Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 42 of 86

"Matar Muhammad Abdullah ai saidai kibawa wani baby, dad'i takeji idan yakira ta da matar shi, Abincin shi yaci sosai kafin ya dauki wayar shi yakira driver yace yazo yamayar da madam dinshi gida,

Dankwalin shaddar ta daura tareda yafa farin gyale akai duk da ba bra bai nuna ba saboda irin kirar kirjinta mai kyau a tsaye suke kamar Zasu cire idon masu kallon su,

Driver na zuwa yakira shi Oga I come, ta mike tareda saka takalmin ta sai pos dinta data dauka ta fito yana biye da ita har yanzu yana cikin jallabiyar da yayi sallah,

Saida yabawa driver umarni suka fita ya koma yana murmushi baiki ace yau zata tare ba, saida ya koma daki ya shirya cikin sabuwar shadda sky blue sabuwa dal fited yayi kyau sosai,

Ya baza kamshi kafin ya nufi cikin gidan a falon Har zuwa tsakar gidan dauke yake da mutane kasan cewar gini ne mai girma mata sai guda suke mai Ango sai yanzu?

Yanata famar blushing kamar maijin kunya da gaske bayan yanzu ya gama lalube Amaryar, sai tsiya ake mai ya shige inda yakejin muryar yan Uwan shi,

Babbar yayar su Hauwa tafara magana "Amma baban Hajiya wallahi Allah ya shiryeka sai nemanka ake tuntuni kaki kazo miss call nawa nayi maka Halima ma takiraka,
SALMA ma takiraka shiru,

Shiru Aunty Halima tayi don tasan komai ya kalleta yayi dariya, "Aunty Hauwa ki tanbayi Yaya Halima tasan ina gidan nan,

Wani kallo take watsa mai "au haka zamuyi ni narufa maka Asiri ni zaka tona min? Dariya ya kyalkyale da ita tareda zama kusa da ita ya rungumeta Sory my Yaya " ba wani ni karka goga min iskanci badai niba akwai wata rana ai,

"Kudai kuka sani har yanzu kuka hadu sai kuntaba kuyi fada ku shirya, "Yaya kiji fa me yake fada Wai nasan yana nan kinsan me yayi?

"Tsaya Yaya yafada "nazo da matata ne kawai fa to shine me, ?
"Idanu suka zaro "wace Matar? suka hada Baki ita da SALMA,

"Kuna tanbayar shi ne toh bari ni infada muku nan tabasu labarin komai yana dariyar yanda suketa famar jinjina Abin, yace " Saikace nayi wani Abu?

Fitowar Hajiya ya sa sukayi shiru tace meke faruwa kuka samin Auta gaba? "Ai Hajiya gaki ga Autanki nan munbar miki,

Abinka da Y'an Uwa wayayyu tuni suka bunne a tsakanin su, a cikin Y'an uwanshi ya karasa hirar shi har zuwa magrib shi baida Abokai sai na wurin aiki kawai,

Gidan shi ya wuce bayan sungama shirya yanda Zasu hada komai yakamata

****************
Driver na sauke Yasmin ya fito tareda bude mata tafito cikin kunya gidan makotan da suka kwana ta koma tayi sa a duk suna ciki har Amira,

Ihu suka samata tareda tsokanar ta "Ya naga tafiyarki dai dai?, lallai salihine angon nan tunda ya dauki zankadediyar AMARYA kamarki yadawo dake kuma garau lallai mun jinjina mai,

Amira tace "kai kutsaya ina kayan dakikaje dasu? Hannun ta takai saman kanta taji da d'an shi tasa ihun tsokana, "kai kuce ansha love Abin harda wanka,

Ganin idan ta tsaya kunya zasuyita mata tsiya yasa ta baje tareda basu Amsa" toh sa idawa ina ruwanku Dan nayi niyya nadawo ma Zaku wani samun hakwara da gayyar miyau kuna batamin rai yanzu zankira shi yazo mukoma,

Shewa sukasa harda tafawar su, Amira tace "ai ni zanma rakaki wallahi dasafe nazo da gudun mawar ruwan zafi,

Shigowar Aunty maryam tace "oh yau ina ganin Rayuwa sai yanzu yasmin har nagaji da karya, kizo mushiga mama hindatu sai nemanki takeyi za ayi miki dilka kuma,

Zaro idanu tayi jin za a gurji jikinta bayan Wanda jikin yasha matsa duk yamata tsami ga kirjinta ma zafi yake mata tana jin yanda niple dinta ke mata zuki,

Haka batada zabi sukaje ana gurzarta tana matse ido, sai karfe tara tayi wanka tareda yin sallar da ake binta gidan yarage Baki ne kawai najiki kowa ya koma gidan shi daga ita sai cousin's dinta da suka baje suna cin Abinci, wayar ta tayi Kara tasan waye don haka ta haye katifa tareda ce musu,

"Surutun ku yayi yawa kuyi shiru zanyi waya da mijina, "toh masu miji munji adaibi a hankali wannan miji naki sai ya hade ki har baya gashi gabjeje ga muscles kamar d'an danbe ai kin boni yasmin,

Picking tayi tareda yin sallama, ya yi dariya kadan "madam MA ya ne? "Lfy saidai kasa inajin zafi sosai ya fada cikin shagwaba kuma a hankali don ko wa inda ke dakin basajin me take fada,

Koni Banji komai ba Aisha dahiru mai kunnen jin gulma ta fadamin

"Meke miki zafi? Yafada cikin jin nishadi yau tasaki jiki har tana fadamai damuwar ta, "kirjina mana da kuma... Dariya yayi sosai kafin yashafa kai yanajin dadin moment din

"Baby ai banyi komai ba Amma don worry nayi searching yanda zanyi gobe inshiga a internet don haka get ready,

Zaro ido tayi "aa nidai da zafi ga kirjina suna zugi sunyi ja fa nidai aa kabarni ko na tare karka mun don Allah you are too huge,

Dariya yayi sosai tab baby ai ko dazu don bansamu hanya bane shiyasa nabarki if not ba Wanda zai hanani ninkaya,

"Wai bakajin kunya ne? "Aa ba a haifeni ba lokacin da akayi kunya,
Bari inkira ki video call inga breast din yanda suke zafi,

"Aa nidai akwai ma mutane, katse wa yayi saida yakira ta dauka yace tell them to leave you Alone, "cikin salon tsokana tace

"Mijina nason privacy don haka kubamu wuri, ai ca suka yi mata shikuwa yajita dakyau yaji wani irin dad'i yau tana kiranshi mijinta,

Saida ta juya musa wayar ya ce kuyi hakuri zata nunamin Abune kunga bazata iya agabanku ba kunga kayana ne nikadai ban yarda wani ya kalla ba,

Sum sum suka fice a dakin don MA ya girmi tunanin su. Dole su gudu
yace oya fool your shirt ingani,

Da gangan ta kwabe tareda haska maisu da kyau, ya zuba musu ido ji yake kamar ya cabko su yace "oh my god baby wallahi kindaga min hankali gaskiya dole inzo intaba su yanzu if not I can sleep "please karka zo don Allah nidai kabari karfe kusan goma fa....... 🖊️

*Matar Soja*
[9/2, 8:45 PM] Asli Smasher 💕: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

_written by FENERH_
Maman Ammar

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

*Domin ku takwarorin juna AISHA Dahiru Allah ya baki lfy ya kuma Kara tsaremin ke da duk kan musulmi daga duk kan kaddara, Tareda ke my sis AISHA Alto marubuciya mai yayi ina kaunar ki fisabilillahi kaunarki agareni ta musamman ce Allah yakara mana d'an kon kauna*

37&38

Cikin minti talatin ya iso ya kirata a waya, tana kwance tana Addu ar Allah yasa kar yazo ga Y'an uwanta Sun sata gaba suna tsigeta Wai ta lalace,

Ya kira wayar ta tana dagawa yace "come out,
Wayar tabi da kallo cike da mamakin halin shi,
Hijabi kawai ta dora akan kayan baccin ta fito,

Motar ta nufa tareda Adduar kar baba su fito suganta, yana hango ta ya bude murfin motar tana isowa ta tsaya ta waje, "please me yasa kazo, "come on kishigo ko infito ni,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.