Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx
Chapter 26 of 56
*page* *```44```*
Washe gari da safe Rynt ce ta fito daga wanka d'aure da towel sae sauri take zata d'auko hjb a wardrobe sbd wanda ta shiga dashi wanka tayi rashin sa'a garin d'aukowa ya fad'i ya jiqe se ma ta wanke shi gabad'aya.
Kafin takai gun wardrobe sae ga man ya fad'o d'akin tayi saurin komawa bathroom tana fad'in wae meye hk dan Allah sae ka shigowa mutane d'aki ba sallama.
Qala bae ce da ita ba sae time ya kalla snn ya kalli mami dake kwance tana sharar bacci.
Yace da Rynt"fito ki tashi yrnyr nn ki mata wanka lokaci ya tafi"
Tace"to kafita mana"
Yace"gaya min abinda zaki d'auko na kawo maki"
Tace"hijabi nake so yana cikin wardrobe"
Nn ya tashi a maimakon yaje wardrobe sae ya nufi gurin akwatinan ta ya bud'e akwatin undies ya ciro bra da pant d'inda saliha ta aiko mata yaje dasu har bakin qofar bathroom yace"kar6i"
Ta bud'e qofa kad'an ta turo hannunta ya d'aura mata bra da pant,tayi saurin jefar dasu tace" wae meye hk dan Allah nifa hjb nace"
Ya d'auko kyn tare da fad'in ki fara saka wad'an nn tukun,
tace" wlh bazan sa wnn abir kunyar ba,
Yace"gud baki tashi fitowa ba knn"
Tace"Aa dan Allah kar kasa muyi letti"
Baice da ita komai ba sae mami yaje ya tayar yaje da ita qofar bathroom yace"bud'e ga mami ki mata wanka"
Kad'an ta bud'e qofa ta leqo ta hango mami tsaye snn ta d'an qara bud'e qofar ,mami ta shiga ta rufe.
Bai fita ba yayi zaman sa har ta gama ma mami wanka da zata turo mami ta hango shi kwance abinshi kan bed yayi pillow da hannyensa ya kuma d'aura qafa kan qafa yayinda idanuwansa ke rufe wanda ga dukkan alama ya soma yin bacci.
nn ta rad'awa mami magana a kunne tace"idan kinje ki d'auko min hjb amma kar ki bari yayanki yaji motsin ki "
tace"to Anti"
Taje a hnkli a hnkli ta bud'e wardrobe sannu, ta hango hijabban Rynt duk sama suke bata cimma ko d'aya, daga nn inda take ta bud'e murya tace"Anti gurin hijabbayanki ya min nisa"
Firfigit man ya farka daga d'an guntun baccin da ya d'auke shi wanda kai tsaye idonsa ya fad'a gun Rynt dake la6e a bayan qofar bathroom ta fiddo kanta yatsanta akan lips d'inta tana fad'in mami tayi shiru.
Tashi zaune yayi tare da watsa mata mugun kallo ta rufe qofa da qarfi cikin jin haushi mai had'e da son tayi kuka.
Man ya kalli mami wacce ke fad'in "yauwa yaya ka tashi? anti ke son a d'auko mata hijabi zaka d'auko mata?
Ya lumshe ido a hnkl ya kuma ware su snn yace"je d'auko Vaseline ki shafa tukun "
Nn ta nufi dressing mirror shi kuma ya tashi ya ciro mata uniform a wardrobe d'inta.
Byn ta shafa Vaseline ya bata uniform ta saka tare da taimakon shi,snn yace"taje ta kar6o break fast a gurin kuku mami na fita Rynt na bud'e bathroom da sauri dan ta d'auka ko man ne ya fita.
Ido hud'u sukayi ita da man yayinda ta marairaice mae fuska kmr zatayi kuka yace"Allah ina gaya miki idan ba kin saka wnn bra ba ko, ba inda zaki"
Cikin murya kuka ta rufe bathroom d'in tana fad'in "wlh bazan saba uhm uhm"
Bai sake ce mata komai ba har mami ta dawo d'auke da plate biyu tace"har da anti na kar6owa"
yace"to ci naki idan ta fito sae taci nata"
Tace"to yaya anti zata sa muyi letti fa kabata hjb ta fito"
Yace"ai ke bazakiyi letti ba kina gamawa za'a kaiki"
Tace"ita anti fa?
Yace"ita ma idan ta shirya za'a kaita"
Daga nn mami tayi shirunta tayi breakfast d'inta tana gamawa ta d'auki koman ta na zuwa school har dasu chocolates,biscuit da drink,
Mohd yace"idan kin kar6i lunch box d'inki a gun kuku sae kije driver ya kaiki kinji"
Tace"to yaya amma pls ka d'aukowa anti hjb tayi sauri ta shirya kar tayi letti a mata bulala"
Yace"naji"
Nn ta fita shi kuma ya tashi ya d'auki bra yaje jikin qofar bathroom yace"oya bud'e ga hijab d'in"
Ba musu Rynt ta bud'e tare da turo hannunta sae jin tayi yaja hannun ya fito da ita a toilet corner ta fasa ihu tana qoqarin komawa bathroom ya fizgota ya kama duk hannuwanta ya maida baya ya riqe da d'ayan hannun sa snn ya manna ta a jikin bangon toilet corner d'in.
Kuka ta soma yimae yace"shiiii bana son jin kukanki,meyasa ke mutum baya binki da lalama ne?
Dake nake ki gaya min!
To ni bazan iya sawa bane don Allah ka rabu dani, yace"ke ko kunya ba kya ji duk wnn ubañ qirjin naki kice ba kya saka bra sbd gidadanci irin naki ko ,bari kiji ni taimaka miki ne zanyi don idan baki fara sa bra a yanzu ba nn gaba zasu dawo miki ne tmkr ledar pure water"
Turo baki tayi tace"ba wani nn kuma ni Allah tsare ni wlh can da bakinka"
Tsawa ya daka mata har sae da ta tsorata yace"dan ubanki meyasa kika raina ni wae!gaya min meyasa!
A rud'e ta qara manna
jikinta a bango.
Ya sake daka mata tsawa yace "wlh idan baki gaya min ba zan rabaki da towel d'in nn na kuma zaneki!
Gama fad'ar hk yakai hannu zai fizge mata towel,
Ta fasa ihu a rikice
tace"wayyo Allah zan fad'a"
Yace"oya inajinki gaya min"
Sae da ta turo baki snn tace"to ai duk kaine ka siya abinka"
Da mamaki yace"ni d'in da kaina lallai ma yryr nn keda at all bansan ko ke er gidan uban waye ba daga kawai ina ganin ki gidan inna shine kika wani rainani,ko kuma gani na da kike ya kawo rainin!
Tace
_"kashe min mahaifi dae dakayi kuma wlh bazan barka ba"_
tayi mgnr ne a rai yayinda a fili ta fashe da kuka snn tace "nidae kayi hqr ka barni na tafi school dan Allah"
Yace"ai school ke kika hana kanki zuwa"
Tace"wae don Allah meyasa kake son takura ni ne wlh ni bazan iya sa wnn abar ba"
Yace"ai ni zan iya sa miki d'in"
Tayi saurin cewa "nifa ba hk nake nufi ba"Yace"ai kinsan na gaya miki duk baki saba da kaina zan sa miki"
Tace"wlh bana so"
Bai kula ta ba sae hannuwanta da yake riqe dasu ya sake yana qoqarin sakà matà bra, tayi sauri zata kwasa aguje ya damqo towel d'inta ai kuwa ya rabu da jikinta ta fasa ihu ta koma bayan shi da gudu ta 6uya tana fad'in"don Allah kar ka juyo kayi hqr kaban towel d'ina"
Sosai abin ya soma ba man dariya don gabad'aya ta daddamqe shi sae roqon take kar ya juyo danne dryr da yake ji yayi yace"meye kuma ban gani ba bayan a gaban idona towel d'in ya zame"
Tace"ba abinda ka gani wlh"
kai tsaye taji ya jawota ya mannata a qirjin shi yace"wae bakin ki baya mutuwa ne ke kam"
Bata iya ce masa komai ba sae qoqarin komawa bayansa take ta 6uya yayinda shi kuma yake qara mannata a qirjinsa,yace "wae meye abin 6oyo a jikin naki ne keda kan qwailancin ki bra ma baki fara sakawa ba,
tace"wlh kasan ba don hk ba kam sae don ra'ayi"
Au haba naji
nn yakai hannu da wasa zai ta6o qirjinta tayi saurin buge hannun tace"wea meye hk dan Allah"
Bae kulata ba sae hannunsa yakai yana yawo dashi a hnkli kan jikinta yana yi kmr zai ta6o qirjinta sae kuma ya wuce zuwa bayan banta yana shafawa yayinda Rynt ke kuka tana buge masa hannu shi kuma yaqi ya daina har abun ya zamo musu kmr wasa,gashi still taqi yarda ta d'ago daga kan qirjinsa gudun kar ya ganta.
Daina wasa yayi da jikinta ya d'ago fuskar ta yaga duk hawaye ce,yace"kinga zanyi magana dake amma bana son tsiwa mgnr hnkli nake so"
Da kin min hk bazan takura ki akan dole sae kinsa bra ba"tace to ina jikinka"
Sae da yakai hannu ya share mata hawaye snn yace"meyasa ba kya son saka bra ko kinada wata matsala ne?
Tace"Aa ni kunyar ganin ta nakeji shiyasa bazan iya sawa ba"
Yace"bazan 6oye maki ba kinada qirji mai kyau da bai kamata ace kin bar ya lalace ba don hk ki ajiye kunya ki fara bashi kulawar da ta dace"
Shiru tayi don ita gabad'aya jin kunyar zancen sa ma take ji.
Bai damu da jin amsar ta ba sae jayeta yake qoqarin yi daga jikin shi taqi yarda da hkn don sae qara 6oye qirjinta take a jikin shi,nn ya cire farar suit d'in jikin shi ya saka mata yana mae kallon fuskarta kmr wanda ke neman wani abu a jikin fuskar.
yace"ba zancen school yau kin riga da kinyi letti don kar kice zaki tafi"
Daga hk ya wuce ya barta nn tsaye wacce har ya fita kallon sa take snn ta kalli rgr jikinta da ya saka mata mae da'auke da wani irin qamshin dad'i.
Fitowa tayi ta bar towel d'inta can ayashe ,
taje jikin wardrobe ta bud'e snn takai hannu jikin wata rgr atamfa har zata ciro sae kuma bata ciro ba ta rufe wardrobe kawai taje ta kwanta kan bed ta rufe jikinta da blanket har izuwa wuyanta daga nn ba jimawa bacci ya kwashe ta.
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [ 2/5/2017]
```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.