Complete Hausa Novels

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel.docx

Chapter 36 of 56

*page 74*

Mohd na gama waya ya matsa gab da Ryynt yana kiran sunanta a hnkli.

Yaji shiru ba amsa wacce tana ji ya kwanta yaja musu blanket ya rufa musu jikin su ya rungume abar sa suka shiga bacci.

Washe gari bayan sunyi sallah har sunyi wanka sunyi break fast suna zaune falo kan doguwar kujera mohd na riqe da laptop yana nunawa Ryynt kayan yaran da yake son siyowa a Germany yayinda Ryynt ke d'auke da murmushi a fuskarta don kayan sun mata kyau sosai.

Sae da ya gama nuna mata komai snn ya rufe laptop yaja hannunta ya tafi da ita kan bed sukayi kwance abinsu sae fira suke can mohd ya d'an mirgino kan jikin Ryynt yana kallon rigar jikinta er simple maroon in colour silky mae d'an siririn hannu tsayinta iya cinya da ko dogon motsi Ryynt tayi ana hango d'an bum short d'in jikinta kalar rigar.

A hnkli yakai hannu kan wuyanta yana shafa wuyan cikin tafiyar tsutsa har ya tafi da hannun kan d'an siririn hannun rigar ta ya kama ya tafi dashi kmr zae zare Ryynt dake kallon abinda yake shirin yi ta katse shi da d'aura tafin hannunta kan gefen fuskar sa tayi shiru tana ta kallon kyakkywar fuskar sa long time kmr mae neman wani abu a jikin fuskar tasa,

Mohd ya d'aga girar sa had'e da lakato hancinta yace kallon fa"

Cikin yanayin jin kunya tayi murmushi tare da kauda fuskarta gefe tasa hannu ta rufe fuskarta,

Hkn da tayi ya birge mohd sosai se murmushi yayi had'e da kai mata kiss kan gefen wuyanta snn ya janye hannuwanta a hnkli yana kallon kyakkywar fuskarta da ta rufe idanun ta masu d'auke da long eyelashes,

Yakai hannun sa a hnkli ya soma zare mata hannuwan rigar ta dan kawae ko zata bud'e idonta bata bud'e idanun nata ba sae hannu takai kan qirjinta ta dafe gaban rigar ,shikuwa ya kai bakin sa a hnkli ya d'aura mata kiss kan goshi had'e da fiddo tsinin halshen sa ya tafi dashi a hnkli sae kan tsinin hancinta ya gantsara mata d'an qaramin cijo,

Ryynt ta bud'e idonta da sauri ta kalle sa a shagwa6e tare da kama tsinin hancinta tana yarfi da hannu ta le6ace baki kmr zatayi kuka,

D'auke da murmushi ya d'aura tsinin hancin sa akan nata ya goga had'e da fad'in "sorry"

A shawa6a ta ture shi daga kan jikinta ya tashi sae dariya yake rungume da ita yana bata haquri.

Bata haqura ba sae tsinin hancinsa take son kamowa cikin kukan shagwa6a wae ita sae ta rama shi kuma bae barta ba sae dariya yake har ya kwantar da ita tare da had'e bakin su gam ya kuma sa6ule rigar jikinta ta ya shiga wasa da albarkatattun qirjinta dan rigar kawae ce a jikinta ba bra.

Sae da yayi romancing d'in ta son ranshi snn ya janyo ta ya rungume yana shafa bayanta yayinda ita kuma take shafa sumar qirjinsa a hankali sae kallon juna suke d'auke da d'an murmushi a fuskar su .

Ryynt ta tashi riqe da rigarta ta juya mae baya zata saka rigar, sae jin tayi ya rungume ta ta baya tare da zagayo hannuwan sa kan qirjinta yana yawo dasu a hnkli har yaje kan cikinta yana shafawa Ryynt dake kallon hannuwansa d'auke da murmushi ta karkatar da wuyanta a hnkli had'e da lumshe ido tana sauraren yanda yake ta kisin d'in wuyanta,

nn takai d'ayan hannunta tana shafo gefen fuskar sa yayinda d'ayan hannunta ke riqe da rigarta ta d'aura kan qirjinta da yake faman shafawa bayan d'ayan hannun sa da yake shafa cikinta dashi.

Tana ji ya sa6ule rigar hannunta ya zagayo ya zauna kusa da ita tare da shafo gefen fuskarta ta d'ago tana kallon sa yace"muje a saka wasu kayan fita nake son muyi kinji"

Ta gyad'a masa kai yaja hannun ta ya shirya mata snn suka fita.

Bayan en wasu awanni da fitar su ne suka dawo Ryynt ce ta fara shigowa rae 6ace cikin fushi taje kan bed ta kwanta had'e da fashewa da kuka mohd ya shigo d'akin shima cikin 6acin rae yazo kan Ryynt yace"oya tashi bani zoben nawa tunda ba kyaso"

Jiki sanyaye ta tashi tana kallon sa cikin share qwalla tace"nifa ba wae bana son zoben bane so nake ka bani wanda ka cire min ina son abuna wlh"

Shaye da toka ya miqa mata zoben ta na azurfa da marigayi anwar ya bata yace"gashi ciro nawa ki bani"

Zatayi magana knn yace"shiiiii! ban son jin komai wlh kawae ki bani abuna"

Qwalla tap a idonta ta kalle sa snn ta kalli zoben diamond mae kyau dake jikin yatsarta ta ciro zoben ta miqa masa shi kuma ya bata nata ta kar6i zoben yayinda hawaye ke silalowa a hnkli kan kumatun ta.

Mohd kuwa yana kar6ar zoben ya juya ya fita ya bar gidan gabad'aya.

A nn Ryynt dake riqe da zoben ta ta koma kan bed ta kwanta ta soma wani kukan.

Sae guraren qarfe tara na dare snn mohd ya dawo gidan ya sami Ryynt zaune kan bed cikin shirinta na bacci ta had'e kai da guiwa, jin shigowar sa ne yasa ta d'ago tana kallon sa da manyan idanunta da suka sha kuka ya kalle ta sau d'aya ya wuce bathroom yayi wanka ya fito tana kallo yayi shirin sa na bacci yazo yayi kwance had'e da juya mata baya ya kuma kashe wutar d'akin,

a hnkli ta shiga yi masa magana yayi banza da ita hkn yasa itama tayi kwanciyar ta ta juya masa baya had'e da jan blanket ta rufe jikinta.

Washe gari da safe koda Ryynt ta farka bata sami man ba ya tashi har ya tafi masallaci itama taje ta d'auro arwala tazo tayi sallah bayan ta idar da sallah tayi addu'a lokaci mae tsawo snn ta kwanta nn kan darduma bacci ya kwasheta sae goma da rabi ta farka taje tayi wanka ta shirya cikin en guntayen rigunan da ta fara sabawa dasu taje kan dining ta sami komai a jere tayi break fast d'inta ba tare da ta jira mohd ba sbd taga alamar yayi break fast kuma cikin baccinta taji lokacinda ya shigo yayi wanka ya fita.

Bayan ta kammala break fast ne ta zauna falo ta kunna kallo had'e da jawo wayarta ta kira inna sae waya suke cike da nishad'i kmr wad'an da ke zaune guri d'aya kan yanda suka jima suna wayar.

Suna gama wayar ne sae ga mohd ya shigo wanda kai tsaye ciki ya nufa nn Ryynt ta tashi ta bishi ta samu ya jawo laptop yayi zaune kan bed zae soma wani aiki,

Tayi zaune gefen gadon wacce cikin sassanyar murya ta soma magana tana bashi haquri,

Nan mohd ya lumshe ido d'auke da damuwa ya rufe laptop d'in sa yana kallonta kafin yake kallon yatsar ta da tuni ta maida zoben azurfar ta akai sosai yaji ransa ya 6aci nn ya miqe rae 6ace zae fita Ryynt tayi saurin tashi tasha gaban shi tana bashi haquri yace"wae meye matsalarki zobe ne dae ba kyaso na kar6e abuna na baki naki da kike ra'ayi sae kuma kizo kina takurani akan nayi haquri for what!

Cikin muryar kuka Ryynt tace"nifa wlh bance maka bana so ba zoben azurfa nane bazan iya rabuwa dashi ba kmr yanda kace ,fisabilillah kan me baza ka barni da abuna ba tunda ba yatsa d'aya nake dashi ba inada wasu yatsun da zan saka naka akae,kuma nayi maka bayanin yanda zoben nn yake ko don haka ya kamata ka tausaya ka barni da abuna dan Allah"

Mohd dake kallonta yace"kina hauka ne da kullum na kalli yatsun ki sae naga xoben wani a jikin yatsar ki"

Ryynt tace"nafa gaya maka mutumin nn baya raye ka sani"

Mohd yace"ko baya raye Ryynt ae still kina sonsa na gani tunda har kika kasa rabuwa da zoben sa,why can't u remove it n throw it away!

Da sauri Ryynt ta girgiza kanta tace"A gsky bazan iya ba nayi masa alqawari ba kuma zan karya ba"

Idanun Mohd ne suka kad'a sukayi jajur ya riqo kafad'unta yace"knn kinfi son naci gaba da riqe nawa zoben sbd ba kya sona ko,shin me wancan mataccen mutum yafi ni dashi ne da har zaki fifita abunsa akan nawa why Rynt ki gaya min!

Kuka kawae Ryynt ta fashe dashi tana kallon sa ta fizge jikinta daga riqon da ya mata ta tafi da gudu kan bed ta kwanta tana kuka tasan tuni ta fad'a son mohd amma bata iya rabuwa da zoben anwar.

Mohd kuwa idanun sa ne suka qara yin jajur suka ciko tap da qwalla nn ya fita da sauri ya bar d'akin.

Tun daga ranar mohd fushi yake da Ryynt har ya kwashe kusan kwana biyu ba ruwan shi da ita gashi taso ta fahimtar dashi kmr me amma yaqi bata fuska hakan yasa itama ta d'auki fushin dashi har ta ajiye mae rigima kan sae ya maida ta Nigeria gun inna.

Nan fa ya susuce ya shiga damuwa sosai ya kuma so ya rarrashe ta amma fir taqi saurarar shi sae ma kayanta da ta shirya ta fake,hkn ya qara sa shi shiga damuwa amma babbar damuwar sa itace rashin cin abincinta don tunda tayi break fast bata sake cin wani abinci ba har dare,

gashi kwata kwata ya kasa shawo kanta.

Guraren qarfe goma na dare Ryynt na cikin bacci ta soma jin ana shafar fuskar ta,ta bud'e idonta a hankali ta sauke su akan mohd tana kallon sa cikin fushi,

shi kuwa ya wani maraerae ce fuska cikin muryar rarrashi yace"plz Ryynt i beg u,i beg u 4 d sake of our baby ki tashi dan Allah na roqeki kici abinci ko kad'an ne kar ki jama kanki wani ciwon kinga har jikin ki ya soma zafi ,pls i beg u Ryynt dan Allah ki tashi kinji"

Ryynt bata iya ce masa komai ba sae tashi tayi ta rungume shi tare da fashe masa da kuka,

mohd ya qara rungumeta sosai a qirjinsa yana rarrashinta.

Billy Giro😊

[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [3/21/2017]

```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```

🔮🔮🔮🔮

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.