Complete Hausa Novels

Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel

Reading file: Bariki Auren Soja Complete Hausa Novel.txt

Chapter 19 of 86

Shikuwa jin shi yake kamar yana fly karon farko da yake kissing bakin mace duk huldar shi baya hada baki da mace, ko zuby tayi maitar kissing dinshi har ta gaji,

Gwara da bai taba kiss ba da yasha kowace irin kazanta don kuwa it feels amazing da he can take it any more , her mouth test very sweet,

Jin shi yake kamar yanabawa kanshi maganin yunwar dake damun shi na shekaru wani irin mazari jikin shi yakeyi kamar zai zube a wurin,

Hannu tasa tana tureshi tareda kuka can ciki domin bai bata damar kukan ba saida ya gaji da kanshi ya samu natsuwa kafin ya zame a kasan kitchen din yana maida numfashin gamsuwa,

Shafo wandonshi yayi yaji yayi wet he can believe it ya dago kanshi yaga y'anda ta cure a wurin tana wani irin kuka cankasa kasa,

Muryar ta bata fita wani irin kallo yake mata yarasa y'anda zai fassara ta only kiss ya samu abinda yake nema a week,

Tashi yayi jin k'auri ya kashe gas kafin ya dawo ya zauna dabas a gaban ta ya dora hannun shi a kanta, saurin zabura tayi ta kalle shi idanun ta sunyi ja,

"Allah ya isa shine kawai Abinda zan fada maka yanzu ban yafe maka ba ka cuceni da ka hada mugun bakin ka da nawa jikina mai tsarki ne ka tabani da jikinka na zina,

Na tsane ka ban taba tsanar wani a duniya Kamar kai ba wallahi sai anyiwa Matar da zaka Aura kai ma kaji inda dad'i,

" w'anda duk yayi kuskuren taba ta zan iya kashe shi she is belongs to me only me ya furta a hankali,..............

*Matar soja*
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

_written by FENERH_
Maman Am mar

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,

*Tirkashi*

*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*

Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook .👇🏾

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

*Proficient writers association*

*Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya, ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,

🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾

https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ

*Proficient writers association*

*RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,*

*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku😍 ta kuce ta muce,*

~Mu kafta~🤾🏻‍♀️

Alhmdulillah nadawo masoya na Ina Mai farik cikin irin kaunarda kuke nuna min nagode da irin kulawarku agareni fenerh na matukar kaunarku my fans,

15&16

Wani irin kallon tsana take watsamai da idanun ta dake cikeda hawaye ta rike hijabinta dake shirin faduwa daga west dinta,

"Allah ya isa d'an iska kawai ta fita aguje zuwa falo Domin fita daga cikin wannan mugun gidan da take fatan Kada Allah ya nufeta da kuma shigar shi har karshen rayuwarta,

Wani irin uban karo suka gabza ita da zuby tayi saurin gyara tsayuwarta Dama cike take da bakin cikin da M. A ya sanyata ciki aikuwa ba bata lokaci ta shake wuyan zuby Domin sauke takaicin akanta,

"Shegiya karuwa masu zubarwa da mata aji, saboda irinku maza kema sauran mata kallon duk daya ne halayen mu wallahi kun tabka hasara a rayuwa ta wani irin tureta tareda barin gidan a guje cikin kudurin barin barikin a yau kuma bazata kuma dawo cikin shiba,

Zuby kuwa cikin Rudu da takaici ta kasa cewa komai ga zafin shakar da YASMIN tayi mata ga takaicin cin fuskar da MA yake mata Domin tasan da gangan yasa tazo gidan Domin ya wulakanta ta,

Juyawa tayi da nufin wucewa tagan shi
A tsaye ya nannade hannu idanun shi a lumshe yana wani irin murmushin da tsawon zamansu bata taba ganin irin shi akan fuskar shi ba,

Cikin fushi ta matso shi "Muhammed takirashi kai tsaye "Wato saboda inga kana rayuwa da wata macen yasa kakirani gidanka KO?

"To Kayi kuskure Domin koda akan mace nasameka bazaisa in rabuda kaiba, takarashe maganar hawaye na zubo mata a idanun ta ta matsa gab dashi tareda SHAFA fuskar shi Mai annurin data rasa Ina yasamo asali a yau,

"Katuna tsawon shekarun da Muka dauka tare nidakai bazan iya rayuwa dakowane namiji ba bayan kai MA Ina mutuwar sonka kasani kaima nasan kana sona,

Wani irin kallo ya watsa mata Mai cikeda ma anoni da Dama amma bai bude baki ya bata Amsa ba Sai ma wucewa da Yayi direct dakinshi ya fada bathroom ya kwabe gajeran wandonshi yana Mai kallon irin ruwan da ya zubar cikin minti kadan to inada yasameta gaba daya?

Wani irin tashi yaji tsigar jikinshi nayi dakyar ya watso ruwa ya fito daure da towel Sai tsiyaya yakeyi alamar wanka ya fito,

Wani irin kallo zuby kebinshi dashi tareda saurin zabura cikeda masifa ta nufoshi,

"M. A Ina gidan nan ka kwanta da wata mace? Bayan nakawo kaina ko kabani kulawar da kasaba bani abaya "MA nicefa zubynka Meye bana yimaka da kakeson fitarda ni daga rayuwarka?

Tayi saurin jefarda towel din dake jikinta tareda riko nashi saurin dafe hannun ta Yayi tareda tureta gefe,

"Ki Kama kanki ko kiyi waje yanzu, ya fada tareda fadawa kan gadon shi ya kife tareda runtse idanun shi yana mai tunanin lokacin da ya wuce,

Wani irin bakin cikine ya rufeta ganin irin wulakancin da yake shirin yi mata bayan shine ya gayyato ta gidan nashi,

Da yake mayyace matsawa tayi kan gadon tareda kwanciya a bayanshi ta Dora hannun ta ta kasan kirjin shi ta fara shafoshi a hankali,

A lokacin tuna nin shi gaba daya yayi nisa ji yake kamar a lokacin ne yake tareda YASMIN he remember her lips and how they test,

Wani irin mika yayi tareda juyowa da karfi tayi saurin hade bakinta da nashi idanun shi na rufe yaji lips dinta a nashi kasan cewar yana cikin shauki yasa shi saurin bata agaji

Wani irin mugun kiss yake bata saidai baiji yanda yaji da farko ba Sam ba test din da yaji dazu ya yi saurin bude idanun shi ya watsa su kanta,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.