Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 157 of 264
“Okayâ€. Kawai yace mata ya cigaba da harkar gabansa. Da Æ™yar ta iya samu ta kunna shower tai wankan, cikin son ta birgesa ta fito da É—an guntun towel. Tako birgesan, dan duk inda tayi biye yake da ita da kallo kamar tsohon maye musamman bayanta. Bayan ta gama shiryawa cikin Æ™ananun kaya kamar yanda shima ya zuba Æ´ar shara da wando ta dawo kusa da shi ta zauna. Kamar abin arziÆ™i suka ci abinci tare tana faman masa shagwaÉ“a ita a dole ga amarya. Sai da yaci yay nak abinsa yay miÆ™ar Æ™oshi sannan ya miÆ™e a wajen. Barci ya É—an fara figarsa a kujerar tana jikinsa akai kiran wayarsa. Janyeta yay ya tashi ya fita, kusan mintuna goma sai gashi ya dawo.. Da kallo ta dinga binsa, dan abinda aka É—irka mata sai tsikarinta sukeyi. So take ko É—an taÉ“ata yayi, amma mutumin nan bashi da wannan niyyar. Ganin fa wankin hula zai kaita dare ga shi tun a yau take son fara tatsar kuÉ—aÉ—e dan Mom taci bashi sosai a bikin nan wajen shirya mata É—aki tana son ta tura a biya kada asirinsu ya tonu. Tashi tai tsam ta nufi gadon da taga yaje ya kwanta. Cike da shagwaÉ“a ta faÉ—a masa a jiki. Shiru yay yana kallonta, itako babu kunya babu kawaici ta fara masa abubuwa. Barinta yay tai kiÉ—anta tai rawarta, kafin shi kuma ya fara maida mata murtani. Abinka da wadda tasha kayan iri-iri harda wanda bai kamata abama amarya irinta farin shiga ba. Gaba É—aya ta gama sallama masa har bata ma san mi take ba. Hankalinta ya matuÆ™ar gushewa taji kawai yana É—aÉ—É—aureta. Da mamaki take kallonsa. Sai ya sakar mata makirin murmushi. Bata iya ta maida masa ba, dan a yanda ya kifata rufda ciki ya É—aure É—in ya sokar mata zuciya. Kafin ta samu damar neman ba'asi ya bita ya taushe. Duk da bata wani nutsu tayi islamiyya ba sosai hanyar da mijin nata ke neman bi a jikinta ya matuÆ™ar firgitata. Cikin tashin hankali ta shiga tambayarsa mi yake sonyi haka? Abinda yake son aikatawa fa haramunne, taya zai yi Æ™oÆ™arin mu'amalatar ta ta baya kamar wasu aladu. Ko kallo bata isheshi ba, tana ji tana gani ya aikata saÉ“on ALLAH da ita, maimakon bin hanyar da ALLAH ya halatta masa yabi wadda ya harta masa. Babu kuma tausayi babu imani sai da yay mata fata-fata. Tun tana kuka da roÆ™onsa da magiya harta ma suma dan azaba. Gashi ya É—aureta duka hannayenta da Æ™afafu babu damar koda kare kanta ne.....
â¤ï¸â€ðŸ”¥âœ¨â¤ï¸â€ðŸ”¥âœ¨â¤ï¸â€ðŸ”¥
A É“angaren Baba prof koda ya koma gida a jiya yaso bama al'amarin lokaci dan yay nazari, sai dai hakan na neman gagararsa. Washe gari duk da uziririn dake gabansa bai iya fita a gidan ba har kusan sha biyu na rana, dan ya kwana da tunane-tunane ne ya tashi dasu. Wayarsa ya É—auka har ya danna kiran number Maash sai kuma ya yanke yana mai girgiza kansa. Akalar kiran ya maida kan Hajiya Mammah. Harta tsinke ba'a É—aga ba wai tana waya. Sake kiran yay dan bazai iya jira harta gama ta kirashi ba. Yanzun ma tana wayar, sai dai kuma tana gab da katsewa aka É—aga. Cikin bada umarni ya ce, “Nafisa ki sameni a gida yanzun nanâ€. Daga haka ya katse kiran.
Shiru kawai Hajiya Mammah da tun jiya abin duniya ya isa tayi tana bin wayar da kallo. Ita bata motsaba ita bata ajiye ba. A haka kiran Hajiya Rubayya ya shigo mata. Da Æ™yar ta iya É—agawa takai kunnenta. Daga can cikin zumuÉ—i Hajiya Rubayya ta ce, “Miya faru? Ya kukayi da Baban?â€.
“Ca yay na samesa a gida. Ni kuma bana jin zanyi hakan Rubayya. Dan ban san mizan ce da shi ba, kin dai san halin Baba akan É—an iskan yaron nanâ€.
“Uhm uhm kar kice haka kije. Ai idan kikaÆ™i zuwa zai ma yarda da abinda ya faÉ—a kenan. Wannan fa wata gaÉ“ace da zamu kama mu riÆ™e. Dan ita kawai ta rage mana yanzu. Dan haka tashi kije. Ki kirani ina jin abinda Baba ke faÉ—a zan dinga faÉ—a miki amsar da zaki bashiâ€.
Matuƙar yarda Hajiya Mammah tama Hajiya Rubayya. Dan haka bata kusa ba ta miƙa ta hau shirin tafiya. Ta fito cikin takun nan nata na isa da taƙama sai dai daka ganta kasan ranta a ɓace yake. Gaisheta ma'aikatan gidan keta faman yi cike da girmamawa. Sai dai gaba ɗaya hankalinta ba'a garesu yake ba. Dan dai-dai nan ɗaya daga cikin ƙosassun motocin Maash da ba kasafai yake fita da su ba sai abu mai muhimmanci ta shigo, sai motar guards ɗinsa ɗaya biye da ita. Da farko ta ɗauka Maash ɗinne ya fita yake dawowa, sai da aka buɗe motar taga wanda ya fito a ciki tai tsaiwar sojan badakkare kamar wadda ta suma a tsaye...
A hankali black beauty matashin saurayin dogo mai tsananin kammani da su Paah sai dai idanunsa sak irin na Maash ya wani yamutse fuska da bin gidan da kallo. Sam gidan baya wani birgesa a zahirance. Amma acan ƙasan ransa yana jin kewar Ummien sa da son kasancewa da ita. Matsala ɗaya ke masa katanga da yunƙurin zuwa gareta, ɗan uwansa. In har Yayansa na waje komai buƙatar da yake ma wajen shi bazai taɓa iya kasancewa ba. Dan yana jin kamar ya soka masa wuƙa ko ɗaukar bindiga ya harbe masa kai kawai.
Sai da ya gama Æ™arema gidan kallo batare da hankalinsa ya kai kan Hajiya Mammah ba ya É—auka side bag É—insa irin ta maza matasa masu ji da gayu ya saka. Kansa tsaye babban Æ™ofar sashen ya nufa, dan sai ya fara zuwa yaga Ummiensa kafin ya Æ™arasa sashensa. Yasan dai yanzu su Paah duk basa gida suna office........âœï¸
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† thirty-two
.......Zaune nake cikin dauriya kan Ummie a saman cinyata ina mata kitso tare da raira karatun Alkur'ani a hankali. Duk da dai Alhamdullah yau ina jin jikina da sauƙi ba kamar jiya ba. Tunda na shigo Mama Balki ta sanar min ai Hafizzullah yazo da safe tare da Hayatu amma sun fita har da Maash sai kawai nace bara nai zaman yima Ummie kitsonta da tun jiya naso yi ALLAH bai ƙaddara ba. Muna fara kitson Mama tace bara taje ta duba su Aunty Falila a kitchen dake girkin rana. Da to na amsa mata na cigaba da kitson ina karatun. Fitar tata baifi da mintuna biyar ba aka buɗe ƙofar ɗakin, sai ban damu ba na cigaba da kitsona ina karatuna da tunanin ko itace ta dawo ɗaukar wani abu. Jin shiru bata ƙaraso ba bata kuma yi magana ba ga wani baƙon ƙamshin turare da ban santa da shi ba yasa na ɗago idanuna na kalla ƙofar.
Cak na tsaya da kitson ina bin black beauty matashin saurayin da kallon mamaki kamar yanda shima ya zubamun idanunsa sak irin na Yaya Awwab. Ganin kallon nasa na neman wuce gona da iri fuska a yamutse na ce, “Malam lafiya? Wanene kai? Miya kawoka nan?â€.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.