Complete Hausa Novels

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx

Chapter 47 of 56

*page 85*

Ya riqo hannunta yana duba zanen lallen da aka mata yace"wa ya miki lalle da kitso ?

Tace"alawiyya ta min kitso Sarah kuma ta zana min lalle"

Yace"dama mutanen qauye sun iya kitso haka"

Tace"hm MK knn me ka maida mutanen qauye ne wae"

Yace"um um fa kar ki canza min manufa ganin nayi kitson yayi kyau sosai"

Tace"hkne kam nima nayi mamaki sae dai kuma kitso sana'ar ta ne shiyasa ta qware sosai don ba kalar kitson da bata iyaba ba a yanda ta gaya min sbd ban ma san ta iya kitso ba jin tayi ina magana kan ina son zanje kitso tace ae in zo ta min ta iya shine nayi zaune ta tsantsara min abuna don haka duk wanda ya kalli kitson sae ya biya kud'in kallo har ma da na lalle"

Yace"har da wanda akayi domin shi?

Eh mana ae shi ma yafi cancanta ya biya kud'in.

Yayi murmushi yace"naji zan biya kud'in har ma da kud'in wanda za'a sake min dan dae yau kam wnn zae sha ruwa"

Murmushi tayi mae d'auke da jin kunya tace"to ae kitso ne ba zae lallace zama d'aya ba"

Yace"a cikin kwana biyun nn kin san iya shan ruwan da zae yi ne to"

Kallon sa tayi tace"Ae kana da tausayi na sani baza ka wahalladda ni ba"

Kinji an wayo ,wae dae tukun me kika bawa Sarah da tazo?

En tsarabarta na bata kayan bacci, turare da kuma makeup kit.

Yace"banji dad'i ba naso ace nazo mun gaisa"

Nima banji dad'i ba amma da ka min bayani na fahimta kuma ae kace zamu je koh?

Yace"eh zamuje my Ryynt amma se next weekend sbd kinga an koma school"

Tace"wlh kuwa duk sae naji ina son komawa amma babyn ka ya hana min"

Ta qàrashe mgnr ne had'e da turo baki.

Mohd ya kalle ta tare da shafo cikinta yace"afwan ae da kin haifu zakiyi boko har ki gode Allah"

Tace"to Allah yasa muna da rae da lafiya"

Yace"amin"

Wanda ya fad'i hakane tare da yaye rigarta yana kallon cikin ta da ke ta faman motsi yakai hannun sa sae shafa cikin yake yana murmushi tace"yunwa nakeji Mk muje d'akin ka in da akwai abinda xanci"

Ya d'ago ya kalle ta yace"tun d'azun kiranda nake ta miki knn kixo ki sami abinda kika ci ,

ki kaiwa su mami nasu amma kika qi d'aga wayar wae ke fushi gashi kinsa sunyi bacci da yunwa "

Tace"ae basuyi bacci ba sae da suka sha tea"

Yace"to muje ke ki sami abinda kikaci"

Tace"hln mene zaka ban naci?

Sae da ya d'auki mami snn Yace" kaza ce da hollandia yogurt ,amma ke da fresh milk zaki had'a dan ban cika son kina shan zaqi ba"

Tace"um um gaskiya ban so"

Yace"to naji muje"

Nan malika dake la6e tayi saurin barin gurin su kuma suka fito suka kai mami d'akin alawiyya snn suka tafi d'akin mohd.

Washe gari malika ce tsaye a balcony tana kallon Ryynt da man da suka fito harabar gidan kowanen su cikin shiri sunyi kyau sosai sae zuba qamshi suke tana rataye da briefcase d'in shi,shi kuma yana rungume da ita a jikin sa suna tafiya har suka isa gun motar sa ya kar6i briefcase d'in tare da d'aura mata kiss kan goshi snn yaje a hankali kan cikinta ya d'aura mata ya shiga mota yana mata bye bye haka itama, bata daina masa bye bye ba har sae da motar sa ta fita gate d'in gidan snn ta juya ta koma daga ciki.

Malika ta koma ta zauna cike da baqin ciki dan ita ko ta rako man bae wuce ya kar6i briefcase dinsa ya shige mota ya tafiyar sa, ba wani zancen ya mata kiss bare shi bye bye.

Da dare Ryynt ce zaune a falo tana sanye da riga da wando rigar milk ce handless iya cinya da aka d'an tsage gefe gefen ta yayinda wandon jikinta ya kasance maroon da ya kama jikinta dae dae,tana d'auke da er simple makeup a fuskarta amma sae tayi kyau sosai gashi ba d'ankwali a kanta sae qaton ribbon maroon da ta d'aure shukur ta dashi yayinda jelar shukur keta reto a bayanta tana riqe da waya sae chat take abinta can ta gaji da chat d'in ta ajiye wayar ta kunna TV tana kallo wacce kallon kawae take amma hankalinta na gun man da tun fitar sa da safe har yanxu bae dawo ba haka dae taci gaba da yin kallon ba wae don tana jin dad'i ba tana cikin hakane sae ga malika ta fito wacce kai tsaye ta d'auki remote ta canza tasha tayi zaune tare da d'aura qafa kan qafa tana kallo Ryynt ta kalle ta zata yi magana knn ta jiyo sallamar mohd ya shigo cike da murna ta tashi cikin sauri mae kmr gudu taje tayi hugging d'insa tare da fad'in"oyoyo my Mk i really missed u"

Sae da ya d'aura mata kiss kan goshi snn yace"me too my Ryynt i really missed u aiki nake amma sae faman tunanin ki nake keda babyna"

Ya qarashe maganar ne yayinda ya shafi cikinta snn ya zauna kan one seater Ryynt kuma ta durqusa kan guiwoyinta tana cire masa takalmi da socks, yayinda hannun sa ke kan jelar shukur ta yana wasa dashi tana gama cire masa takalimi da socks ya janyo ta ya zaunar kan cinyoyin sa sae shafa cikinta yake yace"ya lafiyar babyna kinji motsin sa a yau"

Ryynt dake cire masa buttons d'in rigar sa ta gyad'a masa kai yace"to me kika masa da ya motsa?

Me kake so na masa nikam?

D'auke da murmushi a fuskar sa yaja hancin ta a hnkli yace"ki shafa min shi mana a hnkli kamar yanda kika ga inayi idan ya motsa miki.

Tace"uhm to naji"snn ta shafo cikin sa tace"cikin ka ya lafe sosai muje kaci abinci ko wanka zaka fara yi tukun?

Eh wanka zanyi amma sae na fara bawa matata goron kwaliyya tukun,kafin Ryynt tace komai sae jin lips d'insa tayi a goshin ta ya d'aura mata kiss snn yaje kan kumatun ta ta kowane gefe ya mata ya kuma je a hankali zae kai bakin sa a nata

Malika dake kallon su ta buga uban tsaki had'e da tashi ta bar gurin Ryynt da sam ta manta da zamanta a falon ta kalle ta kawae ta maida dubanta gun man da bae ma san da zaman malikar ba gabad'aya sae tsakinta da yaji ya kalle ta kawae ya maida duban sa gun Ryynt yakai bakinsa a nata ya d'aura mata kiss ta sakar masa murmushi had'e da riqo hannun sa tace"muje kayi wankan koh"

Nan ya tashi rungume da ita a jikin sa suka tafi d'akin shi da taimakonta ya cire kayan jikin sa suka nufi bathroom ta taya shi wanka suka fito.

Bayan ya shirya yaci abinci suna zaune kan bed sae shan fruit suke abinsu suna kallo mohd yace" wae mami tayi bacci ne?

Ryynt tace"inafa suna can sae wasa suke ita da alawiyya an gamu da an dace dan alawiyya akwai son wasa kmr wata er shekara biyar"

Mohd yace"ko ke da kika girme mata ae naga biyewa mami kike kuna ta yin wasar"

Ta kalle sa d'auke da murmushi tace"ae wnn daa ne ka sani"

Yace"ba wani nn ko yanzu kika sami dama nasan zakiyi babyna ne kawae bae barki ba"

Tace"nikam babynka bae hana min ba kawae dae na bar wasar ne"

Mohd ya kai hannu yana shafa cikinta yace"kina nufin har yanxu babyna bae fara miki nauyi ba"

Tace"ya fara mana kawae dae bana jin wahalar yin komai don ko wasan tsera zan iya"

Mohd dake kallonta yayi er dariya yace"kinji ki sae kace da gaske keda ko abun nn kuka kike min wae kin gaji bare wasan tsera"

Tace"uhm to ae ba d'aya bane da wasan tsera ka sani "

Yace"to ae ke zan gaya wa haka dan wasan tsera ya fishi wahala kin sani"

Tace"ba wani nn"

Ta fad'i hkne tare da tashi zata bar gurin ya riqo hannun ta yace"ina zuwa?

Tace"ina son zanje na d'an watsa ruwa ne nayi shirin bacci"

yace"tun ban gama ganin kwalliyar da aka min ba"

Tace"wlh yau bacci nakeji sosai"

Yace"to muje bathroom d'ina na taya ki wankan koh"

Tace"kayan bacci na fa na d'aki"

Yace"muje dae ayi wankan tukun"

Tace"to"yayinda ya d'auke ta cak suka nufi bathroom.

2 weeks later

Sae a lolacin mohd ya sami damar kai Ryynt gidan su sarah bayan sun baro gidan ne ya kaita gidan inna sae dare bayan isha'i snn yaje ya d'auke ta suka je family house to 9 suka fito zasu koma har ma sun shiga mota Ryynt tace"Mk ba mu fa je d'ayan 6angaren ba kuma ya kamata naje na duba maman ilham da jiki.

Ba musu mohd ya fito suka tafi suna shiga 6angaren suka had'u da mahaifiyar maman ilham ta sauko daga upstairs knn riqe da tray mae d'auke da kulas akai zata kai kitchen wacce tana ganin su ta saki fuska cike da fa'ara tana amsa gaisuwar da suke mata had'i da tambayar ta ya mae jiki tace"Alhmdlh ku shiga tana daga ciki"

Kai tsaye suka nufi d'akin da maman ilham take sae dae kafin su qarasa wayar mohd ta shiga ring koda ya duba kiran Abba ne hakan yasa ya fita ya bar Ryynt ta qarasa wacce tana bud'e qofar d'akin tayi tsaye cak tana kallon Aamil dake durqushe kan guiwoyin sa yana tada maman ilham dake kwance kan bed tana bacci wacce ta bud'e idon ta da qyar tana kallon mae tashin ta cikin mugun mamaki ta miqe zumbur har tana qoqarin fad'uwa sbd bata da wani qarfi a jikinta duk ciwo ya cinye.

Aamil ya riqota da sauri ya tafi da ita zuwa jikin sa yana kallon fuskarta cike da qwallah tap a idon sa ganin yanda ta rame sosai yayinda ita ma take kallon fuskar sa da duk ta cika da qasumba ga baqar ramar da yayi takai hannu kmr da tsoro ta riqo kumatunsa da qyar muryar ta na rawa tace"Abban ilham kaine ko kuma mafarkin da na saba yi ne?

Qwallar da suka cika masa ido ne suka gangaro kan fuskar sa yana kallon ta cike da tausayi yace"nine my wife ba mafarki kike ba"

Nan kawae ta fashe da kuka sosai tare da fad'awa kan qirjin sa ta qanqame shi tace"Abban ilham meyasa ka tafi lokaci mae tsawo kabar ni cikin damuwa"

Aamil da hawaye ke ci gaba da gangarowa kan fuskar sa ya qara rungume ta a jikin sa yace"am sorry my wife ban tafi a son raina ba sae don ya zama dole,ko yanzu nazo ne kawae dmn na ganki na koma"

Da sauri ta d'ago fuskarta hawaye sha6e sha6e tana girgiza masa kae tace"no Abban ilham dan Allah kar ka sake tafiya ka barni wlh bazan iya jurewa ba"

Yace"ya zanyi my wife ae ya zama dole na tafi dmn bazan iya had'a ido dasu Abba ba musamman Ryynt kiyi haquri dan Allah na miki alqawari zan riqa zowa a 6oye ina ganin ki kinji"

Kallon sa take ba tare da ta iya cewa komai ba sae wani sabon kuka da ta fashe masa dashi ta riqo hannun sa ta d'aura kan cikinta tace"Abban ilham in ka tafi ya kake so nayi da wahalar sabon babynka da komai bana iyayi ga kuma damuwar rashin ka a tare dani"

Da sauri ya kalli cikinta yace"dagaske my wife ciki ne dake?

Ta gyad'a masa kai tace"da gaske nake maka Abban ilham dan Allah kar ka tafi ka tsaya mu reani babynmu kmr yanda muka raeni cikin ilham kaji"

Aamil bae iya cewa komai ba sae shafa cikinta da yake qwallah na zuba a idon sa yace"no way my wife gaya min ina ilham take in ganta"

Cikiñ muryar kuka tace"tana d'akin umma tana bacci bari na d'auko maka ita.

Yace"no kawae ki shafa min kanta kinji ni zan tafi.

Bae jira me zata ce ba ya janye jikin sa daga nata ya kama hanya zae fita ta riqe sa sae kuka take sosai tana roqon sa kar ya tafi.

Ba yanda Aamil ya iya don kuka yake ji sosai amma hakan ya dake ya janye hannunta daga riqonda ta masa ya nufi qofa da sauri zae fita ba shiri ya tsaye cak yana kallon Ryynt da ya gani tsaye a gabansà d'auke da hawaye a fuskarta tanà kallon sa

Billy giro😊

[10:07PM, 5/2/2017] Billy giro😊: ```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```

🔮🔮🔮🔮

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.