Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx
Chapter 17 of 56
*page* *35*
Ya tashi zai fita ,har ma yakai bakin qofa ya juya gun Rynt yace "mami fa?
Tace"tana gida muka ajiye ta sbd tace tana son tabi mama anguwa ne"
Sae a snn ya tuna da safe kafin su fita ya ba mami waya tayi waya da ummarta.
Yace"ok ki shirya anjima da qarfe 4 mai lesson d'inki zai fara zowa"
Dad'i taji sosai don har godiya sae da ta masa snn ya fita.
Yana fitowa ya had'u da malika zaune a falo,kafin ya qarasa gareta ta wani sha toka yaje ya zauna kusa da ita tare da rungumo kafad'ar ta yana mai kallon fuskar ta yace"lfy me akayi kuma? Tace"nifa bangane ba don naga kmr ka fara kula yrnyr nn "
yace"kin manta yanda mukayi dake ne?ban manta ba amma ai.... um um kin fasan bana son qananun maganganu da zasu riqa zowa suna kawo sa6ani a stakanin mu,tace"to shikenan ya alqawarina da kamin, yana nn amma ai ce maki nayi ki bari idan an dawo daga masallaci ko,eh to na shirya kenan kafin ka dawo? Eh.
Ya tashi ya fita ita kuma ta koma d'akinta.
Bayan ya dawo daga masallaci ne suka fita anguwa shida malika.
Gidan wata qawarta ce ya kaita.
Bayan sun gaisa har qawar ta kawo mata abin sha da na motsa baki tace"oya gareki"malika tace"hm tukuna dae nifa kinsan na gaya miki ina cikin damuwa"qawar tace "damuwar me kuma gudar mtr man dake"hm fa'iza kenan man d'in da ke qoqarin juya akalar sa wni gurin"
kmr ya ban gane ba?ina nufin ya fara kula wnn abar mana da ubansa ya aura masa......mtsw ita wnn abar ce har zata saki a damuwa wlh da nice ai da tuni nayi waje da ita,,ta yaya bayan dole sae ya saketa ne ko zata bar gidan..... Kaji wata tsiyar sae kace ba mace bace ke kai inama nice da wlh tun rnr da aka kawo ta gidan bazata kwana ba ,fa'iza kin manta sae da akayi sati d'aya nsn cewa tana gidan, to byn nn me kika iya yi gashi har yanzu kin kasa aiwatar da komai.
Dafa na mai mgnr ta sae ya cemin baya son jin zancen ta kwanaki har dukana fa ya tashi yi akn hkn....kayya! me ya shafe ki da yi mishi zancenta kawai ki guma mata uban sharrin da zai rubuta mata saki uku zama d'aya!hm aike na fara gwada hkn ashe er iskar yrnya baki ne da ita, tamin zagi mai ciwo ta alaqanta Abbana da sharrin da na mata,nn ta gaya mata labarin yanda sukayi snn tace"wlh har yau ina da burin cin qaniyar ta don ba barin ta zanyi ba"
kai!! Kutumar uba!
Cewar qawarta wacce duk ta cika da jin haushin malika.
Tace"malika gaya min abinda man yafi so a rayuwar sa"tace"ko meyasa?kedai gaya min nace!
malika ta ta6e baki snñ tace"hm to shifa wae ba abinda yafi so irin yaga na sami ciki ni kuma wlh bazan bari ba don ban shiryi haifuwa yanzu ba"
Tace"common bari kawai ki sami ciki"tace"cabd'i kan me!tace "bani kunnen ki kiji,
nn ta rad'a mata magana malika ta washe baki tace"Allah?
Qwr tace"wlh kuwa ba boka ba malam kuma buqatar ki ta biya.
Malika tace"wlh kin bani gud idea don wlh yanda yake son in samu ciki ko, duk na mata sharrin nn da kika gaya min to wlh ido rufe zai saketa don ubanta har wae boko ya sakata.... Ya akayi kika barshi... Wa kin fa san ko waye man ba irin mazan da ake tanqwasawa bane wlh duk yanda naso yimai rashin mutunci sae ya taka min birki kuma wlh idan yana min fad'a zaki rantse auren qiyayya mukayi nida shi, sbd shi komai baya sakawa cikin wani ,don lokacin soyayya kam zamu zubata nida shine kmr zamu kashe juna amma da nayi mai laifi to fa zai ajiye so gefe har sae yayi min tas snn ko zamu dawo dai dai daga baya.
Qwr tace"lallai man d'in nn naki da wuyar sha'ani yake ni mijina ya ma isa ya tunkare ni yace zai min fad'a hm wa albarkacin gawa ta zagi mai mata wanka!kin ganni nn wlh tun ina amarya bana ko kauda kara duk aikin da nazo yi sae kiga ya kar6e yanayi wae shi baya so na wahala ae kuwa nace da kyau aini dama ta sameni don maida shi nayi tmkr shine mtr nice mijin ,Allan dgske fa'iza? Wlh kuwa ba taqamar sa baya son na wahala ba ai kuwa wahalar zata tabbata akanshi,hm cabd'i ni na isa nace zan juya man ai sae dai ko aikin boka, don kinga ko yanzu cewa nayi ya jirani a waje ba wani jimawa zanyi ba in na fito sae yakai ni gida,yace"shifa baya d'aukar irin wnn raini tunda tun farko nn kad'ai nace masa zan zo don haka zancen gida sae kuma wani lokaci, sae da na d'an had'a masa da kukan shagwa6a snn fa yace to zai je ya dawo ya kaini ,au da sauqi kenan tunda idan kinyi shagwa6a yana duba miki, hm ai mayen son shaw6a ne in gaya miki yafi son ya ganni narke kan jikin shi ina ta zuba mai shagwa6a sae kiga yana ta min abubuwa a jiki sae wani tatta6a ni yake yana wani romancing d'ina,ni kuma ba abinda nafi so irin aje ga babbar haraka amma shi bai cika son wnn abun ba yafi so muyi ta wasa ko za'a kwana ma ransa bazai 6aci ba.
Qawar tayi dariya tace"lallai gayen nn naki sae shi,hm basshi ai wani lokacin har fad'a mukeyi dashi wae na fiye buqata yace idan har wani abu nake sha gwanda ma na daina bcs too much sex ba'a cika marmarin juna d'in nn kmr idan aka jima ba'ayi ba.
In gaya miki nidai jinsa kawai nake don wani lokacin har zuba mai desire tablet nayi a coffee ai kuwa rnr kaf dare muka kashe muna abu d'aya sae safe nayi ta mai sharri nace su oga ya akayi jiya ka tsunduma a haraka sosai kaida naga baka son haka ,da yake gayen nawa baya son raini sae ya wani tsare gida yace"rnr jiya ta daban ce shiyasa",kuma kin san me ashe ya gano ni fa don washe gari dana zuba masa maganin a coffee wlh cikin dabara ya d'ura min shi tas na shanye shi bai sha ba,kuma yamin qeta ya rufe ni a d'aki ya tafiyar shi,hm wlh kasa bacci nayi rnr har safe.
Qawar tayi dariya snn tace"wlh ki rage yawan buqata don ina gaya miki yana sa ki fita a ransa tace"hm wlh ni kuwa ba abinda nafi so irin naji inada buqata shiyasa bana ta6a yarda desire tablet ya yanke min,kema ki koya don zaki fi jin dad'in rayuwarki haka.
Hm wata jaraba ce kuma wnn.
Fa'iza tace"hm laila, ni mijina ma da sae ya min kuka nake barin shi....nn wyr malika tayi qara ta kalli fa'iza tace"kinga tafiyata my man ya dawo ,
tace"to yayi sae nazo a gaida shi tace"to snn ta d'aga wyr ta fita.
Rynt kuwa koda qarfe hud'u tayi ta gama shirin ta tsaf sae jiran mae lesson take amma shiru har aka qara minti goma sae ga man ya shigo d'akin yace da Rynt"zo ga mai lesson d'in naki yazo"ta taso zata fita ya kalle ta shaye da toka yace"bana son raini
fuskar ki zai karantar ko ke!
da zaki wani je masa fuska sake ba niqabi"
Tace"wae nikam meyasa kake son takurani ne kace komai sae nasa niqab"
Yace"kika dae takura kanki ai na gaya miki tunda kikayi gigin amincewa aurena baxa ki ta6a jin dad'i ba,rayuwarki da mami ne yasa nake d'an sauqaqa miki ba wae don wani abu ba!
Don hk ki tabbatar kin saka niqab kafin ki tafi idan ba hk ba kin haramta da lesson d'in gabad'aya!
Nn ya tafi ya varta tsaye ta ta6e baki tace"auren naka in banda qaddara me ma zai sa na amince ko yanzu cikar burina kad'ai nake jira na fecewa aurenka"
Taje ta ciro niqab ta saka snn ta fita.
Man na zaune ake mata lesson d'in hkn yasa yaga yanda Rynt keda saurin fahimta duk da cewa hnklin sa ba duka yana kansu ba sbd wani aiki da yake a laptop.
Sae da ana kusa fara kirayen kirayen sllr magrib mai lesson d'in ya tafi.
Ita kuma ta tashi zata tafi kenan man ya tsaida ta yace"gaya min kalmar da na koyadda ke a d'azun "sae da ta kauda kanta gefe snn tace"retype"ya d'an d'ago ya kalleta snn yace jeki.
Bayan sati d'aya da faruwar haka fhmtar Rynt sae qaruwa take akan lesson d'inda ake mata don yanzu ta fara fhmtr wasu kalmomi na turanci da ake fassara mata su zuwa hausa,hkn kuma akan nuna mata yanda ake ftr da sautin kowane harafi da kuma sauran abubuwa da dama.
Mohd kuwa duk za'ayi mata lesson sae yazo yayi zaune a falo sae ya fake da wani aiki ne yake kan laptop hkn bai hana Rynt ta kasa sakewa ba a gurin lesson d'in sbd sosai take son ta fahimci komai ko don yanda a class take jin ana fad'in wasu kalmomi da dama na turanci da bata san su ba.
Gefen islamiyya kam Alhmdlh bata da wata matsala gurin, kuma still tana ci gaba da maida hankalinta sosai akai.
Ko yanzu ma lesson ake mata man na zaune yana aiki da laptop d'inshi .
Yatsun sa na kan laptop amma sae kallon Rynt yake sbd yanda ta bada dukkanin hnklinta akan lesson d'inda ake mata da kuma wasu tambayoyi da yaji an mata ta bada amsa kai tsaye.
Can Rynt taji a jikinta ana kallonta hkn yasa ta d'ago sae kawai ta sami idanuwanta a cikin nashi still bai daina kallonta ba sae itace ta maida hnklinta ga lesson yayinda kyawawan yatsun ta ke riqe da marker ta fara rubutu akan whiteboard d'inda ke gabanta zata had'a sentence akan wata kalma da lesson teacher d'in ya bata ta rubutu sentence akai dmn yaga idan ta fahmci ainihin inda ake saka kalmar a cikin magana,kmr yanda ya mata bayani.
Shiyasa man ya kasa d'auke idonsa dmn yaga shin zata iya.
Tsaf kuwa Rynt ta had'a sentence ba wani gargada ko shirme a ciki, qoqarinta man ya gani ba don komai ba sae don sanin ba wani gud foundation ta samu ba amma gashi tayi trying much better akan lesson d'inda ake mata da ba'a wani jima da farashi ba.
Numfashi ya ftr a hnkli had'e da maida duban shi gun laptop yayinda su kuma suka ci gaba da lesson d'insu.
Washe gari da qarfe kusan uku malika ce zaune a falo ita kad'ai tana jujjuya wasu ruwan gora dake hannunta nn wayarta tayi qara ta d'aga wyr tare da tashi ta nufi fridge d'in falon ta saka gorar a ciki snn ta nufi d'aki ta d'auko mayafinta ta fita.
Ba jimawa sae ga Rynt ta fito falon riqe da magani a hannunta zata sha sbd kanta da taji yana d'an mata ciwo gashi to 4 mai lesson d'inta zai zo.
Tana bud'e frigde d'in sae ga man ya shigo gidan ya nufi fridge d'in ya buga tsaki ganin gorar ruwa qwara d'aya wanda tun jiya ya kamata ace ya siyo ruwa a gidan amma sae gashi yau ya fita ya manta.
Ya kalli Rynt tare da fad'in "ke kin gyara min d'akina kuwa? Tace" bana jin dad'i ne amma yanzu zan tafi idan nasha magani "
Yace"kin fara ko? tace"nifa ba hk bane kuma kasan bana iya gyara d'akin naka ba kowa a ciki, mami ce ke tsaya min kuma bacci take tun d'azu amma idan zaka tsaya min zan gyara maka ynz"
Bai ce mata komai ba sae gorar ruwa ya jawo ya tsiyaya mata ruwan a cup ya bata snn shima ya tsiyaya ma kansa yasha.
Malika na cikin mota ita da qawarta fa'iza tana driven zasu tafi kasuwa sae fira suke malika ta katse firar da cewa"oh my goodness!fa'iza na manta na saka gorar ruwana a fridge d'in falo a maimakon nakai d'akina"fa'iza tace "to meye matsalar ko gidan naku tsiyar ruwa ake yi ne"
Cikin ba'a fa'iza ta fad'i mgnr ,malika tayi murmushi tace"ba haka bane desire tablet ne a cikin su kuma mai qarfin ne da sae dare nake shan shi idan zamu kwanta nida my man.
Fa'iza tace"to ai sae ki bari idan kin koma kya cire"
Malika tace" Eh dama ai"
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [ 1/27/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.