Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 163 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’•ð’‰ð’Šð’“ð’•ð’š-ð’”ð’Šð’™_
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_WhatsApp_*
https://chat.whatsapp.com/LkRMFFQZakP55c7xK0QaMG
https://chat.whatsapp.com/D1Ki9jt2lNkKVetOWNuFN5
......Tunda muka dawo É—aki na fahimci yanata faman dafe kansa. Ga jikinsa akwai matuÆ™ar zafi har yanzu dan ya matsa sai da na shafa masa mai. Black tea ya buÆ™aci na bashi. Hakan ya sani fita zuwa kitchen É—insa a karo na farko na dafa abinda ya umarceni, sai kuma na haÉ—a da É—an spaghetti ko zai ci dan inaga kamar harda yunwa a al'amarinsa. Koda na dawo kwance na samesa yama ja bargo jikinsa. Har cikin rai sai da naji gabana ya faÉ—i. Tray É—in na ajiye a side drawer na hau saman gadon. A hankali na É—aga bargon ta saitin kansa. Hannnuna na É—aura a saman goshinsa. Zafi sosai da har sai da tsigar jikina ta tashi. Jinai gaba É—aya na daburce. Cikin damuwa na shiga faÉ—in, “Yaya Awwab baka da lafiya sosai. Dan ALLAH ka tashi muje asibiti. Ko kuma na kira maka Yaya Hayatu yazo kujeâ€. Na Æ™are maganar ina Æ™oÆ™arin sauka a gadon.
Cak na dakata jin an riÆ™o hannuna. Juyowa nayi na kallesa zafin hannun nasa ma na ratsa jikina. Idanuna na tara Æ™walla na ce, “Please Yaya ka barni naje na kira su. Wlhy bazan iya ganin ka a halin ciwo haka ba na barka.â€
“Samrhâ€.
Ya kirayi sunana a wani irin can Æ™asan maÆ™oshi. Muryata na rawa na amsa. Bai sake magana ba sai jawoni da yay a hankali na faÉ—o jikinsa. Duk da akan bargon dake lulluÉ“e jikinsa nake ina jin zafin zazzaÉ“in duk da kaurin duvet É—in. Fuskata ya shafa a hankali yana wani lumshe idanunsa da gaba É—aya launinsu ya gama canjawa. “Bana son kowa ya sani bani black tea É—in na shaâ€.
“Amma Yaya.....â€
“Shiii!!!â€.
Ya faɗa yana mai lumshe idanun nasa da sake riƙoni jikin nasa da ƙyau. Bani da zaɓin daya wuce bin umarninsa. Dan haka na miƙe jiki a sanyaye na zuba masa black tea ɗin a kofi. Hannu ya miƙo min alamar na kamashi ya tashi. Badan zan iya ba na miƙa masa nawa. Sai dai koda na kama shin sai ya zam nice ma na faɗa jikinsa alamar ya rinjayeni.
“My Tiger ashe babu Æ™arfiâ€.
Ya faɗa cikin kunnena kamar mai raɗa. Tashi da tsigar jikina tayi ya sani mikewa zumbur ina tura baki. Shima sai bai sake magana ba ya tashi zaunen. Nuni yay min da filo, dan haka na ɗauka na sanya masa a baya jikin fuskar gadon ya zauna tare da jingina ƙafafunsa na a cikin duvet ɗin. Zama nai daga bakin gadon a kusa da shi ina facing ɗinsa. Na ɗauka mug ɗin na miƙa masa. Cat eyes ɗin sa masu tsananin tasiri a gareni na kaina ya amsa. Koda ya fara sha ɗin ma bai janye ba sai nice na duƙar da kai kawai ina tunane-tunane. Tas ya shanye dan irin mitsitsin kofin nan ne na rowa. Cewar da yay a ƙara ya sani ɗagowa na kallesa. Amma sai na janye ina amsar kofin da girgiza masa kaina na ce, “A'a ka barsa haka ka ɗan ci abincin ko kaɗanne. ALLAH ko zama da yunwa ya saka ciwo. Baice komai ba har na ɗakko tray ɗin na aza saman cinyata na buɗe plate ɗin. A take Ƙamshin taliyar ya gama cika wajen. Ba wani dahuwar ƙaƙale na mata ba. Dan attaruhu ne kaɗan sai vegetables da kifin gwangwani dana saka a ciki. Kodan ƴar kaɗan ce dama na dafa sai ya bani wani kalar ƙyau a idon mai kallo. ALLAH dai yasa tayi dadi ma a baki. Tray ɗin na ɗaga zan maida jikinsa ya dakatar da ni. Da mamaki na kallesa, shima kallona yake yi. Cikin wani irin luuu da idanun kamar zai lunshe hannayensa harɗe a ƙirjinsa ya min nunin na ajiye a saman jikin nawa. Nan ma kasa Musa masa nayi, sake min nuni yay da spoon ɗin shima. Nan ma na ɗauka babu musu. Ya nuna min abincin tare da buɗe mitsitsin bakinsa alamar na bashi. Sosai na ɗan waro idanuna waje, sai ya ɗan ɓata fuska da ƙoƙarin zamewa zai koma ya kwanta.
RiÆ™osa nayi da sauri cikin marairaicewa na ce, “Yi hakuri to zan bakaâ€. Ƙaramar harara ya É—an mun sannan ya koma ya zauna. Niko sai mita nake a zuciyata. Mutum kamar kurma sai iya shege fal cikinsa. A zahiri kam abincin na fara bashi a nutse. Shiko ya zuba min idanunsa kawai yana wani taunawa tamkar baya so. Sai da yay kusan lauma uku sannan ya wani lumshe min idanunsa cike da salo tare da haÉ—e babban yatsarsa da manuniya 👌alamar yayi. Bamma san na sakar masa murmushi ba nima. A mamakina shima sai ya murmusa kaÉ—an. Zuba masa ido kawai nai ina kallonsa, dan tabbas murmushi yanama bawan ALLAHn nan Æ™yau, sai kuma a kaf rayuwarsa, inaga abinda yafi masa wahala kenan sai magana.
“Samrhâ€.
Ya kirani a hankali. Firgigit na dawo hayyacina. Sai kuma na ɗan ɓata fuska dan na fahimci na saki layi da yawa. Ƙoƙarin dojewa nake dan a tunanina zai min magana ne akan kallon nasa. Sai naji saɓanin hakan. Sake kiran sunan nawa da yay can ƙasan maƙoshi da silent muryar sa ɗin nan yana sake narkar da cat eyes ɗinsa kaina ya sa na amsa nima idanuna a ƙasa.
“Minene burinki a duniyar nan?â€.
Ƙaramin murmushi nayi, tare da É—ebo abincin nakai bakinsa. BuÉ—ewa yay ya amsa, na É—an janye hannuna batare dana kallesan ba dai na ce, “Yaya Awwab! Ina da burika da yawa. Sai dai dukansu sun ta'allaÆ™a ne a Æ™arÆ™ashin dai-daiton rayuwa da samuwar dunÆ™ulalliyar tafiya a yanzu. Dan na jima da shafe babin burikan da wauta da Æ™uruciya ta Æ™irÆ™ira a baya saboda wasu dalilai.†abincin na Æ™ara É—iba zan bashi ya girgiza min kai alamar ya Æ™oshi, fuska na marairaice ina kallon abincin, sannan na sake kallonsa na ce, “Please kaÉ—an fa kaci. Ka daure ka É—an Æ™ara sai kasha magan...â€
Ai tun kafin ma na ƙarasa kalmar maganin ya wani yamutse fuska da ɓata rai. Dariya naji ya bani, wai namiji babba kamarsa da tsoron magani. Bance da shi komai ba face maida abincin na rufe na ajiye. Maganin dana riga na ɓalla nasa a ƙaramin plate na rufosa na buɗe na ɗiba. Ina juyowa yaga abinda nayi kawai yay saurin jan bargon zai kwanta na ɗane gadon ina dariya. A saman cinyarsa na zauna na hanashi kwanciyar tare da riƙo fuskarsa. Kansa ya shiga jujjuya min kamar zaiyi kuka.
“Please my tiger wlhy bana so. I hate medicine! leave me alone I begâ€.
Hancinsa na É—an ja da faÉ—in, “Noo sai fa My Lion ya sha maganin nan zan barsa. Ni ina son naga ka samu sauÆ™i, jikinka Æ™ara zafi ma yakeâ€.
“Pleaseeeeâ€.
Ya sake faÉ—a fuskarsa a yamutse kamar zai fasa ihu.
“Nima Pleaseeee manya fa basa tsoron magani. Haba É—an Ummiensa. Bafa wani wahala da yanzu ma kasha. Zakafi samun sauÆ™i da wuriâ€.
“No kawai ki rungumeni zan daina jiâ€.
“A'a, sai kasha sannan zan rungumekan. Rufe idonka ka gani ka buÉ—e bakin haba mana, be a good boy my Lion. Hhaaahâ€.
KafaÉ—a ya maÆ™e mun duk ya marairaice abin dariya. Kamar ba stubborn Maash É—in nan ba mai yin komai cike da rashin mutunci ba. Cikin Æ™oÆ™arin sake dabara na ce, “To yanzu yaya kake son ayi?â€.
Bakin ya buÉ—e zaiyi magana kawai na shammacesa na cusa maganin. Na saka tafin hannuna na danne bakin. Duk Æ™oÆ™arin turewa da yake yana yunÆ™urin amai ban barsa ba saida na É—auka ruwa, ina janyewa zai É“aro maganin na danna masa kofin kan baki tare da riÆ™e masa hacci da yatsuna dole ya zuÆ™i ruwan. Sai da na tabbatar ya shanye ruwan maganin kuma ya wuce gaba É—aya sannan na saki masa hanci ina dariya. Ganin yanda yake riÆ™e wuya yana yunÆ™urin amai yasa na daina dariyar dan na fahimci abin nasa fa na gaske ne. A hankali na riÆ™e fuskarsa da tafukan hannuna duk biyu tare da kai lips É—ina saman small nashi duk da yanda zuciyata ke dukan tamanin-tamanin ga kunya amma na daure. Cak kuwa ya tsaya da kakarin ya shiga sauke numfashi. Kusan minti É—aya na tabbatar nutsuwarsa ta dawo jikinsa na janye bakina ina mai tusa kaina cikin Æ™irjinsa dan harga ALLAH kunya naji sosai. Abu goma da ashirin gani a saman cinyarsa kuma zaune É—ane-É—ane kai ni Kandala ansha abin kunya. Saukar hannayensa akan bayana da yanda ya wani irin rungumeni tsamm ya sani lumshe idanuna dake rufe tare da jan numfashi a hankali. Mun kusa mintuna uku a haka kowa na sauraren bugun zuciyar É—an uwansa kafin ya kwantar dani a hankali shima ya kwanta yana jan duvet ya lulluÉ“emu. Sosai yanzu kam gabana ya faÉ—i. Dan raba jikina nai Æ™oÆ™arin yi da nashi ya girgiza min kansa, cikin mugun low voice a kunnena ya furta, “Please! stay, I need hakan babu abinda zanyiâ€.
Ajiyar zuciya na É—an sauke mukai shiru. Har ma na É—auka barci ya kwashesa a bazata na sake jin muryarsa a cikin kunne na. “Tell me mine burinki?â€.
Sai da nayi É—an murmushi kafin na sake shigewa jikinsa, dan yanzu kam zafin jiki nasa daÉ—i yake min kasancewar nima kamar na fara jin sanyin abinka da wadda bata saba shiga ruwa ba. A hankali nima nace, “Yaya Awwabâ€.
“No faÉ—in yaya Awwab again. Sabon sunana nake soâ€.
Da mamaki nace, “Wane sabon suna? Yaushe ka samoshiâ€.
“Yanzu da za'a mun muguntan bani magani mana. In ba hakaba ni gaskiya zanbi takan dokan likitar nanâ€.
Ai harda Æ´ar zabura nayi, amma sai ya maidani ya sake matsewa da faÉ—in, “Toki faÉ—aâ€.
A shagwaÉ“e na ce, “Nifa nama mantaâ€.
Sai da ya É—an mintsineni sannan ya ce, “Mai zafinkiâ€.
Jinai gaba É—aya kunya ta gama kamani ma. Ko yaushe nayi wannan irin É“aranÉ“arama haka. Irin wannan bama auntys É—ina na DANDALIN TSUTSAR NAMA kunya (🤣😂😜).......âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.