Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 31 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð‘»ð’˜ð’†ð’ð’•ð’š ð’”ð’†ð’—ð’†ð’_
........Tunda suka fito Hayatu ya zuba masa ido ta cikin mirror É—in gaban motar, dan shi yana zaune ne a kusa da Tijjani driver. A hankali kamar mai É—an jin shakka ya ce, “Sir ko zamu koma gida ne ka huta?â€.
Shiru kamar bazai tanka ba. Sai da ya mula dan kansa batare da ya buÉ—e idanunsa dake a rufe ba, ko gyara zaman Æ™asaitar da yay ya motsa lips É—insa kaÉ—an. “Ba buÆ™ataâ€. Ya faÉ—a a taÆ™aice. Kai kawai Hayatu ya jinjina yana mai haÉ—iye yawu. Kai tsaye Company suka nufa. Dan akwai zaman meeting da zasuyi sakamakon fara É—aukar ma'aikata da za'ayi a gobe in sha ALLAHU. Sun samu duk wanda ake buÆ™atar gani a zaman meeting É—in yazo. Tunda aka buÉ—e masa mota kuma ya fita kowa keta Æ™oÆ™arin gaida shi cikin girmamawa. Hannu kawai yake É—aga musu da bin yanayin wajen da kallo Æ™asa-Æ™asa. Hatta da turawa da Chaines É—in da zasu jagoranci aiki a companyn girmamashi sukeyi. Kai tsaye hall É—in da meeting É—in zai gunada suka nufa.
Wajene da akai matuƙar tsarawa da ƙawatawa. Sai da ya zauna a babbar kujerar dake tsakiyar dogon tables ɗin sannan suma kowa ya zauna. Ya ƙare musu kallo ƙasa-ƙasa ta cikin gilashinsa ɗaya bayan ɗaya kafin suka fara gudanar da abinda ya tarasu..
★ A matuƙar gajiye liƙis suka bar Company bayan sallar la'asar. Koda suka isa gida sun samu baƙonsa Abubakar yazo. Saboda yanda yake jinsa a takure bai iya ganawa da shi ba ma ya shige bedroom. Wanka ya farayi sannan ya ɗan kwanta. Tabbacin ya gaji sosai cikin ƙanƙanin lokaci barci mai nauyi yay awon gaba da shi kuwa. Bai fito ba sai lokacin sallar magrib, sai da kuma akai isha'i ya dawo gidan. A sannan ne yay ɗan zaman awa guda da Abubakar da Hayatu. Suna kammalawa ya bama Hayatu umarnin su shirya jirgin sha biyu na daren yau ɗin nan zasu bi zuwa Lagos. Hakan ba sabon abu bane a gare su. Dan shi duk sanda abu ya kaɗa masa yinsa kawai yake yi, ko dan jirgin nasa ne na kansa yake hakan oho masa . Tunda ma har aka tsaida time ɗin tafiyar yasan Juliet ita ta sani, amma duk da haka bayan ya sanar da guards da Tijjani su shirya sai ya nufi sashen da take.
Hayatu na gab da shiga falon wayarsa tai tsuwwa alamar shigowar saƙo. Baibi takanta ba ya ƙarasa. A falo ya samu Juliet ɗin tana waya. Ganinsa yasa ta katse sukai maganar da zasuyi ya fito. Shima nasa masaukin ya nufa domin kimtsawa. Duk da dai akwai ɗan sauran lokaci ma. Daga aljihu ya cire wayarsa da nufin ajiyewa sai kuma ya fasa saboda tuna shigowar saƙon ɗazun.
“What!†ya faÉ—a da Æ™arfi, sai kuma ya miÆ™e da saurinsa cikin sassarfa ya fice. Kai tsaye sashen ogan nasu ya koma. Sallama É—aya yay batare da jiran izini ba ya afka ciki. Dai-dai nan kuma Maash ke fitowa da ga bedroom É—insa kunnen sa manne da bluetooth alamar waya yake yi, yanda ya tsuke fuska matuÆ™a zai tabbatar maka koma da waye yake yinta bada daÉ—in rai bane. Kallo É—aya yay ma Hayatu daya shigo kamar an korosa ya É—auke idonsa. Cikin kujera ya kai yana wani kalar cije lips É—insa. Sai kuma kamar a fusace ya furta, “Nifa ba fushi nake ba Paa. Maganar yarinyar nan kuma nace a barta bana so. Ni ban taÉ“a cewa ai ina ra'ayin zama da ita ba, kuma ban taÉ“a cemata ina sonta baâ€.
ÆŠan shiru yay alamar yana saurare, sai kuma ya sake É“ata fuska a yanayin shagwaÉ“a ya sake cewa, “Paa Please mana. Understand me.â€
Sai kuma ya sake yin shiru. Kusan minti É—aya ya ce, “Okay naji, amma ni daga nan zan wuce Finland ne, bazan dawo ta Lagos ba. Kwana shida zanyi kawai in sha ALLAHâ€.
Guntun murmushi ya saki kaÉ—an, sai kuma a hankali ya ce, “I love you too. Bye ka gaida Ummie da Mamma.†daga haka ya cire bluetooth É—in yana maida hankalinsa kan Hayatu. Hayatu da dama kamar a É—ofane yake a saman wuta yay wata zabura zuwa gabansa. Cikin rawar hannu ya miÆ™a masa wayar yana faÉ—in, “Sir yarinyar nan ce fa ta sake turo saÆ™o ta number na. Ban san taya ta samu ba, ko yau da mukaje office É—insu ne?â€.
Komai baice ba ya amshi wayar. Kasancewar da turanci aka rubata text message É—in yasa ya fahimci komai. Ya jima bai motsa ba ya Æ™urama wayar kawai cat eyes É—in shi, sai dai fuskarsa ta sake komawa wani bala'in kicin-kicin har blue É—in cikin idanunsa na Æ™oÆ™arin É“acewa. Hayatu ne ya katse shirun da faÉ—in, “Wlhy Sir al'amarin yarinyar nan mamaki yake bani, na jima banga mace mai busashiyar zuciya irinta ba. Just small girl É—in nan wai tasan yin irin wannan ta'addacin haka. Jiba yau yanda take wani basarwa da shan Æ™amshi fa. Ni wlhy dan kawai kace a barta ne ai. Amma har ita wacece da bazamu sa a tattaro mana kaf zuri'ar gidansu ba taga Æ™aryar tsagerancin nata. Haba ita wacece da zata zauna tana rainama mutane hankali. Kawai na kira Sani a daren nan ya kawo mana ita gidan nan a amshi wayar tata a gabanta mu goge video É—in sannan mu danÆ™ata hannun hukuma, muda muke da makami ma a kanta, dan biyowa ta bayan gida fa tai akan hira dakai har yanzu ba'a daina cecekuce a kansa ba a media, wani abun ma nasan sai randa aka saki hirar, tabbacin mutane da yawa na asiri tazo da shi wajen har ka yarda ka amsa matan zai sake gitowaâ€.
Shi gaba É—aya ma surutun Hayatun saka masa ciwon kai yake. Dan haka ya wurga masa wani kallon da ya sakashi nutsuwa, tare da jan bakinsa ya tsuke. Shiru falon ya sake É—auka kowa na cuÉ—awa da kwancewa a cikinsu. Kafin shi ya miÆ™ama Hayatu wayar yana faÉ—in, “Ba buÆ™atar mata komai a yanzu. Ina son ganin iya gudun ruwanta. Ka amsa mata da za'a bata 500m É—in, amma a ina za'a haÉ—u da ita ta bada recording É—inâ€.
“Amma Sir.....â€
Hannu ya É—aga masa, a daÆ™ile ya ce, “Na gama maganaâ€.
Yawu mai É—aci Hayatu ya haÉ—iye. Sai kuma ya jinjina kansa cikin girmamawa ya ce, “Okay Sir, in sha ALLAH za'ayi yanda kace. Na barka lafiyaâ€. Daga haka ya juya ya fice. Ta gefen ido Marsh ya bisa da kallo. Sai kuma yay wani kalar furzar da iska yana maida kansa a kujera ya kwantare tare da lumshe idanunsa a hankali. Shi kaÉ—ai yasan mi yake ji a ransa game da yarinyar nan. Ya fahimci lallai bata fahimci a ramin da take neman jefa Æ™afarta ba. Amma zai bata lokaci ta gama nata kalar Æ™aramin wasan kafin ya fara buga babban game da sai tayi dana sanin saninsa a rayuwarta a kanta. Idan ita Æ™aramar Æ´ar iskar layi ce, zai tabbatar mata shi na duniya ne baki É—aya, dan ba neman kuÉ—i kawai ya iya ba harda cin uban duk wanda ya shiga sabgarsa. Ko abubuwan data dinga yi yau duk a rubuce suke a brain É—in, ya fahimci tanada taurin kai da tsageranci. Duk zai sauke mata su kuwa nan bada jimawa ba.
Ya jima a wajen zaune har Hayatu ya dawo É—auke da abincin da Sani yayo order. Amma sai yace bazai ci ba. Ya haÉ—a masa coffee kawai. Umarninsa Hayatu yabi. Ya kawo masa coffee amma ya haÉ—o da biscuits mai daÉ—i. Dan yasan waÉ—an nan sune kalar ciye-ciyen da ogan nasu yafi so a rayuwarsa. Shiyyasa a duk inda yake baka rabashi da kalolin biscuits da chocolates kala-kala masu shegen daÉ—i. Sabone tun na Æ™uruciya ya riga ya kamashi. Sake fita Hayatun yay ya barsa, shi kuma ya maida hankalinsa ga tv yana kallon film É—in da sukeyi yana shan coffee É—insa da biscuit É—in kamar baya so. Koda ya kammala zamansa ya cigaba dayi har sai da film É—in ya Æ™are sannan ya shige ciki. Maimakon kwanciya bathroom ya faÉ—a, ya haÉ—a ruwa mai É—umi cikin bathtub tare da haÉ—a kayan Æ™amshi kala-kala a ruwan sannan ya shiga ciki. Sai da yay minti talatin cur ruwan na ratsashi da miÆ™ar masa da kowace gaÉ“a sannan ya fito ya shiga wajen wanka ya É—auraye jikinsa. Bayan ya fito salla ya fara gabatarwa tare da shafa'i da wutiri sannan ya shiga shiri. Yayi Æ™yau sosai cikin shigar tasa tamkar ka sacesa ka gudu. Ga wani uban Æ™amshi na tashi uwa kamfanin haÉ—a turare kamar ba dare ba. Sumar nan tasha gyara daka gansa kasan ya haÉ—a jini da masu jajayen kunne. Hakama kwantaccen gashin sajensa sai walÆ™iya yake gashi kwance luf-luf ya sake fidda taswurar doguwar fuskarsa. Sai da ya tabbatar komai ya masa yanda yake buÆ™ata sannan ya fito cikin nutsuwarsa da takunsa na tsayayyen namiji. Baiyi mamakin ganin Hayatu a falon ba. Dan duk inda aka gansa dolene aga Hayatun. Duk da yana jin idonsa a kansa bai kallesa ba. Hakan yasa Hayatu É—auke idonsa shima a ransa yana kirari wa UBANGIJI mahaliccin wannan Æ™yaÆ™yÆ™yawar halitta, gaskiya dole ma aso mai Æ™yau, dan ko shi dake a namiji, kuma ana yawan sanar masa shima É—in Æ™yaÆ™yÆ™yawane har ga ALLAH ogansa na birgesa. Dan mutum ne daya san hakkin tsara ado. Ya iya tsara saka sutura ta zauna É—am ya haskata kuma tamkar dan shi kaÉ—ai ake saÆ™a kaya irinsu. Ganin zai É—ago da sauri ya wuce sumu-sumu zuwa bedroom dan ya kashe komai ya gyara kuma abinda ya É“ata tunda basu san ranar dawowarsu Kano É—in ba kuma. Suda suke kullum a tafiye-tafiye kamar Æ´an sama jannati.........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.