Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 262 of 264
Washe gari ganin Hafiz lafiya ya saka ni samun ƴar nutsuwa. Haka mukai shiri muka wuce asibiti da abincin da muka haɗa. Mun samu jikin Abba da sauƙi sosai, sai dai ya kasa daina hawaye da neman gafararmu dan yace hakkinmu ne ke bibiyar zuri'arsa. Mudai munta lallashinsa. Da yamma aka sallesa. Itama dai Baby an bamu ita za'a koma da ita gida dan magungunanta sun iso. Shansu kuma yafi zaman asibitin. Itama Mom ta matsa sai an sallameta duk da tana a cikin wani hali. Haka dai muka ɗunguma zuwa gida. Amma mi sai Abba ya ce ai Mom bazata sake shiga masa gida ba ya saketa saki uku. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un. Iya haƙuri an bama Abba ya barta taje tai jiyyar ƴarta ya ce ina ai ya gama kuma, shi zai yi jiyyar Baby da kansa. Ansha matukar koke-koke. Haka Mom ta tafi gidansu tana kuka da aman jini. Sai dai can ɗin ma Ummanta tace bazata zauna mata a gida ba. Sai yanzu ne tasan da ita a duniya kenan. Taje ma duk inda zataje ita ba damuwarta bace. Mutane sunta bata haƙuri ta rantse tace bata buƙatar Jalilah a rayuwarta har abada. Ko mutuwa tayi ma kar a bari ta zo kan gawarta. Wannan magana tata yasa Mom dinga zaginta tana tsine mata da faɗin ai koma mi ta zama ma sanadinta ne, dan itace ta ɗorata a layin son abin duniyar da har takaita da danne hakkin marayu. Aiko sai suka fara tsinema juna da zagi kamar ba ƴa da uwa ba. Mudai muna gida labari ya same mu.
A gurguje Please 🥺
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Satin Baby ɗaya jikinta har ya fara ƙyau dan tsutsan da kurajen jikinta sunata lafawa sai kuma mai afkuwa ta afku. A wani daren talata ALLAH ya amshi kayarsa. Duk wannan bidiri da akeyi ko sau ɗaya Bibaa bata taɓa zuwa dubata ba sai yau data rasu ta shigo tana wani kukan iskanci. Ai tuni Abba ya korata da tabbatar mata baya buƙatar ganinta a gidansa. Ta koma can inda ta fito. Hakama Mom ya hanata shigowa sam ita duk danginta. Ashe yanzu tana a wani kango ne zaune tana jiyyar kanta. Ta sake lallacewa da fita hayyacinta. Sanadin wannan hanata shiga ta yanke jiki ta faɗi, sai ɗaukarta mutane sukai suka maida kangon jiki ya shanye. To koma dai yayane ALLAH ya gafartama Baby. Ita dai tata kuma ta zama labari. Addu'a kawai take buƙata. Naso taimakon Mom dan koba komai ita ɗin uwace a garemu, amma koda mukaje kangon sai tace bata buƙata. Ganinmu ma bata son yi sam a rayuwarta. Dan mune muka zame mata sanadin komai. Da iyayenmu basu mutu mun shigo rayuwarta ba da bata aikata abinda ta aikata ba har ake ganin laifinta. Hankalinmu ya tashi da kalamanta. Amma Hafizzullah da Fahad suka gaggaya mata magana sukasa muka baro wajen. Anayin addu'ar bakwai ɗin Baby ma duk muka kama gaban mu.
A wannan komawar ne kuma na fahimci inada shigar ciki. ALLAH ya taimakan Heedaya ba wani damuwa tai ma da mama ba. Sai kawai nace masa zan yayeta tunda dai wata biyu ya rage ta cika shekara biyun da yake buÆ™ata. Zai fara min tujara na sanar masa ina hasashen kamar cikine da ni. Ai tuni ya ajiye fushi gefe ya rungumeni cike da farin ciki. Haka ya kwasheni mukai asibiti. Tun a gwajin farko ma aka tabbatar mana da shi sai dai Æ™aramine sosai. Munyi farin ciki sosai, Ummie tazo ta É—auke Heedaya zata yayeta a can. Bai so hakan ba amma babu yanda zai yi, nasan kuma abinda yake tsoro kar Ummie ta riÆ™eta, saboda Awwab É—in Yaya Hayatu tuni ta Æ™wace. Ni nasan sai dai haÆ™uri, dan bana jin Ummie zata barmu da Heedaya kam daman. Alhamdullah haka naita rainon cikina cike da kulawarsa, inada wata na biyar muka wuce Nigeria bikin Hafizzullah da Fatimansa. Bikine na Æ´an gata da akaima shiri tako wanne fanni. Dan duka É“angarorin biyu mun shirya tsaff. Yayinda ango keta rawar kai da abokinsa kuma yayansa Fahad. Munsha biki kam Alhmdllh, dan mun haÉ—a taro na nunama tsara. Ummie da Mama balki ne iyayen ango kuma na amarya. Yayinda mu ko muke amsa sunan manyan yayye. Ana gama biki washe gari ba mutunci Hafizzullah ya É—auke matarsa suka baro Nigeria, wannan kam duk shirin Fahad ne. Sai neman amarya da ango mukai muka rasa. Yaya Awwab ya turnuÆ™e Fahad da faÉ—a kuwa. Aiko yayta soshe-soshen kai wai wannan ta faru kam sai haÆ™uri.......âœï¸
*🤣🤣 ALLAH dai ya shirya yayan angon nan gaskiya. Har shima dai angon yana buƙatar addu'a 😂.*
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’‰ð’–ð’ð’…ð’“ð’†ð’… & ð’•ð’˜ð’†ð’ð’•ð’š-ð’‡ð’Šð’‡ð’†_
*_Nagode sosai ƴan uwa da ƙoƙarin following ɗina da kukai. ALLAH ya bar zuminci. A ringayi ana sayen kaya kuma to karku hanani zama Ɗangote 😂, Makka ina son zuwa. Sannan na zagaye kasashen duniya duk da wannan sana'ar 😂😂😂. Ina godiya love you all 😘😘😘✨._
Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/JJkSofA4Hto57YwEu2Z8Xq
*_Wai ni Balki ina duk masoyan Bilyn Abdull É—in nan dake a manhajar Instagram da TikTok ne?🤔? Kai jama'a gaskiya da kunya ace account na Bilyn Abdull a Instagram da TikTok iya kar fallowers É—in kenan🥲😣. Ina masoyan facebook É—in nan dana WhatsApp, Please a fito mana ai fallowing É—ina. Accounts ne na Bussines ko bazaki/zaka saya ba zakaga abinda ya burgeka ko kalarka ka nema a inda kake. Maza ku garzayo BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING kodan kashe kwarkwatar idanunku ku more kallo iya kallonku da kaya Æ´an yayi cikin farashi mai sauÆ™i da rahusa. Muna bada sari, muna adashen gata, muna sai da É—ai-É—ai. Ka gani su burgeka, ka saka ka birge mai kallonka sai Bilyn Abdull online shopping. Bari muga akwai Æ™aunar kodai-kodai....😉🫣. Ga link nan naga accounts É—in nan biyu kamar zasu fashe da fallowers 😘😘😘ðŸ˜ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»_*.
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
_Ina masu son zuwa ganin likita ko yawon buÉ—e ido Æ™asar Egypt?. To ku garzayo munada hanya mai sauÆ™i ta sama muku sauÆ™in tafiya cikin Æ™a'ida da bin dokar Æ™asa. Katafi anan cikin aminci, ka dawo kuma cikin aminci. Wajen kwananka a can zamu tanada, asibitin da zakaga likita duk zamu tsaya maka da tsayawar UBANGIJI. Hakama yawon hutawa zamu zame maka jagora. Kai ko hanyar zuwa domin sayo kaya duk muna da ita. Kai dai kawai kazo garemu kaga aiki da cikawa da iznin ALLAH. 09032345899. A nememu tanan ga masu buÆ™ata, dan ALLAH serious bama son latsi ko wasa dan ba wasan muka fito ba 😂ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»._
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.