Complete Hausa Novels

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx

Chapter 18 of 56

*page* *36*

6angaren su Rynt kuwa man yana gama shan ruwa ya tafi d'akin shi riqe da sauran ruwan da ke cikin gora,sae a snn ne Rynt tasha magani tabi bayan shi dmn gyara mishi d'aki.

Ta same shi yana qarasa shanye ruwan da ke cikin gora, sae da ya shanye ruwan tas snn ya jefa gorar a dustbin ya zauna kan sofa tare da jingina bayan shi ya kuma lumshe ido kmr wanda zaiyi bacci.

Ita kuwa taje ta fara gyara mishi bed yayinda man ya fara jin wani yanayi a jikin shi na daban yadai basar ya tashi zai je bayi Rynt tace"nifa kar ka tafi koina kabari har na gama gyara ma d'aki tukun don ni tsoro nkeji,kmr bada shi take zancen ba ya shige abinshi ya watsa ruwa sauri sauri ya fito sanye da white bathrobe yazo yayi tsaya a bakin qofa yana kallon Rynt yace"ke ajiye gyran gadon kixo ki wanke min bathroom tukun.

Rai 6ace ta ajiye gyaran gadon taje da niyyar shiga bathroom d'in amma man bai bata hanya ba sae kallonta yake sbd wata irin mahaukaciyar sha'awa da yaji tana fizgar shi.

Rynt kuwa ganin baya da niyyar bata hanya sae tsaki ta buga ta juya zatayi tafiyarta ya fizgo hannunta da qarfi ta fad'o kan qirjin shi, tayi sauri zata fizge kanta ya qara matse ta sosai a qirjin shi,yana binta da wani irin kallo, tace"wae meye haka ne"

yace "ni zaki ma tsaki"tace"to ai kaine kaqi ka ban hanya"

Ya saketa tare da kashe wutar d'akin ya koma jawota ya rungume ,cike da tsoro tayi saurin kallon shi tace "meye haka kuma"yace"zan kar6i haqqina ne"

Cikin mugun tsorata da jin zancen sa tace"haqqin ka kuma! Yace"eh ko zaki hanani kar6a ne?

Bata bashi amsa ba sae fizge kanta tayi ta tafi aguje zata bar d'akin yayi hanazarin kamotà ya cicci6e ta yakaita kan bed ya jefar kmr wata kayan banza.

Kafin tayi yunqurin tashi sai jinsa tayi kan jikinta ya mata rumfa tare da daddane mata hannuwa .

Nan ta shiga qoqarin qwatar kanta tana fad'in"wae me kake nufi da haka ne,ni dan Allah ka sake ni natafi kar mai lesson yazo ya samu ban shirya ba"

Bai kula ta ba sae hjbnta yake kiciniyar cirewa.

Yayinda Rynt taji wata irin kasala da sabon yanayi sun fara saukar mata a jiki"

Da har man ya iya nasarar cire mata hjb yakai hannu yana bin fuskarta da shafa har izuwa wuyanta ya kuma kwanto sosai a qirjinta zai had'e bakin su.

Tayi saurin kauda bakin ta tare da fashe mishi da kuka tace"don Allah kayi haquri wlh nayi qanqanta da wnn abun "yace kinsan kinyi qanqanta amma kika amince da aurena"tace"nidai dan Allah kayi haquri kaje gun mtr......bakinsa kawai taji cikin nata ya kuma kai hannu cikin rgrta yana wasa da na fulaninta,

tana ji har yayi nasarar rabata da komai na jikinta ya fara wata sabuwar wasa da jikin nata.

A mamakinta sae taji ta kasa hanashi komai sae ma wani qara narke mai da take jin tanayi sbd sharrin desire tablet d'inda yayi galaba a kanta ,sae dai man ya fita tsunduma dmn tuni shi yayi nisa da barin hayyacin sa.

wanda ba wani lalla6awa yake yunqurin zuwa hnyrda a hnkli ya kamata ace ya bita.

Rynt kuwa duk da irin kamun da desire tablet ya mata sae da ta shiga kokawar hana faruwar hkn amma sam bata da wani qarfi.

Ihu take tana kuka sbd jin zafin baqon al'amarin da ya shiga faruwa da ita, amma sam man bai saurara mata ba har sae da yaji ya samu kanshi yanda yake so.

Snn ya wani tashi zumbur daga kan jikin Rynt da ke wani irin wahallalen kuka,da sauri yakai hannu ya murza idon sa wae ko zae samu mfrki yake,ya tuna tabbas ba mafrki bane sbd yanda komai ya shiga dawo mai tun daga farko.

Sosai ya shiga mamakin kansa wae ace shine ya neme ta da knshi,

wane irin abune ya same shi yau shikam.

Jiki sanyaye ya jawo bathrobe d'insa ya saka had'e da kallon Rynt cike da tausayi ganin yanda ya mata liga liga,ya kauda idon sa gefe ya fara sauka kan gadon bai qarasa sauka ba sae qafafuwan sa da ya saukar tare da dafe kansa, ya d'auki lokaci mai tsawo a hk snn ya tashi ya bar gadon ya nufi bathroom yayi wanka ya fito.

Ga mamakin sa bai sami Rynt ba ta fita d'akin.

Zuwa yayi ya cire bedsheets din gadon yaje bathroom ya saka a washing machine ya fito.

Yana fitowa ya samu wyrsa na ruri koda ya duba mae lesson d'in Rynt ne nn ya d'aga wyr .

Bayan sun gama gaisawa mai lesson ke ce mishi tun d'axu yazo yayi ta danna door bell ba alamar akwai kowa a gidan,mohd yace"muna ciki ba muji bane amma kayi hqr ka tafi kawai sae gobe don yau bata jin dad'i ,nan ya mai Allah sauwaqa snn suka ajiye wyr.

Ya nemo farar jallabiyar sa ya zira ya tafi masallaci yayi sallar la'asar ya dawo yayi zaune a nn falo yana mai kallon gefen d'akin Rynt wacce yasan ba lallai bane ta iya ta6ukawa kanta wani abu amma sam baya jin zai iya zuwa ya taimaka mata don bai san da wane irin klr raini zata zo mai dashi ba.

Tashi yayi ya nufi fridge dmn ya samu yasha ruwan sanyi ko zai ji sauqin haushin kansa da yake ji.

Sae da ya bud'e fridge d'in ya tuna ba ruwa hkn yasa ya ciro fresh milk ya tsiyaya a cup yasha snn ya ciro wyrsa a aljihu ya kira kuku.

Suna gama waya dashi ya tafi d'aki ya d'auko kud'i ya fito dai dai kuku ya shigo gidan ya miqa mishi kud'in tare da list d'in abubuwan da zai siyo sbd wayr da sukayi akan zai siyo abubuwan da babu ne a gidan.

Malika kuwa ba ita ta dawo gidan ba sae byn isha'i ta sami man zaune a falo yana kallon labaru sae dae hknlinsu kwata kwata baya gurin don har lokacin tunanin abinda ya faru shida Rynt yake wacce har yanzu bai sa ta a ido ba.

Kan jikinsa malika taje ta kwanta tare da fad'in "waeh Allah my man yau nagaji da yawa har ma wani baccin wahala nakeji"

Yace "aikin me kika yi ne?kasuwa mana my man,wace kasuwar ce tun d'axun baki dawo ba sae yanzu?gida na tafi my man umma ce bata jin dad'i kuma nayi ta kiran wyrka baka d'aga ba, shiru yayi don sae a lokcn ya tuna yaga miscalls d'inta har uku, yace "to ya jikin nata tace" jiki da sauqi"

Tana gama fad'ar haka ta tashi tare da fad'in ni zan tafi na d'an watsa ruwa.

Yace"ok"tace"ko zakayi ne mu tafi? Yace"Aa"ta kallesa da kyau dmn ta fhmci kmr yana cikin damuwa tace"my man meyake damunka ne? Kallon ta yayi yace"ba komai"

Bata sake tmbyr sa ba ta nufi fridge ta bud'e.

A maimakon taga gora d'aya sae tagansu da yawa da sauri ta shiga duba bakin kowace dmn ta bud'e tata gorar sha ne kawai batayi ba,sae kuwa tayi sa'ar samun gorar da aka bud'e ba'a sha ba,ta d'auki gorar zata wuce man yace"bani gorar ruwa d'aya a gurin ta d'auko ta bashi ya kar6a ya kai hannu zai bud'e gorar sae ya tuna d'azu ya bud'e wata gorar ruwa bai sha ba ya maida a fridge,nan dae kawai ya basar ya bud'e gorar ya tsiyaya ruwan a cup yasha .

Malika kuwa tana bashi ruwan ta wuce zuwa d'aki riqe da ruwanda ta d'auka ko sune ruwanta.

Mohd na gama shan ruwa sae ga mami tazo gurin shi tare da jawo hannun shi tace"yaya zo muje kaga Anti tun d'azu sae kuka take tayi kuma idan na tmbaye ta me take ma kuka bata min magana.

Ba musu ya bita sukaje d'akin Rynt wacce ke zaune kan sallaya ta had'e kai da guiwa tana fmn kuka.

Kuyi hqr da wnn snn kuma kuyi hqr da rashin samun shi kullum muna fama da mtslr nepa ne.

Billy giro😊

🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/28/2017]

🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮

🔮🔮🔮

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.