranku sa idawa mijina na bukata ta sai intsaya yanga kawai, munshiga uku kin gama lalacewa yasmin, nafasan me kuke tunanin munyi to da yau nasamu tsarki sai nabashi full kulawa, don haka kuciremin eye's, " Kuth kuce za ayi gwarne kenan? Ko duk shekara zsn haihu ina ruwanku matar so ke gwarne, "Aunty maryam tace " Au kuma bayan kingama zagin nayi gwarne? Ai ni Aunty banga laifinki ba Ashe haka Abin yake Aunty ki kara tamke baban Auwal badi Musha suna, " aa wannan sai ku marasa kunya kuma ai ke zamuyiwa wannan Addu ar mudawo mudibi wata garar, zama tayi tareda bata fuska, "bakyasona Aunty? Dariya suka sheke dama Abun burgace kawai baikai cikiba, " haba bakwa ganin yanda nasha wuya yara uku harda stitches,
"Habawa dadi miji ai duk cikin soyayya ne, munace Kince da kin warke bashi zakiyi, kwanciya tayi ta basu baya sunata mata tsiya, sunsha hira kafin su kwanta,
Washe gari suna antashi da kimtsa gidan Abincin suna booking yayi a hotel harda su snacks komai a wadace aka kawo gida ya cika makil da mutane maijego sai shiga da fita takeyi cikin suturar Alfsrma angon karni kuwa Bariki suka hada wata kwarya kwaryar liyafa shida yaranshi da kuma Abokan aiki,
Ranar tasamu gift kamar bagobe don har Y'an Bariki Auren Soja kowace batazo empty ba sunkwashi gara kuma sun yi Abin Arziki don mota mota narika ganin suna fakawa sunci uwar Ankon kampala ishurunka maraya sai rawar kai sukeyi😂wai su sun hadu saidai tunda suka shiga sukaga manyan mata don duk Y'an uwa sun hadu tagefen MA da yasmin anata harkar Arziki har harabar gidan
Har makota sunsan yau Ana suna gidan MG Muhammad Abdullah ba wata bidi'a Amma Abinci duk hadamarka sai ka barshi iyakar kwadayinka yaran sunsha kyau da haduwa ranar sai canji ake musu kamar uwarsu,
Can na hango su Aunty hajiya sa a gefen mai jego tasha dauri tareda my little Ummu kulthum nafara tanbayar kaina yaushe tasan yasmin? Kafin infito insamu su maryam Haruna menah my takwara da su k&k su suwaiba harma da hussy Ali a tsakiyar su Aunty maryam anata hira kowacce Jakarta fal da kayan suna da aka kwasa, bangama mamakiba saida naga Aunty Aisha dahiru a cikin daki ita da su mama hindatu ana shirya tafiya da Mai jego bayan taci rangem bakinta duk maiko na fito don baza ayi shawar daukar yasmin ina wurin ba......... 🖊
"Jinjinar bangirma zuwa gareki zainab Adam maman jibiril makociyata uwar gida a wurin lcpl Muhammad gombe sgnt to be insha Allah very soon Allah yakaresu a duk inda suke ina yinki Allah ya biyaki ladan ruwan da kike zubo min daga sama🙄
"masoya munzo gangara da izinin Ubangiji komai yayi farko zaiyi karshe zankammala labarin Auren Soja soon ina matukar godiya da Addu oin ku Allah yasaka da Alkhairi Addu ar ku nada matukar tasiri A Rayuwa ta ina godiya Allah yabar kauna inayin ku fisabillahi,
*Matar Soja*
[10/11, 7:22 PM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
69&70➡🔚
Alhmdulillah Anwatse taro lafiya yarage daga mai jego sai su mama hindatu da hajiya Aunty maryam ma ta nufi nata gidan ba karamin Alkhairi tasamu ba a wannan haihuwar daga Y'an uwa da Abokan arziki
Yaranta na samun kulawa sosai, mama hindatu taso tafiya da Yasmin gida kodan rawar kafar da taga MA nayi kar suje su cutar da yara tunda Yasmin din ma batawa kanta fada Amma ya murzawa idon shi toka yace Sam ba inda za akaima i mata da yara dole suka hakura don har su baba aka fadama suyi mai magana baban zango ya hau fada "hindatu Al Ada ko addini kubar yarinya a dakin mijinta kici gaba da kula da ita in ta cika sati biyu ki tattaro kidawo tunda uwar mijinta na nan kuma tanasa ido, baba ma ya yarda da maganar kanin shi dole hakan suka hakura, tuni sun fara tsumata domin gyara hanyar da ya'ya uku suka fasa, gyara suke mata na musamman harda hajiya ta gayyato wata y'ar Niger tazo ta fara gyara ta, su hajiya sun sami lafiya domin sati daya da suna MA yaje jaji yin wani aiki na kusan wata daya, ita kanta Yasmin taji dadin tafiyar don mugun tausayi yake bata don tasan halin kayanta mayenta ne idan suna kusa da juna baya iya hakuri, don koranar da zaitafi saida ya latseta ciki da waje kafin ya wuce,
Sati biyu mama hindatu ta shirya komawa gidan ta Hajiya da kanta ta mata Alkhairi bare uban gayyar da ya bata dubu Dari harda zannuwa masu tsada itada mama kafin ya tafi yasmin ma ta kara musu, saida tayi kuka saboda murna tace " nikam bana kishi da wainnan kishiyoyin gaskiya ga takwaran me gida ga kuma kuma kishiyar saurin kwarai Allah dai ya raya manasu akan sunnah, hajiya tace Amen, kamar karta tafi sukeji, driver yakaita gida cikeda harkar arziki, gida yarage daga hajiya sai masu aikin, yaran sunyi bulbul dasu kyansu na kara Fitowa da wayau, kullum sai sunyi waya da ubansu sama da goma yana tanbayar yaranshi,
Yauma suna kwance a gefen hajiya itama tana zaune suna hira ya kira wayar ta ta dauka tareda yin sallama, Ajiyar zuciya ya sauke, " baby ina kewarki fa kinsani gaskiya zanshigo, " ga momy na zaune, tayi saurin bawa hajiya wayar, dariya yayi wato bazata iya Amsa mai ba tunda tana kusa da hajiya, saida suka gama gaisawa kafin ta tashi ta fita, "my beautiful wife say something are you missing me too? "Sosai ma ai basai na fada ba, ya dauke ne? "Mene? "Jinin. "Aa ta "har yanzu? Tree week's fa baby, "idan ya dauke zanfada maka kazo ai nima ina kewar ka sosai mijina, "tanks my wife, I love you , yana kashewa tace tab bangama hadewa ba nasan kana zuwa saika tsoma inkasan ina sallah, dole intaimaki kaina ai don kana shiga kaji canji daraja ta zata iya raguwa, sorry zauji kainakewa tanaji, ita kanta tasan tanashan gyara ga na HQ gana ciki duka y'ar Niger ke mata ga wani irin murjewa da takarayi tayi shar da ita, tasan oga na ganinta zai rikice,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.