Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel
Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt
Chapter 18 of 86
"Hhh ya debo sabuwa kenan bari inje inji, " Kudai kuka sani da gulmar Abinda bai dame ku ba,
Hannu tasa ta dunkule sumar kanta data gama gyarawa ta janyo hijabin ta dogo ta sanya mai hannu brown color fuskar ta na wani irin sheki ta saka silipas ta fita,
"EMA how far? ta fada ta na Sakin mai murmushin da yasa shi d'an tsayawa yana kallon ta " ohh friend you are very beautiful,
"I no that hope you are not here just to tell me am beautiful? " noo na oga wahala wo today ma na that kuka soup he want,
Daure fuska tayi tareda cewa "and so ? " please I beg you friend I try try he no sweet like your on,
"Look go and try your luck am not going anywhere you no I don't like going there,
Guiwar shi yasa akasa yafara rokon ta tazo ta taimaka mai kafin ya rasa Aikin shi,
Jin yace ogan ya fita yasa ta ce suje kawai batareda tunanin komai ba,
Tundaga farkon Shigowar ta gidan yayi wata irin wa war Ajiyar zuciya yafara binta da kallo har lokacin da ta shiga kitchen din,
Fuskar ta ya kafe da ido yana kallon natural kyau ba makeup ba komai but she look very beautiful, what a baby dol,
Addu'a yakeyi dama ta cire hijabin jikin nata yaga irin dressing din da tayi yau don ya lura Yarinyar Akwai iya dressing,
Kamar wata model,
Kamar tasan me yake tunani ta yi saurin cire hijabin tareda daura shi a west din ta ga Emanuel a gefe yayi mugun maida hankali akan ya koyi miyar don yasan next time ko yana tsafi da bakin dodo bazata kuma dawo wa ba don tanayi tana mita akan shine na farko kuma na karshe,
Tunda ga kafar ta yafara kare mata kallo yana hango fararen kafafunta masu laushi har zuwa west dinta duk da ta daura hijab akai,
Kafin ya dire kan kafadar ta dake waje saboda rigar Armless ce wani irin Abu yaji ya tokare mai wuya ganin kayan bai kamata ta cire hijabi a gaban Emanuel ba
*y'an matan yanzu ai sai dai Addu'a wayewa tasa muna mantawa da Al adun mu na bahaushe ni da idona naga budurwar da tazo wurin saurayin ta a bariki baya gida ta kwabe ta fara yimai girki ga Abokan shi a gidan karshe da shedan ya musu huduba kusan fyade suka yi mata kafin saurayin ya dawo me yasa y'an matan yanzu kuke biyewa samari suna bata muku tarbiya?*
Yayi saurin ture system din shi ya diro a gadon yana gyara zaman guntun wandon nashi iya guiwa jikin shi ba riga ya kalli zuby dake kwance ta fara bacci kafin ya fice,
Kitchen din ya nufa cikin sauri, hankali kwance ta baje tana Aikin ta yau har tuwon ita take tukawa da kanta ta kunna kan gas biyu y'anda zatayi sauri,
Jin motsin mutum yasa Emanuel juyowa daga kallon ta da yakeyi tana nuna mai komai,
Wani irin razana yayi jiki na rawa na ganin ogan nashi ga kuma Yasmin a gidan "I don die ya fada a ranshi jiki na rawa zai yi magana ya mai Alamar ya fice da ido,
Batasan wainar da ake toya wa ba ita dai taci serious tana nuna mai kawai,
Taji shiru batareda Amsar shi ba ta juyo " are you with me ? If you call me again.......... Kawai taga mutum tsaye ya nade hannu tareda harde kafafu ya zuba mata idanun shi da suka kada sukayi ja yana mata wani irin kallo,
Saida cooking spoon din hannun ta ya fadi wani irin rawa jikin ta ya farayi har saida hijab din dake daure a west din ta ya fadi,
Kallon jikinta yakeyi tundaga kafarta har zuwa kirjinta dake up and dwan kamar tayi gudu, w'anda ke kara tafiya da jinin jikin shi har ma da ruwan kwakwal war kanshi,
Matsowa ya farayi a hankali yana taku dai dai tayi saurin matsawa jikin sink din kitchen din tareda runtse idanun ta wani irin tsoro ne ya rufe ta,
"Na shiga uku don girman Allah kayi hakuri wallahi bazan kuma yi ma rashin kunya ba bazan kuma zuwa gidan ka ba bazan kuma fadawa budurwar ka ni Matar ka bace kuma wallahi Allurar ranar ba mugunta nayi maka ba don girman Allah kayi hakuri bazan karaba kuma zan ba karuwar... Au budurwar ka hakuri......
Wani irin Jan numfashi tayi jin numfashin shi gab da nata ga kamshin shi ya cika mata hanci impact duk da bai taba taba amma she feels his body all around her body,
Ya mata runfa ba a ko hango ta ya rufe ta ruf,
Bude idanun ta tayi dake cike da hawaye tayi kamar zata shige cikin sink taga yana mata wani irin kallon da ta rasa na meye,?
" come Always you are welcome, Kizo gidana koda yaushe ya furta akan fuskar ta tanajin wani irin fresh mouth scent a bakin shi, da yasa ta ji jikinta ya mutu murus,
"Ki fadawa ko wacece ke matata ce ba komai I don't care Kizo gidana koda yaushe bazan hanaki ba be my friend please feel free with me,
Wani irin karfin zuciya taji ya zo mata jin irin magan ganun shirmen da yake wani fada mata tayi wani irin matsawa tareda daukar hijabin ta tana shirin gudu,
Yayi carab ya riko tsintsiyar hannun ta saida yaji cikin shi ya juya jin hannun ta ya fisgo ta idanun shi na kasa rinewa,
Ya maida ta jikin sink din " waye ranar na ga kin riko hannun shi da wannan Hannayen? Wani irin kallon tsoro take mai
"Tell me waye shi? Wai Auren shi zakiyi? " don't Mary him he didn't deserve you,
Kok'arin kwace kanta takeyi ya manne kirjinshi da ba riga da nata a jikin sink sai Ajiyar zuciya yake sauke wa "baki dace da kowane namiji ba you deserve some one special like you are,
" kan uba wato gayen nan iskan cin shi har akanta yau Zako taci ubanshi wallahi sai ta koya mai hankali,
Ita ba y'ar iska bace ba irin matan da yake kwaso wa bace, bakinta ta bude cikin tsiwa tareda saita natsuwar ta,
Duk da yana nan dafe da sin ya sakata a tsakiyar shi yana karema ta kallo he feels her chest on his how full they are ji yake da zata bashi dama zai taba for the first time he feels zaiyi romancing mace da kanshi a kanta,
Saukar da idanun shi yayi dai dai chest din su yana d'an raba jikin su yaji maganar ta mai kama da Kibiya ko mashi,
"My Ismail ka ganshi ranar? My dream man pure heart and clean bai taba tsayawa da ko wace mace ba bare har yayi wani Abin da bai dace da ita ba,
He is innocent in and out that's why I love hi........jin bakinta a rufe da wani Abu mai laushi da santsi tareda wani irin d'an dano yasa maganar ta tsayawa,
Kafin ta San same bakin nata yake rufe taji yana bata wani irin soaking kamar zai cire mata tongue
Idanun ta a waje lokacin da ta Ankare da abinda yake faruwa da ita' tsotsar bakinta yakeyi?
Innalillahi yau ta kawo kanta gidan d'an iska wasu irin hawaye ne na bakin ciki suka fara zarya a idonta suna rushing,
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.