Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 161 of 264
Tas ya shanye abinda ke ciki, tare da yin wurgi da kwalbar sannan ya koma cikin kujera yay wata irin lafewa yana sauke numfashi da Æ™arfafan ajiyar zuciya tamkar wanda yay wani uban gudu a sahara. Sun kwashi mintuna biyar a haka shiru, kafin ya miÆ™e batare da ya kalleta ba ya ce, “Kije gida zan nemeki.â€
Baki ta buɗe zatai magana ya ɗaga mata hannu alamar baya son jin komai. Kanta kawai ta jinjina tare da miƙewar ta fice. Da harara ya raka bayanta, yana jin a ransa amfaninta ya kusa ƙarewa a garesa. Juyayyun idanunsa ya maida kan ƙaton hotonsa dake a falon shi da mahaifin Ummie wato Ibrahim. Hoton yay matuƙar ƙyau musamman da suka kasance cikin manyan kaya, su sukansu kuma bakunansu ɗauke da murmushi. Hannayensu riƙe da jariri dake a cikin showal mai tsananin ƙyau da ɗaukar ido. An yi hoton ne a ranar sunan Muhammad Awwab. Shine kuma jinjirin dake a hannun nasu suna kallonsa fuskokinsu ɗauke da murmushi. A fusace ya rarumi ɗayan deco ɗin saman table ɗin ya wulwula sai ko akan hoton. A take gilashin jikinsa ya tsatstsage. Yatsansa ya karkaɗa alamar gargaɗi ma hoton sannan ya wuce fuuuu zuwa bedroom ɗinsa....
A hankali Kukunsa dake laɓe yana kallon komai ya shiga jinjina kansa. Da baya-baya ya koma ya shiga ta cikin store. Stick ya ɗauka cikin dabara ya janye abinda ya kare cctv camaras ɗin dake a kitchen ɗin ta koma yanda take kamar komai bai faru ba. Dan duk leƙen da yay da naɗar abinda ke faruwa a rubuce camara ɗin bata ɗauka ba. Ba yau ya fara hakan ba, domin a ankare yake, ko it kanta camara ɗin babu wanda yasan ya fahimci akwai ta a kitchen ɗin fama cikin gidan baki ɗaya, sai dai bai taɓa cin karo da samun abinda yasan ogansa zaiyi farin ciki ba irin yau, dan koshi kansa a yau ɗin nan ya matuƙar girgiza da shiga mamakin ganin fuskar Hajiya ƙarama a matsayin wadda ta jima tsahon shekaru tana kawoma Baba prof ɗin ziyara amma bai taɓa ganewa ba saboda shigar ɓadda kama da take yi idan zatazo. Ba kuma su taɓa zama a wannan falon sunyi magana ba sai yau ɗin. Aikinsa ya cigaba dayi kamar yanda ya saba....
💓★💓★💓
A hankali na murɗa handle ɗin ƙofar na tura kamar mai jin tsoron gamo da wani abun firgici. An rage hasken ɗakin ya koma dif sosai. Sai sanyin ac da ƙamshin fresheners dana saka kafin na fita. Ɗan dube-dube na fara kafin idanuna su sauka akansa. Yana can tsaye daga jikin window duka hannayensa goye a bayansa ya ƙurama waje kallo. Cikin sanɗa na ƙarasa shiga ɗakin. Tray ɗin dake hannuna na ɗaura saman Centre table dake a tsakiyar sofas. Kafin na ƙarasa takawa har inda yake cikin sanɗa. Cikin rufe ido da killace duk wata kunya dake cike da zuciyata na ƙarasa ta bayansa a hankali na warware hannayensa dake goye a bayansa na rungumesa ta baya, hannayena zagaye da shafaffen cikinsa. Dan abinka da dogo bawani na iya kai koda kafaɗarsa bane. Data samansa ne ma hannayena bazasu iya kullesa ba saboda yanda ƙirjinsa ke a buɗe alamar motsa jiki. Jikinsa akwai zafi sosai alamar zazzaɓi ko kuma duk ɓacin ran ne oho.
Duk da dabaibayin dana masa sam bai motsa ba, na É—an ciza lips É—ina ina mamakin taurin zuciyarsa. A zahiri kam muryata na maida can Æ™asa da Æ´ar shagwaÉ“a na ce, “My Lion!â€.
Shiru bai amsa ba. Na É—an yi jimm kafin na motsa hamnuna na mintsinesa a saman cikinsa kaÉ—an na sake faÉ—in, “My hot! Please answer me ko naita maka kukaâ€.
Nan É—in ma kamar bazaice komai ba. Dan kusan fin minti É—aya kafin naji saukar hannunsa saman nawa. Sosai shima É—umin hannun nasa ya ratsa min nawa har sai da na ciza lips É—ina kaÉ—an. A hankali ya jawoni daga bayansa ya maidoni ta gabansa ya tsayar da ni. Har cikin jini da É“argo na nake jin kaifin idanunsa na ratsani. Dan haka koda kwatance ban iya gwada É—agowa na kallesa ba. Saukar hannunsa mai É—umi naji akan haÉ“ata, ya É—ago fuskata sama ta yanda zamu iya ganin juna. Amma sai na lumshe nawa idanun dan bazan iya kallonsa ba. Yafi minti É—aya yana Æ™arema fuskar tawa kallo, ina jin hakanne ta hanyar kaifi da tasirin Æ™arfin idanunsa a kaina. Da wani irin Æ™yar, tamkar wanda akama dole cikin maÆ™oshi ya furta, “Mi kike buÆ™ata?â€.
Sai da na Æ™ara runtse idanuna da Æ™yau kafin na É—aga hannuna na É—aura yatsana manuniya akan jikinsa alamar shi. Ina ji ya É—an furzar da numfashi mai É—an sauti kafin ya furta, “Open your eyesâ€.
KafaÉ—a na maÆ™e masa da faÉ—in, “Uhm-uhmmm!â€. Cikin shagwaÉ“a.
“Why?â€.
“Ina jin kunyan kaâ€.
“What is kunya?â€.
Bamma san sanda na ware duk girman idanuna ba a kansa. Cikin suÉ“utar baki na ce, “Bama ka sanshi ba?â€.
Kansa ya jinjina min kawai idanunsa da gaba É—aya suka canja launi a cikin nawa, ya wani Æ™ankancesu da shanyesu sun koma wasu luu-luu da su tamkar mai son yin barci. Kasa jurewa nayi, na rissinar da nawa idanun a hankali ina maida fuskata Æ™asa. Sai kuma na É—aura bayan hannuna akan hannunsa da har yanzu ke akan haÉ“ata. “Yaya jikinka fa zafi, baka da lafiya ne?â€.
Shiru kamar bazai amsa ni ba, sai kuma ya jawoni jikinsa a hankali ya rungume. Da Æ™arfi na sauke ajiyar zuciya, dan wani ratsani zafin jikin nasa yayi har cikin Æ™ashi. Cikin kasa daurewa na sake faÉ—in, “ALLAH baka da lafiya. Please muje kasha maganiâ€.
“Nooh!â€.
Ya faÉ—a da É—an kaushin murya yana sake Æ™anÆ™ameni. Tuno maganar Mama nayi da tace baya Æ™aunar magani. Sai naji abin ya bani dariya ma. Namiji da shi babba amma yake tsoron magani. Mun jima tsaye a haka kafin na É—ago dan Æ™afafuna sun fara gajiya. Cikin raunin murya kamar zanyi kuka nace, “ALLAH yaya Æ™afafuna sun gaji ni daiâ€.
Baice komai ba, baima da alamar motsawa. Sai da ya mula dan kansa kafin ya É—agoni. Ajiyar zuciya na sauke. A saman sofa ya kawoni ya zaunar, shi kuma ya wuce closet. Da kallo kawai na bisa ina mai sauke ajiyar zuciya. Sosai tausayinsu ya kamani shi da É—an uwan nasa. Dan a kallo É—aya zaka iya fahimtar tsantsar Æ™iyayyar da sukema juna a bayyane take. Nayi nisa sosai a tunani har ya dawo ban sani ba. Sai da ya kama min hannu na dawo firgigit tare da É—agowa na kallesa. Da sauri na kauda kaina, dan bathrobe ce a jikinsa blue black bai ko É—aure igiyoyin ba, hakkan ya bama boxer É—insa damar bayyana da murÉ—aÉ—É—en jikinsa. Magana na buÉ—e baki zanyi yay min alamar zipping akan lips. Dole na haÉ—iye sai dai zuciyata sai faman dukan uku-uku take. Tsorona kar yace wanka zan masa. Wani wawan ajiyar zuciya na sauke ganin saÉ“anin hakan. Dan Æ™ofa ya buÉ—e muka fito, sai kuma na shiga wasi-wasin ina zamuje haka. Bamu fita ba a ta wajen bedroom É—in nasa ya buÉ—e Æ™ofar da na daÉ—e ina tunanin ta bedroom ce itama, ashe ba haka bane. Dan gani nai kawai mun fito ta wani Æ™yaÆ™yÆ™yawan waje da Æ™aton swimming pool ne kawai a cikinsa. A yanayin kamar a É—aki, sai dai ta saman ginin kana iya hango sararin samaniya, hakama ta jikin bango zallar gilashi ne da kake iya hango cikin garden É—in nan. Ata Æ™asa an matuÆ™ar Æ™awatashi da green carpet tamkar koriyar ciyawa farkon toho. Sai hakan ya bada wani irin Æ™awa musamman da yanayin ruwan shi kuma ya kasance blue yana wani walÆ™iya da Æ™yalli kamar kaci da haÆ™ori. Sosai dogayen fararen kujerun da kallo É—aya zakama tausasan katifun samansu kasan zasuyi laushi suka sake É—aukar hankalina. Na shagala matuÆ™a da kallon wajen har ban san ma ya zame bathrobe É—in jikin nasa ba. Sai da ya rungumeni ta baya sannan na ja ajiyar zuciya. Yanda yake mun numfashi ata bayan kunne yay matuÆ™ar saka tsigar jikina ta shi. Bamma san na Æ™anÆ™ame hannunsa dake saman cikina ba ina Æ™ara manne bayana da jikinsa idanuna a rufe. Cikin soft and silent voice É—in shin nan yana wani irin mun salo a cikin kunne ya furta, “Za kiyi wanka a ciki?â€.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.