Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx
Chapter 33 of 56
*page* *```51```*
A hnkli ya furzadda iskan bakin shi had'e da komawa kan kujera ya jingina bayanshi ya kuma lumshe ido yana mai shafa sumar kanshi.
Ya jima a haka snn daga baya ya tashi ya harhad'a komansa ya rufe office ya fita.
Rynt na zaune cikin class as usual tana duba littafinta sae ga wani malami ya shigo nemanta a cewar tazo wani na son ganinta nn ta rufe littafinta ta jawo locker ta saka littafinta snn tabi bayanshi.
Suna kaiwa harabar mkrnta ta tsaya cak sbd hango man da tayi tsaye can a qarqashin wata bishiya ya parker motar sa ya jingina yana waya.
Cikin 6acin rai ta buga dogon tsaki had'e da juyawa zata koma class,
malamin da ke tare da ita ne ya dakatar da ita ta hanyar kiran sunanta
wanda hakan yasa man dake waya ya katse wayar yana mai kallon Rynt da tayi tsayinta taqi juyowa nn ya qarasa gurin su yace da malamin
"tafi kawae malam nagode"
Nan malamin ya wuce shi kuma ya riqo hannunta tayi saurin fizgewa had'e da watsa masa mugun kallo bai kulata ba sae sake riqo hannun nata yayi tana fizge fizge tana qari har ya tafi da ita cikin mota nn seat d'in baya,
qam ya matse ta a qirjinsa yana mai kallon fuskarta yayinda ita kuma take ta son ta fizge kanta.
Yace"kinga dakata natsuwar ki nake so zan tamvaye ki abu d'aya kacal idan kin bani amsa zan barki ki tafi"
Tace"to ai sae ka sake ni"
Ba musu ya saketa tare da fad'in "me kuka je yi asibiti ne keda nasir?
Tsaki kawae tayi had'e da saurin fita motar,
yayinda shima yayi hanzarin binta ya fizgota da qarfi yace"bana son raini bani amsar abinda na tambayeki"
Cike da tsiwa tace"ciki naje zubarwa kuma an zubar sae me!
Da mugun razana yace what!
Bata kula shi ba sae fizge hannunta tayi da qarfi ta tafi ta bar shi nn tsaye sororo wanda a fusace yaje ya shiga mota ya fizge ta da gudu ya tafi.
Bai zarce koina ba sae gidan Nasir bai sami nasir ba sai labari ya samu a gun makwabcinsa cewa tun da safe nasir yayi tafiya baya gari.
Cike da 6acin rai ya koma gida wanda da shigar sa d'aki kai tsaye gun fridge ya nufa ya bud'e ya ciro gorar ruwan da sukayi mugun sanyi ya kafa a bakinsa bashi ya janye gorar ba sae da ya shanye ruwan kaf snn ya jefar da gorar ya kuma cire kayan jikin sa ya fad'a bathroom ya watsa ruwa ya fito a tunanin sa hkn da yayi zai rage masa zafin zuciyar sa da yake jin yana ratsa mai ta koina amma ina abin sae qaruwa yake sbd jin yake mgnr Rynt nata maimatuwa a cikin kunnen shi.
Da azama yaje ya bud'e fridge ya ciro kwalin fresh milk ya kafa a bakinsa sae sha yake kmr mashayinda ya sami kwalbar giya.
Nan malika ta fad'o d'akin ta kalli yanda yake shan freshmilk d'in a haukace har tana kwararo mai a jiki ,
taje da sauri ta fizge kwalin taja hannun sa taje dashi kan sofa ta zaunar yakai bayansa ya jinginar yana sauke numfashi ita kuma ta zaro tissue ta goge mai bakinsa har izuwa qirjinsa snn ta jawo shi ta kwantar kan qirjinta tana wani shafa bayan shi a hnkli kmr wani qaramin yaro wacce duk a tunanin ta damuwar rashin unborn child d'insa ne ya motsa mae da yawa hk.
Sannu sannu take ci gaba da bin jikin sa tana shafa har ta juyarda abin zuwa wani salon na daban da ya soma sanya man jin relief ya kuma fara jin kanshi cikin yanayi na buqatuwa hkn yasa ya kama mata suka shiga wasannin ma'aurata baji ba gani wanda a nn kan sofa suke yunqurin cimma burin su sae kawai man yayi saurin ture malika daga jikinshi yana mata wani irin mugun kallo.
Malika dake fmn sauke numfashi bata damu da kallon da yake mata ba sae dick d'insa da ta miqe take kallo takai hannu zata riqo abun ya daka mata uwar tsawa tare da sa towel ya rufe jikinshi.
Cikin 6acin rai Malika ta kalle shi inda cikin muryar kuka tace"wae my man wane irin abu ne haka kullum ka kasa cire damuwa a ranka,idan kace kaci gaba da haka to ta yaya zamu sake samun wani baby ne iye!
Komai bai ce da ita ba sae tashi yayi ya nufi wardrobe xai saka tufafi taje tasha gaban shi tace"ka gaya min shin ko wnn abar ka had'u da ita ta baka wani abu kasha don na tabbatar da sa hannunta ne kake min abubuwan nn ba wae damuwar rashin baby mu kad'ai bane.
Yace"kinga fitar min d'aki da banzan shirmen ki....my man....I said get out!
Rai 6ace ta kama hanya ta bar d'akin sae qunquni take yayinda man ya bita da kallo mai d'auke tsana.
Tun daga ranar man bai sake sa malika a idonsa ba har aka kwashe sati biyu wanda kwata kwata bai damu ba bare ma ya nemi inda taje abinda kawae ya damu dashi shine ya samu ganin nasir dmn yaji dalilin zubar mae da ciki da sukaje sukayi shida Rynt.
Shiyasa kullum yana kan hanyar zuwa gidan nasir amma baya samun sa sbd bai dawo daga tafiyar da yayi ba.
Yau juma'a da wuri Rynt ta dawo daga school ta samu inna ta fita anguwa wanda taji hkne a bakin baaba hurera da ta samu kitchen tana aiki wacce ba abinda yakaita kitchen d'in sae wanke agwalima tana gama wanke agwalimar ne taje d'akinta tasha kusan uku snn ta fad'a bathroom tayi wanka ta fito d'aure da towel iya guiwa ,
taje gaban dressing mirror tana taje gashin kanta da ta wanke .
Wacce gashin kanta kawae ta iya gyarawa ko mae bata shafa ba bare zancen nemo tufafin sawa sbd wani irin bacci da take jin yana fizgarta amma hkn bai hana ta d'auki agwalima d'aya ta hau kan bed ta kwanta tana mammatsa agwalimar daga hakane bacci yayi awon gaba da ita ba tare da tasha agwalimar ba.
Man kuwa still bai fasa zuwa gidan nasir ba wanda dagà sllr juma'a ma ya fito amma bai zarce koinà ba sae gidan nasir,
Inda gun maqwabcin sa ya sami labarin cewa ya dawo amma yanzu yanzu daga dawowar sa masallaci ya fita yana jin haka yaja motar sa zuwa gidan inna cike da niyyar in ya sami Nasir a gidan sae dae a kwashi gawar d'ayan su.
Yana shiga gidan yaje har d'akin inna ba kowa nn ya tafi kai tsaye sae d'akin Rynt ya same ta kwance abinta sae sharar bacci take riqe da er agwalimar ta a hannu.
Kallonta yake bako qyaftawa sbd wani irin kyau da yaga ta qara mae da haske ga koinan ta duk ya ciko abin sha'awa ,
nn kawai ya sami kansa da hawa kan gadon yana mai ci gaba da kallonta musamman sumarta da yaga ta qara cika da tsayi sosai ba kmr rnr da ya ta6a ganin ta ba.
yakai hannun sannu yana shafa sumar wacce ta kasance shimfid'e kan bayanta.
Shafar sumar da yake yine yasa Rynt ta motsa tare da gyara kwanciyar ta wacce juyinda tayi ne yasa towel d'inta ya rabu da jikinta amma a iya qirjinta kad'ai hakan yasa man ya qure qirjin nata da kallo sbd wasu alamomi da ya hango a tare dashi na masu ciki.
A hnkli yakai hannu yana qarasa yaye towel d'in ya tsayadda shi iya qugunta yana mai kallon cikin ta,sannu a hnkli ya d'aura hannun sa akai ya shiga latsa cikin kad'an kad'an yana mai kallon fuskarta cike da farin cikin jin cewa cikin sa yana nn.
Nan ya jawo Rynt izuwa qirjin sa yana mai kallon hannunta dake jimqe da agwalima yasa hannunsa zai ciro agwalimar,
Rynt dake jin abun kmr a mafarki ta qara jimqe agwalimar had'e da qara lafewa a qirjin sa da ta d'auko ko kan bed take.
Nan man ya fasa ciro agwalimar sae yatsan sa yakai yana shafa lips d'inta a hnkli daga nn ya soma bin jikinta da shafa cikin wani irin salonda ya qara sa Rynt ta d'auka ko mafarki ne don sae motsi take a hnkli tana qara liqe mai a jiki shi kuma yana ci gaba da wasa da jikin nata,
cikin hakane yakai bakinsa a hnkli kan lips d'inta ya fara tsotsa had'e da d'aura hannuwan sa a kan qirjinta yana shafa abinshi cikin natsuwa.
A nn fa Rynt ta soma dogon motsi wacce sannu sannu take bud'e idanunta har ta ware su akan shi.
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: ```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.